Sashe 62
Mijin Malama Part 2 Complete Hausa Novel · about 3 min read
"Kuma aka ce zai yi mata haka?" Mai martaba ya furta a hankali yana gyara zaman shi kamar baya so, cike da kamala kuma ya ce "Khalil loves his wife more than anything, he is afraid of losing nothing but his wife, ya sadaukar da komai saboda ita, ya sota fiye da kima yana kan sonta a yanzu, a gobe,jibi har gaban abada idan akwai, yanzu da ransa yake a É“acan nan ba zai Æ™arasa mata haka ba, sai ya samu nutsuwa" Roohan ya ce "ÆŠan kwali ya ja hula kenan, kada dai labarin soyayyar ya zama na LAYLERH DA MAJNOON" Mai martaba ya É—an kalli Roohan ya ce "Kasan labarin Layler da Majnoon? Roohan ka sani?" Roohan ya É—aga shoulder ya ce "Na dai san an zuba soyayya, ina son labarin soyayya" Mai martaba ya girgiza kai kawai ba tare da ya ce komai ba, Ƙhulud dake tsaye ta ce "Ita Layler mutuwa take duk soyayyar da suka sha, shi kuma Majnoon haukacewa yake, ai asalin sunan shi Ƙais Majnoon ana nufin mahaukaci" Roohan ya yi kamar zai yi kuka sosai ya ce "But sun yi aure before Layler died?" Ta girgiza kai ta ce "Ko kaÉ—an, basu mallaki junan su ba" Ya sake cewa "To irin Soyayyar nan fa masifa ce, bata da wani amfani" Da sauri Zaytoon ta ce اصمت يا" روهان، لا أريد أن Ø£ØØ¯Ø« الكثير من الضجيج" Zaytoon ta Æ™ara cewa "Yin Allah, Æ™addara haÉ—uwa ko rabuwar masoya, baka da iko ko zarafin ja da hakan".... Latifa na zaune gaban Dr ta ce "I'm still wondering Dr" Ya ware Idanu ya ce "Reason?" Ta ce "Taya kasan ni ba Æ´ar Babanmu bace? Nasan Blood group baya É—aya daga cikin abinda ke sawa a gane É—an wane ko ba É—an shi ba" Dr ya jinjina kai ya ce "Exaclty, u got it well, kafin rasuwar Malam Umaru ya shaida mini yana zargin Alhji Bashir akan shi ne mahaifinki ya taÉ“a ganinsa da wata yarinya mai tsananin kama dake, domin zargin shi ya tabbata ya ce ayi DNA test, shi da kansa ya bani gashin kanki" Latifa Omar ta goge zufa ta ce "Dr ya DNA test yake?"
Ya ɗan juya a hankali yana danna abu kafin ya juya mata system ɗinsa ya ce "A DNA test (genetic testing) is a medical test that can identify mutations in your genes, chromosomes or proteins, Dna ƙwayar halitta ne, mutum daga wanne dangi ya fito, ko yanki, idan akai sample na Dna yana tantance uba da ɗa, waye wanda ba ɗa da uba bane, har ƙabilar da kake ciki Dna test yana bayyanawa, musamman idan ana tantama akan ɗa, ana amfani da gashi wajan yin gwajin ko jini, idan har daga jikin mutane biyun ya fito, ko so kake ka gane kai ɗan wanne gari ne, gwajin Dna test yana nunawa" Latifa Omar ta share zufa" Dr ya ce "Genotype kuma ana yi kafin aure wajan tantance samuwar dacewar ƙwayar halitta, da gane wanne Iyali za a samar, misali idan AA da SS suka yi aure yaran da za'a haifa zasu kasance AS ne kariya, sannan ba normal Genotype bane, idan AS da AS suka yi aure idan sun samu yara huɗu biyu za su iya kasancewa sikila zallar jininsu ya zama SS, biyu kuma kariya AS" Latifa ta jinjina kai ta ce "Yanzu ina kake tunanin zan samu Alhji Bashir ɗin sunana ya yake?" Ya ce "Shi ɗin mai arziƙi ne sosai" Ta sauke ajjiyar zuciya ta ce "Alhamdulillah" Sai kuma ya ce "Amma ya samu karayar arziƙi, don gidan da yake ma na haya ne, kinsan shi haihuwa da arziƙi na Allah ne daman" Ta kasa cewa komai ta sake shiga IG taga still Northern ɗin ba su yi mata reply ba, ita sam ba zata iya tarar Majeederh da wannan maganar ba, kuma tana buƙatar yafiyarta sosai..