Sashe 60
Mijin Malama Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read
~_*Arewabooks@Nimcyluv*_~ 82
Kafin Khalil ya Æ™arasa Jee tayi saurin shiga tsakiya idanunta akan shi, wanda shi kuma yaÆ™i yarda ya haÉ—a nasa idanun nata, muryarta na rawa sosai ta ce "Me kake shirin yi?" Ya yi shiru da kuma sauri ya sanya hannunsa guda biyu ya É—agata zuwa gefe cikin É“acin rai ya nufi kan Dad, ita cikin sauri ta Æ™ara shigewa tsakiya idanunta akan shi ta ce "Idan ka taÉ“a shi zan zubar da cikin nan na jikina" Khalil ya juya a É—an miskilance yana kallonta da yanayin dake nuna _“You are kiddingâ€_ A karo na biyu ya Æ™ara saka hannu ya É—auketa cak ya matse kafaÉ—arta idanunsa a warwaje ko magana ya kasa sbd masifar yadda yake jin zuciyarsa, sai kuma ya saketa ya matsa wajan Dad yana haÉ—e Æ™irjin su waje guda kai baka ce mahaifinsa bane ya ce "Idan ita matar taka zaka kashe go ahead, i don't care daman ban santa ba" Ya wani cije baki Dad na jin yadda duk jikin Khalil É—in ya É—auki rawa kamar wanda wuta take ja, ya saka hannu ya damÆ™i wuyansa ya ce "Amma, da wasa ka ce zaka taÉ“a mini sister zaka san ku duka biyun na fiku zafin zuciya, I'll kill you" Majeederh dake tsaye ganin yadda Khalil ya shaÆ™e wuyan Dad ya sa da Æ™arfi ta saka hannunta ta shiga dukan cikinta, Maman Alpha ta miÆ™e tana cewa "Majeederh wanne irin shirme ne haka? Kashe kan ki da baby zaki?" Maganar daya jawo hankalin Khalil kenan, ya saki wuyan Dad tare da juyawa ya zubawa Majeederh idanun ganin taÆ™i bari Maman Alpha ta riÆ™e ta, idanunta rufe take dukan cikinta ga wasu irin hawaye da suke bin idanunta masu zafi, a hanzarce Dad ya fice da cikin parlourn hannunsa riÆ™e da waya yana É—agawa, Gimbiya na zaune ta harÉ—e Æ™afafuwanta tun bayan maganar da Mr President ya yi na cewa Khalil has a sister, ta nemi waje ta zauna fuskarta haÉ—e ba wargi as always, ko tari ba tayi ba, duk wannan abun kuma ba zaka ce tana wajan ba, inda direction É—in Majeederh yake bata ma kalla ba. Majeederh ta saki raunataccen kuka ta ce "Ki barni tunda baya jin magana, Khalil baya ji yanzu idan ya kashe Dad shi ma kashe shi za ayi ya yake so na yi da rayuwata? Da abinda zan haifa, ko farin cikin dana fara samu ne baya so....," Ta kasa ci-gaba da maganar, Maman Alpha ta ce "Haba Majeederh, taya tunaninki zai iya baki cewa Khalil zai kashe mahaifinsa? Shi fa ya haife shi, duk wutar gabar dake tsakani ba za a taÉ“a rasa soyayyar juna a zuÆ™antan su ba, tsakanin uba da É—a sai Allah, muna fatan wannan abun ya zo Æ™arshe" Majeederh ta girgiza kai tana runtse Idanunta jikinta duka É“ari yake ta ce "Ki faÉ—a masa karya Æ™ara cewa zai yi kisa, wlh aka kashe Khalil mutuwa zan yi" laɓɓanta duka karkarwa suke, fuskarta ta rine tare da yin jajur musamman tsinin hancinta, yadda take kuka kaÉ—ai zai sanya mutum hawaye, Maman Alpha ta ce "Ba zamu ga wannan ranar ba, In sha Allah Khalil ko sauro ba zai kashe ba balle mahaifinsa, har kuma a jawo a kashe shi" Majeederh ta riÆ™e hannun Maman Alpha sosai ta ce "Mama mutuwa zan yi idan Khalil baya raye, zan mutu zan bisa, ina son Khalil, ki faÉ—a masa ya daina maganar mutuwa haka ya yi mita a hospital, wlh zan kashe kaina idan Khalil baya duniya..!" Tsananin mamaki ta tausayi ya wanzuwa a zuciyar kowa, Maman Alpha ta saki Majeederh tare da kifa kanta a saman armchair ta saki wani irin kuka na matsanancin tausayin Majeederh da Khalil, sosai Maman Alpha ke kuka, wanne irin so ne wannan? Tunda Majeederh ta shafawa idanunta toka a gaban kowa take faÉ—in haka to lallai abun ya yi tsamari, a hankali Zaytoon ta yi Æ™asa da kanta hawaye na zuba cikin idanunta, Mai martaba bai iya zama ba, ya miÆ™e yana jin jiri na É—aukar shi a daddafe ya nufi waje yana mai kiran Rohaan daya fito da Zaytoon she's crying. Gimbiya yadda take a zaune haka ne a gareta har yanzu, domin ko yatsanta bata motsa ba, da kunne take jin komai bada Idanu ba, Abbu daya riÆ™e kansa da hannu bibbiyu yana tunani ya É—ago yana kallon yarinyar tashi, yanzu da ace da gaske ya hana auren nan ina hakÆ™in wannan son zai kai shi? Ko iya rabo ya isa ya kashe duk wanda ke ja da auren Khalil da Majeederh, tun ba a je ko'ina ba ga ciki ya bayyana, Abbu ya fahimci duk wannan Æ™alubalan da kuma rashin auren da Majeederh ba tayi ba, da kuma yadda ya wahalar da Khalil, da fitowar Majeederh daga gidan Abuturab, da rashin auren Barrister Aliyu, da kuma rashin dawowar Alpha ba komai ne ya haddasa hakan ba sai RABO, rabon cikin dake jikinta, wanda kuma shi ne sanadin kawo jinkimar mutanen biyu wanda suke Æ™oÆ™arin ruguza farin cikin MIJIN MALAMA da ita kanta malamar. Abbu ya miÆ™e jiki babu kuzari ya nufi inda Majeederh take durÆ™oshe, a hankali ya saka hannu ya miÆ™ar da ita tsaye, a taushashe cikin nutsuwa da kamala ya riÆ™o hannunta tare da tallafo fuskarta a hankali ya ce "Hawwa'u" Ta kalle shi ta kasa cewa komai sai hawaye ya saka hannu ya goge mata hawayen ya ce "Meyasa sai kin nuna ke Æ´ar fari ce? Meyasa baki da wayo da dabara? Kin girma uwa zaki zama, kece wacce zaki taimakawa Ibrahim wajan ganin komai ya daidaita, kin raba shi da zafin zuciyar dake É—awainiyya dashi, kin kawo silar daidaituwar shi da iyayensa, kin shirya su, kin zama silar sauke jinkimar su" Sharr hawaye ya sake sauka a Idanunta, Abbu ya fahimci rauninta akan mijinta Dr Ibrahimul-khalil Abraham, muryarta na rawa ta ce "Abbu, Khalil ba" Ya yi rufe mata baki ya ce "it's okay, ba bu abinda zai faru sai alheri just pray" Ta jinjina masa kai a hankali ya furta "Come closer" A hankali ya shige jikin Abbu ya rungumeta yana jin yadda take sauke ajjiyar zuciya, a yanzu kuma hadda kewar jikin Abbun nata ke damunta, sun jima haka kafin ya ce "I am sorry dear, ki yafe mini" Ta ce "Baka mini komai ba Abbu" Ya ce "Allah ya yi muku albarka ya baku zama lafiya, haÆ™uri da juriya da kau da kai" Ya kama hannunta har zuwa wajan Khalil dake tsaye kamar an dasa shi, ya kama hannun khalil ya haÉ—a dana Majeederh ya ce "Gata nan halak makal" Uncle Bello ya ce "Ka kula karta mace don soyayyar mijin Malama" Khalil a hankali ya damÆ™e hannu Majeederh, bashi da wata kalma da zai iya yi mata bayani ko ban haÆ™uri, he just need a hug ko zai samu nutsuwa, ji yake kamar ya jata ya rungume amma ko mutuwa na Kunyar Idanun mahaifi balle soyayya, a hankali Mami ta ce "Ibrahim kuje" Ya yi jim kansa a Æ™asa sai ya ce "Ƙasar zamu bari" Sai a lokacin Gimbiya ya buÉ—e dara-daran kyawawa idanunta ta kalli Khalil tana jin kamar sbd ita ne zai bar Æ™asar, Maman Alpha ta ce "Wacce Æ™asa zaku to Khalil? Majeederh ba zata jure zirga-zirgan jirgi ba, sbd cikin jikinta" Shi dai ya yi shiru ba alamar zai yi magana, da sauri kuma ya damÆ™e hannu Majeederh tare da yin waje gabaÉ—aya suka bisu da kallo tare da addu'ar kiyayewar Ubangiji.. Tunda suka É—auki hanya ba wanda ya ce komai, kowa da tunanin zuciyarsa, suna bayan mota driver na jansu, har suka isa lafiya Road lokacin ajjiyar zuciya kawai Majeederh ke saukewa a hankali, driver na yin parking ita ta fara fita Khalil ya bita da idanu, ko ba tayi magana ba yasan fushi tayi, a hankali ya bi bayanta suka samu Debeka zaune a parlour tana waya, tana ganin su tayi saurin kashe wayar kanta a Æ™asa sai kuma ta kalli Khalil da sauri ta miÆ™e ta ce "Wclm sweetheart" Tayi kamar zata rungume shi, Khalil ya É—an kalli Majeederh data É—an saci kallonsa sai ya yi peaking kumatun Debeka ba tare da ya ce komai ba ya shige part É—insa, kansa ne kawai yake sarawa yana buÆ™atar tunani, sanin son waye asalin mahaifinsa Mr President ya É—arso a zuciyarsa, da yadda zai yaje ya dawo da biyuninsa zuwa gare shi, a fili ya furta "Who is she? Ni ban san kamarta bama" Ya furzar da iska daga cikin bakinsa yana Æ™ara narkewa a jikin haÉ—aÉ—É—an bed É—in nasa, cikin nutsuwa ya sake mirginawa a lokaci na babu adadi, yasan ko da wasa Dad ba zai ajjiye masa biyuni a Germany na, Æ™asar kuma da yafi zuwa suna da yawa, taya zai iya suggestion wacce Æ™asar ya kaita? Ya miÆ™e tsaye tare da nufar bathroom ya sakarwa kansa shower ruwan ya jima yana dukansa kafin ya kashe ya É—auki tooth brush da Colgate ya wanke bakinsa ya fesa Rose Petal marmalade mint a bakinsa, time ya duba yaga lokacin sallah da saura, har ya zauna sai ya miÆ™e zuwa Library É—in shi ya zauna saman chair yana É—an jujjuyawa. System ce gabansa ya shiga searching sunan President Denial David, nan da nan aka watso masa bayanai akan mahaifin nasa, ya dinga dubawa amma babu abinda ya gani na ba daidai ba, information É—in abubuwan da suke similar da abinda yake nema aka sake zubu masa, gently yake dubawa one by one har yazo kan wani suna DDMASTER BOM. Duka bayanan akan Fataucin mutane, Human trafficking; the unlawful act of transporting or coercing people in order to benefit fof forced labour or sexual exploitation. Daga nan kuma haramtattun miyagun Æ™wayoyi, wanda suke taka rawa wajan lalata Æ´an mata da matan auren da suke gidan su, hankalinsa ya tashi domin hadda É—aya daga cikin wanda aka bawa Majeederh, hankalin Khalil ya tashi haka kawai yake son kawo Æ™arshen zaluncin mutumin, domin É“arnar yake sosai musamman ga al'ummar Nigeria da kulli Shaye-shaye yake Æ™ara yawa ba mata ba maza, ga violence everywhere. Ya yi jim ganin an rubuta a Æ™asan sunan mutumin _A dangerous person_ Khalil ya yi shiru tunani fal ran shi, idan har zai kawo Æ™arshen wannan dole sai ya zama jami'ai gashi he's not interesting, ku magana zai yi da Hukumar da ke yaÆ™i da fataucin mutane ta Najeriya, NAPTIP?. MiÆ™ewa ya yi ya nufi waje yana fita yaga still Debaka na nan kuma a upstairs take ya juya da sauri ya tuna yau a É—akin ta yake, sai kuma ya shafa kansa ya ce "Allah ka yafe, na tuba" Ya murza Æ™ofar dake jikin part É—insa wacce kuma kai tsaye ta tafi har bedroom É—in Majeederh.