Sashe 11
Mijin Malama Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Muje dai zuwa.
MIJIN MALAMA na kuÉ—i ne pay before you read..... 08119237616
Nimcyluv sarauta
[06/08, 4:34 pm] Sdy Auwal Gstc: Latifa was shock and speechless tayi zuru tana kallon Intisar da Haseena , sai kuma ta sauke ajjiyar zuciya ta ce "Kuna ganin hakan babu matsala?" Intisar ta ce "Mene abin matsala? Rama mugunta ga macuci ai halak ne, ni naga ƙoƙarin yadda kika ci-gaba da zama da ita duk da cin amanar da tayi miki ki sameta turmi da taɓarya da mijinki? Tab ai wallahi ni zuciyata bugawa zatai kuma In sha Allah sai auren nan ya mutu murus na aure His Excellency, haka kurum an ƙaƙaba masa masifa da bala'i" Latifa Omar ta ce "Haka ne, shi ya sa na faɗa muku domin ku iya zama da ita, akwai ta da shiga rai Ubangiji ya mata baiwar farin jini kuma ni na daƙushe shi" Murmushi Hassenatou kawai ta yi kana sukai exchange na Digits suka shige mota daman shopping za su a shoprite.
Aaliyyah sukai clashing da Latifa ta bita da idanu trying to understand her situation, sai kuma ta ce "Na fito naga ba ke ba Anti Jeederh" Latifa Omar ta É—an yi murmushi ta ce "Wajan marasa kunyar can naje danni bana É—aukan raini yanzu zan haÉ—awa mutum jini da majina" Aaliyyah ta buÉ—e baki da mamaki domin bata gama fahimta ba, ta ce "Allah ya kyauta ga lunch É—in an kammala yana dining area" Latifa ta ce "Anya?"
"I'm full ci kawai" tana faɗin hakan ta nufi bedroom ɗin Majeederh ta sameta zaune ta yi wa Baby Khalil wasa tuni ta mance da abinda ya faru, daman tana shigowa ɗaki suratul yasin ta karanta da addu'ar yaye damuwa da ƙunci sai ta ji zuciyarta fes. "a'a, babu ko kunya ɗan fari ne fa" Majeederh ta mata shiru ta ce "Na bi waɗancan tsageran, ni i can't take it wlh i hate nonsense" Majeederh ta zubawa Latifa sexcy eyes ɗinta ta ce "To ribar me kika ci?" Ta ɗaga shoulder's ta ce "A'a ba batun cin riba bane, ni bana ƙaunar baka fini da komai ba kace zaka ɗaga mini kai sai naci uban mutum sarai, ni na fi so always ace ni ce a gaba idan ina mu'amala da mutum" Majeederh ta jinjina kai da ɗan yin baya ta ce "Kowa watarana zuciyarki zata buga, You will have a heart attack one day, ki dinga nightmares da kala-kala" Latifa ta kalli Majeederh kawai ta ce "Ai na gyara musu zama" A hankali majeederh na miƙewa ta ce "Kina haƙuri da rayuwa, watarana za kiga ribar hakan" Latifa ta taɓe baki ta ce "Ni dai ba wannan ba zan kira Barrister ki lallaɓa mini shi" Tana faɗin hakan ta ɗauki wayarta tare da kiran number Aliyu sai da tayi kira uku kafin ya ɗauka tun kafin ya yi magana ta bawa Majeederh wayar tare da ɗaukan Baby Khalil tayi waje abinta. Majeederh ta dinga kallon wayarsa cike da fargaba da zullumi zuciyarta na bugawa da ƙarfi ita bata ma san mene zata ce masa ba. Aliyu jin shiru ya sa ya ce "Hello?" Ta sauke ajjiyar zuciya kafin tayi magana ta ji ya ce "Hawwa'u" A hankali ta ce "Let by gone be by gones Aliyu, ku zauna lafiya da Latifa please" ya tari numfashinta da cewa "Untill when you're my side Hawwa'u shin ban cancanci zama mijinki bane? Ni ba irin mijin da kike addu'a Allah ya kawo miki bane?" Ya yi ƙasa da murya ya ce "Think Hawwa'u, i love you i so much loves u" ta kasa cewa komai sai bakinta dake rawa wai yau ita ake cewa i love you sai taji kalmar bata birgeta bata ɗaɗata da ƙasa. Latifa na fita ta zauna saman kujera babu jimawa ta ji ƙamshin perfume Dolce and gabbana tana juyawa suka haɗa idanu da Latifa ta ce "Sannu da zuwa" Ya ɗan faɗaɗa fuskar shi ya ce "Kina lafiya?" Ta ce "Allhamd" Ya juya idanunsa sai kuma ya yi jim ya ce "Yake ɗaya?" Ta ɗan yi murmushi ta ce "Eh ta ɗan ari wayata ne zatai kira, kuma naga tana buƙatar privacy that's why i am here" ya ce "Oh" Ya nufi bedroom ɗin nata tsaye ya yi cak lokacin da ya ji Majeederh na cewa "U misunderstanding Aliyu, i am married now" Ta cikin wayar Aliyu ya yi wata dariya ta kin raina mini hankali ya ce "Funny, stop kidding me dear ko dana bar gidanku ciwo ya kwantar dani sosai shi ya sa ban dawo ba amma yanzu haka kin san zan zo na ganki ki jira zuwana i on my way" Da sauri ta ce "Aliyu listen, listing to me...." Ta kasa ƙarasa maganar sbd shadow ɗin data gani ta juya da sauri idanunta ya sauka akan His Excellency dake tsaye kamar an dasa shi idanunsa jajur ta kasa cewa komai kanta a ƙasa ya taka har zuwa ida take yana kallonta kafin ya ce "Kin riga da kin saba, kuma ki ɗauke wannan shegen ɗan ki fitar da shi daga cikin gidan nan, You really disappointed me Jiddo, kin san lokacin dana ɗauka ina son ki? Lokacin dana samu labarin kin haihuwa bai iya bacci ba, wani ya sameki bani ba duk da haka na jure na yi accepted naki da ƙaddarar ki ashe i was mistaken, duk wanda ya saba zina ba zai iya dainawa ba, yanzu sbd kinga bana kulaki ban taɓa sauke hakƙin ki dake kaina ba shi yasa ki yi deciding kiran mazinacin naki ko?" Jikinta ya ɗauki rawa da ƙyarma idanunta a kansa ko ƙiftawa ba tayi ta ce "U misunderstanding, baka haka bane Lati....." Hannu yasa ya zabga mata mari ya ƙara zabga mata mari ya ce "Bana magana ana katse mini numfashi, wannan dalilin yasa na amshe wayarki shi ne kika amshi da ƙawarki? Jiddo zina da aurenki?" Tunda ya mareta ta riƙe fuskarta ta kasa motsi yatsunsa ya fito kwance a fuskarta ta juya zata bar wajan ya saka hannu ya dawo da ita baya a hankali ta ce "Cika mini hannu Abuturab" Ya buɗe baki ya ce "Abuturab?" Ta kalle shi idanunta cike da hawaye ta ce "Ba Sunanka bane? Wannan dalilin yasa na ce ba zan aure ba, na yi zaton da gaske sbd Allah ka auri da kuma so na da kake amma nayi ganganci ba kuma laifinka bane, na iyayena da suka baka ni, baka da tabbaci ina zina ko bana yi, kuma ka sani aure da zargi haramun ne kana ƙoƙarin datse igiyar aurenka dake kai na, na yi zaton ana samun farin ciki da aure amma shi ma na yi kuskuren fahimta, Sunanka na mijina sai na yi sati ban saka ka a Idanuna ba, baka san ya nake ba" Hawaye kawai take sosai ta ce "hakkin ka kuma maybe you're not interested, daman ba dan Allah kake so na kawai sha'awata kake" Ya buɗe idanu ya ce "Ni kike faɗawa haka?" Ta ce "Bani na faɗa ba, fassarar abinda ka faɗa ne, har gobe zan ci gaba da yi maka biyayya whether you like it or not" Tana faɗin hakan tabar wajan tare da shigewa bathroom ya jima yana bin ƙofar da kallo, he don't even know what comes over him yana abu madly ya juya yabar wajan... Da daddare Majeederh ta kasa bacci juyi kawai take, Abuturab ya riga daya saba mata da maganin da yake ba, ta rufe idanu nan ma ta kasa ta miƙe tsaye taga wajan 2:34 ta ɗauki hijabi ta saka ta nufi part ɗinsa luckily taji ƙofar a buɗe tana shiga ta same shi zaune yana operating system sai tea dake gefensa bai kalleta ba ya ce "why are you here? Hakƙin naki kika biyo amsa?" Ta yi masa banza ya ce "Oh, i can relate ki je kawai Jiddo if i need something, I'll call" Calmly ta ce "Medicine" Da sauri ya kalleta tana ɗauke idanu ta ce "Na kasa bacci, i couldn't sleep" Ya miƙe tare da shigewa wani ɗan corridor kamar bedroom ba jimawa ya dawo hannunsa riƙe da kwalba bayan ya yage takaddar jiki ya bata tana amsa ta shanye tas tare da dropping empty ta juya ya bita da kallo deep down na zuciyarsa yana tunanin wani abu. A duk sanda ta sha maganin she just immediately forget everything, more especially her father and his bads words, she just realized baccin da take yasa take jin sauƙin zuciyarta. Cikin ikon Allah kiran sallar farko ya farkar da ita bakinta ɗauke da addu'ar tashi daga bacci, idanunta sun yi jajur sbd baccin bai gama sakinta ba da ƙyar ta miƙe tare da sakarwa kanta shower tai wanka sosai ta ɗaura alwala raka'atul fjr tayi kafin ayi sallar asuba ta jima tana addu'ar neman ɗaukin Ubangiji,idan aurenta da Abuturab alheri ne Ubangiji ya daidaita tsakanin su idan ba alheri bane Ubangiji ya zaɓa mata abin da yafi zama alheri ga rayuwarta, ita ɗin me biyya ce ga dukkan wata Jarrabawar Ubangiji a kanta. A hankali ta ɗaga hannunta sama idanunta na zubar da hawaye ta buɗe zuciyarta sosai ta samu kaɗaici da mahaliccinta cikin siririyar muryarta ta ce.