Sashe 29
Matar Dan Birni Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
******
Wanka ya fara yi kafin ta dauro alwala, sannan ya tashe ta itama ta je tayi wa ka ta yi alwala,yasan bazata barsa ya fita Masallaci ba gashi dama masallacin da yar tafiya dan sai ya tafi a mota, shi yasa kawai ya shimfida musu abin sallar ya bata hijabi acikin kayan da ya kawo mata ta saka, sannan ya tada musu sallah,koda suka sallame karatu yasa ta suka yi batare da Alkur'ani ba,dan so yake zuciyarta ta samu salama daga rikicewar da ta yi,sosai kuwa taji sauki har tana iya motsa idanunta da suka kumbura, ana kiran sallah isha suka dora bayan sun idar suka kuma ɗorawa da nafila daga nan suka dire da shafa i da wutir,a hankali ya matsa jikinta yana zame mata hijabin tare da kwantota saman jikinsa,a hankali ya raɗa mata a kunnenta har iskar bakinsa na shiga cikin kunnenta ya ce"ar U feeling hungry?"dago kanta ta yi tana kallonsa a maimakon ta bashi amsa sai hawaye,dafe kansa yayi yana kallonta kafin ya janyo madara da naman da yake kan Centre table ,ba tare da yayi magana ba ya shiga dura mata naman dake tana jin yunwar sai ta fara karba,daga karshe ta kawar da kanta tana dauka a hannunta tare da yi masa alamar ya bude bakinsa shima ta bashi,bai musa mata ba ya bude ɗan karamin bakinsa ta saka masa, sai da ya ɗan ci da yawa sannan ya dakatar da ita yana ɗan ya tsine fuskarsa tare da nuna mata cikinsa yana girgiza mata kai alamun ya koshi kar ta yi masa dura, yadda yayi din abin ya bata dariya, batasan Lokacin da ta fara kyakkyawa da dariya ba,dariyar da rabota da yinta tun tana aminatu MATAR dan BIRNI, tsayawa kawai yayi yana kallonta kafin yasa hannu a saitin kumatunta inda suka loba can ciki kamar zaka zuba wani abu ya zauna,tsayawa ta yi da dariyar tare da dan kawar da fuskarta,ji ta yi ya juyo da fuskartata yana dora mata glass cup ɗib madarar da ya cika dashi a bakinta,bude bakin ta yi ya zuba mata sai dai kafin ta haɗiye yayi saurin hade bakinsu waje daya ya zuke madarar tas har yana lashe wadda ta ɗan zuba a gefen bakinta,tura bakin ta yi tana ƙunkuni kafin ta dauki madarar ta dora abakinta ta kwankwade tana kallonsa tana dariya wai ita ta yi masa mugunta ta shanye.
Wata taga ya ɗago a cikin roba tare da kaiwa bakinsa,sai da ya cika bakinsa taf, sannan ya ɗago da kanta daga jikinsa ya hade fuskarsa da tata ya shiga ɗure mata madarar a bakinta......
Kar kice ban fada miki ba na kudi ne,
500 kacal
8064537048
Opay Fatima yusha'u Adam
Shaidar biya
08064537048
Sai naji ku
[5/3, 6:16 PM] yushauadamfatima: *Typing*
💕
*MATAR ƊAN BIRNI ** 💕
*NA*
*FATIMA Y. ADAM*
_____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_____________________________________*
``` *Page47``*
Da sauri ta runtse idanunta saboda bazatar da yayi mata ga kuma sanyin madarar da ya gauraye bakinsu gaba daya,take ta dinga jin wani irin yanayi na tsarga duk wani kafa ko jini da bargon da suke yawo a cikin jikinta,ji ta yi yi sama da ita wanda yasa ta yi saurin bude idanunta, sai taga ashe saman gadon ya dora ta sannan ya bi jikinta ya kwanta yana murza fuskarsa a cikinta,kamƙame kansa ta yi jikinta na daukar wani karkarwa tare da zafin da take da tabbacin cewa na zazzaɓi ne,yadda mus' ab yake anutse haka kome nasa yake a nutse soyayyar sa ma nutsatstsiya ce me kashe gabbai da karya zuciya,ji yake kamar ba zai iya jurewa ba ji yake kamar zai maida aminatu cikakkiyar mace,sai dai tunanin ya aminatu zata daukesa yake karya masa gwiwa,baya son ya zama me son kansa,yasan cewa AMINATU tana karama aka bashi ita, bai san me ye burinta ba,dan hake yake ji idan yayi mata shigar sauri tamkar ya zalunceta ne,
Jinsa shuru yasa aminatu dago kansa daga kifuwar da yayi a cikinta, tana kallonsa kamar zata yi kuka saboda gaba daya jikinta a mace yake,wani irin abu take ji me nauyi a ƙirjinta, shi be gaba baya be yi baya ba,lumshe idanunsa ya yi tare da maida kansa kan cikinta yana ɗan fidda numfashi a hankali, tunaninsu ne yake ta rarrabuwa sai dai mafi rinjayen sashe shine wanda yake gaya masa cewa kar ya zalunci aminatu ya tsaya ya fara fuskantar damuwarta tukunna kafin ya kai kansa gareta,tunaninsa ne ya katse saboda jin Muryar amunatu cikin wani irin sauti tana cewa, daddy baka da lafiya ne?ko wani abun yana damunka"?ta tambayesa tana yowa kasa da ianta tare da daidai tsayinsu duk da cewa ko da gwaji ba ta isa kai tsawonsa ba,hannunta biyu ta sa ta tallafe fuskarsa tana kallon bakinsa da idanunsa da suke a lumshe, ji ta yi a ranta bari itama ta gwada abinda yake mata taji me yake ji a cikin cin bakinnata da yake yi,hakan yasa ta ɗora lips ɗinta akan bakinsa wanda hakan yasa shi bude idanunsa yana kallon fuskarta da ta hade da tasa,ji yayi tana cusa harshenta cikin dan bakinsa da yake rufe gam,rage mata wahala yayi ta hanyar bude bakin gaba daya yana taimaka mata wajen karbar sakonta da yake jinsa har kolokuwarsa,saukar nunfashunta kawai yaji a saman fuskarsa wanda haka ya tabbatar masa cewa ta yi bacci,gyara mata kwanciya yayi a jikinsa tare da shigar da fuskarsa cikin wuyanta yana shaƙar kamshinta da yake jinsa sosai a ransa.
********
Dare yayi sosai kowa yana makwancinsa a daidai wannan lokaci ne kuma Anita take ta kokarin fitowa daga bayan ramin da nafef yayi wurgi da ita,dakyar ta iya miƙewa tana laluben hanya, saboda bata iya ganin kome a gabanta dan duhu yayi sosai,kuka tasa sosai tana son leka ramin dan ganin halin da me nafef yake ciki,don kuwa a halin yanzu shi tafi tausayawa akanta,saboda an hukuntashi da lefin da bai aikata ba,ko da ta leka ramin babu abinda take hangowa saboda tsananin duhu,hakan yasa ta kuma fashewa da kuka tare da dingisawa tana kokarin barin gurin,tuntube tayi da wani abu kamar hannun mutum duk da cewa taji tsoro amma hakan baisa ta dawowa da baya ba,tsugunawa tayi a daidai wajen da ta yi tuntuben bata yi kokarin laluba gurin ba,saboda bata san me zata ci karo da shi ba,da ta rasa yadda zata yi sai kawai ta yi niyar mikewa ta tsira da tata rayuwar kodan rayukan al umma,har yanzu hannunta yana dauke da takardun da suke lullube cikin bakar jaka,kamar daga sama taji ana magana cikin numfashin wahala"ku ku temaka min"ai da gudu ta juyo ta dawo inda take jin sautin maganar sai taga ashe inda ta yi tuntube ne,babu makawa wannan me nafef din daya dauko ta ne, Allah ya tsallake dashi bai mutu ba,cikin sauri ta kama shi ta dagoshi ga alamun ciwuka nan a jikinsa sosai dan taji jini ajikinsa, dakyar ta iya jansa suka karasa fita daga wajen tana mai fatan Allah ya kawo mai taimakonsu,
Suna fita kuwa suka ga wata nafef din tana tahowa daga dan nesa dasu, cikin sauri ta fara sa hannu tana tsayar da nafef ɗin,Anita bata tdaya mamakin ganin macece me nafef din ba tunda tasan yanzu sun fara yi daidaiku a gari,mamakinta daya ne na kasancewar mace a wannan lokacin tana aiki to wa zata dauka in ba aljanu ba ko irinsu da suke hannun makiya"figar nafef din da matar ta yi ne yasa ta dawowa hankalinta sai kuma alokacin tsoro ya ɗan fara shigarta kai dai ace ma zahida ce ta turo a gani ko ta mutu,dan haka ta fara tsaida ita tana cewa"zamu sauka anan"amma matar ko waige bata yi ba bare anita ta sa ran zata kulasu,hankalin Anita ya fara tashi ga me nafef din nan da yake fitar da nunfashi dakyar tasan in dai basu isa asibiti a wannan lokacin ba to komai zai iya faruwa,Anita tana dagowa daga da kanta daga kan me nafef din da yake kan cinyarta sai kawai ta gansu a cikin asibitin ABM ,juyowa ta yi dan ta yiwa matar magana amma sai taga wayam babu ita ba dalilinta,gaban Anita ne ya kuma faduwa innalillahi me hakan ke nufi?aljana ce ta taimakesu kenan?"Allah kadiran Allah manyashau tabbas duk wanda ya tsaya ga Allah hakika zai taimake shi, Allah yasan suna kan gaskiya yasan kyakkyawan nufin su shi yasa ya kawo me temakonsu wanda bata kasance jinsinsu ba,ta ko ina Allah me iyawa ne da isar da sakonsa, shi yasa idan har kana musulmi kar ka karaya da san Allah zai taimake ka ya kawo maka dauki ta inda baka taba zato ba, Allah mun gode maka da ka yi mu musulmi akarkashin dan aikenka masoyinka annabin karshen zamani Annabi Muhammad s.a.w"
Bata tsaya wata wata ba ta kira noses da gudu suka fito dauke da gadon daukar marasa lafiya, kana ganinsu kasan dama a shirye suke da ceton rai a duk sanda hakan ta bijiro musu,haka suka taitayi me nafef babu kyara babu tsanantawa akan sai an kawo dan sanda tukunna zasu taba shi tunda sunga yana bukatar taimakon gaggawa,amma fa sun sanar da Anita cewa lallai zuwa safiya ta yi kokarin kiran jam'i an tsaro.