Sashe 23
Mijin Malama Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
"Ba dake nake magana ba?" A hankali ta ce "Wlh bana son shi Uncle, da zaka sanya ya sakeni ma" Anti ta ce "Nikam na goyi bayan haka, ya sakeki kawai ki huta da ƙaddara, yaro kwata-kwata a rayuwarsa bai son tsoro ba? Bashi data ido at all ji fa yadda ya ƙwaƙumeta a gabanmu, wlh na firgita kawai Yallaɓai ka kira shi a raba auren" Maman Alpha ta girgiza kai ta ce "Anya? Aure kam na nan, kawai baku fahimci Khalil bane" Anti ta ce "Wacce fahimta bayan wacce mukai masa?" Maman Alpha ta sake murmushi ta ce "Ai fahimta kala-kala ce, Shi a yana jin komai ya yi daidai ne, yanzu ne ya kamata a nuna masa abinda yake daidai da wanda ba daidai ba, opportunity ne muka samu, yana da masifar kishi soyayyar Majeederh yasa baya iya control na kansa, shi bai iya ƙarya ba abinda duk zuciyarsa ta raya masa shi kawai yake, a tunaninsa daidai ne" Majeederh ta ce "Ban son shi" Maman Alpha ta watsa mata uwar harara Anti ta ce "Ƙundun uba, to wannan ai ya zauce kamar zautacce kishin ai ya yi yawa, kuma yana da kyau ya yi respecting Yallaɓai damu kanmu" Maman Alpha ta juya ta kalli Anti da kyau sai ta ce "To Hajiya Maryam idan ba respected ke kina tunani Khalil zai tsaya ai ta marinsa kamar mara gata har haka? After being honest, he is talking about his truth, he has more control over Majeederh now since she is his wife, tun a entrance Jawaad ya bani labarin komai, akan me zaku bata permission na fita zuwa wajan wani bayan she's married now? Ai baku ne ke da ikon yin hakan ba, wani gantsamemen mutum sbd tsabar iyayi wai yazo mata Congratulations? Ai ni naji daɗi da Khalil ya ci masa uba da bai hakan bana bai amsa sunan Ibrahim Ibrahim ba" Majeederh ta ce "Nafa girme shi fa? Wannan yaron?" Maman Alpha ta saka hannu ta ranƙwasheta akai ta ce "Dilla wacce bata san ciwon kanta ba, kuma ba tayi amfani da ilimin da Ubangiji ya bata ba, kune kuke son mai da halak zuwa haram, kuke son mai da sunna zuwa bidi'a a wacce aya ko hadisi aka haramta auren mijin daka girma? Ai kin san komai kin karanta kin fi kowa sanin ba haramci, ke dai kawai kina da abinda kika riƙe a zuciyarki, ana zugaki kina shirme daman gaki nan ƴar fari ni zan so na ya ɗauke ki koyi gaba" Anti ta ce "To waye zai zugata kuma?" Maman Alpha ta ce "Allah masani" Tana faɗin hakan ta miƙe tsaye kiran number Khalil tayi har sau uku kafin ya ɗauka ta ce "Ibrahim" Ya yi shiru ta ce "Kayi haƙuri plz da abinda akai maka, ina son tafiya da matarka" A hankali murya bata fita ta ce "Where?" Ta ce "My house" Calmly ya ce "Da namiji?" Ta ce "Ni nazo da motata kuma kasan gidana ba namiji right? Permission nake nema tunda hakƙinka ne idan ba yarda ba" Ya yi shiru ta ce "Lafiya?" Ya ce "Ohk" Ta ce "Na baka Majeederh ne?" Ya ce "No" yana faɗin hakan ya kashe wayar. Uncle Ismail ya ce "Yau nake ganin ƙarfin hali, Kai Bello yaushe matarka ta iya Shisshigi haka?" Uncle Bello ya ce "A'a nikam ba ruwana, kawai dai nasan tana aiki da Ƙungiyar human rights da kuma dai she's right" Uncle Isma'il ya ce "Ohho dai, amma wlh tallahi ba zan taɓa bashi Majeederh ba sai ya kawo iyayensa, ke kuma Madam human rights kada ki sake ya shigo miki gida kuma Majeederh ta dawo yau" Maman Alpha murmushi kawai tayi Uncle Bello ya ce "Allah ya sa ni ma dai ina da hakƙin riƙe ta a gidana" Maman Alpha ta fice daga ciki ta nufi mota sai data tasar da motar kana Majeederh ta fito ta shiga ta murza kan motar suka fice Anti ta ɗauki key bayan ta nemi excuse wajan Uncle Isma'il ta fice daga gidan itama.... Tsayin kwanaki wajan huɗu babu alamar Khalil kullum sai an kira number shi amma shiru, har Mai martaba aka kira ya ce shi bai idanunsa ba, Ita dai Majeederh bata cewa komai deep down na zuciyarta tana jin akwai matsala ko ba bashi da lafiya, ya kulle kansa yan hukunta kan shi da kansa. Maman Alpha ta yi wa Majeederh wankin babban bargo tai mata tatas, ta daina raina Khalil duk wata magana da zata faɗa masa wlh zunubi zata ɗauka babba... Ranar juma'a Majeederh na zaune a parlourn Maman Alpha ta saka duguwar riga na lace wacce ta kama jikinta gashinta kwance ya ɗaura ɗan kwali, Maman Alpha da kanta tayi magana da Anty Zee Mom Mujahid Katsina ta kawo mata maganin sanyi sadidan, kullum sai ta sakata a gaba tunda a lokacin kuma Majeederh take jin yanayinta na sauyawa maganin ɗan gaske ne domin wani kalar fitsari take wanda yake fitar da dukkan sanyin na ƙashi dana cikin jiki. Haka kawai taji ana kallonta, no one is looking at her except Khalil He was standing at the door and leaning against the wall with his arms folded across his chest, ya zuba mata idanu, suka haɗa idanu yana sanye da farar shadda hadda babbar riga ya ɗora hula a kansa sumar ta kwanta a wuyansa, da alama daga masallacin juma'a yake yadda yake zaka ɗauka ya bawa 40 baya, Maman Alpha ta ce "Ibrahim shigo mana" Ya shigowa yana zama saman kujera ya ce "Evening Anti" Ta ce "Ina ka shiga ne khalil?" A hankali ya ce "Bana ƙasar ne" Ta ce "Ikon Allah" Ta kalli Majeederh ta ce "Baki iya gaisuwa bane?" Ta tura baki ta ce "Evening" Bai kalleta ba balle ya amsa amma duk ya faɗa sosai a juya ya kalli Maman Alpha ya ce "Food plz" Abinci ta kawo masa Majeederh ta kalli abincin ita dai tasan ya yi masa kaɗan sai dai kawai ya yi alkunya, ya cire babbar riga ya tankwashe ƙafarsa saman carpet ya fara cin abincin yana ci tana kallonsa kuma ya gane hakan, tas ya cinye ya ƙwalawa Maman Alpha kira ya ce shi kam ta daɗa masa, sai kawai ta ɗakko warmer ta ajiye masa ya ci son ransa ya sha ruwa yana yin hamdala "Ibrahim zaka jirani? Zan ɗan je karɓo kaya a tasha wanda Anti Zee Mom Mujahid Katsina ta aiko mini" Calmly ya ce "Ohk" Ta fita, da sauri Majeederh ta miƙe ta nufi bedroom kafin ta rufe ya danno ƙofar ya shigo ya saka key tare da cilla shi saman wardrobe, ta dinga kallonsa ta ce "Mene haka? Me ya sa kke da tsaurin ido ne ka shigo ko gaishe ni ba kai ba kuma kayi tafiyarka to inama ruwana da kayi ta zama" Ya dinga kallonta ya ce "Ni zan gaidaki? Ni kowa yau idan har na amsa sunan Ibrahimul-khalil kuma ɗan sunna ne ba zina akai aka haifeni ba sai na fidda rainin dake tsakaninmu, zan nuna miki ni mijinki ne zan goge miki duk wata rashin kunyarki" Tsoro ya kamata ta ce "Amma ai dai nan ba gidanka bane, kuma ba zan haɗa jiki da karuwi ba" Ya zare idanu da kyau ya ce "Me? To waya lalatani bake ba, bake kika disvirgin nawa ba kika karɓe budurcina ba" Kafin tayi magana ta ga ya cire rigar jikinsa ta kwasa zata shige bathroom ganin idanunsa jajur ya damƙo ta ya cilla saman gado ya bi ya danneta yana mirginata tare da unzipping na rigarta ya kashe switch baki ta buɗe zata yi magana ta ji bakinsa.....