Sashe 34
Mijin Malama Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
For more updates
_Arewabooks@Nimcyluv_
Abu na farko da Uncle Bello ya gani sanda ya buɗe layar shi ne _General Alpha Bello khan_ Da sauri ya ƙarasa warware wa jikinsa duka rawa yake zufa na yanko masa ta ko'ina a ilahirin sassan jikin nasa, abin da ya gani bayan sunan Alpha shi ne abu mafi muni wanda ya girgiza duniyarsa ya wargatsa masa lissafin dake kansa bakiɗaya, ya rasa tubalin da zai ajjiye wannan rikitaccen tashin hankali mai kama da a ɗauki wuƙa a daɓa masa a ƙahon zuciyarsa, is he dreaming or what? What is happening ya rufe idanu ya buɗe a fili ya ce
"Oh Dear Lord, help me!" Uncle Isma'il dake lura da yanayin ɗan-uwan nasa ya ce "Meke faruwa Bello?" Uncle Bello ya cira kai ya kalli Anty wacce kamar ka ce mata ƙet! Ta ruga da gudu sai ƙyafta idanuwa take kamar mage a tarko. "Yaya duba nan, wanne Alpha ake nufi?" Uncle Isma'il ya amshi hannunsa ya fara rawa ganin sunan General Alpha Bello khan ɓaro-ɓaro daga ƙasa kuma aka rubuta “Jeka, babu kai ba Kano, babu kai ba Nigeria har abada haihata haihata†Uncle I ya miƙe yana ƙara kallon rubutun ya ce "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un! Da Allah muka dogara gare shi kuma zamu koma" Ya ƙara girgiza kai yana yin baya sbd jirin dake ɗaukar shi. Yaya Bilkisu ta ce "Wai meke faruwa daku ne wannan yaran? Wani mugun abun ne kuma?" Uncle Bello dai bai ce komai ba, sbd shi kansa a toshe yake yama rasa wanne Alpha? Waye kuma Alpha? Dad dai na zaune watching all of them yana fahimtar yanzu kuma what's going on? Uncle Isma'il ya ce "Babu Yaya, bari ina zuwa" Ya miƙe tsaye tare da yin waje sbd wata kalar matsananciyar kunyar Bello da yake ji sbd ya riga ya san daga ina layar ta fito ya jima yana ganin cikin jakar Hajiya Luba Anti kenan bai taɓa sawa a ransa wani mugun abu bane sbd she's keeping telling him ta ciwon kai ne, yadda ya yi trusting Anti bai jin ko kansa ya yarda da shi haka. Ya yi tsaye jikin mota addu'ar da duk ta zo bakinsa yake, so all this year's ƙuruciya aka yi wa General Alpha? Sbd zai auri Majeederh? Ko baƙin cikin sabon muƙamin daya damu frm Captain to General?. Wayarsa ya zaro daga aljihu ya kira number ta, ɗagawa tayi ta ce "Yallaɓai...." Da sauri ya ce "Hold on, ki tattara komai naki kakkaf ki je gida zan sameki" Tayi jim sai ta ce "Gidan ba kowa, bari na je da Sona" Ya daka mata tsawa wacce bata taɓa jin irinta ba a bakin Uncle Isma'il sai yau ya ce "Ina magana kina magana, are you mad? Ke nace ki tafi ba Sona ba, gida ba kowa adadin shekaru nawa Bello da Barrister suka kasance su ɗaya ba kowa? Ba wani dugun bayani zan miki ba maza ki fito" Yana tsaye kowa sai gata afujajen ta kalle shi ya ɗauke kai sai tayi waje da sauri ta samu napep. Bayan ta fito sai gasu Dad sun fito Uncle Isma'il ya ce "Sir are you leaving?" Chancellor ya ce "Gobe zamu dawo for final meeting, kuyi tunani na ƙarin auren Khalil kuyiwa matarsa explanation yadda zata fahimta" Uncle Isma'il ya jinjina kai ya ce "In sha Allah, we're very thankful and grateful for the visited thank you sir" Dad ya yi murmushi Zizi ta ce "Dad zan zauna a nan idan kun dawo mu tafi bakiɗaya" Da sauri Kiristi ta ce "Zizi!" Ta ce "Mom" Ta ce "U can't stay here na sani, huce mota" Zizi ta kwaɓe fuska sosai ta ce "Dad plz i want stay here da spider" Sai a lokacin Dad ya ce "Are u sure zaki zauna?" Ta ɗaga masa kai ya ce "Take ur time dear" Tayi tsalle tana rungume shi Badi sai taɓe baki take suka shiga mota hakama sojojin nan da nan jiniya ta fara tashi a haka har suka bar layin. Uncle Isma'il shi ma fita ya yi zuwa wajan malaman islamiyya dana makarantar allo akan saukar Alkur'ani cikin gaggawa ya sai alawa ya shiga sadaƙa banda kuɗin daya dinga rabawa.