Sashe 68
Mijin Malama Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Gabaɗaya suka zuba mata Idanu cike da tausayi da sha'awa, Alpha kamar ya cinyeta don kallo, Abbu ya kalleta ta durƙusa a ƙasa ta gaida su, Innati ta ce "Ubanwa kake Alfi ko wa? Maza maza rubutawa Majeederh takaddar saki" A makake Alpha ya kalli Innati ya ce "Hujja?" Ta ce "Ubanka kai da hujjar, mu kaɗai muka san me muka gani" Ya miƙe tsaye ya ce "Ji mata? Idan don wannan ne, wallahi wallahi Allah ba zan taɓa sakin Hawwa'u ba, I love her! Babu kalmar saki ko da wasa" Ya zube gaban Majeederh yana kama hannunta tare da ɗorawa a ƙirjinsa, ji tayi zuciyarsa kamar ta fito waje saboda bugawar da take da ƙarfi,ya rame ya yi wata kala, muryarsa na rawa hawaye na bin fuskarsa ya ce "Ina son ki, not today, not now ina sonki tun ranar da kika zo duniya, don Allah don girman Allah Hawwa'u ki tausayawa raunatacciyar zuciyata, i love you so much ina son ki fiye da rai da rayuwata"
Ya durƙushe sosai a gabanta jikinsa gabaɗaya rawa yake, tunda suke a rayuwa babu wanda zai taɓa cewa yaga hawayen Alpha ko da wasa balle kuka, rawa jikinsa yake da kyarma a hankali ya kifa kansa a cinyarta yana sakin wani irin raunataccen kuka mai cin rai da zuciya, ya jima kafin ya ɗago ya ce "I live every seconds, every minutes, every hours, every week, every month, every years, i live just because of your love, ban taɓa sawa ko kawowa bani ne first and last Husband ɗinki ba fid duniya wal lahira, ki tausaya mini" Majeederh hawaye take sosai ta ce "Ka tausayawa zuciyata yaya, ina son ruhin mijina ban iya cin manar shi har abada bazan iyaba....." Daga bakin ƙofa aka ce "And i love you too husband, ka shaida musu kafin Majeederh kana da wata matar Zuleehart da yara uku....
Kuna manta Littafin nan na kuɗi ne? Don Allah ku sauke hakƙina, ba zagi ba baƙar ba cewa ban yafe ba, domin nafi ƙarfin na yi zagi darajata tafi haka😂🤌🽠08119237616
[18/09, 8:13 pm] Sdy Auwal Gstc: *Nimcyluv sarauta 91*
"Zuleehart? Aure? Da yara kuma har uku? Wanne irin wasa ne wannan mara daɗin ji, you're my neighbor not my daughter-in-law" Zuleehart ta ƙaraso ciki, kyawawan yaran suka biyo bayanta da sauri, Bilal, Dina, Waheed, Maman Alpha ta dinga kallon Bilal dake tsananin kama da General ta durƙusa kanta a ƙasa hawaye na zuba a idanunta ta ce "I am sorry General, bani da zaɓi na gaji da zaman ɓoye kai na, na gaji da rayuwa daga ni sai yarana, na gaji da zuwa gidan nan matsayin maƙociya bayan ni surukar gidan ce, na gaji da ɓoye Bilal i am tired of everything". Uncle Isma'il
Ya ce "Kai na ya É—aure"
"Dame?" Uncle Bello ya furta idanunsa akan Bilal
"Bello kana ji fa? General ke da aure har da yara uku? Bayan duka mun san baya da shi sai yanzu?" Zuleehart ta girgiza kai while hawaye na sake zuba akan fuskarta ta ce
"Ask him Uncle, ba zan masa ƙarya ba, bana da kowa a ƙasar nan, dalilin shi nazo" Uncle Isma'il ya ce "Alpha" General dake kusa da Majeederh ya ɗago kansa ya zubawa Uncle duk ya yi zuru zuru
Uncle ya ce "Mene gaskiyar lamari? Da gaske matarka ce? Su ɗin yaranka ne?" Yaya Bilkisu dai bata uhm bata uhm'uhm sai Innati ta ce "Bama sai ka tambaya ba, kana ganin tsageran yaron nan kasan jinin soja ne, shi kenan ka rungumi matarka ka sake kululu uban kowa ya huta" Sai kuma ta fashe da kuka wiwi ta ce "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un! Ubangiji kayi mana magani, tunda uwata tayi cikina ta haifa, nayi cikin wasu na haifa ban taɓa ganin masifa irin ta jiya ba" A taƙaice Abbu ya ce
"Innati, ki bari muji abu É—aya" Tayi saurin cewa
"Yanzu Audil azizu maganata ka mayar amshin shata?" Clamly ya ce "Kiyi haƙuri"
Girgiza ƙafa kawai take, Uncle Isma'il ya sake kallon Alpha cikin kakkausar murya ya ce "Ina magana kana tsare ni da Idanu? Abinda Yarinyar kenan ke faɗa gaskiya ne?" General ya juya ya kalli Majeederh wacce kanta ke ƙasa, tsoro yake ya furta “Eh†ta ce ya yaudareta ya mata kishiya ko taƙi accepting auren nashi, tunda ya auri Majeederh bai ga dalilin da zai sanya ya yi wasa da damar shi ba, Zuleehart kallon Alpha take wanda yaƙi yarda ya kalleta.
Kau! Uncle Bello ya saukewa Alpha wani gigitaccen mari, wanda ya sa ya ɗan dafe fuskarsa, cikin faɗa da bala'i wanda ba a taɓa jin Uncle Bello ya yi ba ya ce
"To! Ban haifi ɗan da zai raina mini ɗan uwa ba, da har ana magana kanawa mutane kunnen uwar shegu, who are you? Dame kake taƙama da gadara? Eh?"
"Bello" Uncle Isma'il ya kira sunan ƙaninsa, yana ɗaga masa hannu, alamar ya saurara abi komai a sannu, ya lura Shock da damuwa ne ya yiwa Alpha ɗin yawa, a karo na uku ya sake cewa "Ya zama last time da zan tambayeka, who is she?" Kansa a ƙasa ya ce "She's nothing, but a human being" A gigice Zuleehart ke kallon shi da wani irin masifaffan tashin hankali, jikinta na rawa da ɓari ta kasa cewa komai . "Ba matarka bace?" Ya girgiza kai, Maman Alpha kallon Bilal kawai take koman shi iri ɗaya ne da General. "Buɗe baki za ka yi kai bayani, ya akai ta ce matarka ce? Wannan yaran fa? Kamar da kuke da wannan fa?" Ya nuna Bilal. Alpha ya ce
"I know nothing, kama kuma tsarin Ubangiji ne, she's not my wife!"
Da wani irin sauri Zuleehart ta kalli Alpha, tashin hankali, ruɗu, gigita, suka haɗe mata lokaci ɗaya cikin kuka ta ce "General kasan me kake cewa? Kasan me bakin ka ke furtawa? Kana cikin hankalinka?" Cikin tsawa ya ce "Kin sanni ne? Wani ya turo ki? Sharri zaki mini? Kin taɓa jin labarin nayi hauka? Yaushe na aureki? Mene hujjarki na auren?" Tayi baya kamar zata kifa da sauri yaran sukai kanta a tare lokaci ɗaya suka ce "Maaa!" Bilal yazo wajan General ya riƙe hannunsa ya ce "Abbie, Maaa Abbie" General ya runtse idanunsa can kuma ya dakawa Bilal wata gigitacciyar mahaukaciyar tsawa ya ce "Leave" Bilal ya fashe da kuka, Zuleehart hooking brain ɗinta yayi na wani lokaci ta kasa yarda ko gasgata abubuwan da suke faruwa, yau ita General ke faɗawa haka? Ta rabu da iyayenta saboda da shi? Tayi sadaukarwa mai yawa dalilinsa? Tun baya hayyacinsa har yasan waye shi? Ya bata labari ta yarda dashi, ya mata tayin soyayya ta amince masa, har aure? Kenan ya yi haka ne saboda ya manta da Majeederh? Gudun kada depression ya kama shi? Ta durƙushe cikin tashin hankali ta ce "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un!" Kuka take kamar ranta zai fita ta kalli General ta ce "Ka ji tsoron Allah, ka tuna akwai ranar mutuwa ka duba yaran dake tsakaninmu" Ya miƙe kamar zai daketa yana nunata da hannu ya ce "Kee! Stay away from my life, ban sanki ba, baki sanni ba idan burin ki haɗani da matata ce you decieve yourself, yara kuma ban haɗa komai da su ba" Ta kalli Majeederh ita dai Majeederh duk wannan tashin hankalin baya kanta, damuwarta ta ya isheta. Zuleehart tayi murmushin takaici ta ce "Haka ku Hausawa kuke, manta abu baya muku wahala, cin mana, yaudara, da rashin ƙima da darajar aure da matayenku, kuna wasa da zuciyar mata" Ta share hawayenta tana riƙe hannun Dina ta ce
"Ban dawowa, duniya nan zaka gani, lokaci al'ƙali" Ta danne zuciyarta ta ce "Yadda ka sama silar zubar hawayena, In sha Allah sai Majeederh ta zama silar zubar naka hawayen, yadda kayi wasa da zuciyata In sha Allah haka Majeederh za tayi da taka, yadda ka raunata tawa haka taka zata tarwatse, In sha Allah, In sha Allah idan har bani da hak'ƙi akan ka, Allah zai saka mini tare da zu'riata" Ta girgiza kai ta ce "Da yardar Allah ba zaka taɓa samun wacce zuciyarka ke so ba, da yardar Allah ba zaka taɓa samun farin ciki a soyayya ba, da izinin Ubangiji sai soyayya ta sanya ka wahala Allah ya ɗanɗana maka so da daɗin da zaƙin soyayyar wacce ba zaka taɓa samunta ba a rayuwarka" Tana faɗin haka taja hannun Bilal dake ta kuka ta ɗauki Dina, Waheed ya riƙeta suka fice daga cikin gidan. Maman Alpha ta miƙe tare da yin waje itama at the same time.