Sashe 12
Mijin Malama Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
“(Allah) Abin bautanaï¼ Ta yaya ba zan kira ka ba alhali nifa nice baiwa Æ™asÆ™antaciyya? Kuma ta yaya zan yanke tsammani daga gare ka alhali kaifa kai ne Allah mai iko? Abin bautanaï¼ Idan har ban roÆ™e ka ka bani ba, to, wa kuma zan roÆ™a koma bayanka ya ba ni?Abin bautana! Idan har ban kira ka ka amsa min ba, to, wa kuma zan kira koma bayanka ya amsa min? Abin bautana! Idan har ban Æ™asÆ™antar da kaina gare ka don girma da isarka ka tausaya mini ba, to, ga wa kuma zan Æ™asÆ™antar da kaina gare shi koma bayanka wanda zai tausaya mini?" Wani irin kukan zuci take tana Æ™ara buÉ—e zuciyarta sosai da faÉ—awa Ubangiji damuwarta ta É—ora da. "Abin bautana! Kamar yadda ka keta/tsaga Teku ga Musa aminci ya tabbata a gare shi yayin da Fir'auna ya bi shi ka tseratar da shi, to, nima ina roÆ™onka da kayi salati ga Muhammadu da Iyalansa, kuma ka tseratar dani daga abinda nake cikinsa na damuwa da Æ™unci,kuma ka yaye min shi cikin gaggawa ba bisa jinkiri ba, domin falalarka da tausayawarka ba don halina ba yaa mafi tausayin masu tausayi, Allah ka zama mini mafi daidai, Ubangiji yafe mini bisa laifin sani dana rashin sani, Ubangiji kada ka hukuntani bisa zunuban wasunmu, Asstagafirullah yaa Allah! Ni Hawwa'u na zo gareka da Æ™oÆ™on barata ka taÆ™aita mini Æ™addarorin idan ina da rabon farin ciki kafin mutuwata ta riskeni ka sadani da shi, daga yanzu zuwa ko yaushe duk yadda kayi da rayuwarta na amsa bani haufi domin ka fini iko da ita yaa Allah!†Tana gamawa ta shafa a hankali ta ji nutsuwa na saukar mata wacce ta daÉ—e bata ji irinta ba, ta Æ™ara yadda babu abinda yakai KaÉ—aita da Ubangiji daÉ—i da kuma imani da shi, idan ta tuna yadda Annabawan Allah suka tsinci kansu sai ta ji ita babu abinda yake a sameta na daga Æ™addara domin sun fita sanin Ubangiji da riÆ™e addini amma a haka Allah ya yi ta jarabtar su..... Washegari ta shirya sosai cikin abaya kamar ko yaushe fuskarta fresh ba baÆ™in ciki ba farin ciki ta nufi part É—in Abuturab tana zuwa taga baya nan sai ta dawo parlour ta zauna watching sunna t.v tunanin Abbu tuni ya kau a ranta...
Germany.
Abraham na zaune a haɗaɗɗan parlourn shi yana drawing kamar yadda ya saba shi kaɗai yake ɗauke masa damuwa riga ce fara a jikinsa wacce ta kama faffaɗan ƙirjinsa Sleeveless jersey tank top sai wani trousers iya laps ɗinsa ga wasu gargasa da sukai kwance luf saman dark skin ɗinsa, kamar kullum sumarsa a curkuɗe ya saka wata red ɗin bandana saman goshinsa wacce ta tare sumar ta kwanto a gefen goshin nasa zuwa wajan kunne ga farin bluetooth dake kunnenshi, sassanyan ƙamshin perfume ɗin Boadicea The Victorious na tashi a jikinsa. Slowly ya lumshe sexy eyes ɗinsa hannunsa riƙe da water colours da wani ɗan ƙaramin pen yana using dashi wajan zanen, idan ya lumshe idanu sai ya buɗe yana tuna yadda zanen su da shap ɗin idanunta yadda suke. Knocking aka shiga yi a karo na uku ya yi banza jin kamar za a ɓalla door ya sa shortly ya ce "In"
Aka murɗa handle ɗin tare da shigowa. "Hi" Ta faɗa tana ɗaga masa hannu, ya ware idanu kallo ɗaya ya yi mata ya ɗauke kai, it's a girl ba zata shige 12 yrs ba, tana da tsayi da jiki irin nasu na ajeboters bata da fara ce tas idanunta mitsi-mitsi amma tana da kyau mai sanyi idan an kula. Ganin yaƙi cewa komai ta ce "My name is Zizi" Ya yi mata banza bama zaka ce yana jinta ba ta ce "Dad is looking for you" tana faɗin haka ta juya tsoransa fal zuciyarta. Ta samu Dad ɗin zaune da wata yarinyar itama kusan 12yrs take kamarta da Dad ya ɓaci sosai "Dad na yi masa magana for almost 3times, but he just ignored me" Dad ya ce "Ya jiki, zai fito" Ta ɓata rai sosai ya ce "Oh common Zizi, stop bothering yourself" Ta zauna a armchair tana saƙale wuyan Dad ɗin babu jimawa Abraham ya sakko yana haɗe fuska yadda yake tafiya majestic ɗai-ɗai zai ja hankalin mutum ya nemi waje ya zauna. Dad ya ce "greeted me first" Ya haɗe fuska calmly ya ce "Evening" Dad ɗin ya yi murmushi ya ce "Shi ne ka kulle kanka yau? Anywhy mu yi magana mai muhimmanci, let's talk" Ya gyara zama ya ce "Me ya sa kake son musulunta?" Abraham ya yi shiru a hankali kuma ya ce "because Islam is the true religion, which we want to believe in,They believe that nothing can happen without Allah's permission, but humans have free will. Islam teaches that Allah's word was revealed to the prophet Muhammad through the angel Gabriel" Abraham ya gyara zama ya ce "Dad tun ina ƙarami ka sani, i love Islam shi ne yasa ka tsane ni ba, rayuwa da Jee da sauran Musulmai ya sa na fahimci addinin sosai, na ji na yarda dashi 💯 hundred patient, Dad idan suna cikin damuwa addu'a suke su yi karatu da holy book, Bible it's an old version, jesus is already past, we believe yana nan bai mutum ba kuma zai dawo, amma shi ba kowa bane nace Annabin Allah bawai ɗan Allah ba, A duk sanda na ɗauki kuɗi na bada sadaƙa ina jin nutsuwa a raina, kuma You what Dad" Dad ɗin ya girgiza kai Abraham ya ce "Musulmai na da zuciya mai kyau, basu da gudun Christa's ko kaɗan, ko bikin sallah sukai suna inviting namu, muma idan charismatic tayi muna inviting nasu, they most comes with a gifts, kaga Uncle ɗin Jee? Sunan da wahala Uncle I yana da yanayi mai kyau he was a charismatic figure with great appeal to the public" Ya ƙarasa maganar a wahale ya jima bai magana mai tsayinta ba. Dad ɗin ya ce "Zan barka ka musulunta son, zan barka if that you make you happy, but in one condition zuwa 2" Abraham ya ƙurawa Dad ɗin idanu yana jiran ya ji me zai ce masa. Ya ce "Idan ka amince zaka auri Debaka after you married your first love, idan ka amince zaka zauna dani muna kwana tare da yawo tare" Abraham ya yi shiru kawai Dad ya ce "About the night" Abraham ya he "Ban so" Dad ya ce "Kiristi is my wife son, matata ce not my whore" Ya nuna masa Zizi ya ce "Her name is Zizi ur younger sister, ga twinny ɗinta nan Badi, they're my daughter's tagwaye ne" Dad ya kalle su ya ce "Zizi, Badi meet your brother Abraham" suka miƙe da sauri suna zuwa suka faɗa jikinsa tare da ƙanƙame shi, Abraham was speckless ya kasa cewa komai.... Cikin dare Dad na kwance yana bacci ya ji an kwanta kusa da shi, a hankali kuma aka shige jikinsa murmushi kawai ya yi Abraham ya yi bacci sosai a jikin Dad a ransa yana jin he will neva ever accept Kiristi as his stepmom, haka suka kasance more than a weekes kafin Dad ya bawa Abraham damar musulunta, Abraham na zaune farin ciki sosai yake amma ya kasa nunawa so yake ya sauya ya zama babba mutum mai nagarta na gaban kwantace he just want to change completely, apple laptop ɗinsa ya ɗauka yana searching best imam in the world was the first abin da Google ya nuna masa shi ne Sheykh Ajlaal Sultaan Saudiyya's King, second kuma shi ne Sheikh Aliyu haydar Aliyu, third kuma shi ne Sheikh Imam Hamdan Balarabe. Sune manyan malamai na duniya, ya dinga duba bayanan su Sheikh Aliyu nada mata Halisa da manyan yara Sheikh Imam yana da mata Fannah da yaransa kuma Sheykh mai martaba Ajlaal Sultaan kuma yana da mata Ƙhulud Arzaan da yara twins haka kurum ya ji ya gamsu da Ajlaal Sultaan ɗin a karo na farko zai je ƙasa mai tsarki zai amshi Shaahada wajan sarkin Makkah....