Sashe 27
Matar Dan Birni Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Waya Abby ya mikawa dan ladi yana cewa,karba nan ka yiwa ogannaka magana ,maza saka nomber ka kirashi,ya fada cikin tsawa,cikin kakkarwar jiki dan ladi ya karba wayar amma saboda babu kwari a jikinsa sai ta subce ta faɗi taki zama a hannun,mari daddy zahida kai masa tare da naushi yana cewa "ɗan tsinanniya mu zaka rainawa hankali ba zaka karba ka kira shi ba,cikin jan numfashi ɗan ladi ya kuma karɓar wayar nan ma dai zamewa ta kuma yi,sai Abba ne ya dakatar da su da cewa"tunda ya kasa rikewa me zai hana ya fada mana nomber mu shigar da kanmu ba idan yaso sai yayi magana da kansa kamar yadda muka tsara masa"sun gamsu da shawarar da Abba Kabir ya bayar dan haka Abby ya karbi wayar daga hannun daddyn zahida yana cewa fada mana nomber idan kuma shima ka kasa wallahi ba zan yi jinkiri wajen harbeka ba,amma sai na tabbatar da ka bani wannan camarar da ka dauka lokacin kana wancan gidan,butulu maci amana kawai"(hhhh su butulci manya).
Cikin wahala ɗan ladi ya fara faɗo musu nomber yana sakawa,tunda abby ya fara saka nomber ya ji zuciyarsa na wani irin tsalle, nomber na kammala ya ƙwalla wata sheigiyar kara tare da yin jifa da wayar sannan yayi kan ɗanladi ya maƙure shi a bango......
********
Wani irin daukewa numfashin aminatu yayi bayan ta bude kofar, saboda fuskar wanda ta ci karo dashi, murmushi ya sakar mata tare da jan hannunta zuwa cikin dakin.......✍🏽
Hohoho jama a akwai ƙura fa.
Waye yaja hannun aminatu ne?
Mus ab ko isma?"
Wacece Anita da ɗan ladi?"
Shin me Abby ya gani akan wayar sa ya shiga irin wannan kiɗima da tashin hankali haka?"
Meye alakar ɗan kadi da Anita?"
Shin Anita ta samu damar bude durowar nan ta tsere kafin zuwan zahida?
Me zahida ta gani acikin officer ɗin?"
Allah yasa dai ba Anita ta gani ba😂.
Akwai ƙura fa abubuwan mamaki da al'ajabi wanda baku taba zato ba,
Akwai boyayyen ƙulli ta fuskar da babu zatonta ko tunaninta a cikin kwakwalwa ku dai ku karkato ku biyo NI mu ji ya shirin zai kaya.....
Idan kina son jin karshen labarin nan ki sanya 500 dinki acikin wannan opay din
8061537048 Fatima yusha'u Adam opay
Ba zan yi Allah ya isa ba amma dai aji tsoron Allah munyi na Allah mun yi na annabi na fara ganin pgs Dina na yawo wasu a maimakon su tambayeni na 14 sai kaji ana dan Allah idan kina da pg 35 tati kazai.20 kaza ki bani🤔
Ni dai Zahra ban da abin cewa amma dai a kiyaye,
Zan yi Free book da na gana ina sha Allah amma ga wanda su kayi payment din matar dan birni aha muje zuwa yan amana😂
[5/2, 7:31 PM] yushauadamfatima: *Typing*
💕
*MATAR ƊAN BIRNI ** 💕
*NA*
*FATIMA Y. ADAM*
_____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_____________________________________*
``` *Page46``*
A hankali ta tsuguna ta dauki ID din da ta ci karo dashi zuciyarta na tafiya da sauri da sauri,zuba masa ido ta yi tana duba shaidar da take tabbatar mata da cewa Anita yar sandar sirri ce,bude idanunta ta yi tana kuma kare masa kallo ki zata ga abunda ta yi kuskure gani aciki ,sai dai ina abu ɗaya yake nuna mata,maida idanhnta ta yi cikin office ɗin tana kare masa kallo, komai a watse a wargaje tamkar wnada akayi dambe a cikinsa,cikin wata irin murya me cike da fushi ta ce"Anita ki fito salin alin daga inda kika boye,dan wallahi muddin kun ka bari na kamaki da kaina zaki gane baki da wayo zaki gane cewa acikin yansandar ma ke banza ce baki cancanci aikin ba, dan haka kafin na kirga uku ki fito",shirun da zahida ta ji ne yasa ta dafe ƙirjinta cikin tashin hankali take cewa,na shiga uku kar dai Anita ta gudu"?tana gama faɗin haka ta juya da baya ta bar office din tana yi tana waya da su dan turqui,gaba daya ta rikice tamkar zata zauntacciya haka take yiwa su dan turqui ihu akan kada su bari Anita ta Kubce musu.
Anita dake can ƙuryar dakin hutun zahidar inda ta boye kanta cikin sif din dake jikin bangon office din, tun bayan da ta ji takun zahidar ta bar jikin durowar nan ta gudu cikin dakin ,jikinta babu inda baya rawa zuciyarta kuwa kiris ta rage ta faɗo ƙasa saboda tsananin tsoratar da ta yi dan tasan in dai zahida ta kamata to sai dai wata ta haifo me sunanta dan ita tata ta ƙare,acikin sif din ta ga wata yar kofa inda bata yi wata wata ba ta fara gwada pin, cikin ikon Allah da kudurar sa ta yi da ce kofar ta bude inda anan ta ci karo da fayal fayal irin wanda take nema,da sauri ta kwashe su gaba daya ba tare da ta bar ko takarda daya ba,tana jin ihun zahida da kiran da take mata akan idan bata fito ba, dan haka tana jin fitar zahidar itama ta fito da mugun gudu ta fice daga office ɗin,zahida na jiyowa taga gilmawar anita duk da cewa bata tabbatar ita din ba ce ba,Amma haka ta sa aka bi bayanta, Anita kuwa tana fita daga hospital din ta faɗa wata adaidaita sahu tana ce masa su je kar ya tsaya ko ina"jan a daidaitan yayi ba tare da ya ce mata ƙala ba.
*****
Wai Jamilu me ye haka?me ka gani a wayar kake neman yin hauka?"bai iya amsa musu ba har sai da ya gaji da dukan ɗan ladi dan kansa sannan ya zube kasa tare da fashewa da kuka,bai san wani irin tsoron mus ab zuciyarsa take yi ba,ko da yayi niyar dakewa ji yake ya kasa, shi har mamakin abun yake ji yake inama yadda yake tsoron mus ab haka yake jin tsoron ganawarsa da Allah, sai dai ina baya ma tuna lahirar bare yaji tsoron me ita,duniyar kawai yake so yake tunani shi yasa ya fi tsoron mus ab idan har ya gano ta adin da yake shiryawa,to ma me ya haɗa dan ladi da MUS'AB ne?wayar kawai ya miƙa musu saboda ya rasa bakin magana,Abba ne ya karba ya duba screen din wayar shima a razane ya kalli dan ladi kana ya kalli daddyn zahida da tuni shima ya firgice,ya ce"me hakan yake nufi kenan?dole fa mu nutsu mu binciki yaron nan dan duk yadda aka yi mus ab ne ya bashi aiki akanmu idan har ban yi kuskuren tunani ba"daddyn zahida ne ya matsara da kujerarsa gaban ɗan ladi da yake ta layi sai dai duk yana jun abinda syke cewa, shi kansa mamakin yadda aka yi nomber da ya bayar ta kasance ta mus ab ya ke yi,duk da cewa yasan ba nomber da suka nema ya basu ba, a iya saninsa shi dai yasna ya hanasu lambar oga musa ne sabida yana tunanin ba zai iya kwatar su a wajensu abby ba,shi yasa zuciyarsa ta karkata akan lambar wani mutumi na musamman da yasan cewa ya fi karfin su Abby, duk kuwa da cewa bai taba ganinsa ba bai taba jin muryarsa ba,amma yana da muhimmanci cikin rayuwarsa domin shine mutum daya tal da suka amince su dankawa amanar kwatar musu hakkin kaninsu shida yayarsa Anita,duk Kuma tsawon lokacin da suka dauka tare basu taba waya murya da murya ba sai dai yayi masa text, tunda ya haɗa su da oga musa bai kuma waiwayarsu ba,sai dai sun san cewa duk nasarar da suka samu a cikin bincike da shiga jikinsu zahida duk shine ya shirya ne hakan, su dai kawai aiki suke domin kasarsu da kuma tilon ƙaninsu haidar,amma basirar ba ta su ba ce,shi yasa kai tsaye ya bada nomber sa dan yana da tabbaci akansa,marin da Abba Kabir ya kai masa ne ya dawo dashi hayyacinsa.
"Malam mu zaka maida mahaukata muna maka tambaya amma kallon mu kake kamar tsohon maye,shin me ye alakarku da MUS'AB?"wane mus ab din?" ya dawo musu da tambayar su cikin mamakin da ya rufe shi,shaka daddyn zahida ya kai masa yana cewa "dan uwarka ka gaya mana alaƙarka da wannan me nomber da ka bamu idan baka fahimci mus ab din da muke nufi ba kuma to shine me wannan nomber da ka bamu dan haka muna jiran amsar ka?"take kan ɗan lardi ya shiga juyawa saboda tunda yake babu wani abu da ya taba sashi cikin tsananin firgita da al'ajabi sama da wannan lamarin me suke nufi kenan,suna nufin mus ab me gidansa kuma ɗa ga daya daga cikin mutanen da bashi da buri a duniya da ya wuce ganin karshensu,to me hakan yake nufi?wata iriyar zuwa ce ta shiga tsatstsaga goshinsa tana keto naman ciki tana fitowa,shi kam bashi da amsar da zai iya basu har sai shima ya fita daga cikin rudanin da ya shiga.