Sashe 20
Mijin Malama Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abbu ne zaune a saman kujerar parlon shi, ya ɗora kansa a armchair ya zama shiru shiru yana jin kansa kamar akwai abin da ya yi missed a rayuwarsa tsayin shekaru, he feels Uncomfortable abu kaɗan zai hau faɗa baya son takura shi kaɗai zai shafe 24hrs a part ɗin sa yana tunani. A hankali ta tura ƙofar parlourn ta shiga ƙamshin Febreze Odor-Fighting Air Freshener yake, ga sanyin a.c ta jima a kansa kafin ta ce "Alhji?" Shiru har 3times ta saka hannu ta bugi kafaɗarsa ya yi saurin buɗe idanu tare da dawowa tunaninsa kamar wanda ya yi kwana guda yana tunani, Mami ta ce "Sai wani ciwo ya kamaka sbd tunani? Komai ya yi farko yana da ƙarshe, for now ya kamata ka gane ƙarfin ƙaddara da imani da ita, baƙin ciki baya dauwama, haka farin ciki, ƙaddara bata dauwama tana amfani da lokaci ne, shi kuma lokaci mai shigewa ne yabar tarihi" Ya yi mata shiru yana jin kansa na sara masa, yana fama da nightmares a kullum Mami ta zauna ta ce "Pls sbd Allah ko sau ɗaya ka sawa rayuwar auren yarinyarka albarka" Da sauri Abbu ya juya ya kalleta sai kuma kamar mai koyan magana ya ce "Wacce ƴa?" Ta ce "Majeederh" Tsam ya tashi a hankali tare da ƙoƙarin barin wajan tayi saurin tararsa tana fashewa da kuka ta ce "Fisabilillahi ya ake so na yi? Dangin ka zargina suke, gani suke ko wacce kishiya azzaluma ce, bayan ba haka bane kowa zuciyarsa daban, ba kuma ko wacce stepmom bace take kasancewa macuciyya, bani da wani kusanci da Majeederh tunda baka barina shiga al'amuranta balle na saita mata zana na nuna mata gaskiya, idan ka riga ka yanke shawara no one's can stopped you akan abinda kake so, Majeederh ƙaddara ce wacce ta riga fata kuma bakinka da kalamanka...." Wata razananniyyar tsawa ya daka mata ya fito a Abbu sosai asalin colour nasa ya ce "Stop interfere" Yana faɗin hakan ya shige ɗaki yana jin duniyar na juya masa. Mami ta juya tare da ficewa zuwa main parlour tayi tsaye tana kallon Raihana ta ce "Ke meye haka?" Raihana ta ce "Mami me?" Ta zauna ta ce "Yaushe kika tafi har kika kwaso jiki kika dawo? Wai ke meke faruwa da gidan mijinki ne kuma raɓe raɓe kina tafe kamar bazawarar kaza? Wanne irin aure ne wannan ni Asabe tunda aka yi shi a gantale yake ba wani ci-gaba, abinci ne babu ko me?" Raihana tayi shiru kanta a ƙasa Mami ta sake cewa "Dan malafar ubanki ba dake nake magana ba kikai mini kunnen uwar shegu, wanne irin gantalallen miji kika haɗu dashi bara kishin ki kamar ba auren soyayya ba Marriage Love Needs: Mutual love is an obvious requirement to have a marriage that operates from this level. Kindness, compassion, companionship, intimacy, affection, sex (lovemaking) are also important factors here" Raihana ta ce "Mami plx ki daina mini faɗa akan abinda baki sani ba" Mami ta ce "To dan ubanki ba tambayar dalili nake ba?" Kafin tayi magana Aaliyyah ta fito hannunta riƙe da waya Raihana ta ce "Aaliyyah dear sis" Aaliyyah ta ce "Yes Maa?" Ta ce "Wai waye Abraham, i mean his parents" Aaliyyah ta watsa hannunta ta ce "Goodness, how can i knw his parents, i don't even who's balle iyayensa ma" Raihana ta ce "Ask him" Aaliyyah ta miƙa mata waya ta ce "Kira shi, ask him by yourself" Ganin yanayin Aaliyyah kamar bata cikin hayyacinta yasa Mami cewa "Are you okay dear? Lafiya kike?" Tayi kamar zatai kuka ta ce "Ina ta kiran Yaa Nurr yana saka mini line busy, yanzu kuma wayar a kashe yake".
P.a Hammad ne tsaye sanye da wata black ɗin Suit a hankali yake waya yana cewa "Stop kidding me Ur Excellency, it's an over between u and her, abinda ya dace ka bawa Majeederh envelope ɗin nan ya domin ta samu sakewa a gidan mijinta,kuma ta fita daga zargin da take masa, u have no reason na riƙe envelope ɗin nan" Ta cikin wayar His Excellency Abu-turab ya ce "I am still loving her, noting changed sai destiny ina saka ran zata dawo gareni don haka ƙona envelope ɗin zan" Kafin ya yi magana Jawaad ya fito ya ce "She's coming, shi ne 2days shiru" Hammad ya yi dariya yana dukan shoulder ɗin Jawaad. A hankali ta fito cike da nutsuwa tana sanye da Nidha ɗin abaya blue black ƙafarta cikin Catwalk shoe tana ƙamshin Adidas ice dive shower gel, domin bata jima da fitowa daga wanka ba, sai fuskarta tayi wani irin fresh looking forward and takeaway, lip's ɗinta jajur sai gashin idanunta da sukai wasu zara-zara suna haɗewa da juna baƙaƙe suɗik, dake rolling tayi sumar kanta har gaban goshi ta kwanta ruwa na ɗan zuba, tayi wani irin kyau cikakken mai kwantar da nutsuwa bata da wani jiki sai masifaffen shap daidai da ita, ta ƙarasa fuskarta ɗauke da murmushi P.a ya ɗan rusuna cike da girmamawa na bata shekarunta ya ce "Ina yini Maa?" Ta ɗauke kanta tayi shiru can ta ce "Kana lafiya?" Ya ce "Allhamdulillah, daman congratulations nazo nayi miki" Motar data shigo ce ta sanya Majeederh yin shiru, Jawaad da P.a suka kalli motar wacce aka gama yin parking nata, tunda ya shigo idanunsa ya sauka akanta har ya gama parking ya juya ya kalli Jawaad da yake can gefe, ya ƙara kallon direction ɗin Majeederh da mutumin dake tsaye in front of her, tana masa murmushi, a hankali Khalil ya buɗe motar ya fito hannunsa riƙe da key yana kaɗawa, sai a lokacin ta ɗan kalle shi, ta kusan neman nutsuwarta ta rasa, wani irin masifaffen jaa taga idanunsa ya yi har wani kwanciya ruwa yake a ciki, jiyoyin kansa sun yi kwance saman goshinsa sai harabawa suke, yadda yake tunkaro su yana wani irin murmushin gefen baki yasa P.a ya ɗan tsorata domin ba zaka iya gane asalin murmushin mene ba, yana sanye da Brown ɗin suit ta Slim fit suit ƙafarsa sanye da leather shoe black colour, ga Rolex maƙale a hannunsa wacce gargasar hannun duk ta miƙe komai na jikinsa designers ne expensive classic one.. sumarsa Duk a cuccure sbd salon ta sakko har goshinsa, tunda ya taho Malama Majeederh tayi ƙasa da kanta P.a ya yi shiru, a hankali ya ƙarasa bayan Majeederh idanunsa akan P.a gently ya saka hannu ɗaya ya zagaye waist ɗinta, sai kuma ya jawota sosai ya manne waist ɗinta da nashi yana baya tana gabansa, ya manne ƙirjinsa sosai she couldn't feel yadda zuciyarsa ke bugawa kamar zata tsaga ƙirjinta ta fito, Khalil ya zame rinannun idanunsa daga kan P.a ya ɗora kansa a shoulder ɗin Jee Beard ɗin shi mai sanyi yana shafar naked neck skin ɗinta, tayi saurin runtse idanu wata kunya ta mamaye ta wai ɗan cikinta ne haka? Ga takaici yadda Jawaad ya zuba musu idanu, muryarsa bata fita sosai can ciki iya ƙirji ya ce "Why?" Ya faɗa yana manna lip's ɗinsa a wuyanta in a romantic style, Jikinta ya ɗauki rawa sosai ganin ko kunyar mutanen da suke entrance bai ji ba, a hankali ya saketa yana yin baya sai koma ya zagayo ya nufi wajan Hammad da sauri Majeederh ta shiga tsakiya ta ce "U just misunderstanding" Ya ware idanunsa a kanta ya ƙara zagayawa ya shige tayi saurin cewa "Listen to me plz littl..." Tayi shiru tana runtse Idanunta, hannunsa guda ɗaya ya saka ya ɗagata cak zuwa gefensa ya riƙeta gam, Hammad ya ce "Am sorry i..." Wani irin mahaukacin mari Khalil ya kifa masa, yana ƙoƙarin sake magana ya ƙara ɗora masa wani marin har sai da Hammad ya yi ƙasa da sauri Jawaad ya ƙarasu wajan zai magana shi ma aka sauke masa nasa ƙyakƙyawan mari, Khalil idanunsa kwance da ruwa yama kasa cewa komai sbd wani mahaukacin kishi da ƙyar ya ce "My wife?.." Hammad zai magana Khalil ya daka masa tsawa ya ce "Kai dilla, ba zaka gane bana son jin muryarka ba? Wannan warning na maka akan Ƴar Madara, kaso gantsameme dakai kake karkace wuya yana taɗi da matar wani, sbd baka da lissafi zan maka hauka..." Majeederh ta ce "But...," Ya daka mata tsawa tsoran da taji yasa tayi saurin ƙanƙame shi tana rufe fuskarta a ƙirjinsa sai ya kasa cewa komai ya girgiza kai tare da damƙar hannunta ya shiga janta zuwa cikin gidan, lokaci Uncle Bello da Uncle Isma'il suna zaune suka bisa da kallo Uncle Isma'il zai magana Uncle Bello ya girgiza masa kai, tsoro ya kama Jee ta ce "Uncle..." Tuni Khalil ya cillata a bedroom ya murza key yana kallonta ya nufeta Gadan-gadan tayi baya bakinta na rawa ta ce "Sorry" Ya ware idanunsa yana wata kalar dariya ya ce "Sorry? Ke waya faɗa miki ana bani haƙuri, sbd ke bakisan darajar aure ba, kika je gaban wani kina kashe masa murya kina juya mazaunai? Idan so kike a kalle ki what u have to do shi ne ask, kiga idan ban zauna kin juya mini mazaunai na kalla ba, kije kina kaɗa masa wasu tuma-tuman abu" Duk ta gama tsorata magana yake idanunsa na ƙara jirkicewa yana ya mutsa fuska sbd tsayin maganar ta ce "To wai ban baka haƙuri ba, nifa bana son isa" Ya girgiza kai kawai kamar ba zai magana ba sai kuma ya ce "Ban san wanne rantsuwa ne daidai ba, amma wlh yau yanzu yanzu sai kin cire wannan rigar na ƙare miki kallo ta tas shi kaɗai zai sanya na yafe miki zunubinki, and daman ni ke da hakƙin gani" Ta runtse Idanunta sosai ta durƙoshe a wajan ta ce "Wai kai wanne irin tsaurin idanu ne haka? Ni ba wani aure tsakaninmu ban taɓa ji a raina ina da aure ba" Ya fara ɓalle bottles ɗin rigarsa murya can ƙasa ya ce "To bari na tabbar miki kawai, sai su Uncle su tayani tabbatarwa" Yana faɗin hakan ya cire rigarsa tare da matsawa ya kashe switch ya nufeta kai tsaye...
*Aunty Zee MOM MUJAHID KATSINA*
*08162859027*