Sashe 139
Nakasa Ba Kasawa Bace Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Tana fita Ahmad ya saki dariya tare da É—an dukan kafaÉ—an Saifuddeen É—in cikin yanayin tsokana yace.
"Kurman dole." dariya sukayi dukansu, ahankali yaÉ—an ja jikinsa tare da kwantar da kansa akan cinyan Ummi, hannu Ummi takai tana shafa gashin kansa, cikin kulawa haÉ—i da soyayyar dake tsakanin É—a da uwa tace.
"Babana sannu ko, yanzu ya jikin naka." Akasalance haɗi da zallan shagwaɓa yace. "Da sauƙi sosai Ummina, yanzu ina iya kwanciya, da kuma tashi aduk sanda nakeso, banajin ciwon komai." Murmushi Ummin tayi cikin jin daɗi tace "Masha Allah. Allah Ubangiji ya ƙara maka lafiya da nisan kwana, ya kuma sa nan bada jimawa ba ka tsaya akan ƙafafunka."
Gaba ɗayansu da Ameen suka amsa, hira suka taɓa sosai, sai wajajen ƙarfe 9 sannan su Ishaq dasu Saleesu suka tafi, Hayatuddeen kuwa shida kansa ya maida Zakariyya gida.
Adda Rahama ma Dr.Adnan ne yazo ya É—auketa, ita dasu Farouq, haka dai duk suka watse gidan ya zamana saura su kaÉ—ai, Hayatuddeen da ya dawo daga kai Zakariyya gida, shi ya kwashi trollys É—in Hamman nashi, ya fita dasu dan kai masa part É—insa.
Yana dawowa daga kai kayan kuwa, ya baje atsakiyan falon tare da ɗagowa ya kalli Hamman nasa, ɗan marairaice fuska yayi tare da cewa. "Hamma Saifuddeen kaga part ɗinka kuwa? wallahi komai tsab tsab, sai sheƙi yake, Adda Zaleeha ta gyara maka komai, ga ƙamshi da sanyi kaman karna fito, amma da yake babu wanda ba a damu dashi ba kamanni, haka akabarmin ɗakina kaca kaca kaman turken jaki, bayan kuma kune kuka ɓata."
ya ƙare maganan yana me ɗan turo bakinsa gaba.
Dariya suka sa masa su dukansu, cikin dariya Ameena tace.
"Ya isa kwantar da hankalinka tunda Ammin Adeel ta gyara masa nima zan gyara maka naka."
Murmushi ya É—anyi tare da cewa.
"Yauwa dayafi kam, dan ai dama kune kuka ɓata." Murmushi sukayi dukansu, daga haka suka ci gaba da hiransu, sai wajajen goma sannan dukaninsu suka watse daga sashin Ummin,
Kowa part É—insa ya nufa, Ameena ma sashinta ta wuce, saboda tanaso ta bar Saifuddeen É—in suÉ—an gana da Zaleeha. Saifuddeen kuwa, yana komawa part É—insa kwanciya yayi, idanunsa yaÉ—an lumshe yana jiran zuwan Zaleeha ko kuma Ameena da ya zati zata zo ta mishi saida safe, jin shiru har kusan 11 babu É—aya daga cikinsu yasa shi gyara kwanciyarsa tare da É—an lumshe idanunsa, kasancewar akwai gajiya ajikinsa, jiyasa yayi lib yana tsumayin Zaleeha, mintuna kaÉ—an bacci ya É—aukesa.
Æangaren Zaleeha kuwa tana shiga sashinta kayan bacci ta sanya sannan ta kwanta, zuciyarta cike take da saÆ™e-saÆ™e kala-kala, tabbas tanason kasancewa dashi, saidai kuma haka ta samu kanta da kasa zuwa wajensa,
idanunta ta lumshe tuna kasantuwarsu na ranan yasa taji wani irin feeling na taso mata. Idanunta ta lumshe, tare da soma sauƙe ajiyar zuciya, bata wani jima tana tunaninsa ba, bacci ɓarawo ya ɗauketa. Washe gari da sape kuwa kusan atare Saifudeen da Ameena suka shigo sashin Ummi, Raleeya na kitchine, Zaleeha kuwa itace ke zaune afalon Ummi, dan Ummi tana ɗakinta bata fito ba tukum,
Bayan Zaleehan sun gaisa da Ameena ne taÉ—an saci kallonsa asanyaye tace.
"Ina kwana." Sam bai amsa mata ba, saima kallonta da yayi ya kuma ɗauke kai, haka taji wani iri acikin ranta, amma saita ɗan kawar da tunanin abun, kusa da ita Ameena ta zauna, hakanne yasa ta sanya hannunta ta ɗauke Adeel.Idanunta ta lumshe, tare da soma sauƙe ajiyar zuciya, bata wani jima tana tunaninsa ba, bacci ɓarawo ya ɗauketa.
Washe gari da safe kuwa kusan atare Saifudeen da Ameena suka shigo sashin Ummi, Raleeya na kitchine,
Zaleeha kuwa na zaune a falon, kasan cewar yanzu ta fito É—akin Ummi Bayan Zaleehan sun gaisa da Ameena ne taÉ—an saci kallonsa asanyaye tace.
"Ina kwana." tura bakinshi yayi tare da kauda fuskarshi ba tare daya amsa mata ba, saima kallon Ameena da yayi ya kuma É—auke kai, haka taji wani iri acikin ranta, amma saita É—an kawar da tunanin abun, kusa da ita Ameena ta zauna, hakanne yasa ta sanya hannunta ta É—auki Adeel, wasa ta somayi masa tana É—an jagwal gwalasa, dubansu Saifuddeen É—in yayi, tare da É—an É—aure fuska, cikin body language É—insa yace.
"Ba ruwanku dani".
cikin mmki Ameena ta kalleshi fahimtar abinda yake nufi yasa cikin kula tace.
"Ba ruwanmu da kai kuma? Me mukayi?".
Fuska ya tsuke dan sosai abinda sukayi mishi ya ɓata mishi rai,
ganin yadda ya haÉ—e fuskane yasa Zaleeha É—an kallonshi ido cikin ido, haÉ—e fuska ya kuma yi tare da mata wani irin kallon mai wuyar fassara wa.
Ameena ce ta kuma cewa.
"Kayi haƙuri Abban Adeel me mukayi?".
Rubutu yayi a wayarshi kana ya juyo musu fuskar wayar.
"Kun san abunda kukayi ai! Kun kyauta, hakan yayi dai-dai ku tafi ku barni ni kaɗai a ɗaki kamar gouro mara mata, ace ina da mata biyu amman dan ba sona kukeyi ba, shine ku duka babu wacce ta leƙani kun barni ni ɗaya kamar mara gata".
Sosai fa ya nuna ɓacin ransa,
Ameena kuwa ido ta É—an zaro cikin sanyi ta kalli Zaleeha tare da cewa.
"To Abban Adeel ni kuma me laifina a ciki? Wata biyu har kusan uku muna tare, tunda mun dawo gida ai sai in É—an huta tunda bani É—aya bace".
Kai ya jinjina mata alamar.
"Yes yayi kyau ki huta tunda ni jidali na zame muku".
Da sauri ta jujjuya kai tare da cewa.
"Am so sorry ba haka nake nufiba".
Sai ta kuma kalli Zaleeha data maida hankalinta kan Adeel cikin sanyi tace.
"Ammin Adeel meyasa? Zaki barshi shi ɗaya, dole yanada buƙatar kulawarmu, Please karki sake yin haka".
Kanta ta gyaÉ—a ba tare data kallesu ba,
shi kuwa Saifuddeen kwaffa yayi ya nufi É—akin Ummi.
Su kuwa ƴar hira suka ɗanyi kana suka miƙe suka taya Raliya ƙarisa aiyukan,
Bayan sunyi breakfast ne, duk suka dawo falon Ummi, suna ɗan taɓa hira.
Ameena nace ta ɗan miƙe cikin sanyi tace.
"Ammin Adeel ga Adeel mana bari inje in É—an yi bacci".
Cikin sanyin da kallon da Saifuddeen yake mata ya sakarmata tace.
"To ba matsala".
Bayan fitan Ameena ba jimawa, Ummi ta kalli Hayatuddeen tare da cewa.
"Auta tashi mana in ai ke ka, Gidan su Imran".
cikin zumuÉ—in yawo yace.
"To Ummi kawo aiken".
ÆŠaki ta shiga jim kaÉ—an ta fito da wasu jakukkunan guda biyu tace.
"Yauwa gashi, in kaje kace, Ummanku ga wannan, ta rabawa sauran aminamta dashi zamuyi fitan biki".
To yace tare da amsarsu kana ya miƙe ya fita.
A hankali Zaleeha ta miƙe riƙe da Adeel a hannunta alamun zata fita.
cikin kula Ummi tace.
"Kin gaji da zaman ko?".
Murmushi tayi tare da cewa.
"Eh bacci nakeji".
Kai Ummi ta gyaÉ—a mata alamar taje tayi.
A hankali tabi bayan Hayatuddeen, tazo bakin ƙofa kenan tayi kiciɓis dashi,
da sauri taja da baya tare da cewa.
"Lafiya?". Cikin falon ya nufa tare da cewa.
"Kai Ummi kunga wani irin hadari kuwa, gaba ɗaya garin yayi baƙƙirin kamar dare ashe dan wuta a kunne yake shiyasa bamu ga duhunba.
Dariya Zaleeha tayi tare da cewa.
"To hadarin cinyeka zaiyi? Ina a motace zakaje?".
Kai ya jujjuya tare da cewa.
"Tab wlh bazan fitaba".
Murmushi tayi kana tasa kai ta fita.
Sai kuma ta dawo da sauri cikin É—an zare ido tace.
"Hhhh Ummi kinga hadarin nan kuwa kai nima ya bani tsoro".
miƙa Ummin tayi ta window ta ɗan leƙa,
ai kuwa da sauri ta rurrufe windows É—in cikin sauri tace.
"Maza Zaleeha jeki side ɗinku ki rurrufe muku windows ɗinku, dan hadarin daga ƙasa yake tasowa, Allah ya bamu dai-dai ƙarfi mu".
Amin Amin sukace baki É—ayansu.
Da sauri Zaleeha ta fice.
Shi kuwa Hayatuddeen É—akinshi ya wuce.
Raliya kuma dama tana sama ita da Ahmad É—in ta.