← Book details Mijin Malama Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 63 OF 90

Sashe 63

Mijin Malama Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Ddmaster bom na zaune saman wata mahaukaciyar kujera, ya rufe fuskar shi da ƙyalle wasu jibga jibgan mutane ne zagaye da shi, ko wanne ɗauke da manyan makamai da bindigogi na masifa, ya gyara zama sai kuma ya saki wata mahaukaciyar dariya yana sake duba I.d card ɗin ɗan nasa Khalil wanda ya shiga hukumar NAPTIP domin kawo ƙarshen shi, a fili ya ce "Baka san waye ubanka ba, lokacin da zaka sani kuma a ranar zaka mutu, kamar yadda na kawo ƙarshen Taj abokin ka, na sanya mota ta markaɗe shi" Wani babban yaron Ddmaster bom ya ce "Oga wai me ya sa kake son Gimbiya tazo nan?" Ya ce "Ina son kawo ƙarshen jinkimar ta, zuwanta gare ni shi ne zai zama silar kawo hakan, tun kafin na aureta na yi al'ƙawarin bawa wani Babba ita su kwanta saboda mugwayen kuɗin da zan samu, amma jinkimar matar ya rusa komai a lokacin kuma ta san waye ni tana ƙoƙarin tona asirina na saka a kasheta kisa na wulaƙanci amma sunci amanata ashe bata mutu ba" Ddmaster bom ya miƙe tsaye sai kuma ya sheƙe da wata dariya yana ƙyaƙyatawa ya ce "Akan kuɗi babu abinda ba zanyi ba" Ya sake kallon I.d card ɗin Khalil ya ce "MIJIN MALAMA?" Yaron na shi ya ce "Brother, yanzu mene plan ɗinka?" DDMASTER BOM ya ce "Sister ɗin Abraham ta zama cikakkiyar karuwa, kuma ni ne sila har yanzu bata san ni ne babanta ba, ina masifar son yarinyar saboda tana da masifar wayo, zata iya yin komai irin zuciyata ce da ita, ta kawo mini arziƙi da yawa ita take taimaka mini wajan samun matan da zamu cire musu ƙoda a fitar waje a siyar ko idanu" Mutumin ya sake cewa "Kuma da aure ka haife su?" Ddmaster bom ya ce "Of course YES" Ya jinjina mai bai taɓa tunani za a samu mutum mara imani da tausayi kamar Ddmaster bom ba, ƴar shi ta cikinsa? Ddmaster bom ya haɗe fuska ya ce "Plan ɗin, zan saka Khalil ya kashe ƴar uwarsa da hannunsa, ni kuma zan ɗora alhakin hakan akan Gimbiya yadda zata tafi gidan prison har abada ko na bata zab'in dawowa gareni, ta kwanta da mutumin nan a bani kuɗin, wanda idan tayi hakan naci galaba a kanta na kawo ƙarshen jinkimarta, KHALIL kuma akwai allurar data ke plan za a yi masa tsayin shekaru wacce zata juyar da tunaninsa, idan na samu Khalil a cikin harkokina nasan zanfi kowa dace domin tunaninsa a kaifafe yake zan kuma raba shi da matarsa.....," Ya saki ihu da kururuwa ya ce "Bom! Sorry Gimbiya, Zaki rasa komai Khalil zai kashe ƴar uwar shi da hannunsa" Sai ya yi baya ya ce "I am waiting for you son, am waiting for you MIJIN MALAMA"
Khalil ne ya fito daga mota a hankali ya nufi cikin gidan a tsaye yaga Gimbiya wajen green ɗin flowers tayi tsaye ya ɗan kalleta yaga kanta a ƙasa, jikinta duka rawa yake zufa ta wanketa ga jijiyoyin kanta duka sun tashi, kamar zai shige sai ya tsaya ya ƙarasa yana zuba mata Idanu wata ƙatuwar kunama ya gani a tafin hannunta, wacce babu mamaki ta jima da harbinta, amma ko motsi Gimbiya ba ta yi gani take kamar ta zubar da jinin sarauta da jinkimar ta a banza, da wani irin sauri Khalil ya saka hannu ya ɗauke kunamar tare da saka ƙafa ya murjeta ya damƙe hannu Gimbiya a gigice, wanda shi kansa bai san yayi ba, ganin yadda tafin hannun ya yi jajur yasa Khalil rausayar da kai ya kwaɓe fuska a hankali yace "Ummie..." Fitowarsa kenan ya nufi wajan Jee ya sameta tana wanka ya sanya ƙafa ya tura ƙofar bathroom ɗin a hankali ya zubawa gadon bayanta Idanu da wani irin fitinannan yanayi, Majeederh a jikinta ta ji ana kallonta tana juyowa suka haɗa idanu da Khalil ta wani haɗe fuska ta ce "Me?" Ya nuna mata da idanu bata gane ba ya ce "Mala-mala nake gani" Ta runtse idanu tunda taga yaƙi shigowa tasan alwala ya yi ta ce "shigo mana" Ya girgiza kai ya ce "No, I'll be fine here" Ta ce "Alwala ka yi?" Ya yi mata shiru, tasan ba zai ce a'a ba tunda ba zaiyi ƙarya ba, ta fito zata kamashi tasan tana taɓa shi komai ya x
[14/09, 7:43 am] Sdy Auwal Gstc: _*Nimcyluv sarauta 85*_
Duk yadda Khalil ya kai ga jarumta, dakiya da ƙarfin zuciya da wata iriyar murɗaɗɗiyyar zuciya, amma a wannan karan neman su ya yi ya rasa, ganin yadda jikin mutum ya yi pieces a gabansa, kuma matarsa, kuma ƴar abokin dad ɗinsa Chancellor. Khalil ya dinga kallon gawar Debeka wacce ɗan ƙaramin bom ɗin ya tashi da ita, ya juya ya kalli hannunta daya fita fit zuwa wani gefen nada ban, Ikon Allah kawai yake gani deep down na zuciyarsa yana kiran sunayen Allah Adadin iya abinda ya haddace, tunani fal zuciyarsa hakan na nufin Debeka aiki ta kewa Ddmaster bom? Meye haɗin shi da ita? Wacce hujja ce ta sanya yanzu take waya da shi? Something is fishy!. Gimbiya tana tsayen da take bata motsa ba, fuskarta looking ok as always, ba zaka taɓa ganin yanayi mai kama da tashin hankali a tattare da ita ba, a karo na farko ta ɗan kalli gawar Debeka sai kuma ta ɗauke Idanu, a sanyaye cikin rashin damuwa domin idan da sabo ta saba da ganin fiye da hakan cikin izza da jinkimar ta ta furta. "Who is she?" Ta ɗan sauke numfashi tana juya idanunta a taushashe kuma a ɗan kasalance ta ƙara furta "What are you accusing her of?? Ka tattare gawar" Ya yi mata shiru, ta fahimci baya son haɗa Idanu da ita, ta gane kuma firgicin daya shiga duba da yadda naman jikinsa ke rawa ga zufar dake tsastsafowa daga goshinsa, a hankali tana ɗan haɗe yatsun hannunta can ciki ta ce "Ibrahim, ur wife is coming" Khalil ya ɗaga kansa da sauri sai kuma ya kalli Ummi, jin motsi daga ƙofar part ɗin Jee ya saka Khalil zare rigar jikinsa ya goge jinin hannunsa dana ƙafarsa ya cilla rigar bayan kujera, a ɗan gaggauce ya buɗe ƙofar ya shiga daidai nan itama ta ƙaraso ƙofar tana ƙoƙarin murɗa handle ɗin ta ji an buɗe, ta ɗan tsaya tana kallonsa kamar wacce ke shirin fahimtar wani abu, ya san kaifaffan tunaninta sai yaga ta hararesa tana shirin bi ta gefensa ta nufi waje ya yi saurin saka hannu ya kamo ƙugunta tare da dawo da ita baya, ta ware manyan sexy eyes ɗinta a kansa tana ɗaga masa gira, a taushashe ya ce "I need u wife" Ya faɗa a hankali yana mai saita muryarsa a hankali kuma ya murza hancinsa a nata bayan ya yi covering fuskarsu waje guda, mamakin yadda zuciyarsa ke tsananin bugawa da ƙarfi wacce bata taɓa ji ba tayi ta miƙa hannu tare da ɗora shi a saitin zuciyarsa kasancewar ƙirjinsa a buɗe yake kuma a faɗaɗe ya bayyana, ta manne hannun sai kuma ta ɗaga lafiyayyun lumsassun idanunta ta kallesa a hankali ta ce "Your heart is beating way too fast, are you okay?" Ya zubawa fuskarta Idanu, tunaninsa ta yadda zai yi keeping ɗinta busy yake a cikin bedroom ɗin, ko ya sanyata bacci. “Man” Jee ta furta tana riƙe nasa ƙugun ganin kamar tunaninsa ya Kaɗaita ya ɗaga mata gira, ta ce "Ba kaci komai ba, ur food is ready" Ya yi shiru sai kuma ya girgiza kai yana kama kunnenta tare da ɗora bakinsa ya ce "Tunda na sameki na rage ci, abincina kala biyu" Tayi saurin kallonsa ya kashe mata ido ya ce "This is your husband, Ibrahimul-khalil, now I'll feed on u later I'll eat the food" Yana faɗin hakan ya sunkuceta yana zare hijab ɗin jikinta, ta riƙe shi kamar za tai kuka ta ce "Khalil, Ummi" Yana kwantar da ita saman gado ya saka hannu ya ƙure a.c yana zare ribbon na kanta ya ce "Who is Ummi abeg? tasan gidan sabbin ma'arauta ta zo, da zaki kyauta kiyi screaming yadda zata ji ta gudu" Majeederh ta ware Idanu ta ce "Ni ina gudun abin kunya" Ya murza bakinta ya ce "Ni gaba na bashi" Za ta yi magana ta tashi ya yi saurin kissing nata yabi ya mayar da ita kwanciyar a hankali ya ce "Kila ciki na biyu zan baki, garin hadari sai ki haifi twins" Jee tayi dariya tana tura hannunta a sumar shi ta ce "Gaskiya Khalil sanda ake topic ɗin Biology bacci kake" Bai sake mata magana ba domin baya hali na fahimta....
Chapter 63 · 0% Book details