Sashe 73
Mijin Malama Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta bisa da Idanu kamar yadda yake kallonta gudun kada ya zaro mata wani zancan ta yi shiru, Khalil bai fasa kallon duk inda idanunsa yake son gane masa ba clamly yana ƙasa da murya ya ce "Yanzu ƴan uku zaki haifa ko?" Ta kalle shi ya ɗaga mata gira ta ce "Kawo kunnenka na faɗa maka" Ya matsa yana riƙota dragging her more closer to himself ya ɗora kunnensa a bakinta ta ɗan yi baya tare da saka hannu ta murɗe kunnen ya ce "Auchhhii" ya ɗan yi wani erotic and emotional sounds yana rufe ido a hankali ya ce "Faɗa mini" Ta ce "Eh, da Bad boy, Abraham, the one whose Love always tortures my heart.." Wanda kullum soyayyarsa ke azabtar da zuciyata. Idanunsa lumshe ya ce "Who? Waye?" Ta saka hannu ta shafa fuskarsa tana jan gemunsa muryarta na fita a hankali ta ce "My love, Ibrahimul-khalil" Ya buɗe ido ya kalleta sai bai ce komai, ba wanda ya ƙara magana har suka isa gidansu na lafiya Round wanda tuni Khalil ya bada umarnin a gyara, driver ya yi parking a parking lot na harabar ajjiye motoci na gidan, Khalil ya wani soja ya buɗewa ƙofa, ya fito a hankali ɗaya vangaren ya nufa bayan ya tabbatar Majeederh ta gama gyara liƙab ɗinta ya buɗe mata ƙofa ta fito a nutse, ta ɗan tsaya tana kallonsa ya ware mata manyan idanunsa alamar ya akai? Sai kuma ta ɗauke kai ta nufi entrance na gidan ya bi bayanta, tana isa cikin main parlour ta cire liƙab ɗin da duguwar rigar daga ita sai ƙananun kaya ta ce "Man me za a dafa maka?" Bai kalleta ba, domin yasan abinda kallon zai haifar yana haurawa upstairs da sauri da sauri ya ce "No, thank you" Ta bisa da ido sai ta maida kanta wajan fridge tana tunanin ko akwai drinks a ciki, miƙewa tayi saman kujerar ta kwanta tana jin wani irin nutsuwa na saukar mata gata ta dawo gidan mijinta hakan na nufin babu wata damuwa data rage mata, harta fara bacci ta ji ƙarar shigowar saƙo ta ɗauki wayar saƙon ta gani daga kalli magana ce bata huce biyu zuwa uku ba, kamar haka;
“Wifey i want to see u in a special and sexy dress†Majeederh ta saki wani lallausan murmushi tana jin a ranta yau akwai rigima kenan ta dinga karanta text ɗin nasa sai kuma ta ajjiye wayar tana tunani me yake shiryawa? Ta miƙe cike da nutsuwa ta nufi part ɗinta, komai yana nan killace ita dai bata san wanda ke gyarawa ba, amma ta tabbatar ba haka aka bar gidan ba, wanka tayi da ruwan zafi ta ƙasa jikinta sosai, kafin ta shafa lotion ta fara ɗaukan turaren sandal ta kunna ta ɗora kayanta akai yaƙin ya fara ratsasu, ta ɗauki sauran turaren na icce ta turara jikinta sosai, ganin location zai ɓata mata lokaci ta ɗakko haɗaɗɗiyar kwalacca ɗinta mai azabar ƙamshi wacce ta gigita bedroom ɗin lokaci ɗaya, fara ce tas kwalacca ɗin kana shafawa fatar wajan na glowing tana sheƙi ta mulke ko'ina na jikinta duk wani sashi na musamman sai data goga a wajan, fatarta tayi shinning luwai-luwai so masha Allah.
Body spray ta ɗauka tabi dukkan gabɓanta da shi zuwa bayan kunnenta da wuyanta, wajan wardrobe ta nufa kamar zata ɗauki inner wears ta saka sai kuma ta mayar ta rufe white ɗin duguwar rigar cotton ce mai wuyan net ta saka da ƙaramin hannu, rigar tabi jikinta ta kwanta shap ɗinta na asali ya bayyana, ta kama sumar kanta ta tufke da ribbon jelar ta dawo da ita gefen wuyanta na dama, wata siririyar necklace ta saka sai ɗan kunne ta ɗauki flat shoe ta saka da sarƙar ƙafa, kana ta fesa MONIQUE Midnight ta zauna gefen gado hannunta riƙe da waya a karo na farko bisa dalilin nutsuwar zuciya data samu ta kunna network ta shiga facebook domin tafi duba muhimman abubuwa a can ɗin, kai tsaye offline ɗinta ta shiga ta duba a nan take ganin yadda followers ɗinta suka ƙaro da yadda aka dinga tagged da mentioned, shiga tayi wajan “What is on your mind?†tayi posting na magana guda uku mai muhimmanci ta ce
"Halitta mara adalci wa gangar jiki, tsarkakkiyar ga mai ƙyakƙyawan nufi,ka wanke mana tamu ta tsarkakken nufinmu" tana yin posting kiran Khalil na shigowa tana ganin kiran taƙi ɗauka a kira na biyu ta ɗauka bayan ta gama saita muryarta cikin yauƙi ta ce "Naga...,"
Ya katse ta a taƙaice wajan furta "Ki zaman yanzu" Ta ce "A ina?" Bai bata amsa ba ta kashe kiran yana tura mata direction na inda yake a gidan, ta miƙe tana tafiya harta shige garden daga can ta hango wani part shi ba hall ba shi ba club ba, kamar special waje ne a gidan na Dr Ibrahimul-khalil, ta nufi shiga wani irin sanyi ne ya ratsa saman fatarta zuwa ilahirin gangar jikinta, yana mamaye dukkan wani tsatso na naman zuciyarta ta tsaya cak tana bin haɗaɗɗan wajan da kallo dake bata hasken blue da green da red, ta ɗaga idanunta zuwa sama inda aka rubuta "Happy Anniversary Mr and Mr Dr Ibrahimul-khalil" ta furta a fili a hankali taji an tsaya a bayanta kafin ta juya taga waye zuciyarta ta sanar mata da cewa gwarzon mijinta ne Khalil ya saka hannu zuwa ƙugunta ya saƙo tare da mannewa da nashi ta baya ya fita tsayi tuni ya zartata, ya rungumeta tsam yana ɗora kansa a kafaɗarta ya kalli inda take kallo ɗin, kafin a hankali ya ce "Amincin Allah ya tabbata ga ruhin Dr Ibrahimul-khalil".
Majeederh ta kasa cewa komai lokacin da idanunta ya sauka akan makeken photonsu, ita, Khalil, twins da Baby Khalil a rubuta One single family sai wani kuma ita dana Khalil, sai nata da tayi masifar kyau an rubuta.
"I don’t know what I have done to deserve such an amazing wife like you, but I do know that I love you more than anything. I appreciate everything that you do for our family, honey, I love you wife i love you i love you" Ta juya da sauri ta kalle shi ya ɗaga mata gira yana kashe mata Idanu ɗaya, a hankali in a romantic style ya sake manne mararsu waje guda hannayensa zube a faffaɗan ƙugunta, Majeederh ta kasa furta komai sbd bakinta ya yi kaɗan wajan furta abinda zuciyarta ke ji game da mijin nata Khalil, wani irin rauni, rauni na mace zuwa ga mijinta ya mamaye zuciyarta ya yiwa gangar jikinta inuwa, yana fuskarta murfi, a hankali ta sake juyawa ta kalli haɗaɗɗan cake ɗin dake ajjiye saman wani farin Glass an wadata shi da kayan kyalkyalin, pictures ɗinsu ne manne a jiki. A sanyaye ta saka hannunta ta zare hannunsa daga jikinta ta taka a hankali zuwa anniversary Inbox gift ɗin take tana zuwa tsakiyar wajan ta ji an saki red ɗin flowers ta tsaya idanunta rufe tana shaƙar ƙamshin furanni, cikin yanayi na ɗaukan hankalin mutum ta shiga sauya taku tama mance Little ne a gabanta, Little ɗin da aka ce ba za a taɓa so ba, balle mafarkin aura, ɗan yaron nan, wannan gwaninin. Abubuwan data gani suka girmi zaton da zuciyarta take ta juya da sauri ta kalli Khalil yana tsaye harɗe da hannayensa, sai a lokacin ta kalli shigar jikinsa wata farar Floral jacquard one button suit ce a jikinsa white colour, kansa ya sha saloon an tufke shi a tsakiya shanyayyun idanunsa sun yi wani haske tas sai laɓɓansa da suke jajur, ƙafarsa cikin Leather shoe black colour, hannunsa maƙale da Rolex mai kyau da tsada sai ƙamshin perfume ɗin Boadicea The Victorious daya hargitsa wajan, kyan kayan ya fallasa tsadar su a fili.
Jee ta durƙoshe a wajan sbd nauyin da zuciyarta ke mata, tayi expecting gani wani abu daban, tasha gani,ta kuma san yadda mijinta Khalil ke sonta, sai dai, bata taɓa sanin girman son da yake mata mizaninsa ya kai har haka ba, bata ɗauka ta shiga jerin irin matan nan masu sa a, a rayuwa har haka ba. Ashe haka zuciyar Khalil take? Ashe zai iya komai sbd ita ɗin kamar yadda idanunsa suka sha faɗa mata? Jikinta na wani irin rawa ta ƙarasa kaiwa ƙarshen saman qiwwoyinta, tana jin wani abu mai kama da zazzaɓi na kamata, zazzaɓin daba na komai bane sai na soyayyar mijinta Khalil. Kunya na hanata yiwa Khalil abubuwa da yawa, amma a yanzu ta fahimta ta kuma gane babu wata kunya tsakani zaman auratayya na tubalin kasancewarku miji da mata. Idan ta ce kuka za ta yi; wanne kala zatai?
Khalil dake tsaye yana kallonta, cike da nutsuwar dake alamtawa cewa jinin ke gudana a jikin nasa, duba da wanzuwar kamala da tarin haibar fuskarsa wacce ke sauka zuwa jikinta tana zame masa wani abu mai kama da (A man's personality, his appearance).
Zubin halittar Khalil da kamalar shi ba zaka ɗauka na ƴan 22yrs bane, yana zuwa ya saka hannu ya miƙar da ita tsaye yana zuba ƙwayar idanunsa cikin maiƙatattun idanunta ya buɗe nasa rikitattun idanun a fili cike da kasala ya ce "Wonder Woman" Ta yi ƙasa da kanta sbd kunyarsa daya mamaye mata zuciya ya daki kafaɗarta ya ce "C'mn ke Matana ce, abokiyana, my supporter and adviser" Ta kalle shi zuciyarta na kasa riƙe dauriyar rungumarsa da take azalzalar ta da tayi, a hankali ta shige jikinsa tana ɗora kanta a ƙirjinta wani irin kuka ya ƙwace mata, kuka na zallar farin ciki da samun abinda zuciyarta ke so da muradi na har abada.