Sashe 32
Mijin Malama Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Mijin Malama n kuÉ—i ne pay before you read...... Completed book 1k ka tura a baka completed book 2 #500 ka biya a baka Plz 08119237616..... Bear with my errors
Na'ima Sulaiman Sarauta
Nimcyluv
*#You can't run from shadow*
Khalil dake zaune ya miƙe da sauri ya ƙarasa kusa da Majeederh yana riƙe hannunta kamar wani zai kwaceta ya ce "Bari muje" Mami ta ce "Haba Khalil kamar ana korar ku? Ko abinci baku ci ba" Aaliyyah ta ce "To kabar Anti Jeederh kai kaje ko Yaya Khalil?" Fuskarsa ɗaure ba alamun wasa Majeederh dake kallon Abbu wanda ya tsorawa hannunsu idanu dake sarƙafe dana juna sai kunya ta kamata, gashi Khalil yaƙi sakinta "We're full" Ya ce "Tafiya zaku yi yanzu?" Shortly ya ce "Eh" Daga bakin ƙofa aka ce "You can't run from your shadow" Uncle Isma'il ya faɗa yana shigowa Anty na biye dashi da Jawaad da Sona, sai Uncle Bello da Maman Alpha Du'a Sahar Widad Yaya Bilkisu Innati da sandanta, Mami ta dinga murmushi ta ce "Lale-lale maraba da manyan baƙi" Aaliyyah ta ƙarasa wajan su Widad tana musu tsiya akan zancan da suke a group na WhatsApp na Manyan mata dana khan family duk suka zauna Latifa Omar da tunda ta shigo bata samu damar yin magana da Majeederh ba ta gaishe su Maman Alpha ta ce "Subuhanallah! Latifa mene wannan a fuskarki?" Ta ɗan yi yaƙe da kunya ta ce mijinta ya daketa ta ce "Wlh tsautsayi ne" Suka haɗa baki wajan faɗin "Allah ya tsare" Mami ta ce "Ya mutanen gidan? Da jikin baban naki?" Ta ce "Yana asibiti ai nan Murtala cikin emergency amma an kusa mai da shi I.C.U" Mami ta ce "Allah ya sauwaƙe zan saka driver ya kaini in sha Allah" Uncle Isma'il ya ce "Assha shi Malam Umaru ne ba lafiya? To Ubangiji ya sauƙaƙa yasa kaffara ne" Maman Alpha ta ce "Amin, sai ga Shari'a ta haɗani da mijinki? Na yaba da ƙwazan shi" Latifa Omar murmushi take hankalinta na kan batun auren shi, tana jin Majeederh ta dawo tazo jin wanne ƙauye take da kuma yadda za taga idanu ya faɗa ya yi zuru-zuru ta nemi shawara a wajanta sai kuma taga mutane kashi da kashi alamar akwai abun da ke faruwa. Zata juya Mami ta ce "Dawo mana" Ta dubi Khalil dake tsaye har yanzu kamar zai shige cikin Majeederh ya riƙeta sosai kana ganin yadda ya yi mata zaka san duk duniya ita kaɗai yake kallo wacce ta rage masa Maman Alpha ta kalle su da kyau idanunta sai ya dinga mata gizau wani abu sai kawai ta share ta ce "New couples kamar sojoji angama honeymoon ɗin?" Majeederh tayi ƙasa da kanta sai kuma ta zame hannunta Khalil ya yi saurin riƙota daidai kunnenta ya ce "Plz stay with me wife" Abbu ya ɗauke idanunsa ya ce "Sannunku, sai ku ce family meeting za ayi" Uncle Isma'il ya yi masa banza Uncle Bello ya ce "Ai fa, akwai dalilin zuwan muma duk jira muke an turo invitation without knowing waye so duk zamu jira a nan ne" Abbu ya jinjina kai yaran duk suka gaida Abbu suka juyawa suka gaida Majeederh ta jinjina musu kawai, suka ce "Yaya Khalil evening mun shirya muku surprise" Kamar ba zai ce komai ba sai ya ce "Thanks" Ba wacce ya sani a cikinsu idan ma ya sani shi ba ruwan shi da kowa Majeederh kunya ta hanata gaida su Uncle's da matan su, Anty daman ko inda Majeederh take bata kalla ba, Innati daman idan tayi magana to abu ya girgizata ne ainun. Suna nan zaune Khalil na tsaye riƙe da matarsa suka ji sabbin jiniya ta ko'ina kamar gwamna ko shugaban ƙasa yazo shigewa Mami ta ce "Wai meke faruwa a kano ne?" Yaya Bilkisu ta ce "Mu duka bamu sani ba Asabe, amma al'amarin ya tsananta na fara tsoro ba shiga ba fita nima nayi mamakin yadda muka samu hanya, amma lungu da saƙo sojoji ne masu wasu kalar uniform jibge ko'ina da manya manyan bindigo fuska kamar dare biyu ba kyan gani amma farare da su yawancin baƙaƙen na Naija ne sauran kuma kamar na outside country"