← Book details Mijin Malama Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 90

Sashe 81

Mijin Malama Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

"Before you pray, believe, before you speak, listen, before you spend, Earn, before you write think, before you Quite try, and before you die live, Assalamu alaikum" Daga nan program ya ƙare sukai sallama Majeederh ta miƙe tana sauke niƙab ɗin fuskarta hankalinta yana kan Khalil, sam bata lura da wanda yake zaune ya zuba mata idanu kamar ya cinyeta ba, tana zuwa ta kama hannun Khalil ta ce "Afuwan Ranka ya daɗe tuba nake" Ya kasa ce mata komai sai hannunta daya kama suka nufi waje, mota ya buɗe mata ta shiga shi dai kallonta yake ita kuma ta kasa haɗa Idanu da shi saboda kunya ya nufi wajen driver ya shiga ya jima zaune ya sake juyawa tayi saurin ɗauke kai sai kawai ya girgiza nasa kan murmushi yayi a taushashe ya nufi Lafiya Round a hanya ya kira John ya ce ya kawo masa su Alhassan sun riga da sun yi missing flight ɗin sai gobe. Majeederh ta riga sauka tana shiga Main parlour taci karo da Alhassan ya yi mata kaca kaca da milk cake a saman carpet cikin faɗa ta ce "Alhassan" A gigice ta miƙe tsaye jikinsa na rawa kansa a ƙasa ta nufe shi kafin ta ƙarasa tuni ya kwasa da gudu tana cewa "Stop, stop dear" Ina ya kama makaken windown ya dire zuwa bayan garden ta dafe kai a ranta tana jin yaya za ta yi da Alhassan yanzu? Gabaɗaya halin babansa ya ɗauka ya kwashe shi tas ta juya tun kafin su haɗa ido Khalil ya yi saurin haurawa upstairs yana shafa kai, shi da kansa ya san idan halinsa Alhassan ya ɗauka to wallahi za a sha fama, ta girgiza kai ta nufi part ɗinta wanka tayi tare da sallah ta nufi kitchen domin fara tunanin abinda zata haɗa na buɗe baki. Khalil na zaune a parlourn shi wajen dab da magariba sau uku yana zuwa bedroom ɗin Majeederh sai ta gudu shi sam ya rasa dalilin hakan sai kawai ya barta, a hankali ya jinjina kansa yana sauraren John dake cewa "Mun ware adadin mutanen da za a bawa zakkar, mun ware adadin mutanen da za a bawa kayan abincin, bayan marayun da muke da su...," Kallon da Khalil ya yi wa John ya sanya ya yi shiru a hankali ya ce "how many times zance ba marayu bane?" John ya shafa kansa ya ce "Tuba nake, kai ne uwa kai ne uba" Khalil ya kame fuska John ya ɗora da "Suma an ware musu kayan sallar su, abincin azumi, dana sallah, Gidan Uncle's ɗin Malama da gidan Abbu duka an kai musu kayan azumi" Khalil ya lumshe idanunsa ya buɗe calmly ya ce "Batun zakka, babu buƙatar ƙarawa mai ƙarfi, ƙarfi ok" John ya ce "In sha Allah, daman wasu masu kuɗin ke yin haka, ba za a bawa talaka zakka ba sai mai kuɗi" Khalil ya jinjina kai, John ya miƙe ya ce "Zan shige, sai goben" A taushashe ya ce "Abinci?" John ya zare Idanu ya ce "Rufa mini asiri da matata, azumin farko naci abincin a wani wajen ba wajenta ba? A'a zan shige yanzu kawai" Yana faɗin hakan ya ɗauki wayarsa da komai nasa, Khalil ya shafa kai ya miƙe gabaɗaya bashi da wani ƙwari a hankali suka sakko downstairs shi da John ɗin lokacin Jee ta gama komai tana tsaye gaban plasma tana jona bonner Alhassan yana leƙawa yaga me take domin ya haddace, ta yi wanka ta shirya cikin wata abaya lemon green ta mata kyau sosai fuskarta ta ɗan faɗa, Khalil ya yi kicin kicin da rai saboda kishi musamman da yaga tana murmushi mai taushi, john ya ce "Malama zan wuce sai goben" Majeederhn tayi jim sai kuma ta ce "Ba zaka yi buɗe baki ba a nan?" Ya girgiza kai ya ce "Idan kin sallama Dr ya biyoni muyi a wajen Faɗimatu?" Majeederh ta zare ido bata ce komai ba, shi kuma ya yi gaba yana ɗagawa Alhassan hannu, yana barin wajen Khalil ya nufi inda take kafin ya ƙarasa tayi saurin shigewa part ɗinta daidai nan kuma kiraye kiraye ya fara tashi a masallatai, hankulan jama'a ya koma yadda za a jiƙa maƙoshi ya juya ya nufi part ɗinsa, wanka ya yi da alwala ya sanya tattausan voyel ɗin jallabiya ya zama irin baƙin Balaraben yana sakkowa yaga biyuni da yayansu Baby Khalil gabaɗaya cikin jallabiya ya kama hannun Baby Khalil ya ɗauki Al'hussain ai kuwa Alhassan ya saka ihu saboda kishi ne dashi bisa dole ya ajiye Al'hussain ya ɗauki Alhassan suka nufi masjid, Majeederh sallah ta yi itama ta shirya musu abinci a dining room tana Ajiye mug ɗin coffee ta ji an rungumeta ta baya a hankali ya kwantar da kansa a wuyanta, cikin sabon sonta da yake fisgarsa ya matseta a ƙirjinsa da kyau yana fesa mata iskar bakinsa a kunne a hankali ya ce "Guje gujen na mene?" Ya faɗa da ƙyar yana manna mata laɓɓansa masu sanyi, Jee ta yi shiru tana sauke numfashi ya sake matseta sosai yana jin kamar ya mayar da ita tsaginsa ya ce "Saboda kin tonawa kan ki asiri ke kika fara crushing nawa?" Ta yi saurin rufe ido abinda take ta gujewa kenan, ya yi murmushi yana jan kumatun ta ya ce "Shy Girl" Ya juya tare da nufar saman carpet ya zauna akan dadduma yana tanƙwashe ƙafafuwansa Jee ta ƙarasa inda yake zaune ta durƙusa ta ce "Ina yini?" Ya yi mata shiru sarai ya jita ta sake cewa "An sha ruwa lafiya?" Ya juya ya ce "Me?" Ta kasa Kallonsa ya miƙa mata hannu tayi sak sai kuma ta ɗora nata a kai sukai musabaha ya ce "Assalamu alaiki Uwar gidan Dr Khalil" Ta ɗan yi murmushi ta ce "Fatan kasha ruwa lafiya?" Ya matse hannun sai kuma ya ɗauki dabinon ajwa ya saka bakinsa ya sake d'akkowa ya saka mata, kusan a tare suka lumshe idanunsu saboda daɗi da garɗin haɗi zaƙin dabinon daya ratsa bakunannsu zuwa jijiyar dake bawa gangar jikin amsa kuuuwa da yanayin da take ciki, ta gyara zamanta Alhassan ya miƙawa Khalil hannu ya ce "Aby" Khalil ya hargitsa kai yana kama ɗan ƙaramin hannunsa sukai musabaha ya nuna Jee ya ce "Ka gaisa da matata Mimi" Alhassan ya miƙawa Majeederh hannu ya ce "Mimi" Ta kame kunnen shi ta ce "Wato kai dole ka nuna mini jinin Dr Ibrahim ne ko? A gado abinda ka manta ne kawai baka ɗauke ba? Allah duk sanda ka sake haura katanga kamar ɓarawo jikinka ne zai faɗa maka fitinanne kawai" Alhassan kallonta kawai yake, ta juya kan Al'hussain ta ce "Kai kuma sarkin haƙuri wannan haƙurin zai maka illa watarana" Ta kalli Baby Khalil ta ce "Kai kuma kana babba idan sun yi laifi baka san ka make su ba ko? Maza su rainaka kaga yadda zanyi da kai" Tana faɗin hakan tayi shiru ta fara haɗa musu tea ta bawa kowa bata sakawa Baby Khalil suger sosai ba, tana bawa Alhassan ya yi cilli da cup ɗin ya daki center table, tea ɗin ya zube cup ɗin ya fashe, Khalil ya yi saurin ƙasa da kansa domin gani yake kamar vedion ƙuruciyar shi ake nuna masa, Majeederh ta juya ta kalli mijin nata ya haɗe rai sai kawai ta fashe da kuka Khalil ya zare idanu ya kalli Baby Khalil ya ce "Friend kama abokan ka kuje part ɗinku now" Ya miƙe ya kama hannun Al'hussain, Alhassan yaƙi tafiya Khalil ya daka masa wata gigitacciyar tsawa tuni yabi bayansu, suna barin wajen Khalil ya zare jallabiyar jikinsa ya rage daga shi sai trouser faffaɗan ƙirjinsa a buɗe, ya zare abayar jikinta ya fizgota yana rungumeta a hankali a kunnenta ya ce "Kin zauna kina yiwa yarana faɗa tas, ban ce komai ba shi ne kuma zakiyi kuka?" Ya shiga zagaye lip's ɗinta da yatsar shi tayi saurin cewa "Amma wannan gadon da ya yi na zuciya ba zan iya da shi ba" Ya tari numfashinta da cewa "Ya kike da ubansa?" Ta yi shiru ai kuwa ya bi ya danneta da ƙirjinsa ya saka hannu tare da ɓalle net ɗin bra ɗinta ya ce "Kukan shagwaɓa kike, bari gwarzon mijinki Dr Ibrahim ya saki me dalili....
[11/2, 20:11] Ummu: #MIJIN_MALAMA
Chapter 81 · 0% Book details