← Book details Mijin Malama Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 90

Sashe 58

Mijin Malama Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Mijin Malama
Idan ba ke
Tsintacciya
Sirrinmu
Moon
Uncle ne
Abu maleek
Izzar so
Auren fansa
Jidda
Juyayi
Lumshe gajiyayyun idanunsa Khalil ya yi hakan ya tilasta masa zazzafar masifar daya fara na ba gaira ba dalili. A hankali ya sake mirginawa tare da yin lamo akan lafiyayyen gadon da yake kai, shiru ya biyo bayan al'amarin daga can cikin zuciya kuma Khalil tunanin criminal man É—in nan yake yi, Who is he? Waye DDMASTER BOM? me ya sa yake son kawowa Nigeria mafarkanta wajan kawo tawaya ga mata? Matasa kuma sune al'umma.
Majeederh ta kalli yadda ya yi ɗaiɗai saman gado kamar yana bacci ta miƙa hannu kamar zata tashe shi, ta fara shafa jikinsa tana kiran sunan shi a tausashe, maimakon Khalil ya tashi ko ya motsa sai jikinsa ne ke farkawa, ya mimmiƙe jikinsa ya fara rawa sosai da kyau alamar saƙwanin na shigarsa, kawai he's not in the mood ne. Majeederh ta zare idanu tayi saurin jan jikinta baya, tare da kwanciya cike da mamakin girman kan na Kspider duk masifar abin da yake ji a jikinsa amma bai motsa ba, sama da minti uku taga ya juyo gabaɗaya tare da kafeta da kallo, wani irin kallo kamar bai taɓa ganinta ba har ta ji gabanta ya faɗi ta rufe idanu ta buɗe taga still kallonta yake nan da nan idanunta ya cicciko ta taɓa shi ta ce "Are u ok?" Ya yi wani kalar lalataccen murmushi yana rufe ido ya lumshe bai ce mata komai ba, a hankali ta mirgina tare da shigewa jikinsa a hankali ya faɗaɗa mata ƙirjinsa tare da yi mata cover da ƙirjin, ta sauke ajjiyar zuciya kamar yadda ya yi a ɓoye daidai kunnenta ya ce "Wana kama?" Ta buɗe ido ta ce "Bani ba" Ya ɗora kansa a nata hannunsu riƙe dana juna ya ƙara yin ƙasa da murya yadda voice ɗinsa ke fita kamar an masa dole ya ce "Wife, mugunta ki ke mini ba" Ya ɗan dakata sai kuma ya ce "Kuma kin san bacci nake ji" Ta yi murmushi can ta ce "Who stopped you? Kayi baccin ka" Ya girgiza kai yana wannan yatsunsa fuskar ta dole ya leƙa fuskarta yaga sun haɗa idanu silently ya ce "Laaah" A hankali ta ce "To bari naje na yi abinci, something liquid" Yanayin kallon da yake mata da gaske faɗuwar gaba ya sashi, kamar wanda ya shekara da makanta sai yanzu idanunsa suka buɗe, ta fahimci kuma zancan nashi a cikin kallon ta ce "May be yunwa kake ji, bari na fara kawo maka black tea" Bai ce mata komai ba ta yunƙura zata tashi ya cafko ta tare da dannewa ta yi ƙara ta ce "Our unborn, Khalil" Ya cire ƙafarsa daman he just wanted to hear her shout, dan bai taɓa jin tayi ihu ba, ya danneta underneath his breathe yana murza hancinsa akan nata ya ce "What food?" Ta zare Idanu jin da ƙarfinsa yazo this time ta riƙe shi ta ce "Bari ka fara cin abinci" Daidai kunnenta wanda ba lallai ta ji me ya ce ba, ya furta "I love food, but u're sweeter than food, I'll eat and eat and eat..... And won't be tired" Yana faɗin hakan ya kashe switch ɗin bedroom ɗin... Khalil na zaune a parlon part ɗinsa akai knocking door, yadda akai bugun a hankali yasan ko wacece, yana daga zaune ya sanya remote ya ɗan danna kafin a gajarce ya yi gyaran murya "Uhm" Ta fito a sirrince. Handle ɗin Ƙofar aka buɗe tare da shigowa ɗauke da sallama da muryarta mai cike da kamala, waje ta nema ta zauna a ɗan nesa da shi jin tayi shiru ya ɗago daga operating system ɗin da yake ya zuba mata narkakkun idanunsa wanda suke a lumshe, sai Kuma ya ware yana murza yatsunsa, ta fahimci me yake nufi calmly ta ce "Kazo down stairs" Ya sake zuba mata Idanu sai ya ɗauke kai yana danna system ɗin bayan ya kammala tura saƙon da zai tura kafin ya kashe ya ce "For?" Jee ta ce "Idonka zai gane maka" Vidcall ne ya shigo cikin system ɗin ta Khalil ya ɗaga da ɗan sauri fuskar wata ƙyakƙyawar matashiyar yarinya ta bayyana wacce zata iya 15 ko 16 ta ciki ta ce "Hi Spider" Fuskarsa ta faɗaɗa wanda ya sanya dimples ɗinsa bayyana a fili speaking calmly Khalil ya ce "Faɗimatu how far?" Tayi murmushi ta ce "Not good without u" Ya yi dai murmushi, ta ce "I missed you so much, na amshi ipad ɗin Uncle na kira ka" Khalil ya ce "Is he there?" Ta ce "Sure, yaushe zaka zo mun yi missing naka sosai" Khalil ya kalli Faɗimatu sosai ya ce "I'll come dear" Majeederh tayi saurin miƙewa ƙirjinta na ɗagawa har wani duhu take gani cikin idanunta ya miƙa hannu zai riƙota tayi saurin ficewa, Khalil ya shafa kai ya ce "Kin kori Matana Fattuma" Ta dinga dariya cike da ƙuruciya kana ta ce "Bye" Ya kashe tare da miƙewa tsaye, three quarter ne jikinsa mai kyau sai Gymashark sports t.shirt a jikinsa ya ɗora bandana exlty yadda Aberdeen Abduljabar Abbas ke shigarsa, ƙafarsa cikin Mon mule slippers ya nufi downstairs, da ɗan sauri yake harhaɗa steps ɗin benen wajan sakkowa, Majeederh kawai ya gani tsaye gaban deep freezer ta sanya hijab har ƙasa hannunta riƙe da boner tana haɗa turaren wuta, a hankali ya nufi inda take without making any sounds da zai nuna mata gashi nan, yana zuwa ya yi saurin ɗaga hijab ɗin tare da shigewa ciki ai kuwa ruff ya shige kasancewar babba ne hijab ɗin, da sauri Majeederh ta saki ƴar ƙara tana ƙoƙarin sakin boner ɗin jin mutum zuruf cikin hijab, a tsorace tana riƙe kanta tare da sauke numfashi da sauri da sauri kamar wacce ranta zai fita saboda jin abin da Khalil ke mata, daman yau taga take taken shi tunda ya ce babu inda za shi, ya tashi da wani masifar shan ƙamshi kuma sai a yanzu ne ta fahimci yadda ya samu gadon miskilanci jinin sarauta na zagaye a jinin jikinsa ga uwa uba halin Ummi dana Dad daya kwasa abu ya haɗe masa goma da ashirin, jikinta ya ɗauki rawa da ɓari jin a hankali ya sutale ƴar rigar dake jikinta zuwa ƙasa , tayi saurin ajiye boner ɗin tana riƙe rigar ganin ta hanata faɗuwa.
Chapter 58 · 0% Book details