Sashe 9
Mijin Malama Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Muje dai zuwa.
MIJIN MALAMA na kuÉ—i ne pay before you read..... 08119237616
Nimcyluv sarauta
[06/08, 4:34 pm] Sdy Auwal Gstc: Dad ya miƙe tsaye looking at his son reaction ciki nuna isa irin ta mahaifi ya ce "Abraham Denial David" Abraham na huci ya matsa dab da mahaifin nasa kamar zasu haɗe ya ce "It's my name, kuma zan sauya soon" Dad na murmushin takaici ganin yadda ɗan cikinsa ke musayar yawu da shi ya ce "Baka isa ba, ka yi kaɗan auren wannan babbar macen ba da kai ba, hakan ba zai faru ba, she's older than you, tama fika wayo ko anyi auren wayo za tana maka" Mutumin dake zaune tun ɗazo watching all of them ya kasa riƙe dryrsa ya yi ƙasa da kansa kawai yana mmkin girman Abraham kuma deep down na zuciyarsa. Abraham ya girgiza kai ya ce "Zan nuna maka zuciya, na ci taurin kai da jijji da kai a wajanka na gada, ɗan na gada ya fi ɗan na koya" "Jesus" Dad ya faɗa ganin Abraham ɗin na neman juyawa ya yi saurin riƙe hannunsa, da wani expression yake kallon mahaifinsa yana haɗe fuska tamau ya ce "let go of me, ba tafiya zan ba balle kasa a ƙara mayar dani mahaukaci" Ganin kallon da Dad ɗin ke masa yasa ya ɗauke yana huci sai kawai ya ji ya jawo shi jikinsa tare da rungumesa sosai a very tight hug, Abraham ya yi shiru tare da sauke kansa a shoulder ɗin Dad yana lumshe idanunsa, sosai Dad ɗin ya yi mamakin yadda zuciyar ɗan nasa ke bugawa da ƙarfi, sai abin ya bashi tsoro bai dai nuna masa ba, cikin sauri Abraham ya zame jikinsa sbd wani irin ƙaunar Dad ɗin nasa daya tasu masa. Upstairs ya haura yana hargitsa kansa kamar mahaukaci. Dad ya bisa da kallo sai ya yi murmushi domin a tsaye Abraham tsayayyen namiji ne har yafi Dad buɗewar jiki gashi black skin ɗinsa wani ƙara kyau take da ɗaukan Idanu wai a hakan ma hankalinsa ba a kwance yake ba. Ya nemi waje ya zauna yana ɗaukan ruwa tare da sha. "Amma daka barshi ya yi auren, yana da ilimi, da tunaninsa idan kuɗi ne bashi da shi ai kai kana da shi" President Denial ya yi murmushi ya ce "Money? Shi ɗin, idan bai fini kuɗi ba to zamu iya yin daidai for sure" Chancellor ɗin ya buɗe ido ya ce "Wow! When last Debaka meet him at Naija? Ina tunanin this is the right time da zamu haɗa su aure immediately daman kullum sai ta mini complain akan baya kulata he just ignored her always, Debaka ta gama karatun ta aiki zata fara na dakatar da ita sbd rawan kanta" Dad dai jin Chancellor ɗin yake yana tunanin taya zai fara masa explanation ba ƴarsa Debaka Abraham yake son aure ba? "President kayi shiru? Did i say something bad" Dad ya juya kaɗan ya ce "Zan ji daɗin hakan, bana son Debaka ta auri wanda baya sonta, ban son ta wahala" Chancellor ya ce "But you promised me that, ina da tabbacin Abraham yana son Debaka kai kke bamu information na komai har zuwanta Naija a gidansa ta sauka" A taƙaice Dad ya ce "I'll talk to him, ayi a hankali ka dai ga irin halinsa he's stubborn boy" Chancellor ya miƙe tsaye ya ce "Ok i think i am leaving now, we will talk later" Ya jinjina kai tare da yin baya yana lumshe idanunsa. Har dare bai ƙara saka Abraham a idanunsa ba a haka har gari ya waye. A hankali yake taka steps ɗin benen wanda zai kai shi part ɗin shi ya jima tsaye kafin ya danna password na ƙofar ya buɗe, ya shiga sanyin a.c ya ratsa shi sosai komai na cikin first parlour ɗin shi white colour ne, duk wani abu na jin daɗin rayuwa akwai shi yadda part ɗin Abraham yake zube da narkakkiyar dukiya ba zaka taɓa cewa shi yake wannan rayuwar da Gang team a Naija ba, da yadda ya jure wulaƙancin Abbu yana ce masa ɓarawo mara gata sbd kawai yana ganinsa a gantale ya maida ƙofar ya rufe without making any sounds, gently ya ƙara buɗe wani ƙofar zuwa other parlour shi kuma komai na ciki peach ne har ya fi na farko haɗuwa baka jin ƙarar komai sai na a.c da wasu Birds da suke gefe. Daga nan ya buɗe wata ƙofa tare da yin corridor ya sake danna password ƙofar bedroom ɗin ta buɗe, Dad ya hango Abraham a tsakiyar bed ya ƙudundu ne waje guda ya ƙarasa tare da zama a gefen shi idanunsa akan fuskarsa ko da yake baccin fuskar nan a haɗe take sbd tsabar zafin zuciya. Ya yi ta Kallonsa tare da juyawa ya kalli carbon paper ɗin dage gefe da pen a sama da wasu different colors ya ɗauka ya shiga kallon zanen, ya jima yana kallon matar dake jikin paper ɗin budurwa ma zai ce bama mata ba domin jikinta ba wani shekarunta daya nuna, ya jima yana kallon zanen kai tsaye kuma ya fahimci ita ce Majeederh. Ya ajjiye inda yake tare da mai da idanunsa akan fuskar Abraham dake baccin wahala wayarsa riƙe gam ya zare wayar still nan ma photonta ya gani a screen ɗin, she's more beautiful than he expects, wani jikin arziƙi gareta ba sai mahaukacin kyau nan ma ya jima yana kallon photon. Tunda yake a rayuwa bai taɓa farantawa Abraham ba, shi ɗansa kuma namiji ya musgunawa rayuwarsa, bai taɓa jan shi a jiki ba ya azabtar dashi azaba mai yawa yawanci kuma akan Majeederh ne da tafiya Naija, amma ko sau ɗaya Abraham bai taɓa jin ladama ya ji azabar da ake masa ta ishe shi ya haƙura da batun ta, yana zane ya sanya aka dinga masa allura wacce ta kusa zautar da tunaninsa, ya fahimci soyayyar da yake mata kamar da ƙais ce Majnoon na labarin Layerh da Majnoon amma ko su ai basu mallaki junan su ba, ita ta mutu shi kuma kamar ya haukace. Dad ya ji duk duniya ba abinda yake so kamar ɗan shi Abraham da farin cikinsa amma musuluntar Abraham da auren Musulma da zai yi daidai yake da sauka daga kan muƙamin shi na President, jamaa za su yi masa tawaye koma ayi juyin mulki.
"What should I do!?" Ya tambayi kansa ga al'ƙawarin da ya yi wa Debeka na auren su da Abraham, shi tsoran zafin zuciyar Abraham yake, kuma san akwai lack of parents careless daya taka rawa a rayuwar shi, yana da kuɗi da komai me zai yi da mulkin ma? Dole ya yi sacrifice mulkinsa wajan samawa Abraham farin ciki, shafa kansa ya yi tare da ficewa.
Yana fita Abraham ya buɗe ido,daman ba wani bacci yake ba, a hankali ya mirgina gefe yana ware narkakkun idanunsa zuciyarsa na harbawa da ƙarfi, ko wacce dakiƙa da zata shige akwai abubuwan da zata tafi dasu a zuciyarsa,babbar damuwarsa a yanzu Envelope! Where's Taj?.