Sashe 43
Mijin Malama Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
ginawa sbd tsarin turawa ne, ban taɓa yiwa kowa irin zanen gidan nan ba, an riga an gama jiya aka zuba furniture's da na yi ordered" Sai a lokacin Uncle Bello ya ce "Ma sha Allah, sannu da ƙoƙari Ibrahim" Maman Alpha ta ce "Tare zaka ajjiye su gida ɗaya?" Ya jinjina kai kamar ba zai mgn ba sai kuma ya ce "They're my wives, tare zamu zauna" Ta jinjina Yaya Bilkisu ta ce "Kayi mantuwa" Ya buɗe ido alamar mefa ta ce "Lefe" ya ce "Sorry? Mene haka" Ta ce "Baka san lefe ba?" Ya ce "Yau na fara ji" Nan tayi masa explanation sosai ta ce "Kaya ne da akewa matar da mutum zai aura, wanda kuma responsibility ne na mijin, a kwati ake zuba kayan, atamfa, lace, shadda, Abaya, inner wears, perfumes, kayan kwalliya, everything na mace ring, necklace, shoes,bags...." Ya tare da faɗin cewa "Inner wears, I'm the only person daya san size na bra da pant nata" Majeederh dake ƙoƙarin fitowa parlourn tayi saurin juyawa sbd abin kunyar da taji khalil ya yi sam magana ba tayi masa wahala yadda ya ayyana haka zai faɗa Mami ta ce "Gobe za a kai maka matarka In sha Allah, so zamu je muga gidan sai ka bamu address" Wayarsa ya zaro ya yi kira sojojin da suke gidan ya shaidawa za a zo aga gidan kuma ya faɗa musu sunan wanda zasu, Khalil ya miƙe tsaye Mami ta ce "Majeederh na ciki ai" Ya girgiza kai ya ce "Ba wajanta na zo ba" Ya yi ma su Uncle's sallama. Majeederh na zaune a bedroom ɗinta ta haɗe kanta da qiwwa idanunta rufe, Maman Alpha ta zauna ta ce "How was your body?" Majeederh ta ce "Allhamd" Maman Alpha ta ce "Kinga abin da careless naki yaja ko? Kin sakarwa wata mijinki sbd shirme yanzu da kika bar musu gidan da sassafe mene ribarki? Bayan kin san a jiyan ba matarsa ba ce? Kuma kin san ita ba addini ɗaya muke da ita ba, ai sai ta raunata na shi" Idanun Majeederh ya ciko da hawaye ta ce "He don't love me, na yanke shawarar bar musu gidan ita ce first love ɗin shi fa" Maman Alpha ta ce "Bari kiji shi namiji ba a masa haka musamman irin naki mijin da gane halinsa abu ne mai wahala, Khalil namiji ne da yake son Soyayya, yake son kulawa, baya ƙaunar kunya cikin al'amarin auren shi, Khalil love food, yana da zuciya sosai da kuma taurin kai, babba abu wanda zai iya baku matsala shi ne; zafin kishinsa, yana acting madly idan ya ganki da wani" Maman Alpha ta kama hannun Majeederh ta ce "Ina aiki da human rights ina cin karo da careless na mata akan mazajen su, wanda shi ke kawo dalilin rabuwar auren, Majeederh u have to understand your husband, amma kin ƙi bawa zuciyarki dama ta kula da mijinki sbd kina ganin he's too young to be your husband, ko mene a ƙanƙantar shekaru ohho, bayan yanzu baki isa ki faɗawa mutane cewa Khalil 20yrs yake ba ya yarda ba, age is just a number right,Age is nothing but a number, to which we have attached great significance. Somehow we have given more meaning than we should, and so we let a number to control our life. The truth is that age does not define us, or our destiny, because it is not our age that counts, but our attitude, dan haka make this happen plx dear, ki duba sauran ƴan uwanki kowa ya gidan mazajen su gwanin sha'awa, suma su Raihana ina tunanin akwai matsala, kada kiyi saken da wata zata rabaki da mijinki" Maman Alpha ta sauke ajjiyar zuciya ta ce "Wata zata yi shekaru da mijinta amma wlh bata ma san mene yake so ba, na dangane da zaman takewar da turakar miji, wani namijin opening yake abu zai faɗa miki mistake na dan gane da kwanciyar ku a gado, wani kuma zai miki kara sai dai kiji kishiya" Majeederh ta ce "Shi fa faɗa ne da shi, baya amsar uzuri sai ya yi kamar zai daki mutum" Maman Alpha ta ce "Halitta ce, ai baki isa ki sauya masa halitta ba, kawai idan yana faɗan kiyi shiru ki jisa da kunne kada ki kuskura ki tanka shi idan yana faɗan, sai ya huce kin fahimci ya nutse sai ki kawo masa maganar ki bashi haƙuri tare da explanation, I'm sure zai baki haƙuri ai ba'a iya namiji haka ko kaɗan kin ji ko?" Ta jinjina kai ta ce "Sai batun gaisuwa, ya zame miki dole kina gaishe shi safe yamma dare, gaisuwa ba ita kenan ba, ko fita ya yi Kiyi texting nasa ki ki ya yake? Ki masa addu'a sosai ai riƙe miji duk dabaru ne ba wani boka ba malam, kawai tarbiyya ne da ilimin cikakkun yaran Hausawa, ki fahimci mijinki da kyau ki gane me yake so a jikinki sai ki a dana shi ki gyara sosai" Wata kunya ce ta kama Majeederh ta rufe Idanunta ita kam yanzu me zata iya cewa Khalil yana so a jikinta? Ai bata na bashi wani opportunity gane hakan ba Maman Alpha ta ce "Ahha, ko sabani kuka samu da shi kada ki yarda abokiyar zamanki ta sani, a gabanta ki nuna kefa ƴar iska ce ta gaban kwatance ki nuna zallar bariki, ke kuma idan kun shige ciki da mijinki kuna iya kashe kan ku ma don faɗa, ki zauna kina masa abinci kala-kala ki kula da cikinsa ya samu nutsuwa da ke, touching, caressing, hugging and holding, A hug, a shoulder squeeze, a handhold, even a pat on the back suna masifar ƙara namiji shauƙi akan mace" Maman Alpha ta ce "Ki girmama shi, kin ki ina ta cewa ki girmama shi ko? Uhm! Respect him. There is no human being who doesn’t love to be respected. Picture the kind of respect you think you deserve and imagine he feels the same way or imagine those were his exact needs to. Make him feel, not only through your words, but actions too, that you value his presence in your life" Murmushi Maman Alpha tayi ganin yadda Majeederh ke sunkuyar da kanta ƙasa kamar munafuka ta ce "Na san halinki, musamman da baki san mene soyayya ba, baki da friends ba kuma zaki zauna ayi hirar haka dake ba, amma kinci ƙarya kice kullum namiji ne zai zo ya sameki, Do the dew. No one likes a figurehead, and certainly not the man whom you chose to spend the rest of your life with. Don’t always expect him to take the initiative while you lay on the bed waiting. Taking initiatives at times makes him feel wanted. But most of all be natural at bed. Don’t over do it. It can be a turn off.Ignite your sensitivity. Be sensitive to him most especially in bed. Apparently, men are hypersensitive creatures when it comes to sex. The feeling of being unable to satisfy his partner sexually is very discouraging for him. Likewise, showing dissatisfaction towards his performance in bed may put down his morale. Compliment him on his performance, and tell him that he makes you feel good at bed. This will invigorate him, and boost his spirit, and he will be able to perform better......," Salati da ihun daya cika gidan har ya shigo cikin bedroom ɗin ya sanya Maman Alpha yin shiru tare da miƙewa tsaye, Majeederh ta miƙe jikinta na rawa ta ce "Maybe faɗa kuma yake da wani" Maman Alpha tayi jim ta ce "I don't think so, and...." Ai bata ƙarasa faɗa ba suka sake jiyo wani ihu da kururuwa suka kwasa da gudu zuwa Main parlourn...