Sashe 2
Matar Dan Birni Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Cak ta tsaya tana kallon kanta ta cikin mirror ɗin kiching ɗin kamar zata fasa ihu, dan fitowarta daga wanka ke nan suka shigo kiching ɗin,ajiye cup din ta yi da niyar ta je daki ta cire rigar, dan kuwa sake wanka ya tabbata a gareta,tana ajiye cup din juyowar da zata yi suka yi ido hudu da mus' ab da shigowarsa ke nan,dan tura bakinta tayi tana cewa "wannan irin shigowa ba tare da neman izini ba ai sai a razana mutum"dan takawa ya fara yi kamar zai karasa inda take sai kuma ya tsaya yana mai ƙure fuskarta da ido zuwa duk inda kunun nan ya fallasa, kafin a hankali ya ɗan ajiye numfashi ta baki tare da cewa "da izinin wa kuka shigo min nan?"shiru ta yi tana kifkifta ido tare da ɗan mici mici da bakinta,ba tare da ta dago ta kallesa ba,sai ma kokarin wucesa da tayi zata fita, tattausar hannunsa taji ya kamo nata hannun ya riƙe tare da dawo da ita baya suna fuskantar juna, hannunsa yasa duka biyu kan ƙafadarta yana kallonta kallon da yake kona mata dukan ruwan jikinta kallon da ke sata jin wani irin nauyi a kirjinta kallon da ke sata ta ji gaba daya ta manta wace ita da matsayinta a wajensa,kasa ta yi da kanta yayin da jikinta ya shiga rawa saboda yadda kallon nasa yayi tsanani tare da tasiri a gareta.
Dago da kanta yayi, yana kallon tsakiyar ƙwayar idanunta,kafin cikin wata karyayyar murya ya ce,"me ye wannan?"ya tambaya yana kai harshensa saman idonta da kunun ya ɓata,kasa bashi amsa tayi saboda jin saukar harshensa saman idonnata yana masa wata irin lasa, "uhum ba amsa?"ya kuma tambaya yana yin kasa da bakinsa tare da bin duka inda kunun yake yana lashewa,yayin da sanyin harshensa da kamshin da yake fitarwa ya ci gaba da tasiri wajen kashewa aminatu jiki da zuciya,har bata san lokacin da ta rike kugunsa ba dan ji take ƙafafunta ba za su iya daukarta ba,"har lau dai babu amsa ko da wani damuwa ne?"mus' ab ya kuma yin maganar a daidai lokacin da yake gangaro da harshensa saman wuyanta yana tsotse kayan dadin da ta barar ajikinta, sosai jikin aminatu ya dauki rawar shoki saboda tsanantar yanayin da oga mus ab yake jefata a ciki,ga kuma tsoron kar Khalid ya shigo ya gansu a haka,cikin rawar baki ta yi dauriyar cewa "Hamma MUS'AB Khalid fa zai shigo kuma kuma yasan wannan abun iskanci n...ruf ya rufe bakinnata da nasa ba tare da ya fahimci abinda take cewa ba bare ya bashi muhimmanci,sai da ya shanye bakin maganar tas kana ya gangaro kirjinta inda ragowar kunun suka fallasa, zuba wa wajen ido ya ɗan yi wanda hakan yasa aminatu saurin sa hannu ta kare tare da yin baya tana cewa "Ni wlh bana son kwart.....bata iya karasa fadar kalmar ba saboda yadda numfashinta yayi wani irin daukewa da tsananin mamaki da rudani tare da wanzuwar wani irin yanayi wanda ta kasa tantance sa a cikin dukan rayuwarta,kirjinta sama da kasa kawai yake tsoro ya hanata fahimtar komai saboda yadda mus'ab yake lashe saman kirjinta da fatar ba tare da wani damuwa ko shakkar yin hakan ba,sai da mus ab ya lashe kaf kunun da suka ɓare a jikin aminatu sannan ya dago fuskarsa ya kura mata ido na wasu yan sakanni kafin ya hura mata iskar bakinsa a saman idanunta da ta kasa bude su saboda tsananin takaici da kunyar abinda yake yi matan,bakin nan ya cika taf da iska kamar zata fashe,"hannu yasa ya laka ce lips ɗinta da suka yi wani irin ja saboda shan da suka sha wajen oga mus ab me aiki da cikawa.zata yi magana kenan mus' ab ya kuma haɗe bakinsu dan yasan rashin ta ido zata yi shi yasa yake son yin maganinta ta wannan hanyar amma fa a fadarsa😃.
Daidai lokacin kuma Nana ta shigo falon tana tambayar Khalid in da AMINATU take,Shi kuma ya bata amsa da cewa"Nana tana kiching Nima tun dazun nake jiranta bata fito ba shi yasa nayi karyawata dan yunwa nake ji",daga haka Nana ta nufi kiching ɗin kai tsaye batare da tunanin cewa idonta zai yi ganin kunya ba.
Ƙarar bude kofar kiching ɗin kawai suka ji take aminatu ta razana tare da kwace kanta daga rikon tsaurin da mus' ab yayi mata, shi ko mus' ab din babu wata alamar razana ko kunya a tare dashi dan ko da da akwai to ba zaka taba ganewa ba,kuka kawai aminatu ta fashe dashi tare da saurin bin bayan nana tana cewa, wallahi nana shine ya zo har inda nake daga kawai yaga kunu ya zube a jikina shine ya ce lallai sai ya lashe sai kace wani maye kuma fa Nana har da kir......tsawar da nana ta daka mata ita ta tsaida ita da ga baranmaramar da take yi,jan hannunta Nana ta yi suka fita daga falon gaba daya,a hankali ya nemi guri ya zauna yana shafa tattausar sumarsa da ta take ta wani irin kyalli baka siɗik da ita,tare da kwantar da kansa jikin kujerar yana lumshe idanunsa da suka yi wata kala daban fuskarsa kamar murmushi zai kwace amma dai babu murmushin wata kila kuma na can kasan zuciya yake yi.
Suna zuwa kasa Nana ta saki hannunta tana zabga mata harara kafin ta ce,"ke kam aminatu yaushe zaki hankali?yaushe zaki daina wannan sakarcin da sakin baki haka a gaban kowa eye?"tura baki aminatun ta yi tare da cewa,"to Nana haka kawai sai na barsa ya dinga lalube Ni bayan shi b mijina bane duba fa kiga bakina duk sanda ya samu dama sai ya ci min idan na barsa ai sai dai wata rana na tashi na ga bani da baki,Ni wallahi ki hanasa ko na kai kararsa wajen ab.....bige bakinta nana ta yi tana mai rasa abin cewa ga kunyar da ta lullubeta saboda zantukan aminatun,dan Kore zancan sai Nana ta yi saurin sako mata zancan Anne, "aminatu me yasa jiya baki kaiwa Anne abinci ba?"zaro ido aminatu ta yi tare da cewa "kai kai tab wallahi yau na kuma tabbatar da cewa matar nan bata kaunata kaji wata karya"harara nana ta kuma jefawa aminatun tana cewa "annen ce take karya?"da sauri ta rufe bakinta tare da cewa "a a ba ita ba ce subtar baki nayi amma dai nasan na kai mata abinci ta koro ni wai bani na saba kai mata ba dan haka na mayar ba zata ci ba,kuma da nace mata zan mayar larai ta kawo mata shima cewa ta yi bata so dan yau tunda har na taba abincinta bazata ci ba,bayan ma bata san kusan kullum ma Ni nake girkin ba",dan jim nana ta yi kafin ta ce ai shi kenan amma dai ki kiyaye nan gaba idan hakan ta faru ki fara gaya min",yes ma aminatu ta fada tana mai daga hannunta da kamewa a tsaye irin yadda sojoji suke yi,girgiza kai kawai Nana tayi ta wuce bangarenta a ranta kuwa ta gasgata aminatu dan tasan irin tsanar da anne ta yi mata tsaf zata yi hakan,dan haka take ta share maganar a nan wajen.
[4/12, 7:29 PM] yushauadamfatima: *Typing*
💕
*MATAR ƊAN BIRNI ** 💕
*NA*
*FATIMA Y. ADAM*
_____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_____________________________________*
``` *Page32``*
Dariya aminatu tasa tare da cewa tsohuwa kadan ma kika gani yanzu ne wasan zai fara"daidai nan Khalid ya leƙo ta barenda yana ƙwala mata kira, kallonsa ta yi kana ta samu guri ta zauna ta ce, Khalid dauko min kayan karina na karya anan dan ba zan kuma hawa saman nan ba ato kana zaman zaman ka duk abi a wani sude ka, anya kuwa wannan mutumin bai sa yi maita ba?"adda aminatu waye ya sude ki?"harara ta galla masa tare da cewa ka dauko min abinda na sa ka kawai dan idan kaji me wannan aika aikar to sai kayi kuka anan saboda takaici",Ni dai dan Allah ki fada min Khalid ya fada cikin maganar sa ta yara,zata yi magana kenan ta ji dakakkiyar muryarsa da babu wasa ko kadan a cikinta yana cewa "kar ki sake ki ɓata min tarbiyyar yaro da wannan sakarcin naki, idan kika sake sai na sa kwaɗo na kulle bakin maganar in yaso naga ta kiriniya", ya fada yana fita daga falon gaba daya tare da barin mayen kamshinsa,harara ta bi bayansa dashi kafin cikin yin kasa da murya ta ce,"idan ma ka kulle min bakin ai zan nemi key na bude abina", Khalid ne ya ce adda aminatu me kika yi daddy zai kulle bakinki da kwaɗo?Ni dai babu ruwana daddy baya son magana shi yasa zai kulle bakinki da kwaɗo",rankwashi ta kai masa shi kuma ya goce yayi sama da gudu ta bishi tana cewa zan kama ka ne bari cikina ya dauka, na yi wanka kaga yadda zan yi da kai a gidan nan ehem".