Sashe 22
Matar Dan Birni Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tsayawa yayi cak ba tare da ya yi kokarin dakatar da ita ba, har sai da ta yi ta gaji dan kanta daga karshe ta yi masa wata irin runguma rungumar da ke nuna abubuwa da dama,babu abinda take yi sai cakuda jikinsa da murza fuskarta a kirjinsa ji take tamkar ta shige cikinsa ko ta samu sassaucin abinda take ji akansa da damuwarta,dago muskrata yayi ya hade da tasa yana kallon hasken idanunta da suka haskeshi, kafin cikin tashin murya ya ce"an sorry MATAR ƊAN BIRNI"da sauri ta sanya hannunta a gadon bayansa tana rike shi cikin wani irin yanayin da ita kanta bata ce mene shi ba, sannan cikin wata irin murya me sanyi ga kuma kukan da ta yi ya kuma dusar da Muryar ta ce,"me yasa baka zo ka nemeni ba kamar yadda baffa ya faɗa yasa ina ta jiranka?ko kuma dan baka Sanni ba ne yasa ka gudu baka dawo ba?tana fadar haka ta fara kokarin barin jikinsa sai dai bai bata damar hakan ba,tuni ya kuma hadeta da kirjinsa muryarta na saukar masa da wata irin kasala,ya kasa cewa komai sai shafa gadon bayanta da yake yi a hankali kafin cikin deep voice dinsa ,ya kuma cewa duk ba haka ba ne ban san ina zan nemo ku ba ne,canja maganar yayi da cewa me ya same ki yau kafin zuwana akwai abinda ya faru ne?saboda akwai alamar wani yazo dakin kafin ni ko da bai shiga ba,kai tsaye ta samu kanta da bashi amsa da cewa anne ce"duk da cewa bai gamsu ba amma bai kuma tambayarta ba,sai kwantar da kanta da yayi a jikinsa ya ja jiki tare da ita ya kwanta saman lallausar shimfidar gadonsa,tana samansa tamkar jaririyar da ake son rarrashi, hannunta ta janye daga kan cikinsa tare da dan bude idonta tana kallonsa sai kuma ta maida hannun kan cikin tana tabawa saboda bata taba sanin mus ab shima yana da tunbi ba sai yau duk da cewa ba me yawa ba ne kawai na alamta hutu da jin dadi ne,"daddy kaima kana da cikin haihuwa irin na uncle j .....cizon labbanta da yayi yasa ta yin shuru tare da tura bakinta gaba, sai kuma ta kuma cewa daddy har yanzu baka ji sauki ba? wannan ciwon fa har yanzu yana nan kuma girma yake kara yi kaje asibiti karya fara hanaka baka fita.
Kuma fa yana maka zaf...... kyakkyawan cafkar da ya kaiwa bakinnata yasa ta hadiye sauran maganar ta ba tare da ta shirya hakan ba,cikin kankanin lokaci ya shiga bata wasu sabbin darussan da yasa ta ji kanta kamar ba a cikinta ba ,yayin da taji ta tamkar ba aduniyar da shedanu irin su Abby suke ba,samun kanta ta yi da yiwa mus ba din wata irin runguma ta tundaga zuciya da ruhi da gangar jiki, duk da cewa bata san me hakan yake nufi ba,amma tana jin cewa yanzu ne ta kammala da ta tabbatar da mus ab shune dan birninta yake take jin wasu abubuwa da ya jamata a ce ta ji su akansa a matsayinta na budurwar matashiya me ingantacciyar lfy,yadda yake sumbatar ta da zafi zafi shi zai nuna maka cewa akwai wani abu me nauyi akasan zuciyarsa da ya rasa yadda zai yi dashi yake kuma neman hanyar bayyannashi ta wata siga da salon taba zuciya....
Ita ɗinma samun kanta ta yi da shigewa jikinsa tana bin duk wasu bangare tana shinsunawa da kokarin kara tabbatarwa da zuciyarta shine fa wannan dan birnin da babu kamarsa a birni da kewayen kauyen su.....
[4/29, 7:34 PM] yushauadamfatima: *Typing*
💕
*MATAR ƊAN BIRNI ** 💕
*NA*
*FATIMA Y. ADAM*
_____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_____________________________________*
``` *Page43``*
....a hankali ya shiga zame rigar dake jikinta saboda ganin kamar tana takurata dan ba rigar bacci ba ce,tashin hankalin da take ciki san bai barta ta tuna kayan da yake jikinta ba,da sauri ta rike hannunsa tana mutsu mutsu dan hanasa abinda yake shirin yin,dan dakatawa yayi yana kallon fararen cinyoyinta da suka baiyana sakamakon janye rigar da ya fara yi,a hankali ya maida hannunsa kan kafafunta inda suke a bude wanda hakan yasa ta dan zabura duka tsigogin jikinta na tashi saboda saukar fatar tafin hannunsa me sanyi a jikinnata,janye kafafunta ta fara yi tana kuni_kuni da son cewa wani abu amma ta kasa,saboda yadda jikinta yake wani irin tsuma,numfashin da yaja ya kuma fesar a wuyanta yasa ta yin wata irin sheshsheka kamar me shirin rushewa da kuka sai kuma cikin muryarda take sanya mus ab cikin sassarfar ƙwaƙwalwa da juyewar tunani daga kan kome zuwa wata duniyar da yake hangosa daga shi sai aminatun,ta ce"daddy plsssss...katseta yayi ta hanyar hura mata iska saman idanunta wanda har sai da gashin idanunta suka kada daga nan ya dora yatsansa saman jajayen lips ɗinta yana watsa mata kallon da yake shiga can kololuwar ruhinta yake bin duk wani jini da yake gudana a sassan jikinta yana narkar da wani gingimemen abu da ya tokare a kahon zuciyarta,sai kawai ta rufe bakin har da idanunta tana saukar da numfashin da yake sauka saman kirjinsa da yake a bude, saukar numfashinnata yayi daidai da tashin duk wata tsiga ta jikinsa wanda bai san yana da ita ba,bai kuma san tana tashi irin haka ba,sosai ya samu kansa cikin feelings din da bai taba sanin cewa yana da su ba,kai shi bai ma san yana da lafiyar jiki da zuciyar jin wanna abun da mace ba,macen ma yarinyar da yake kallo a matsayin yar amana wadda yake da burin bata damar yin rayuwar yanci da duk mijin da take so. in dai har ya yaba da nagartarsa ya kuma tabbatar da cewa zai bata kariya fiye da yadda shi zai bata.
Samun kansa yayi da kai mata wata yar sumba wadda ta zowa aminatu a bazata,hakan yasa ta kankamesa tana rasa inda zata saka karamar ƙwaƙwalwarta da har yanzu take bulayin nemo mata dalilin da yasa take tsintar kanta a cikin irin wannan yanayin a duk lokacin da take tare da daddy mus ab ɗin,shammatar ta yayi bata yi tsammani ba sai ji tayi ya zame rigar gaba daya yayi gefe da ita,yana cewa "meye kike tsoron na gani bayan ke din amanata ce,ki saki jikinki ki daina min irin haka saboda Ni a matsayin kanwa na dauke ki uhm kin gane?"ya faɗa yana zura hannunsa ta bayanta bata ankara ba a karo na biyu ta ji saukar br dinta daga jikinta,da wani irin hanzari ta hade kirjinta da nasa tare da fashewa da kuka,tana cewa"dama yaya yana ganin jikin ƙanwarsa ne ko mutum yana taba amanar da aka bashi ne?wani dan makalallen hadadden murmushi ne ya subce saman fuskarsa wanda ya kara masa wani rin haiba da kwarni dan da aminatu tana kallon fuskarsa a wannan lokacin tsaf zata iya sumewa dan bata taɓa ganin murmushinsa ba ,sai dai fuskarsa ta kasance ba yabo ba fallasa,abinka da abinda mutum bai saba ba ,to duk sanda yayi sai kaga yafi karbarsa fiye da wanda ya saba yinsa.hannunsa yasa yana kokarin raba ƙirjinsa da nata amma ina tuni ta kuma mannesa wai dan kar yaga abinta,bayan ga abin tana manna masa shi,shi kuma so yake ta rabu dashi saboda hakan yana saka shi cikin damuwa sosai,yana jinta tana ta magamganun shirmenta wanda daga karshe ya ji ta yi ɗif sai saukar numfashinta da yake sauka a kan ƙirjinsa a hankali da alamu dai yau ta samu nutsuwar bacci,gashinta ya shiga shafawa kafin ya dora kansa akan gashin yana shaƙar kamshinsa ,shi ma a haka ya baccin ya rinjaye sa bayan yayi musu addu'a.
*****
Sai cikin dare zahida ta ta sauke Anita ita kuma kai tsaye ta yo gida dan bata jin zata iya kwana gidan Anita, saboda bata yiwa anitar kallon me darajar da har zata iya kwana a gidanta.
Ita kuwa Anita zahida na barin gidan ta kulle gidanta tare da fadawa dakinta shima sai da ta tabbatar ta kulle, sannan ta fara kokarin kiran nomber da ta kira dazu,ringin daya kuwa aka daga,ban san me aka ce mata daga can bangaren ba amma dai da alama lambar yabo aka bata dan sai da ta murmusa sosai,kana ta ce"yallabai in sha Allah komai zai tafi yadda muka tsara dan na tabbata yadda zahida ke son mijinta babu abinda ba zata yi akansa ba, so kar ka damu nasan zata nemo mana dan ladi kuma bazata taba bari wani abu ya samesa ba yanzu fatanmu daya Allah yasa basu kashe shi ba"daga nan ta ɗan yi shiru zuwa sakanni kafin ta kuma cewa "Yes sir"daga nan ta kashe wayar ta ta fada bathroom ta yi wanka sannan ta fito ta yi kwanciyar ta zuciyarta cike da kwarin gwiwar cewa ta kusa samun nasara akan zahida.
***
Sosai Nana ta shiga cikin damuwa da ɗorawa kanta tunani kala kala saboda rashin samun Abby a waya da kuma tunanin inda suka je ba tare da sun sanar da su ba,a cikin wannan hali ta ji motsin shigowar zahida,dan haka ta yi saurin fitowa daga sashenta zuwa babban falon, inda suka ci karo da zahidar tana shirin hadewa upstairs,"zahida Ina kika je tun jiya da kika dauko mu daga ke har iyayen naki babu wanda muka kuma sawa a idanun mu?"dakatawa zahida ta yi ba tare da ta juyo ba ta ce"nana ni ban san inda su Abby suke ba, Ni kuma ina tare da Anita"daga haka ta cigaba da wayewa saman ba tare da ta kalli nanan ba,binta da ido nanan ta yi cikin mamakin halin zahidar da baya zama abin sabo a wajenta, numfashi ta ajiye sannan ta juya ta koma bangarenta a ranta tana jin cewa itama zahidar akwai abinda take kullubewa amma babu kome suke zuwa dan babu wani abu me dorewa a duniya bare kuma zalunci,a maimakon ta kwanta sai kawai ta yi alwala ta fara sallar dan rokon Allah ya warware musu duk wani al'amari ya kuma kawo haske cikin abinda ya shige musu duhu daga ita har ahlinta.