← Book details Mijin Malama Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 90

Sashe 31

Mijin Malama Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read

ba as fer as i am alive, baki san waye Aliyu ba all this year's da muke tare kada ki sake na nuna miki the other side of me understand?" Latifa da idanunta ya kumbura sosai ta ce "Ni matarka ka mara?" Ya ce "Sai nayi miki bugun mahaukaciya naga wanda ya isa ya tsaya miki, da kike magana Majeederh sai me? Noting changed about the love, i love her, i do love her i still loving her da wannan son zan musu kin fahimta al'ƙawarin zuciyata ne wannan, nayi believing mutum baya auren first love nashi shi yasa ban aureta ba, ƙazamar banza da wofi mrs zero empty head" Yana faɗin hakan ya nufi upstairs sai da ya je ƙarshe ya ce "Ina sake faɗa miki zan ƙara aure" Majeederh dake tsaye bakin ƙofar shiga cikin gidan ta tsaya tana salati a ranta a fili ta ce “_Why always me?_” saukar su kenan taga Khalil ya yo Lodge Road da ita, ta kasa shiga gidansu gudun haɗuwa da Abbu ga wasu jami'an tsaro da take gani everywhere a unguwar dama cikin garin Kanon bakiɗaya kamar ana shirin yin yaƙi, Khalil dake tsaye fuska a haɗe tamau ya saka wani sunglasses yana kallon yadda few daga cikin sojojin suna kallon shi, tunanin abinda suke a wajan kawai yake, ya jingina da mota hannunsa zube cikin Aljihu the young Rich man kenan, zafin zuciya, taurin kai, naci, i don't care, mr arrogant duk Ibrahimul-khalil Abraham bad boy ne. Majeederh ta dawo da sauri tana ɗan ɗin gishi ya matsa yana kama hannunta ya ce "What?" Ta girgiza masa kai da sauri ta ce "Plx take me off zuwa gidan Uncle Isma'il" Khalil ya zare idanu ya ce "Tab, muna zuwa he most break my legs" Ta ɓata rai ya bata side hug ya ce "Mu gaida Abbu da Mami ko?" Tayi shiru ya langwaɓe kai ya ce "Ya kike so ayi?" Ta kama hannunsa ta ce "Gidan Yaya Bilkisu" Ya yi jim ya yi ta kallonta sai ya ce "You look like a pregnant woman" Ta haɗe fuska ya yi murmushi kawai ya kama hannunta zuwa cikin gidan Abbu, lokacin Aaliyyah na zaune a parlour ita da Raihana data jeme sai Ruma dake kwance idanunta rufe ta zama wata ɗirkekiyya Aaliyyah ta saki ihu ta nufi kan Majeederh zata rungumeta Khalil ya yi saurin shiga tsakiya Aaliyyah ta ce "Haba Yaya Khalil ka matsa" daidai nan Mami da Abbu suka fito suna tsaye suna kallon ikon Allah ganin baƙin yamman da sukai, Abbu Majeederh kawai yake kallo Aaliyyah ta ƙara matsawa zata rungume Majeederh Khalil ya ƙara shiga tsakiya ya ce "Bafa zaki rungume mini matana ba, the space is mine" Ya ɗaga kansa yana kwaɓe fuska ya ce "Abbu,Mami ku ɗauke ƴar ku kada ta saka jee tayi ɓari she's pregnant" Da sauri Majeederh ta juya tabar parlourn Mami kunya kamar ta nutse daga ƙarshe ya matsa ya nemi ƙasan carpet ya zauna calmly ya ce "Mami Abbu evening" Mami ta ce "Sannu da zuwa Khalil tashi ka zauna mana" Ya zauna saman kujera Abbu ya zauna kallon Khalil kawai yake can ya ce "Ibrahim" Khalil ya kalli Abbu ya kasa amsawa Abbu ya ce "Ina kuka je?" Silently ya ce "Qatar" Abbu ya juya sai kuma ya ce "Come here" Khalil ya sauka ya matsa kusa da ƙafafuwan Abbu yana zama Abbu ya saka hannu ya rankwashi kansa ya ƙara rankwasa ya ce "Idan zaka ɗauki matarka haka ake?" Majeederh na fita waje tayi kunya ta cikata wai tana da ciki ko yaushe za taga wani ciki ohho burinta taga Baby Khalil ɗinta taga ya ɗanta yake, mota ce ta tsaya a gabanta taga Abuturab ya sauke Glasses tayi baya ya ce "Please Jiddo listen to me, Kinga akwai sojoji da yawa babu wanda ya san waye ni kada kika attention nasu magana ɗaya zan faɗa miki" ta shiga gaban motar tana shiga idanunta ya sauka akan envelope haka kurum taji gabanta ya faɗi ya juya yana amsa wayar ta ɗauke envelope ɗin ta ɓoye ya ce "Jiddo i made a mistake na rabuwa dake, a lokacin ban san meke faruwa dani ba, i don't know what comes over me nayi abu madly amma wlh wlh ina son ki i love you" Ta girgiza kai ta ce _“Why always me?”_ Ta juya ya yi sauri zai kama hannunta cikin tsawa ta ce "Don't ever try, ina da aure ko bani da shi baka da hujjar taɓa ni" Ya ce "Don girman Allah don Annabi ki tausaya mini na son ai baki son wanda aka aura miki" Ta kalle shi da kyau ta ce "Ni na ce maka bana son mijina? Stay away from me Ur Excellency Abuturab Alƙasim" Tana faɗin hakan ta fita tana riƙe da envelope tana shiga gidan taga Khalil zaune kusa da Abbu yana masa magana ƙasa ƙasa kafin ta zauna Latifa Omar ta shigo cikin gidan a hargitse daga kuma jiniya ta cika ko'ina na unguwar......
Chapter 31 · 0% Book details