Sashe 71
Mijin Malama Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Uncle Isma'il ya juya kan Alpha da yake durƙushe zuciyarsa kamar zata fito haka yake ji, shi kaɗai yasan wanne so ya kewa Majeederh ba kowa zai fahimci ko gane hakan ba, kalaman Zuleehart ne suka shiga yi masa amsa kuuwwa! A cikin kunnensa. Uncle ya ce "General kai da kanka baka ji nauyin Ibrahim ba? Ka dinga shirga ƙarya bisa son ranka? Saboda cikar burinka, duk lalacewar mutum idan ya riƙe gaskiya da amana wallahi yafi haiba da kamala cikin mutane nagarta ta ban mamaki mene ribarka akan yin ƙarya? Kasan hukuncin masu ƙarya bisa son rai ba don kare kai ba? Ka ji tsoron Allah tun kafin lokacin ya ƙure maka kaje ka nemi matarka" General ya ce
"I am sorry Uncle, zan gyara yanzu a bani matata" A hargitse Uncle B ya ce "Kasan Allah idan baka daina kiran Majeederh matsayin matarka ba, hukuncin da zan ɗauka akan ka mai tsauri ne" Yaya Bilkisu data fito ta ce "A'a yana da ikon faɗar haka saboda an ɗaura musu aure, bayani za ku yi masa yadda ya kamata" Ta zauna ta ce "General kasan ba a aure akan aure ko? An ɗaura maka aure akan rashin sanin mijinta na raye, kuma Allah ne ya ƙaddara babu rabon wahala da samun zunubi shiyasa bai ƙaddara ka ɗora mata idda ba har kawo yanzu, kuma idan an samu matsalar aure a irin wannan maslahar ba wani babbar maudu'i za a ja ba, idan mace tana son mijinta na farko shikenan sai na biyun ya saketa ta komawa mijinta, ko ma bai saketa ba ya zama dole ta koma, idan tana son ko wanne sai a bata zaɓi na zama da wanda take so" Yaya Bilkisu ta sauke ajiyar zuciya cike da tausayin General ta ce
"Kalaman Majeederh a kullum sun isa su sanya ka fahimci irin son da takewa mijinta, a tarihi na soyayya ban taɓa ganin kalan tasu ba, shi yasa nake musu uzuri da rashin kunyar su a wani sa'ilin, ka yi haƙuri ka amshi hakan matsayin ƙaddara, kana son Majeederh wannan ra'ayinka ne, Majeederh bata son ka Khalil take so wannan ƙaddarar ka ce, our destiny depends upon whether we live in harmony with God, following His moral teachings, baka da ikon sauya ƙaddararka, rashin samuwar Majeederh hakan na nufin Zuleehart ita tafi dacewa da rayuwarka ita ce alheri ga duniyarka"
Murya can ƙasa yana kallon Yaya Bilkisu ya ce "How do i know my destiny?" Yaya Bilkisu ta taɓa kafaɗarsa cike da ƙwarewa irin tata ta tsohuwar ƴar boko ta ce "Destiny can never be figured out it can only be revealed by trusting and following what feels right, a Karan kanka za ka ji wannan abun kana son shi ne har zuciya, to wannan abun shi ne ƙaddararka, da yawanci abinda mukewa mugun so ko tsana shine yake kasancewa ƙaddararmu" Ta kama hannunsa domin haƙiƙa son wanda baya sonka jarabta ce, ko da iya haka nan Ubangiji na iya yi maka azaba da laifukan ka. Ta ce "Your destiny is determined by your decisions, abu ne mai sauƙi cire Majeederh daga ranka idan ka nutsu ka fahimci dalilin daya sanya kake jinta a ranka, wanda kake so shi ne wanda kake jin motsin shi a zuciyarka a kullum, wanda kake so shi ne wanda ko sunan shi aka kira sai zuciyarka ta girgiza, wanda kake so a kullum shi ne zaka ji ko yana nesa dakai kake jin shi kusa da zuciyarka, wanda kake so da gaskiya shi ne wanda zaka sadaukar da komai saboda da shi, yana da kyau ka sadaukar da soyayyarka ka Khaljeed sau ɗaya kawai su samu nutsuwa da farin ciki"
Hawaye na zuba a idanunsa yana kallon Yaya Bilkisu muryarsa na rawa ya san ba zasu gane su fahimta ba a hankali ya ce "Can i change my destiny? Ta dafa shoulder É—insa ta ce "
"Why not? Wata ƙaddarar daman mu ke ɗorawa kanmu, wata kuma jarabawa ce daga Ubangiji,In simple terms, your destiny is decided by your karma. Every human has the power to change his destiny by changing his karma, karma means “Action" Ya yi shiru a hankali kuma ya tashi yabar parlon yana zuwa daidai ƙofa ya yanke jiki ya faɗi a sume. A gigice sukayi kansa ganin jini na fita ta hancinsa da baki, haƙuri da juriyar da Maman Alpha keyi ta ƙare ta fashe da wani irin kuka na tausayin ɗan nata, tasan Soyayya jarabta ce kuma addu'ar Zuleehart dole ta bisa saboda ya cutar da ita bisa yardar da tayi masa, a mota aka saka shi zuwa hospital.
Innati ta sake kallon Yaya Bilkisu ta ce "Balkisa sake miƙo mini ruwa don Allah don Annabi, wanda yafi na ɗazu ɗan iskan san yi" Har dare suna hospital Majeederh na son cewa Khalil zataje amma tana tsoro tana lura da yanayinsa a sama yake, kuma yanzu jinin sarautar ke aiki a jikinsa, yana zaune hakimce a tsakiyar gadonta daga shi sai red ɗin gajeren wando, cinyoyinsa masu ɗauke da kyawawan gargasa a bayyane a tanƙwashe su jikinsa babu riga gefen cinyarsa Alhassan ne ke kwance yana bacci bayan ya gama fashe mata plate da sauyawa ɗaki kama, Khalil na kallon faɗan da takewa Alhassan hadda tsawa shi dai bai kulata ba, saboda bai san yadda ta kula dasu ba tsayin shekaru biyu, ga kuma ciki daya ƙara mata masifa. Hannunta riƙe da ƙaramin cup mai ɗauke da black tea da Honey ta zauna gefen gadon tana ajiye cup ɗin akan table ta kalle shi taga hankalinsa yana kan system sai ba tayi magana ba, ganin kallon ya yi yawa ba tare daya kalleta ba ya ce "Uhm" Can ya kalleta suka haɗa ido sai kuma ya kalli system clamly ta ji ya ce "Meye MATA A YAU?" Jee ta juya idanunta ta ce "A ina kuma?" Ya juya mata system ɗin yana matsawa kusa da ita ya ɗora kansa a cinyarta kamar mai jin bacci Alhassan ya dawo dashi ƙirjinsa Jee ta ce "Oh wani program ne a Arewa24, naga sunyi inviting nawa tun last week" Ya yi shiru Ta shafa kansa a nutse ta ce "Ban zuwa ai" idanunsa rufe ya ce "Uhm, kuma na yi Accepting request gobe" Tai jim domin bata ɗauka zai amince ba, ta ci gaba da juya yatsun hannunta a cikin sumar kansa ya yi saurin riƙe hannunta ya ce "Kina son taɓa ni? Zaki jama kanki? Mun samu yaro mai wayo fa" Jee tayi dariya cike da kwanciyar hankali ta ce "Photocopy ɗinka ne, harsu haura katanga da fashe cups da yake da su plate da ɗan banzan ci" Ya mirgina gabaɗaya ya kalleta yana kwaɓe mata fuska kamar zaiyi kuka ya ce "Kuma ni ne ɗan banza? Ba na daina ci ba?" Ta shafa fuskarsa zuwa kwantaccen sumar ƙirjinsa ta ce "Hucewa salamun Ranka ya daɗe" Ta faɗi hakan tana kifa fuskarta a tashi tana ƙoƙarin kissing ɗinsa suka ji an banko ƙofa a gigice an shigo Maman Alpha na kuka sosai wanda ya sanya Majeederh miƙewa shi kansa Khalil zuciyarsa ta girgiza ta zube a gabansu da ƙarfi ta ce "Alpha is dead"
Allah ya a nuna mana Monday Lafiya, labari yana ta jana bana son skipping shi ya sa yanzu nake tunanin sai shekara zuwa shekara zanna new book, gashi dai a 2023 shi ne kawai Novel ɗin da nayi, kuma an hanani na ƙara samun costumers sai fitar mini da littafi ake kamar bani da gata😂bana son fiye surutu wlh tallahi ƙimata ta zube amma dai ba komai..... 08119237616
[26/09, 7:48 am] Sdy Auwal Gstc: *Ina masoya littafan Arewabooks? Marubuta da makaranta? Ga dama gare ku, duk wani littafi da yake tashe a Arewabooks saka same shi a page É—inmu na*
*How to be successful writer in Arewabooks?* Ga marubuta
*How to read a romantic and love story?* Ga makaranta. Akwai tarin kyaututtuka ga wanda yafi kowa comment, akwai certificate and award ga littafin da yafi popular a arewabooks, kawai kuje kuyi following, da like na shafinmu na👇🼠facebook
https://www.facebook.com/arewabooks1