Sashe 57
Matar Dan Birni Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Anita ta dauka lafiya,duhaima ma ta sauka lafiya, saura Amina tun mu, da kullum ba a rasa sabon salon masu ciki a tare da ita,mus ab dai ya dauka kuma ya jura,a cikin haka ne mus ab ya budewa aminatu babban Foundation din da ta bukata dan tallafawa marayu da gajiyayyu da marasa lafiya, sannan tasa aka gina masallaci da bohol da makarantar islamiyya domin ladan ya dinga kaiwa ga iyayenta,mus ab ya fada kasuwancin mahaifinsa tsundun, yayin da sule karami ya tattara ya dawo kasarsa shima suka hadu suna juya dukiyar mus ab cikin amana.
An yanke wa su danturqui daurin rai da rai, zahida kuma zaman shekara ashirin ko kuma diya ta makudan kudade, Abba dai ya kuma yiwa zahida gata dan ya biya mata diyyar shekara goma sha biyar shekara biyar kawai zata yi a gidan kaso.
*****
Bayan gumurzu da aka sha lebur room daga karshe Allah ya dauki aminatu lafiya da santalelen babynta me kama da mus ab tamkar yayi kaki ya dire,zo kuga murna mara misaltawa a wannan family dan haƙora mus ab da ba a taba gani ba a yayin dariya a wannan rana yayi barinsu abin ba acewa komai,Ammaru kuwa da ya rike ta ya fara zuba mata kisess har sai da sule karami ya janyesa sannan ya hakura.
An yi suna yaro ya ci sunan baffan aminatu wato Yusuf,daga nan rayuwa ta ci gaba da garawa cikin kwanciyar hankali, a bangare guda kuma aminatu na ci gaba da habbaka Foundation dinta,cikin lokaci kankani sunansu yayi shura wajen taimako da tausayin talaka,ba iya asibiti su suke ziyara ba har sauran asibiticin gwamnati kai ziyara suke da bawa marasa karfi tallafi kullum basa gajiya da karbar kukan talakawa, aminatu bata aikin komai duk da cewa ita cikakkiyar likita ce,sai dai ta tsaya a iya Foundation dinta a gida da kuma bawa mijinta da dansu cikakkiyar kulawa irin ta cikakkiyar macen hausawa, wannan shine burin Nana wanda kullum bata gajiyawa wajen rokon Allah, gashi kuma ya biya mata ya nuna mata fiye ma da yadda ta roka,
Hajara dai an daura musu aure da m jauro, isma da sule karami da Ahmad Dan ladi suma duk sun samu mata an yi aure an cika estate da family wanda albarka ta sauka a cikinsa suke ta hayayyafa,Khalid kuwa duk wata sai sunje gaba dayansu sun dubasa bayan sun je je Makka sun yi addu'a,wa musulmi da musulunci.zahida ma suna zuwa duba ta akai akai kuma cikin ikon Allah ta samu lafiya har ta fara tafiya kamar ba ita ce ta yi wannan mummunan faduwar ba.
Soyayya kauna ririta juna shine abinda yake wanzuwa tsakanin aminatu da ƊAN BIRNIN ta,ba zan ce muku ba sa fada ba domin rayuwa zo mu zauna zo mu saba ce kuma duk dan adam ajizi ne sannan bai cika goma ba,sai dai ko da sabanin suka samu aminatu bata bari mus ab ya kwana da fishinta duk da cewa har ransa baya iya fushi da aminati sai dai ya nuna masa a fuska saboda gyaran tarbiyya,mus ab yana alfahari da aminatu domin ta cika mace da ake kira mace ta gari duk shirmenta ta san girmansa ta Kuma san darajar aurenta domin da ilimin ta na addini daidai gwargwado,bata musu da shi sannan bata fadi in fada da shi, wannan shine abin da yqke kara mata daraja da kima a wajensa domin kuwa duk iskancin namiji idan kina masa biyayya da bin umarninsa to ko ke bai nuna miki ba wata rana sai kin ji yana yabon halinki a waje ko cikin abokansa.
******
Bayan shekara biyar zahida ta fito daga gidan yari daga nan Abba sule ya daura mata aure da wani ma aikacinsa me mata biyu ta zama ta uku,a hakan ma Godiya ta yi da tuni ta fidda rai da aure saboda tasan ta yiwa kanta tabon da ba lallai ta kuma samun mijin aure ba,da haka ta yi hakuri ta zauna gidan mijinta tare da ci gaba neman gafarar Ubangiji.
Aminatu ta kuma haifar Asma'u da Fatima,suhaima ma yanzu yaranta uku kenan haka anita tana da biyu,matan su isma ma kowacce da nata yaran biyu, Hajara ma ta haifa wa jauro yara biyu.
BAYAN SHEKARA UKU.
Zahida ta samu yaro guda, aminatu kuwa yanzu yaranta hudu cif, Yusuf Asma'u Nana karama kenan,sai kuma Fatima suna kiranta zuhra,da karamin danta mus ab wanda ita da kanta ta sanya masa sunan,shi yasa ya zama ɗan lale,To shima dai mus ab ya dage sai ya kuma jefa kwallonsa a raga ya samo aminatu,to bayan mus ab karami ya yi shera uku ,mus ab babba yayi sa ar samo aminatunsa daga nan aminatu tabce a dakata haka,ya ce bai san wannan ba dole a samo masa sule,daga karshe dai sai da aminatu ta dire shida sannan mus ab ya hakura maza uku mata uku ko ya ce huɗu har Khalid da ya zama ɗan saurayi, kuma har yana can yana shan karatu sai dai kuma baya cikin kewa dan iyayen nasa sun maida Dubai kamar falo da daki.
Can cikin shara a ka tsinto gawar Abby tsutsotsi sun cinyeta Daga karshe dai sai a haka aka dan tona rami aka saka shi ba tare da an samu damar yi masa sallama ba,dan sai bayan da abin ya faru su Abba suke jin labari har da hoton da yan jarida suka buga lokacin suka tsinceshin.
Allah yasa mu yi kyakkyawan karshe Amin
Duka duka anan na kawo karshen wannan labari nawa me suna AMINATU MATAR ƊAN BIRNI,
Kuskuren da nayi cikin rashin sani Allah ya yafe min, abinda ya zama na darasi Allah yasa al umma ta amfana da shi,ina fata duk abinda na rubuta ya zama izna ga al umma Allah kasa mu da ce love U all my fans🥰🥰