Sashe 27
Mijin Malama Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
wuyanta, tunani sanda ya shiga gidan Abbu yake lokaci baya gari ya kwaso komai na Majeederh har ya gama abinda zai ya fito ba wanda ya gansa, cikin sauke numfashi da gajiya ya yi lamo jikin Majeederh a hankali kuma bacci ya ɗauke shi, bata da wani zaɓi itama ta rufe Idanu tana gyara kwanciyarta a nan saman ƙirjinsa bacci ya ɗauke ta. Har suka isa Lagos bacci suke rungume da juna, lokacin zuwa lokaci mijin Malama ke sauke ajjiyar zuciya yana ƙara riketa da kyau a jikinsa, Saukar dare sukaiwa Qatar bayan sun sauka a airport ɗin suka shiga mota zuwa wata unguwar, gida sosai madaidaici irin ginin turawan nan, faɗar kyan gidan ɓata lokaci ne, part ɗaya ne sai saman bene da ƙasa komai na gidan white colour ne, Majeederh ta shiga bin gidan da kallo ta tsaya tare da jingina da jikin ƙofa Khalil daya nemi waje ya zauna ya kalleta da kyau sai kuma ya lumshe idanunsa sosai yana jin nutsuwa na saukar masa ko Qatar Dad zai zo kafin ya gane inda yake zai sha wahala, da sauri ya buɗe ido jin wayoyinsa nata ƙara ya fito dasu ya miƙe da sauri ganin banks ɗinsa ake ta blocking yadda ba zai iya zarar sisi ba, jiki na rawa ya je ya yi transfer a bank ɗin Majeederh bata ma san ya haddace ba, yana tsaka dayin transfer ne shi ma aka garƙame shi, ya dafe kai ta e-mail akai masa message daga private hospital da yake ake duk sati ɗaya sau ɗaya yake zuwa, akan sun dakatar dashi daga yanzu baza su sake tura masa ko sisi ba. A hankali ya miƙe yana mayar da yanayinsa ya ƙarasa inda Majeederh take ya ce "Ki je sallah i am coming" A hankali ta ce "Ina zaka?" Ya kalleta sai kuma ya ce "Ina da budurwa a nan, zance zani" Yana faɗin hakan ya fita yana saka key ta bisa da idanu zuciyarta na bugawa da ƙarfi, “Zance?†Ta maimaita kalmar a ranta a hankali ta zauna saman kujera tana jin wani ɗaci a ranta lallai yaron nan ya raina mata hankali, wata zuciyar ta ce "Mene ruwanki da budurwa shi tunda ba kya son auren?" Tayi shiru a hankali ta shiga bin bedroom ɗinsa da suke gidan da kallo harta shiga wani tayi alwala tai sallolin da suke kanta, ta dinga kallon lokaci idan taji motsi sai ta ɗauka shi ne, har wajan 12 bai dawo ba ta gagara bacci sai tsoro ya maye gurbin haushin sa da take ji. Misalin 12:45 taji an saka key an buɗe ƙofar, Khalil tunaninsa ya bashi daidai inda yake zargin zata shiga a nan ya sameta, ya bita da kallo ganin kanta a ƙasa sai ya juya wajan 15 ya dawo sanye da night wears sai ƙamshi yake. Ya zauna can ya ce "I need food first then u" Taƙi kula shi ya ce "Idan dai na tashi uhm" Ta miƙe ta ce "Kitchen?" Ya nuna mata ba jimawa ta dawo da plate da spoon da Glasses cup ta ajjiye ko me ta tuna sai ta buɗe iyakokin takeaway ɗin da a juye a plate duka ta tsiyaya lemon a cup lura tayi hankalinsa baya kanta "Kai" Ya kalleta ya ce "Sorry ina ta tunanin baby da ƙamshinta" bata ce masa komai yaja abincinsa ya fara ci ga mamakinta sai taga kaɗan ya ci ya ture ya wanke bakinsa tooth brush ya dawo ya yi ta kallonta sai ya ce "Eat first then wanka" Kamar tana jira ta ce "To ba zan eat ɗin da wankan ba, kaje can wajanta kuma kayi gaggawar mai dani gida" Ya kalleta ya ce "Zan iya zuwa ai, sbd ta fiki sanin darajata" Yana saukewa ta ce "Ohho kuma duk banza na fita tunda ni matarka ce, ai ƙuruciya ke damunka duka" Ya miƙe da sauri ta miƙe zata gudu ya fizgota ta faɗa jikinsa ya matse waist ɗinta idanunsa ya yi ja jikinsa na rawa ta ɗauketa zuwa bed. Washegari kafin ta tashi tuni ya fice daga gidan taga kayan sawa nata da nashi da kayan kirki komai ta shirya komai tayi wanka, sai azhar ya dawo bai kulata ba shige abinsa ya rufe ƙafa, magariba nayi ya fito cikin wasu ƙananen kaya ya yi kyau sosai da alama zancen za shi ya cire key tare da sawa a bra ɗinta ya ce "Bani key?" Tayi masa banza ya ce "Ki bani?" Still shiru ya ƙarasu inda take ya ce "To bari nayi caje" Ya matsa dab da ita a hankali ya zura hannunsa ta saman rigarta in a romantic style yake shafa lallausan ƙirjinta idanunsa cikin nata itama haka, ya manne da jikinta tare da unzipping na rigar ya cire ya saka hannu cikin bra ɗin tayi saurin sauke numfashi jin ya cafke saman da ƙarfi abinda tunda babarta ta haifeta bata san akwai shi ba balle yi, Khalil ya ja numfashi ya ce "Baya cikin orange, bari na duba pant" Yana faɗin hakan ya nufi wajan, Majeederh bata taɓa sanin bayan feeding na jariri da ake ba ana yin na zabgegen ta waro ido ta ce "Wayoo What is this kamar yaro?" Bai fasa abinda yake ba a hankali ya ce "Uhm Mami, ni yaro ne ai" Yana faɗin hakan ya ci-gaba da abinda yake Majeederh jikinta duk rawa yake lura da yanayinta yasa ya ɗauke ta cak ya nufi bedroom ɗinsa. Majeederh bakinta rufe da dukkan hannunta bata son yin abin kunya na ihu, amma gabaɗaya ya gama dawo mata da dukkan feelings ɗinta na 20yrs zuwa yanzu da take 35 zabura tayi tana ture kansa daga cinyoyinta jikinta duk rawa yake ji take wani abu na mata cillo, Khalil ya ƙara damƙarta tayi saurin cewa "Don Allah Yaya Khalil kayi haƙuri na...." Daidai kunnenta ya ce "Not now Mami, ni yaro ne" Bata ƙara sanin meke faruwa ba domin da gaske yau zai tabbatar mata da shi mijinta ne, uban Baby Khalil, zai nuna mata namiji baya kaɗan...