Sashe 53
Matar Dan Birni Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A bangaren gwarazan namu kuwa, kai tsaye estate suka wuce,inda Nana ta rike aminatu a cewar ta sai an yi biki sannan zata kaita gidanta dake cikin estate din da kanta,kallon mus ab aminatu ta yi kafin ta maida kallonta kan Nana kana ta ce"haba Nana daddy ba zai iya miki wannan karar ba, dan wallahi ba zai iya yin bacci ba tare da n.....hannun Nana saman bakinta shi ya dakatar da maganarta,sai kuma taga kowa na sulalewa yana barin wajen ba tare da sun iya kallon inda mus ab ke zaune kamar baya wajen ba,tura baki ta yi tana cewa "nana me kuma nayi gaskiya fa na fada kuma tun ranar farko ba mu kuma yin...."dalla Malama ta shi ki bi mijinki ku je can ku karata,kuma kar na sake ganin kafafunki a gidan nan"daga haka ta mike tare da dauko mata wasu manyan jarkoki guda hudu tana cewa "kije ki sa a frige ki dinga sha"na gode Nana amma da kin fada min amfanin wadannan kayan dadin da kike ta banka min tun ina yarinya?"wucewa ta yi tana cewa kije mijin naki ya fada miki"dariya aminatu ta yi tare da wucewa wajen mus ab da tuni ya kai kofa a ransa godewa Allah yake da yasa aminatu ba ta zama me kauran baki ba da tabbas yau an gama dashi, jawo shi baya tayi tana cewa shine zaka rigani fita bayan ina can ina maka faiting"shiru yayi saboda larai da ta dauko musu jarkokin ita da kaka,shiga motar su kayi bayan sun yi salama da larai,kwantawa aminatu ta yi a kafadarsa tana cewa ba zamu dawo gidan nan ba sai ranar da muka dawo daga honny moon".......
Zahra✍️
[5/17, 7:33 PM] yushauadamfatima: *Typing*
💕
*MATAR ƊAN BIRNI ** 💕
*NA*
*FATIMA Y. ADAM*
_____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_____________________________________*
``` *Page61``*
Suna zuwa gidan,bayan yayi fakin ya fito sannan ya bude kofar bangarenta ya mika mata hannu alamar ta fito,amma sai ta makale kafada tana kallonsa,"me ya faru" ya fada yana kallon idanunnata da har ta tara masa kwallah,cuna baki ta yi tana barin hawayen suna zuba kana ta ce goya ni za kayi ba zan iya tafiya ba"bai musa mata ba ya juya tare da durkusawa ta haye bayansa tana dariya,a haka suka shiga dakinsa,amma a maimakon ya ajiye ta sai kawai ta wuce bathroom da ita,a cikin ruwan da ya taru a cikin kwamin wankan ya sakata, kokarin fitowa ta ke ya bi bayanta, daga kashe sai acikin ruwan ya zame musu duka kayansu,bayan sun yi wanka sun fito, ya kuma.futa ya karbo abincin da Nana ta aiko musu tare da dauko jarkokin aminatu,yana shigowa ya sa Meta gaban mirror tana faman lailaye jikinta da wasu shegun humras da aka hada su da alims kasancewar muna cikin yanayin zafi ne,Nana kuwa duk wani abu da zai ingata jiki dan hana zaman wari ta san sirrin, shi yasa tun aminatu na karama ta koya mata amfani da alim, babu ruwan ta da kayan da zamani ya kawo a madadin ko da zata yi amfani da na zamani to fa dole sai ta haɗa da alim dan alim duniya ne,duk tsananin zafi in dai kina amfani da alim kafin ko wane irin turare a jikinki to wallahi ko da zaki kwana dari baki wanka ba yanayinki ba zai sauyawq ba,bare kuma ace kina dorawa da shu'umar humra irin ta humcom ai kin gama tashin kan mai gida baby.
A hankali ya matso kusa da ita tare da dora kansa a kafadarta yana wani lumshe ido saboda yadda kamshin jikinta da na gashin ta suke ratsa kofofin hancinsa, take duka tsigogin jikinsa suka mike,(uwar gida wallahi kamshi duniya ne shi kuma kanshi ba ya samuwa sai da tsafta kar ki bari matan bariki ko matan mazan wasu shine burinmu su kwace miki miji,ta hanyar janye su da abinda bakya yi, babu abinda ya fi saurin raba mace da mijinta sama da kazanta dan ko da shi ma kazaminne wallahi yana son mace me tsafta dan haka mu kiyaye rijalun yanzu ka tsaya ka dage ma ya a aka cika bare kin bar damarki wasu sun dama)hannunta tasa ta shafo tattausar sumarsa tana cewa daddy zanci abinci"janyewa yayi daga gare ta,kana ya kama hannunta ya Kaita har gaban abincin da shi da kansa ya jere komai a kan tabarmar cin abincin da ya shimfida,zama ta yi yayin da gaba daya towel din jikinta yayi sama fararen cinyoyinta da suke ta daukar ido suka bayyana dan hatta da da farin fant dinta ana gani,a hankali mus ab ya ɗan dauke numfashin da yake jinsa a wuya jikinsa duka yayi sanyi, aminatun tsumashi take ta ko ina, jin sa yake tamkar ba namiji ba saboda juriyar da take neman gagararsa,da kansa ya shiga ciyar da ita, sai da ta ji babu wajen saka wani abincin in ba kayan ruwa ba sannan ta janye kanta,tare da janyo jarkokin da Nana ta bata ta bude ta tsiyaya a cup, kana ta kafa kai sai da kowanne ta yi masa shan gamsuwa sannan ta mike ta boye kayanta a frij,har lokacin bata ga mus ab ya ci wani abu me yawa ba,dan haka sai ta koma ta zauna daf da shi tare da sanya hannunta ta shiga bashi a baki,sai da ya rike hannunnata ya lashe duka yatsun sannan ta bashi ruwa da madara yasha,daidai lokacin aka kiran sallar magriba dan haka aminatu na fita da kayan ta sanya hijab su kayi salla,tare da nafilolin basu suka tashi akan sallayar ba har sai bayan da suka yi Isha suka dora da nafila ra aka goma, daga nan Mus ab ya shiga kwararo musu addu'ar zaman lafiya da kwanciyar hankali da neman shiriya wa zuriar musulmi baki daya, tare da neman tsari da azzalumai irinsu Abby, da fatan shugabanni na gari da zaman lafiyar kasarmu baki daya,da neman sassauci a cikin halin da talaka ta tsinci kansa,(abinda yawancin masu kuɗi ba sa yi kenan wato yiwa talaka addu'a,)
Daga nan suka rufe da salatil Ibrahima, da kansa ya zare mata hijab din jikinta, daga nan bai wuce da ita ko ina ba sai saman lafiyayyar shimfidarsa.
Anya kuwa idan na misalta muku zaku gane?kai ba zaku gane ba, na ce Ba zaku gane ba dan ba kowace mace3zata fahimci irin wannan yanayin ba sai wadda mijinta ke mata so kololuwar sonso,mus ab ya tashi kan aminatu aminatu ta tashi kan mus ab,da salo me rikita lissafi wanda a tari bai taba jinsa ko ganinsa ba,idan nace zan fede muku irin wannan salon to tabbas zaku ga rashin kunyata 😊,kukan aminatu ba komai yake karawa mus ab illa wani irin shauki da kaimi, (kar ki kasance me yiwa miji shiru a shimfida Yes ai kin gane😃)shiru aminatu ta yi saboda jin kamar daddyn nata kuka yake abinda a tsawon rayuwarta da shi bata taba gani ba kenan,duk irin halin da suka shiga mus ab bai taba zubda hawaye ba, to yanzu me yasa shi kuka ?me ta yiwa daddy haka me girma da ya sashi zubda hawayensa masu tsananin tsada,hannunta har rawa yake wajen shafa fuskarsa tana cewa"daddy me nayi?me yasa ka kuka ?ko nayi maka wani abun?"sai kawai itama ta fashe da kukan, cikin zafin nama ya hade bakinsa da nata yana mata wani irin zazzafan kisses da yasa ta hadiye kukanta ba tare da ta shirya ba,sai da ya tabbatar ta samu nutsuwa sannan a hankali ya bude baki da muryarsa da ta yi can kasa dan ba dan dare ba ne da ita kanta ba zata ji abinda yake fada ba,a cikin kunnenta ya shiga fada mata, a duniya ban san da cewa akwai abinda zai sani rag2anta ba, sai yau da na tsinci kaina a duniyar aminatu boddon innawuro shalalen Nana rayuwar mus ab,aminatu le makura ce,isasshiya me yalwar Ni ima, hawayena ba na kome ba ne sai na godiya ga Allah da yasa na zama zaɓaɓɓe a cikin mazan da ya mallakawa mata irinki, i love You with all my heart my friend my love my wife my wold my my my my everything m.....karasawa yayi da bin ko ina dake fuskarta da wani irin kiss tamkar zai hadiyeta ya maida ita ciki,hannu bibbiyu ta sanya ta rungumesa tana jin wani irin farin ciki da takasance mace daya tilo da mijinta ke matukar alfahari da ita,tana jin a ranta zata iya yin kome dan mijinta fatanta daya Allah ya sa ya ci gaba ya koma dore da bata wannan farin cikin,ya ci gaba da kasancewa miji adali a gare ta farincikinta garkuwar ta,daga nan ya kuma dora Mata da wata irin ginanniyar soyayyar da saboda kwarinta ko katangar karfe da sai dai ta ganta ta kyale.a wannan daren sai da mus ab ya shafe duk wani babin bakin ciki da ke zuciyarsu, babu abinda suke tunawa sai farkon hafuwarsu rayuwarsu har zuwa wannan dare me cike da tarihin ni'imar Ubangiji dake cikinsa.
A bangaren Nana da Abba sule ma ,ba abarsu a baya ba, dan inganta wannan dare sun yi kokari sun shafe bakincikin rayuwar da su Abby suka guma musu,cikin tawakkali da nunawa junansu kauna ta asali,
Innawuro da Hajara da duk wanda ya danganci wannan ahli wannan daren ya zame masa daren farinciki,wanda suka yi sa cikin baccin kwanciyar hankali da godiya da ubangi da ya basu nasara kan makiya,sai dai fatan Ubangiji ya kuma kare mu da zurar mu baki daya,wadanda suka riga mu gidan gaskiya ya ji kansu da Rahma mu kuma yasa mu cika da kalmar la ila ha illallah Muhammadurrasulullah Sallallahu alaihi Wasallama 🙏.