Sashe 61
Mijin Malama Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Jingina ya yi a jikin door yana zubawa gadon bayanta idanu, wanda yake da glowing gwanin sha'awa musamman da ta shafi kwalacca, ga Ƙamshin MORESQUE Midnight dake ratsa hancinsa, Khalil ji ya yi kamar bai taɓa jin ƙamshi mai masifar daɗi irin na yanzu ba, duk da yana masifar son turaren shi, yana jinsa daban amma da alama dai yanzu ɗan kwali yaja hula, he can't stay any longer domin ji yake kamar ana fusgar shi ne, Majeederh na tsaye tana ƙoƙarin shafa kwalacca ɗin a wuyanta zuwa ƙasan hammatarta, a hankali ta ji an rungumeta ta baya a ɓoye ta sauke ajjiyar zuciya, bata kula shi ba tana ji yana shasshafata can ya amshe kwalbar kwalacca ɗin ya sun shine da sauri ya kalli Majeederh ya kalli kwalbar sai kuma ya rausayar da kansa kamar yaro clamly a hankali can ciki ya ce "Duk wacce ta baki wannan je bata imani" Ta kalle shi ta ce "A sbd ta kashe wani?" Ya kwaɓe mata fuska ya girgiza kai ya ce "Eh" Ta harare shi ta ce "Wa?" Ya ce "Mijin Maluma" Tayi masa shiru tana ji yana tura kansa gabaɗaya wuyanta inda ya manta ne kawai bai shan-shana ba a jikinta, ya yi ya kwanta lamo ta fahimci da gaske ba shi ɗin ta kashe ta shirya tsaf ta ce "Malam fita" Ya mirgina ya ce "Zunubin naki ya yi yawa" Ya ware idanun sai kuma ya sanya ƙafa kamar zai ɗaga rigarta ya fizgota ta faɗo kansa saman ƙirjinsa ta ce "Fita matarka na jira" Ya lumshe idanunsa yana sauke numfashi a hankali ya ce "Naje ina?" Tana kunce gaban rigarsa ta ce "Ban son takura" Ya mirginata zuwa ƙasa ya yi mata rumfa sosai daidai kunnenta yana mata raɗa ya ce "Ya muke da Ayyu" Ta yi wani irin murmushi ta ce "Ohho" Ya yi squeezing bakinta ya ce "Kina son rabauta? Kuka a cikin jama'a?" Ta rufe Idanu ya ce "Ba gwara ki sani gaba ki cinye ba tas da wannan kukan? Ai kin san na miki yawa ma" Ya yi ya rungumeta sosai sune jima a haka ta ɗauka bacci yake can ta ji ya ce "I won't do it again, sorry" Ta yi shiru ya marairaice sosai ya ce "Ban sakewa" a hankali ta ce "It's ok" Ta juya shi itama zuwa ƙasa ta kwanta saman shi a nutse ta ce "Khalil" Ya ware idanunsa a kanta alamar dai yana jinta ta ce "Listen to your mother please" a ɗan zafafe ya ce "Waye mother ɗin?" Ta ce "Ummi" Ya ɓata fuska ya ce "Ni ban san wata Ummi ba, na ɗauka mother ɗin sunan wata ne" Ta daki ƙirjinsa sosai ya ce "Auchhhii" Ta ce "Ka gane me nake nufi, ka saurari mahaifiyarka don Allah" Ya lumshe idanunsa ya ce "I don't have a mother" Idanunta ya cika da hawaye ta ce "Don Allah" Cikin faɗa ya ce "Wai ke da zaki damu da ita ni damuwa ta yi dani ne? Idan sun yi faɗa da mijinta ni mene laifina da zata barni eh? Me na yi mata ta barni a gantale she left me bata san ya nake ba all this year's bata san waya bani tarbiyya ba, ilimi karatu, ko ɗan iska ɗan daba na zama ko kidnapper duk ita Ubangiji zai hukunta ta wofintar dani, she left me.....," Saukar bakin Majeederh cikin nasa ya tsayar da shi daga masifar da yake zubawa ya yi shiru yana sauke numfashi sbd yadda yake jin tana....
[12/09, 11:29 pm] Sdy Auwal Gstc: *MIJIN MALAMA*
*BOOK 2 PAGE 84*
*Arewabooks@Nimcyluv* 84
Khalil na driving a hankali idanunsa akan titi deep down na zuciyarsa tunanin yadda zai tunkari DDMASTER BOM yake, da yadda zai samu nasara akan shi. Ya sanya hannu yana ɗan hargitsa sumar kansa a nutse, shi fa duk duniya Allah daya halicce shi kawai yake jin tsoro, bashi da tsoro ko shakkar tun karar kowa, ya saba ɗaukan kasada tun kafin yanzu, balle wannan da yake ganin ko rayuwarsa ce ta salwalta, to ya yi sacrifice ne akan taimakon al'umma, daman bazai taɓa barin abinda yau zai ji ko mutuwa ya yi bashi tunani ko fargabar zuwa lahira. Ya sauke ɓoyayyiyar ajiyar zuciya a hankali kuma ya danna bluetooth ɗin kunnen shi,yana yin roundabout a taushashe ya yi lallausan murmushi tare da lumshe idanunsa, still driving on the direction he was heading to.. zuciyarsa a bubbuɗe yake sauraran abinda take cewa da ɗan sauri kuma ya saki kan motar ta fara ƙara “ƙiiiiiiit" Ta cikin wayar Jee ta ce "Are you okay?" Ta ji shiru, har yanzu kuma motar tafiya take yaƙi riƙe kan nata, jin shiru ya sanya ta ruɗe sosai ta ce "Are you there ? Man, Man!" Duk ta ruɗe She wondered if there was an accident on his way, in a state of love and passion ya furta “I love you†He said that from the bottom of his heart full of weakness. Jee bata taɓa jin Khalil ya furta kalmar ba a gareta, sai ta ji sabon hargitsatsen yanayi, a hankali kuma nutsuwa ta fara saukar mata, ta yarda ta amince da dukkan abubuwan da zuciyarta ke gasgata mata, a hankali ta ce "You scared me" Ya dawo a hankali yana riƙe kan motar, kamar tana gaban shi ya sake furta "I love you, i love u Madam" A hankali ta ce "I know" Ya yi shiru sai numfashinsa dake sauka ya rage gudun motar a nutse a taushashe ya ce "How do u know?" Clamly ta ce "Your action, and emotions" Ya girgiza kai kawai yana shiga cikin Bristol Palace Hotel can ƙasa ya ce "Lallai yarinya" Jee ta ware idanunta tana jin kamar yana kusa da ita ne a hankali ta ce "I am older than u, am 35 u're just 20" Khalil ya dinga murmushi a kasalance ta ɗauka ma ba zai magana ba sai kuma ya ce "Kuma ƙwaninin yaron nan ya baki ciki in one time" Idanunsa ya sauka akan wani mai Guava ya ce "Madam" A hankali ta ce "Man" Ya furta "Guess what?" Tayi shiru sai ta ce "Ka shigo gida" Ya girgiza kai ya ce "Guava" Majeederh ta ce "Haba? Plz kazo mini da ita" Ya ce "Tab, ba zan tsaya ba" Ta ɗan yi tsakin shagwaɓa ta ce "Plz Man" Ya shafa gemunsa ya ce "With?" Ta ce "Apple, ice cream, pizza, with..." Ya dakatar da ita da "Hold on Madam, idan kika ci wannan How can you eat me?" Jee tayi saurin kashe wayar jin magana mai girma. Khalil na zaune saman kujera yana kallon mai martaba dake cewa "Sai yanzu?" Khalil ya ɗan kalli Mai martaba Ajlaal Sultaan yana harɗe ƙafarsa a kamalance da nutsuwar dake wanzuwa a jikinsa a kullum a ko yaushe tana ƙara fidda wata kwantacciyar Ilhama dake bayyana mazantakar shi da fitar dashi daga tubali na ƙuruciya zuwa na zalllar nagartacce, numfashi ya sauke a ɓoye yana shanye mamakin ganin Rohaan da Zaytoon a wajan ya jima yana kallon su, su ɗin ma shi suke kallo. Ya ɗauke ido
"Sorry, i took so long" Khalil Answered starring around them, a kuma taƙaice ya yi maganar
Roohan dake kula da Khalil ɗin ne ya ce "What's bothering you?" Roohan asked bitting into his finger. Khalil bai ce komai ba, bashi da niyyar cewa komai ɗin Zaytoon ta ce "Ibrahim kana tunanin uwa zata wofintar da ɗan data haifa? Kana jin a ranka da gangan ta barka?" A ɗan fusace Khalil yana saka ƙafa tare da buga table ɗin gabansa nan take ya tarwatse ya ce
"I don't have a mother in this world, if you called me just to tell me that I have a mother, I'm sorry am not interested" Ya miƙe tsaye yana hargitsa sumar kansa sai huci yake ya sake kallon Zaytoon ya ce "Granny, ki faɗa mata ni ta bar mini gida, me ya sa ta barni, ya akai sukai aure matsalarta ce da mijinta, yadda na tashi ba kulawar iyaye ban wulaƙanta ba, yanzu ma babu abinda zai sameni, su ne su kashe kansu ma sbd girman kai da jinkimar su, i don't want her in my life anymore"
Yana faɗin hakan ya ɗauki wayarsa da rigarsa ta sama ya yi waje, suka bisa da kallo Roohan kallon ikon Allah kawai yake, idan ba kuskuren gani ya yi ba, bakinsa har wani tiririn masifa yake. Mai martaba Ajlaal Sultaan kawai yake girgizawa a hankali yake sakin lallausan murmushi daman ya ji a jikinsa hakance zata kasance. Zaytoon da abin duniya ya isheta ta ce "Ikon Allah, Ubangiji ka sassauta masa zafin zuciyar nan" Roohan ya ce "Amin, ku haɗa da ragowar ruwan sallar asr, matarsa na haƙuri"