Sashe 46
Mijin Malama Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
amsar auren bayan kin san akwai alkunya a haka, ai duk wanda ya sai rariya ya san zata zubar da ruwa, uhm! Rayuwa kenan wai anwa uwar kwarto Fyaɗe ya ce mama riƙe mini wando ina dawowa" Yaya Bilkisu tayi musu tas, Majeederh ta zauna banda kuka babu abinda take bata son tashin hankali bakiɗaya a rayuwarta, Abbu jin zancen kawai yake baya fahimta, shi tun abinda ya yi wa Majeederh har yanzu bai ƙara jin abin da ya sanya shi shocked ba irin aurenta da Khalil ba, Uncle Isma'il daya shigo yanzu ya ce "What did i missed?" Yaya Bilkisu ta ce "Gulma" Mami ta shige ɗaki ita ko kukan ma ta gagara yi, Ruma ta miƙe ta kalli kowa sai kuma ta ja trolley ɗinta tayi waje... Yaya Bilkisu ta ce "An jima ki shirya zaki ƙunshi da saloon" Majeederh ta marairaice fuska ta ce "A'a" Domin haka kurum tsinkewar gaba ke damunta da kuma wani irin sabon yanayi dake saukar mata yaba tsirga mata a zuciya. "Ke daman duk wata harkar mata na kwalliya baki sani ba, haka zaki gidan mijin da farar ƙafa kamar ƙafar tinkiya? Maza tashi" Maman Alpha ta ce "Ki sanar masa zaki fita" Ta ce "Ni na ce masa me? Bani da number shi ma" Maman Alpha ta zaro wayarta ta kira Khalil ta jima tana ringing kafin a ɗauka, cikin kamilalliyar muryarsa mai nutsu da sanyi mara hargitsi ya ce "Uhm" Ta ce "Ibrahim ur wife want to speak with you" Ta bawa Majeederh wayar ta yi shiru, yana jin yadda numfashinta ke sauka, a hankali ya jingina da jikin motarsa wacce driver ya kawo shi airport Maman Alpha sai zabga mata harara take, shi dai ya na ji so yake yaga ƙarshen girman kan nata yau, muryarta na rawa ta ce "Zan fita ne" Ya ce "To where?" Ta yi ƙasa da murya sosai har sai daya lumshe idanunsa yana jin gajiya da kasala na saukar masa dalilin numfashinta da yake ji ta ce "Saloon" Ya ja numfashi tare da saukewa yana riƙe kansa sbd wasu abubuwa dake bin jikinsa kamar yana ya ce "To wa za kima?" Ta tura baki ta ce "babu" Ya ɗan girgiza kai kawai ya ce "Take ur time, i keep my wife waiting a jirgi" Yana faɗin hakan ya kashe wayar, Maman Alpha ta ce "Ta shi kije Uncle ɗinki zai bada kuɗin" Majeederh ta ce "Ni na fasa" Ta ce "Baki isa ba" Hawaye ya taro a Idanunta ta ce "Yana tare da matarsa fa ya ce mini" Ta riƙe haɓa ta ce "Ke dai kamar ke kaɗai ce ƴar fari duk wani rashin wayo da wawta an bar miki haba" Wayar majeederh dake wajan anti tayi ƙara alamar zuwan notification taga alert na 200k daga Khalil kuɗin saloon ɗin kenan ya bada a tunanin Maman Alpha Da daddare Majeederh na zaune sai ga Latifa Omar ta shigo fuska sake ta ce "Kaga Amaryar Bad boy" Majeederh ta ɗauke murmushin da take ta ce "Waye haka?" Ta ce "Bad boy mijin Malama" Ta ce "Idan baki kira real name ɗin shi ba ba dole, idan ba haka ba I'll show you the other side of me" Latifa ta riƙe haɓa ta ce "Iyee kaga farin shiga" Ta ce "Da tsohon hannu da sabo duk hannu ne, don haka duk matan aure muke" Latifa tayi yaƙe kawai ta ce "You're right, shawara na zo nema" Tayi shiru ta ɗora da cewa "Aliyu ne zai ƙara aure, waya baturiyar ƴar uwar shi" Majeederhn ta ce "Allah ya haɗe kan ku" Latifa Omar ta ce "Bana son auren, wlh ba zan iya sharing mijina da kowa ba, he's my husband ni kaɗai and he still be mine forever" Har Majeederh ta yi shiru sai kuma ta ce "Sharing kamar wata idea?" Latifa ta girgiza kai ta ce "Ba zaki gane ba, kin yi tunani kina tare da mijinki ku kwana tare da juna, gida ɗaya ɗaki ɗaya gado ɗaya manne da juna, rana tsaka akawo miki wata? Duk abinda zai miki biyu zai raba fa, duk abinda yake miki a kan gado shi zai mata duk wasu kalaman soyayya da zai faɗa miki itama haka" Gaban Majeederh ya yanke ya faɗi, nan da nan taji kanta ya sara zazzaɓi na neman rufeta ruf, zufa ta shiga yanko mata all over herself "Are you okay? Ina Khalil ɗin wai kowa ba ƙarya ya yi ya ce shi ɗan President ne?" Majeederh ta kalli haka Latifa ta ce "Ko?" Ta ce "Wlh ina faɗa miki" Majeederh ta miƙe ta ce "idan ƊAN MALAM ne shi i love my husband the way he's" Kwana biyu Majeederh bata saka Khalil a Idanunta ba, ko a waya baya nemanta gabaɗaya, Maman Alpha kullum sai ta zo, yau ma duka familyn duka suna nan Majeederh ta rasa meke faruwa, taga dai kaya iri ɗaya kamar pink color kamar plush pink, Zizi ce ta shigo sai Badi daga nan kuma aka dinga shigo sai akwatuna kamar yaƙi sai da aka shigo da set 6, in a different color pink, white, black, blue black, brown ko wacce ta wani ɗan ƙaramin kwando an ciko shi da abu an ɗora wani white net a sama, jama'ar wajan suka dinga kallon kaya hadda maƙota, Latifa na zaune zufa kawai take so take ta ji na waye, Maman Alpha ta tashi ta zabga wata uwar guɗa “Ayyy yiririri ayy yiririri!†Ta buga cinya ta ce "Allahu Akbar, mahaƙurci mawadaci wlh ko yanzu na mutu Alhmd naga wanda zai tsayawa Majeederh, ku kalli arziƙi ku bar arziƙi a mazauninsa kayan lefen Mrs Ibrahimul-khalil kenan the president's son" Gabaɗaya ƴan matan suka fito da iPhones ɗin su aka shiga yima mahaukatan kayan vedio da pictures kai tsaye ake ɗorawa a duk wani internet, TICTOK, I.G Twitter aka saka “Kayan lefen Mrs Ibrahimul-khalil Ɗan shugaban ƙasar Jamani" Aka dinga saka waƙar ko sunƙi ko sun so aure ya ɗauro, da kuma waƙar na ji a jikkina Yanzu zan yi aure, sai waƙar turanci ta Johnny-Drille Wait for me nan da nan abin ya shiga viral ko'ina shi ne aka fara sharing group group na WhatsApp, da facebook irin su Sirrin Ƴa mace su Sarauta's Library, TICTOK ko'ina ka shiga shi ne da masu cewa an yi anbazaranci da masu cewa dama ni ce, wasu kuma surutu suke taya babbar malama zata auri krista? Kuma ɗan ƙaramin yaro arziƙi kawai take kwaɗayi, wasu kuma suce shi ne ya yi mata cikin kenan da shi take karuwancin maganganun kala-kala lefen ya jawo, shi Khalil bai san me ake ba, sbd she's not interested on social media, gwala-gwale sai wanda ba ayi ba aka zuba, hadda keys na mota Hyundai Ioniq 6, Toyota Corolla, Bugatti Chiron, Mercedes-Benz S-Class, magana ake ta ɗan shugabar ƙasar Germany arziƙi akan ariziƙi, labarin lefen Majeederh ya zama most trending news dake yawo a Kano dama duniya bakiɗaya, Latifa ji akai tana ta surutu ita kaɗai kamar zararriyya idan ta kalli sets ɗin akwatin da keys ɗin motocin sai ta ce "Ina ba zai yiwu ba" sets biyu cif na inner wears ne wasu lalatattun kaya tasan aikinsa ne, Uncle Isma'il ya yi ta kiran Khalil yaƙi ɗagawa sai can bayan komai ya lafa ya ɗaga kiran ya fara faɗa "Ibrahim kai wanne irin yaro ne, gabaɗaya kuɗin zata ƙarar akanta" Khalil ya ce "Me Uncle?" Ya ce "Wannan mahaukatan kayan da aka kawo haba Ibrahim" Khalil ya ce "Oh! Bani na yi ba ƙwandala tawa babu Uncle, Zizi da Badi ne u can ask them ai suna gidan" Uncle ya kashe wayar. Har dare Majeederh kasa fitowa tayi don kunya da kuma mamakin kayan Maman Alpha ta shigo ɗakin tana juya mazaunai ta ce "Allhamd ɗiyata lafiya lou" Ta faɗa tana rungumeta ta nufi wajan blue set ɗin daka ajjiye a bedroom ɗin Majeederh tana cewa "Wannan duk kayan lefenmi mu, duk wanda bai bani wannan ba ni ba zan aure shi ba" Misalin 2:35 na dare tana kwance tana bacci duk da wani zazzafan zazzaɓi ya rufeta jikinta sai rawa yake da ɓari yanzuma da ƙyar tayi baccin, a hankali ta ji ana shafa tafin ƙafarta tare da jan dugwayen yatsun ta juya kaɗan sai kuma ta buɗe idanu zaune ta ganshi daga shi sai Tartan check print white pyjamas dugwaye ce iya qiwwa daga gaba a buɗe ya ɗaure tsakiya ƙirjinsa a bayyane sai kwantaccen sumar wajan dake ƙyalli sosai, ƙafarsa sanye da Scuff faux-shearling slippers da alama bai jima da wanka ba ta ce "You? Yaushe ka shigo" Idanunsa akan zanen ƙunshinta tunda yake bai taɓa ganin irin wannan abun ba, yama yi tunanin mammanawa kawai akai, bai ce mata komai sai ƙafarta da riƙe ya zuba mata idanu a hankali slowly ya ja ƙafar wajan bakinsa cikin nutsuwa zuciyarsa na buɗewa ya zura babban yatsar a cikin bakinsa while yana zare towel ɗin jikinta da ɗaya hannun, wata iriyar tsotsa ta ji ya yiwa yatsar wanda ya sa ta ji kamar fitsari na son ƙwace ba ta yunƙura zata tashi ya saka ɗaya ƙafar ya danneta Idanunsa lumshe ya ƙarasa zura sauran yatsun a cikin bakinsa.....