Sashe 15
Matar Dan Birni Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Numfashi ya fesar ya kuma shaƙar wani , wand yake shakarsa da wani abu me nauyi game da bafulatanar riga matar amana matar katsaham,duk yau baisata a idanunsa ba,yana ji a fansa cewa bata cikin sababben yanayinta, dan ko a safiyar yau din Khalid ne kaɗai yagansa yana sabgoginsa shi da larai,shirin makaranta ma larai ce ta yi masa,barin wajen yayi tare da sanya silifas dinsa a kafafunsa da kamar ba a taka kasa da su,fita yayi cikin yanayinsa na daidaitacciyar nutsuwar da acikinta zaka gane zafin namansa,kai tsaye ya sauka daga upstairs din ,saboda yanayin nisan da bugun zuciyarsa yayi shi ya bashi tabbacin cewar bata dakinta na saman shi yasa kai tsaye ya nufi dakinsu na kasa ita da Khalid..
Tun lokacin da ta shigo dakin ta durƙushe a ƙasa take ta fitar numfashinta da suka rike a jejjere tamkar wadda take shirin shiɗewa,har yanzu a tsorace take kuma a rude take,dan komai na yau din sabo ne a wajenta ji take tamkar yau ne aka fara bude shafin rayuwarta saboda yau ne ta fara shiga wani hali na mutuwa ko rayuwa,yau ne ta fara sanin meye damuwa meye ai nahin tashin hankali,yau ne ta fara sanin kanta da kuma yaƙin da yake gabanta,yau ne ta tabbatar da cewa an bude mata babi na shafin kaddararta wadda ta fuskanta yau da wadda take shirin fuskanta a gaba,shin akwai wani tashin hankalin da yafi wanda ta fuskanta a yau kuwa?,idan akwai anya rayuwarta zata kai labari kuwa?ita kanta bata san tsawon lokacin da ta kai a wannan yanayin ba,domin ta kai ta kawo bata gane komai zuciyarta ta kasa dawowa daidai gana daya a rikice take a tsorace take ji take kamar yau aka haifota duniyar....
Bugun kofar da aka yi ne yasa ta miƙe a wani irin rikice tana kallon ƙofar. yayinda hannunta yake damƙe da littafin da take jinsa tamkar rayuwarta tana baza idonta da take jinsa tamkar ana zuba mata barkono,kara bugun da aka yi cikin nustuwa ne yasa ta yi tunanin boye littafin, hakan yasa ta nufi bayan gadonsu da gudu ta zura littafin tare da komawa gefe ta maƙure tana jiran tsammani,,,,
"AMINATU Are U ok?"Muryar mus ab da take fitowa a tausashe ta ratsa kunnenta,. bata san lokacin da ta ganta a bakin kofar ba, tare da sa hannu ta bude ta gaba daya,bata kuma yi wata wata ba ta faɗa jikinsa tana mai sakin wani irin kuka da yake fitowa tun can kasan kasan zuciyarta,cikin wani irin yanayi yasa hannu biyu ta tallafeta tare da yi mata rumfa da fafafdan ƙirjinsa, idan kaga no shi a tsayen nan sai ka dauka shi daya ne saboda yadda aminatu ta lume tsaf cikin jikinsa tamkar zata koma cikinsa.
Bai rarasheta ba domin ya tabbata dukkan abinda yasa AMINATU kuka irin haka bashi da misali wajen kwanta tan girmansa,yasan duk abinda ya sauya fuskar AMINATU daga funny face zuwa innocent face ba abu ne na wasa ba,yau aminatu ta zama aminatun da baffanta yake son ta zama,yau aminatu ta fara sanin kalubalen rayuwa daga cikin kaddarorinta da suka fara bayyana,"me yake damun aminatu me yasa aminatu kuka da mabayyaniyar damuwa irin haka?"ya fada a fili cikin deep voice dinsa da a yanzu ta kuma sauyawa saboda abubun da suke zuciyarsa da suka fara bayyana cikin muryarsa da kalaminsa.bata iya bashi amsa ba saboda har yanzu bata dawo cikin nutsuwarta ba,kallon Khalid da yake ta baccinsa hankali kwance yayi sannan ya kuma dawo da kallonsa kan tattausan bakin gashin ta da yake cike taf akan yana wani irin sheƙi,duk tsawon zamansa da ita bai taɓa ganin gashin kanta ba,saboda aminatu tun tana karama ba kasance ma abociyar son bayyana gashin ta ba, lokacin da ta kuma sanin kanta ta san cewa a addinin ma babu kyau barin gashi abude sai hakan ya kuma zama jiki a tare da ita, in dai har ba da kwakkwaran dalili ba haka kawai ba zaka ga gashin aminatu a waje ba ,bare kuma a kai ga batunnbayyana tsirainci wannan kuma tarbiyar innawuro ce kafin Nana ta zo daga baya ta dora tata,kamshin da gashin yake yi ya shaƙa yana kokarin kawar da abinda bai san meye ba daga zuciyarsa da gangar jikinsa.
Ɗaukarta yayi cak ya juya ya bar dakin bayan ya rufowa Khalid dakin, kai tsaye upstairs ya nufa da ita, bai kuma tsaya a ko ina ba sai dakinsa inda yayi kokarin kwantar da ita akan gadon, sai dai kuma.yana dagowa yaji ta rikosa gaba daya tana mai kara sautin kukanta,wani irin numfashi ya fusga saboda rikon da AMINATU ta yi masa riko ne da ya ratsa duk wata jojiya da bargo dake cikin jikinsa, saboda yadda hannunta da yake da dumi ya sauka a kan fatarsa gefen cikinsa dake bude saboda budaddiyar pijamas din dake jikinsa,samun kansa yayi da wani irin jan yaji tamkar wani ya ci attarugu kafin ya dawo cikin wani irin slow ya hade fuskarsa da tata da ta yi jage gaje da hawaye ...........
Zahra✍🏽
Payment is 500 only
Account details
8064537048
Opay
Fatima yushau adam
[4/24, 8:35 AM] yushauadamfatima: *Typing*
💕
*MATAR ƊAN BIRNI ** 💕
*NA*
*FATIMA Y. ADAM*
_____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_____________________________________*
``` *Page39``*
A hankali ya dora harshensa saman idanunta yana ɗauke hawayen cikin wani irin emotional peeling,kafin ya gangaro zuwa kan dan cutlips ɗinta da ya kuma yin jawur saboda tashin hankali da kuka,cikin yanayi na mutuwar jiki yasa harshensa saman lips dinta yana ɗan goga mata sanyin harshennasa akai,hakan da yayi kuwa ba karamin tasiri yayi wa gimbiya AMINATU ba,dan kuwa har ranta take jin cewa shan yawun mus ab zai kawo mata nutsuwa daga birkicewar da take neman yi daga lafiyayya zuwa juyayya mahaukaciyar mace,dan haka sai kawai ta runtse idanunta ta bude bakinta tare da saurin kama harshen mus ab da yake wasa dashi kan saman tattausan lebenta,shi kansa unexpected abun ya zo masa,a dan sanyaye take shan bakinsa sai dai har yanzu da damuwa acikin idanunta har da ragowar hawayen da basu gama zuba ba,saboda duk ta tuna baffanta da maganganunsa sai taji ta rikici gani take babu abinda zata iya bata da wannan karfin gashi har yanzu bata ga alamun zata ga dan birninta ba,anya kuwa labarin dan birni ba tatsuniya ba ce?ganin yadda ta kuma yin zurfi cikin tunani yasa mus ab fara kissing dinta da zafi_zafi duk a kokarinsa na dawo da ita mood dinta na asali,hanyoyin da ya cigaba da bi ne yasa ta fara juye_juye da kokarin dawowa hayyacinta,hannunta ta sa ta tokare kirjinsa da ya hade da nata tana cewa Ni kam ka daina wannan fa iskan.....cizon lebenta da yayi yasa tayi shiru tare da kwabe fuska leben a gaba tana shirin fashewa da kuka,a hankali ya kuma hade tazararsu fuskarsa na gogar tata sannan cikin deep voice dinsa da kalaman sa da wani lokacin idan ba nutsuwa kayi ba ba ma zaka fahimci abinda yake fada ba,ya ce"waye ya fara iskacin?"rufe idanunta ta yi kafin a hankali ta kuma.budesu akansa sai kuma ta bude baki cikin sanyin murya ta ce"bacci nake ji"bai yi magana ba baya ga turata cikin tsakiyar kirjinsa da ya kuma yi yana shafa bayanta da dogon gashinta dake matukar sha'awarsa saboda kyansa da tsaftarsa ga kuma ƙamshinsa na musamman da duk garin zahida bai tana jin makamancinsa a tare da ita ba.
A hankali aminatu ta manna fuskarta kan fatar ƙirjinsa da take a bude, tana mai bude duka kofofin hancinta tana kuma shaƙar kamshinsa da yake kuma.rikita mata lissafi, harma ta fara tunanin anya ba shi ne dan birninta ba?"da wannan tunanin bacci me nauyi ya dauketa.
Mus ab bai son tunaninsa yayi tsayi akan damuwar AMINATU dan yasan duk abinda yasa ta wannan damuwar yana da nasaba da iyayensa, wai meye hadin AMINATU da abby ne?tun farkon zuwanta ya fahimci hakan,,fuskarta ya shafa yana jin aransa cewa Akwai wani abu a duhu,da wannan tunanin shima bacci ya daukesa sai dai dukkansu kowa da abinda yake gani a cikin baccinnasa.
A bangaren su abby kuwa dukkansu babu wanda ya samu ya runtsa, tunaninsu babu inda bai je ba akan wannan matsalar da suka fara fuskanta,dole suka lallaɓa zahida ta tafi bangarenta na gidan saboda suna son tattauna sirrin da su ukun kadai ya shafa.