← Book details Mijin Malama Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 90

Sashe 65

Mijin Malama Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read

tunani yake where is she going to? Sai ya ɗaga shoulder kawai, ya nufi dinning zai ci abinci Jee kuma ta nufi wani part, kasancewar abincin larabawa ne aka zuba wani masifaffan pepper a ciki, ga ba wani ɗanɗano duk so da ƙaunar da Khalil kema abinci baya ƙaunar yaji ko da wasa, gigita masa lissafi yake ko yana ƙarami idan yaci yaji ya dinga hawaye yana zaro tongue yana "Mami pepper, Mami my tongue zai cire" Har wasu ƙananun guraje ke fito masa, ya zubawa abincin idanu ganin rice ɗin ta ɗan yi wani colour gwanin sha'awa ya sanya ya ɗauki spoon, tare da yin bismillah ya sanya a baki, da wani kalar sauri ya cillar da spoon ɗin, wani zufa na yanko masa jikinsa ya ɗauki rawa da ɓari, idanunsa sukai jajur suka fito waje saboda azaba, babu wanda ya fahimta, gashi ya kasa magana sai fito da harshe yake yana dunƙule hannu wata kalar gigitacciyar azaba yake ji tun daga kan yatsar ƙafarsa har zuwa tsakiyar kansa, yana jin har wani tiririn azaba yake ji na fita daga kansa, idanunsa suna ƙanƙancewa tunda yake bai taɓa jin abu makamancin haka ba, shi yasa ba abincin kowa yake ci ba, a hankali ya kifa kansa a dinning ɗin jikinsa duka ya jiƙe sharkaf da wata kyakkyawar zufa wacce tsananin azaba da gigicewa ya fiddo da ita, numfashinsa ya fara sarƙewa tsakiyar ƙirjinsa na masa zafi zafi da zugi, Mai martaba Ajlaal Sultaan da Zaytoon magana suke a hankali hakan ya sanya gabaɗaya basu farga ba, Roohan waya yake dannawa Ƙhulud kuma abincinta kawai take ci, zaton su kuma Gimbiya na sashin ta, Daidai nan majeederh ta fito ƙamshinta a kullum dake alamtawa zuciyarsa zuwanta shi ɗin ne a yanzu ya sanar da shi, ya miƙe da ƙyar jiki na ƙyarma Jee ta ce "Granny ga fresh milk ɗin...," Bata ƙarasa ba ta ji an damƙota hanka ya jawo hankalin jama'ar wajan. "Khalil lafiya?" Cewar Zaytoon amma ina babu bakin magana Jee dake ƙoƙarin yi masa magana taga ya yi sauri a gaggauce cike da neman ɗaukin jin harshen shi zai tsinke da wani fitinannan wahalallan yanayi ya haɗe bakinsu waje guda... [14/09, 7:43 am] Sdy Auwal Gstc: *_Nimcyluv sarauta 86_* Da sauri Zaytoon ta sunkuyar da kanta ƙasa, Mai martaba Ajlaal ya yi kamar bai san meke faruwa a wajan ba, Ƙhulud dai murmushi tayi tana cigaba da cin abicinta a nutse. Roohan da yake shirye da makancewar Idanu ya zuba musu idanu,domin a duniya yana son labaran Soyayya da duk abinda ya shafi “Love”Shi kuwa Khalil wata kyakkyawar ajjiyar zuciya ya sauke ta cikin bakin jee lokacin da harshen shi ya samu gurbi cikin bakin nata, sanyin daya ratsa tongue ɗin ya sassauta rawar da naman jikinsa ke yi har yanzu zufa ce ke yankowa a jikinsa, fuskarsa tana sauka a fuskar Jee, yadda ya riƙe fuskarta da kyau yana sake shigar da ita jikinsa tana jin yadda fatar jikinsa ta ɗauki wani zafi, sanyi yana ratsa jikinsa, kai tsaye ta fahimci abinda ya haddasa masa kiɗima da gigicewar daya sanya ya manta su waye a wajan, ta kansa kawai yake da neman inda zai samu sassauci da sauƙin azabar dake ratsa harshen nasa, wata fitinanniyyar sahirtacciyar sumbata yake sauke mata a gaggauce ce, cikin yanayi na samun nutsuwa yana ƙara riƙe zagayayyiyar fuskarta a hannunsa, tare da shigar da ita jikinsa. Fahimtar halin da yake ciki da zafin yaji ya sanya Majeederh ita kanta mantawa da abinda ya kawota da kuma wadanda suke wajan, a nutse ta shiga rage masa zafin yajin ta hanyar sucking ɗin tongue ɗin a sanyaye in a romantic style, tana zuba yatsun hannunta cikin kansa tare da nutsa su slowly slowly take hargitsa sumar kansa, while still kissing his tongue, ajjiyar zuciya ya shiga saukewa feeling relieved na pain ɗin da yake ji, Zaytoon ce ta fara miƙewa ta bar wajan sukuku, Mai martaba Ajlaal tuni ya kama hannun matarsa sun yi turakar shi domin ya jima da barin cikin fada, Roohan ne zaune kawai yana son yaga inda al'amarin sai tsaya, daga taimako al'amarin ya rikiɗe jee ta zame fuskarta tana ƙasa da murya ta ce "Ya harshen?" Ya kwaɓe mata fuska a ɗan marairaice yana kwantar da kansa a wuyanta daidai kunnenta sai da tayi da gaske kafin ta ji ya ce "Ba sauƙi, i need more" Ta hararesa ya kashe mata idanu, ya rungumeta sosai a tsakiyar ƙirjinsa a hankali ya furta "I love you Madam" Ya faɗa a tausashe har yanzu idanunsa jajur amma a wannan karan ba wai na zafin bane, itama ta ɗaga masa gira ta ce "Abincin fa?" Ya girgiza kai yana taɓe baki alamar baya so, a hankali ta ce "I can cook you a non-spicy meal now" Ya zuba mata narkakkun idanunsa wanda suke da zallar buƙatar ta a fili, sarai ta gane ta share ta fahimci Khalil tunda ya yi aure ya rage cin abinci, ta saka hannu ta mintsine shi ta ce "What?" Ya rungume ƙugunta ya ce "I was just thinking" Ta ce "of? Ya cire hannunsa ya nuna mata saitin ƙirjinsa, kana ya nuna mata alamar love da hannu, ta girgiza kai irin bata gane ba. Ya saketa ya ɗan yi baya da ɗan ƙarfi kuma ya ce "I don't know why I love you, I just know that I'll love you forever" Roohan ya yi saurin ɗakko iphone ɗinsa ya danna play na vedio, yana lumshe idanunsa wlh ji yake ina ma shi ne Khalil, Majeederh ta rufe bakinta tare da juyawa ta nufi Khalil da nufin rufe masa baki, ya zille ya yi wajan yana mata murmushi idanunsa a jirkice kamar mai nuna mata wani saƙwanni a cikin su. A hankali ya furta "I love you, i love u so much Hawwa'u means a lot and everything to me wife" Tashin hankalin Majeederh ganin wani ruwa ƙwance a idanun Khalil, a hankali kuma ruwan ya ziraro kafin ya sauka tayi saurin tara tafin hannunta ruwan ya sauka, a tsorace a firgice kuma ta kalli Khalil ganin da gaske hawaye ne ke sauka, wahala bata taba saka Khalil kuka balle farin ciki Ya Allah! What is happening to him? What's bothering him?. “I don’t want to live without you for even a single day. You’re the best thing that ever happened to me, and I’ll cherish you in my heart forever!” Ya furta a hankali tears running down his cheeks, da wani kyakkyawan tashin hankalin daya rikito mata tare da lulluɓe ta, ya sanya mata wani shakku da wani gajiyayyen tsoro a ƙofofin zuciyarta take kallon Khalil, bata gama zullumin abun ba sai da taga sabuwar reza a hannunsa kafin ta ƙarasa tuni ya ɓalle rigarsa daidai tsakiyar ƙirjinsa da rezor ɗin ya rubuta harafin _M_ jini ya fara zuba abinka da lafiyayyen mutum, da wani irin gudu ta ƙarasa wajansa ta rungume shi tana kuka ta ce "And what is this pls my poor darling husband?" Ya yi mata murmushi yana ɗaga girar shi ya ce "Madam" Ya furta underneath his breathe. Ganin yadda jinin ke zuba ya sanya Majeederh ɗora lip's ɗinsa a wajan ta goge tas da shi a hankali ta furta "why are u doubting? Baka yarda ni taka bace?" Ya yi mata shiru ya kama hannunta ya damƙe da nasa hannun yana riƙe da fuskarta ya ce “Take my heart, my love, and my soul. You are my other half, and I can’t imagine life without you. I love you with all that I am!" A hankali muryarsa na ɗan rawa kamar zai fashe mata da kuka ya ce "Don Allah, don Allah don Allah don't ever leave me" Ta girgiza masa kai, jikinta na ƙyarma ɓari da wani kalar makyarkyata ya ce “Each time I’m with you, nothing else matters because you’re all that matters to me. I love you with all my heart, baby.”
Chapter 65 · 0% Book details