Sashe 79
Mijin Malama Part 2 Complete Hausa Novel · about 3 min read
"Kafin na faɗa muku ko wacce ku shirya turo tambayoyinku ta shafukan sada zumunta dake facebook, Instagram da twitter, na ce ina matan da suke tara ƙawaye? Wannan shirin naku ne, ina wanda basu yarda da ƙaddara ba wannan shirin naku ne, wacce baƙuwarmu? Wakuke zaton gani?" Sai kuma tayi murmushi ta ce "Bari musha ruwa mu dawo" Jajere tayi murmushi burinta kawai Majeederh ta ɗaga liƙab ɗin fuskarta, a hankali ta cire liƙab ɗin daman kuma wata dakakkiyar abaya ce a jikinta mai masifar kyau, tayi rolling kanta kyakkyawar fuskarta zubin ta half-caste ta bayyana duk suka zuba mata Idanu, ko wanne zuciyarsa na bugawa saboda ba suyi tunanin kyanta ya kai haka ba, Hafsat ta ce "Are you ready? Kin shirya?" Ta lumshe idanunta ta buɗe a hankali ta ce "In sha Allah" Da hannu Hafsat tayi alama kafin ta ce.
"Barkanmu da dawowa cikin shirin Mata a yau, yau shirin zai yi duba na tsanake akan gurɓatattun ƙawaye, da kuma illar jinkirin aure da abubuwan da suke kawo su, a tare damu akwai....," Duk suka faɗi sunayensu kana ta ɗora da "Sai kuma babbar baƙuwarmu Malama Majeederh Abdul'aziz Khan! Babbar Malamar nan da tayi shura da fice a jihar Kano, kuma ita ce wacce ta dawo da martabar uwa ƙasa Nijeriya na ƙwato kambun gasar zakarun Alkur'ani na duk duniya, wanda har yanzu mune muke da wannan kambun, idan mai kallo bai manta ba shekarun baya akwai zancen daya dinga trending a social media wanda muma mun tattauna akai na cikin da Majeederh ta samu ba tare da aure ba, me ya faru? Duk yanzu zamu ji" Sukai ɗan murmushi Hafsat ta sake cewa "Kasancewar watan Ramadan Malama zata fara buɗe mana wannan shirin da addu'a, Malama Majeederh Abdul'aziz Khan Bismillah" Majeederh ta rufe Idanu ta buɗe, a daidai wannan lokacin kuma Abuturab na zaune ya yi jigum idanunsa akanta zuciyarsa na tsananin bugawa yana mamakin yadda ta sauya kyanta ya ƙaru wanda yake da alaƙa da shigar cikinta, ta yi gyaran murya a taushashe kafin ta furta "Bismillah†Addu'a tayi ta gyara zama tana ɗorawa da “Allahumma Taqabbal siyamana, Allahumma Tagabbal Siyamana, Allahumma Taqabbal Sujudana, Waá Ruku'Ana-Birahmatika Ya Rabbul 'Alamin. Allahumma Innaka Afuwan Tuhibbul Afwa Fa'fu Anna, Allahumma Innaka Afuwan Tuhibbul Afwa Fa'fu Anna Fa'fu-Anna Ya kareem- Fa'fu Anna Ya Raheem- Fa'fu Anna Ya Akramal Akrameen- Allahummaghfirlana Maa Qaddamna Wamaá Akh'kharna- Wamaá arsalna- Wamaá A'lanna- Wamaá Anta 'Alamu Biha minna- Innaka Antas Sami'ul Kareeb- Birahmatika Ya Rabbul 'Alamin" Hafsat dake jan ragamar shirin ta ce "Malama Majeederh ba rayuwarki zamu shiga ba, muna son ƙara koyi da riƙon da ki kaiwa ƙaddara kika amsheta da hannu bibbiyu mene gaskiyar lamari na abinda ya faru?" Majeederh tayi ƙasa da kanta na wani lokaci sai kuma ta ɗago kanta a daidai lokacin kuma idanunta ya sauka akan wanda ba tayi zato ko tsammanin gani ba yana zaune wajen da ƴan bayan fage suke na ɗaukan shirin kamar yadda yake kallonta itama shi take kallo gudun zuciyarta na ƙaruwa.....
[11/2, 20:11] Ummu: *MIJIN MALAMA*
BOOK2
_ArewaBooks@Nimcyluv_
https://www.arewabooks.com/u/nimcyluv
*Why do you think the matter has come to an end?*