Sashe 42
Mijin Malama Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zamanta ya gyara akan ƙafafuwan shi da kyau, hannunsa riƙe da ƙugunta ya zuba mata rikitattun idanunsa wanda suka sauya daga ainahin yadda suke zuwa few red mai wani blue, a hankali ya buɗe bakinsa kamar zai yi magana sai kuma ya yi shiru, ƙamshin Colgate Vedshakti Mouth protect spray ya ratsa hancinta Ƙamshin na shiga a sanyaye yana kama ta a ƙarfafe, ta lura magana yake son yi amma girman kan nashi a yanzu daya tashi a kanta ba zai bari ya yi magana ba, sai idanunsa dake yawo a jikinta, slowly ya miƙa hannunsa tare da kashe switch ɗin bedroom ɗin duhu ya ƙarasa mamaye gurbin raguwar hasken da ya yi yawa, gently ya ƙara jawota more closer to him yana jin ƙamshin perfume ɗinta yana sauya masa tunani, ya ɗora fuskarsa a wuyanta yana shanshanawa while hannunsa na riƙe da ƙugunta da kyau yana manne mararsu waje guda, domin tuni sutturar su tayi nata wajan, wannan dalilin yasa har yanzu Majeederh taƙi buɗe Idanunta, ba zata iya ganinsa haka naked ba, ba zata jure yanayin ba, ita kanta ƙamshin Ƙamshin turaren data fara amfani da shi na MORESQUE Midnight sanyin ƙamshinsa ruɗata yake domin perfume ɗin is the best acikin sauran turarruka, ga shower gel ɗinta na Blu Atlas Body Wash ya haɗu dana Kspider da sanyin A.cn dake kaɗawa su bada wani irin kwantaccen yanayin mai tayar da nutsuwar mutum, Kspider ma'ana Khalil gizo-gizo ya sake goga fuskarsa a wuyanta ƙamshin na fusgarsa sbd tai taɓa jin ƙamshi a jikinta ba sai yanzu daidai kunnenta ya sauke numfashi ya ce "Kina son raubauta Jee? Ni fa zan ɗaga ƙafa zuwa aljannarki?" Ta ɗan lumshe idanu ta buɗe da sauri kuma ta riƙe shi da kyau jin saukar lip's ɗin shi ya sanya tongue ɗinsa yana kissing skin ɗin wajan a sanyaye a kuma yanayi na zafafe na motsawar halittun jikinsa ya sakko da kansa zuwa tsakiyar ƙirjinta yana bin ko'ina da wani irin zafaffen kiss Majeederh ta runtse Idanunta tana jin yadda jikinta ke amsar saƙon nashi, sai daya gama hautsinata buƙatar ta akan mijinta ta tashi, she just need her husband a lokacin Khalil ya zame jikinsa tare da miƙewa tsaye yana sanya rigarsa da ƙyar ya iya kai kansa bakin ƙofa a hankali ya ce "Wannan feelings ɗin, ba naki bane" Yana faɗin hakan ya fice daga cikin bedroom ɗin da ƙyar yana dafe kansa da mararsa data kumbura. Majeederh ta cure waje guda, jikinta gabaɗaya rawa yake, tasan akwai abinda take so amma mene? Ta kasa fahimta koma mene daga wajan Kspider Khalil Mijin Malama a wajansa abin da gangar jikinta take buƙata yake, she never ask him something makamancin haka balle ya samu damar rainata ta miƙe a hankali tare da shigewa cikin bathroom. Khalil na fita ya samu Debeka zaune akan kujera ta ci kuka son ranta idanunta ya kumbura har ciwo kanta ya fara, kamar zai shige sai kuma ya yi tunanin halin da take ciki na ciwon zuciya kada ta buga a gidansa ace shine, gently ya ƙarasa inda take ya zauna ya ɗan jima kafin ya ce "Are you okay?" Cikin kuka ta kalle shi ta ce "Exlty? Are you asking me Abraham?" Ya tsuke fuska sbd sunan data kira shi ta ce "How can i be okay ka kawo ni gidanka domin ka wulaƙantani ka samu damar ƙarasa raunatacciyar zuciyata?" Ya kalleta da kyau yana yin baya jin ƙarnin manta yana neman hautsina masa ciki a hankali yana ƙasa da murya ya ce "Now tell what's happening?" Ta ƙara fashewa da kuka ta ce "Ka sanya na yi maka tea ashe kai kana can manne da matarka kuna iskanci" Ya buɗe ido sai kuma ya girgiza kai ta kalle shi ta ce "And ko kunyata ba kuji ba? Har tana ce mini wai wankan tsarki kake, although I don't know what that means, shi na kai maka tea ɗin ta mini wani kallon ƴan iska She told me that you already have it, bayan har ƙonewa na yi kasan I am not good at cooking, since I am a servant" Sai a lokacin Khalil ya ce "Oh! Servant ke girki?" Ta ce "To ai ɗan dare ne da maid zan kira" Ya kalleta da kyau ya ce "Look Debaka, idan baki son tashin hankali ki tafi har sai anyi auren, Jee is my wife ta fiki iko da gidan nan" Ya ɗan yatsuna fuska irin an masa dole ɗin nan ya ce "And da kike cewa iskanci da auren muke iskanci or what?" Ta kalle shi ta ce "But you knw i love you already Abraham, ban cancanci hakan ba, ni ƴar uwarka ce ita kuma fa? Ko aure ne ai at least kwa haƙura da wani abun ko? U have to respect my feelings, but it's like you're doing something to me on purpose, kamar na mini wani abu da gangan sbd ka yi pushing nawa daga rayuwarka, I don't deserve that from you, I sacrificed a lot for my love for you" Kuka take sosai fuskarta tayi jajir har tana wani ƙaramin tari "I love you Abraham, har ban san adadin son da nake maka ba, dalilinka ba sunan da ba a kirani da shi ba, karuwa ƴar iska sbd kawai ina binka duk wata ƙasar da nasan zan sameka, wanda kuma ba yin kai na bane, na kasa jure rashin ganinka ne, zuciyata na yaudarata na fahimci babu abu mafi a zaba a rayuwa irin son da wanda baya son ka, Daddya kullum faɗa yake mini, na watsar da sauran karatu da aikin da nake da buri na watsar da komai just because you, sbd i love you ina sonka ina sonka Spider" Khalil ya yi shiru a taushashe kuma ya ce "Ki ɗaukeni matsayin destiny ɗin ki" Da sauri Debaka ta ce "Ƙaddara? To ai ko ƙaddara ta shafawa soyayyar da nake maka lafiya, ƙaddara kuma tayi kaɗan ta shiga tsakanin zuciyata da naka" Khalil was speechless da gaske yana jin tausayinta tayi sacrificed na abubuwa da yawa kan shi, taya zan fara fahimtar da ita shi MIJIN MALAMA ne? Kamar yadda shi ma ya yi sacrificed abubuwa da yawa akan Jee ƴar madara calmly ya ce "Me kike so?" Ta ce "I need you, I don't need for one day, I need to live with myself for years and life" Ya kama hannunta ya riƙe cikin nasa ya yi shiru sai kuma ya ce "Just pray" Yana faɗin hakan ya miƙe tsaye a hankali ta miƙe tsaye ba zato ya ji ta ƙanƙame shi tana wani irin marayan kuka daidai nan kuma Majeederh ta buɗe ƙofa ta fito sbd ta kasa runtsawa, tayi tsaye with shocked tana kallon su, so da gaske yake feelings ɗin sa a lokacin ba nata bane, ko an ɗaura musu auren ne? A hankali ta ji ya ce "Sorry dear, ke tawa ce u knw i luv u more than anything" Ba iya jikin Majeederh bane ke rawa hatta zuciyarta rawa take, Debeka ta ƙanƙame Khalil ta ce "Are u sure?" "Absolutely SURE, U're my first love right?" Ta ɗaga masa kai tana jin wani sanyi a ranta raɗaɗin da zuciyarta ke mata na zullumin rashin sha ya fara sassautawa, Majeederh ta kasa koda motsa ƙafarta ne sosai kuma Khalil ya ji idanunta a kansa yaƙi juyawa ya ce "Jeki" Debaka ta nufi bedroom ranta fes, ya juya ya kalli Malama Majeederh yaga hawaye kwance a Idanunta bai ce mata ya kwanta saman kujera, ta rufe ƙofar nata bedroom ɗin ta ƙarasu wajan kujera ta zauna a gefe bai ce mata komai ba, a hankali kuna ya ji ta kwanta a saman shi tare da yi masa rumfa numfashinta na fita da ƙyar sai a lokacin yaji zazzaɓi ne a jikinta sosai haƙoranta sai haɗuwa suke waje guda, ya buɗe idanu sosai ya ce "Sick?" Ta kasa magana ya buɗe rigarsa ya shigar da ita jikinsa da kyau yana covering ɗinta da hannayensa zafin zazzaɓin ya fara jikinsa suka raba shi 50²..... Washegari gari kiran sallar asuba ya farkar da Khalil daga bacci ganin babu Majeederh dai ƙamshin turarenta na MORESQUE Midnight data bar masa, Wanka ya fara yi da warm water ya shirya cikin wata tattausar Muslimi thobe jallabiya mai sulɓi da taushi gray colour, ƙafarsa sanye da Mon mule slippers mai kyau ya fito a cikakken matashin namiji mai ji da kuɗi kuzari da cikakkiyar lafiya ya nufi Masjid, kafin ya dawo Debeka ta tashi duk nauyin baccinta da lazy ɗinta ta haɗa masa coffee mai zafi wanda ya sha Honey, sbd kawai ta ƙara siye zuciyarsa, yana dawowa wajan 6:1 yaga babu Majeederh kenan ta tafi ba umarninsa without sayed goodbye to him?.. Misalin 11 na safe Khalil ya shigo cikin parlourn sanye da Single Breasted suit bronze colour ya saka Chelsea-style boots shoe hannunsa maƙale da Rolex dake daga nan wani waje zai shige wanda yake very important to him, ya maƙala bluetooth sai bandana daya saka ya tare sumar kansa, ya ƙarasa shigowa cikin parlourn ya zauna saman kujera a hankali ya ce "Mami, Maa, Uncle's Everyone good morning" Yaya Bilkisu ta ce "Kana lafiya Ibrahim?" Ya ɗan yi murmushi kawai Uncle Isma'il ya ce "Mahaifinka ya sanar damu an ɗaura aurenka, kuma ya sanya baki akan a baka matarka Hawwa'u ku tafi" Khalil ya yi shiru Uncle Isma'il ya ɗora da faɗin "Yanzu ƙasar zaku bari ko ya?" Sai a lokacin ya ce "Ba yanzu ba" Uncle ya ce "Ohk a Kano zaka zauna?" Ya jinjina kai Yaya Bilkisu ta ce "To wanne gidan? Ko gidanka da na ji labari?" Ya ɗan lumshe jiƙaƙƙun idanunsa masu maiƙo ya ce "Wani daban" Yaya Bilkisu ta ce "Wani daban ina? Ya kake magana a gutsire Ibrahim, are okay?" Ya rufe idanu yana sauke numfashi shi kansa bai san meke damunsa ba ya ce "Nasarawa G.R.A, lafiya Road" Uncle Isma'il ya buɗe ido ya ce "Wannan unguwar manyan mutane ce ai, wasu manyan ƙosushin ƙasa, da masu kuɗi da manyan ƴan kasuwa da ƴan siyasa ke zama ciki, kuma ma lafiya Road ka ce?" Ya jinjina kai kawai Uncle I ya ce "So gidan haya ne ko ya?" Khalil ya ce "Na jima da