Sashe 45
Nakasa Ba Kasawa Bace Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saifuddeen kuwa yana barin falon Ummin nasa, ta ɓangaren Zaleeha yabi inda ya wuce part ɗinsa.
Afalonsa ya zauna, bayan ya ƙarasa gaban fridge ya ɗauki goran fresh milk, ahankali yake shan fresh milk ɗin, kana yana ɗan lumlumshe idanunsa, yana kammalawa ya ɗauki laptop ɗinsa, nan ya maida hankalinsa sosai wajen bin diddigin layukan da ƴan kinnafin ɗin da suka sace babbar jikar Matawallen gombe,
wanda shine sabon aiki da DSS suka bashi kuma al'ahamadulilla ya gano komai ya kuma miƙashi hannun SS.
sam baiji cewa zai je wajen Ameenan cin abinci ba, fresh milk É—in daya sha ma ya ishesa.
Dan yana sane da ita kallon kura da akuya take mishi, ya lura ji take kamar ta cinyeshi É—anye.
Can ɓangaren Ameena kuwa, tun tana zaune har ta gaji ta kwanta, duk kuwa zaman jiran zuwansa take.
Abu kamar wasa, sai gashi ana neman share kusan awa ɗaya babu ƙyallinsa, jikinta ne yayi sanyi, hakan yasa taɗan tsakuri abincin kaɗan taci.
Tana kammala wa kuwa ta wuce É—aki.
Kwanciya tayi zuciya tasan ta cike da saƙe-saƙe kala kala, so take tasan ina matarsa da ya aura wata daya baya, dam taji zuciyarta ta buga sabida tuno da kyau da tsari da haibar Zaleeha da ta gani a status ɗin Hayatuddeen, to ina taje? Wa zata tamɓaya taji ina take dan ranta na raya mata wani abun akan matar da take tsananin jin kishinta.
Ahaka bacci ɓarawo ya ɗauketa.
Ba itace ta farka ba kuwa saida aka soma ƙiraye ƙirayen sallan Azahar sannan ta-tashi tayi sallah.
Wanka tayi inda ta tsantsara adonta cikin atamfarta me kyau, mayafi ta yafa ajikinta, kana ta nufi ɓangaren Ummi.
Nan ta iske Ummi zaune a falo, Raliya kuwa na kitchine tana ta faman hada-hadan abincin rana.
Cikin jin dadin sake ganinta Ummi ta tarbeta, hira kaɗan suka ɗan taɓa, sannan ta bi Raliya zuwa kitchine, inda ta shiga tayata suka haɗa abincin rana me rai da lafiya, koda suka kammala ɗakinta ta sake komawa.
Ahaka dai Ameena ta ƙare wunin wannan ranan, inda tana idar da sallan isha ta kwanta.
Æangaren Saifuddeen kuwa gaba É—aya wunin yau É—in aÉ—akinsa ya Æ™aresa, saboda ko kaÉ—an bama yason yaje É“angaren Ummi, tayi masa maganar Ameena.
Washe gari da safe kuwa, kamar yanda tayi jiya haka tayi yau ɗin, domin kuwa tana idar da sallan Asuba, karatu taɗan taɓa, sannan kai tsaye ta wuce ɓangaren nasa.
Tana shiga kuwa ta samu baya nan, yauma kimtsa masa É—akin nasa tayi, inda ta gyara komai yayi nead.
Turaren wuta me ƙamshin gaske yau tasanya masa aɗakin nasa.
Nan ta wuce ɓangaren Ummi don miƙa gaisuwa.
Tana shiga cikin falon Ummi, idanunta suka sauƙa akanshi, wani irin kifiyar ƙaunarsa ce taji ta cake ta aƙirji, saurin sadda kanta ƙasa tayi.
Haka ta durƙusa har ƙasa ta gaishe da Ummi, kana shima ta gaidashi.
Saboda ganin fuskar Ummi yasashi amsa mata, bisa dole yaÉ—an kalleta.
Miƙewa tayi inda yau dakanta tace da Ummi zata shiga kitchine.
To, Ummi tace don bata hanata ba, nan dai ta haÉ—a musu break mai rai da lafiya, don babu laifi wajen girki kam bata da makusa, ta iya abinci kala-kala.
Saifuddeen kuwa ganin cewa yau ita kaɗai tayi girkin, ya sashi guduwa part dinsa, inda ya ƙule cikin ɗaki, bama yaso aƙirasa cin abinci.
Taɗan jim a ɓangaren Ummi kafun ta koma sashinta.
Koda dare yayi kuwa, zaman kaɗaici gaba ɗaya ya isheta, sosai ta takura da zaman ɗakin, idanuwanta kuwa sun zaƙu dason ganinsa, saidai kuma sam taga alaman babu daman hakan.
Saifuddeen kuwa dawowansa daga sallan isha kenan.
Kaitsaye ɓangaren Ummi ya nufa.
Kamar koda yaushe tana zaune tana lazumi ya sameta.
Ganinsa kaÉ—ai yasa ta gane cewar me yazo É—auka.
Dubansa tayi tare da cewa.
"Kaje can ɓangaren ku za'a kawo ma Coffee ɗin."
Idanunsa yaÉ—an zaro alaman mamaki, kasancewar ya saba, koda yaushe ko wani dare ita ke haÉ—a masa coffee É—in, kana ya amsa ya tafi dashi.
Sake cewa da tayi yaje za a kawo masa coffee ɗinne yasa shi juyawa ya koma ɓangarensa.
Ummi kuwa kaitsaye wayar Ameena taƙira, bugu ɗaya kuwa Ameenan ta ɗauka, nan Ummi tace da ita.
"Tazo ta É—auki kayan haÉ—in coffee din, idan yaso taje can ta haÉ—a masa."
Jin cewar zata samu ganinsa, yasa taji sanyi acikin ranta, nan ta zura takalmin ta ta fito.
Koda ta isa ɓangaren Ummin tasamu tuni an haɗa kayan haɗin coffee ɗin nasa, cikin wani tray na glass me kyaun gaske.
Ɗauka tayi inda ta koma ɓangaren nasu.
Kasancewar ta falonta ta bi, hakan yasa saida ta tsaya taÉ—an fesa turare ajikinta sannan ta nufi É—akin nasa.
A hankali ta kutsa kanta cikin side ɗin nasa falon nasa shiru , babu motsin komai sai sautin Ac dake tashi, ko ina tsab tsab, sai ƙamshin air freshner ke tashi.
Cikin nutsuwa ta ɗaura hannunta akan handle ɗin ƙofar tare da buɗewa, taɗan tura kanta kaɗan, hangosa tayi zaune akan wheellchair ya bawa ƙofar baya.
Hakanne yasa sauƙe akiyan zuciya kana ta ƙarasa shigowa cikin ɗakin.
Ƙarasowa tayi kusan shi, hakanne ya sashi ɗan waigawa, nan fa ya sauƙe idanunsa akanta, dama kuwa tun kan taƙaraso sa hancinsa ya jiye masa baƙon ƙamshi, hakan yasa ya gane cewa, anshigo ɗakin nasa ne.
Haɗuwar idanunsu waje ɗaya yasa tayi ƙasa da kanta.
Ajiye tray tayi bisa stoll É—in dake gabanshi.
Cikin nutsuwa ta É—an sunkuyo a hankali ta fara haÉ—a masa coffee É—in.
Shi kuwa Saifuddeen hannunta ya tsurawa ido zuciyarsa na raya masa abubuwa da yawa, wani irin abu yakeji, wanda shi kansa baisan dame zai ƙirasa ba, kishi ne koko haushi yakasa tantancewa.
Musamman ma da yake tuna cewa, kafun shiɗin ta taɓa haɗawa wani abu da hannunta, sannan kuma kafun shiɗin wani ya taɓa mallakarta a matsayin mata duk abinda zatayi mishi ta taɓa yiwa wani ƙaton, Allah ya sani shi dai yanada zafin kishi, shiyasa har kishi yake taya Zaleeha na aure mata shi da Amina tayi.
Ɗan taɓe lips ɗinsa yayi kana ya ɗan kawar da kansa gefe.
Anutse ta ɗago kofin tea ɗin, ɗan rusunawa tayi tare da miƙa masa.
Hannunsa yasa ya amsa.
Ɗan dubansa tayi tare da yin ƙasa da kai cikin sanyin murya tace.
"Bayan wannan akwai wani abun da kake buƙata ne?." ta ƙare mgnar da mishi misali da hannu.
Kansa ya girgiza mata alaman, "A'a"
Dubansa tayi inda asanyaye tace dashi.
"Saida safe."
Still kansa ya jinjina mata.
Haka ta juya ta fice daga cikin É—akin.
Ɗakinta ta koma ta kwanta cike da matsanancin begensa, kullum ta ganshi sai taji ƙarin sonsa da kishinsa acikin ranta.
Shikuwa baiwani sha coffee É—in sosai ba, yana kammalawa kuwa ya kwanta.
Yau kwana uku kenan da zuwan Ameena cikin gidan amma kuma, ko ka ɗan bata wani samun sakin fuska daga garesa, hasalima sosai zaman kaɗaici ke damunta, donma wani lokaci Hayatuddeen na ƙoƙarin ɗebe mata kewa, daga ɓangaren Ummi dasu Raliya kuwa, suna nuna mata ƙauna dai-dai gwargwado.
Yau kuwa gidan nasu ya karɓi baƙoncin Adda Rahama, wacce tazo duba Ummi da zazzaɓin mura ke damunta jin labarin zuwan Adda Rahma a bakin Raliya ne yasa Ameenan tatafi takanas har zuwa part ɗin Ummi inda suka ɗan taɓa hira da Adda Rahaman.
Ameenan na fita dan ta koma ɓangarensu ne Adda Rahama ta gyara zama tare da fuskantan Ummi cikin kulawa tace.
"Nikuwa Ummi anya Saifuddeen yana kulawa da yarinyar nan?,
ki duba fa shigowarsa É—azun yasame mu dukan mu, amma ko kallonta baiyi ba anya zaman nasu da daÉ—i."
ÆŠan jim Ummi tayi tare da cewa.
"Nima ina tunanin haka, domin kuwa kullum idan tazo gaisheni ta iskesa, anan part É—in nawa take gaishesa, hakan kuwa kinga alama ne dake nuna cewa ba'a É—aki É—aya ma suke kwana ba."
Gyara zama Adda Rahama tayi tare da cewa.
"Ae kuwa bai isa ba, hakanan bazai kunyata mu idon mutane ba, wanda yake haukan so da ƙulafashinta ɗin ba ita ke gudunshi ba, yasamu wacce zata zauna dashi kuma shi sai yafara gudunta.
Ina a nan Zaleehan ke kwanan garden duk dan kada ta haÉ—a makwanci dashi, hmm bari zanyi maganinsa ne É—an nema."
Nan ta zaro wayarta, inda ta tura Saifuddeen É—in text, kan cewar tana son ganinsa afalon Ummi, sannan kuma ya taho mata da key É—in part É—in Zaleeha.
Ganin saƙonta yasa Saifuddeen ya shiga mamaki me zatayi da key ɗin side'n Zaleeha, haka dai ya ɗauko key ɗin ya nufo ɓangaren na Ummi.
Yana zuwa kuwa Adda Rahama ta amshi key É—in, dubansa tayi tare da cewa.
"Daga yau zan kulle part ɗin Zaleeha tunda dai bata nan, sannan kuma zan tafi da key ɗin na ajiye, daga yau kuma idan zaka shiga side ɗinka, sai ka nabi ta ɓangaren Ameena tunda duk nan ma hanya ne."
Idanunsa yaÉ—an zaro waje, cikin yanayin mamaki, tabbas abun nasu yanason shallakewa tunaninsa.
Fuska ya ɓata cikin body language yace.
"Haba Adda Rahama, wai me yasa kukemin haka ne, hanya ma sai an zaɓamin wanda zanbi, kamar wani ƙaramin yaro."
Hararansa Adda Rahama tayi tare da cewa.
"Ƙwarai kuwa dole in zaɓa maka inda zakabi."
Ummi dai ido ta zuba musu.
Ita kuwa Adda Rahama
miƙewa tayi ta fice daga cikin falon, ta nufi part ɗin Saifuddeen da matan nashi.
Shikuwa Saifuddeen duban Ummi yayi tare da marairaice fuska, kau da kai Ummi tayi, don sam bazata É—auki excuse É—insa ba.
Ganin haka ya gane abin nasu haÉ—in bakine, a ranshi yace.
"Sai ta cinye muku ni ai kun huta."