Sashe 62
Captain Sadiq Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kuka take har da shesheqa, Khaleed ne ya ce "Please sweetyna kiyi hakuri mana tun jiya fa kike kuka nan gashi har da safe please ki daura ki ci wani abu please, ko ruwan tea ne" kuka Basma ta kuma saki ta ce, "Ni ka kyaleni? ni da ka so ka kashe ni jiya.! ta ida zancan tana kuka lallashin ta Khaleed ya shiga yi dakyar ya samu ta sha ruwan tea sannan ya balo mata gani ta sha lol amare ansha jiki😂🤣 fatuha nan tafe itama😂😜.
Kiran sallah azahar ne ya tashe su daga bacci, majeed ya taimaka ma Fatima ta dauro alwala, shima yayi ya jasu sallah suna idarwa ya mata peck yana cewa "Sweety na bari naje asibiti na duba lafiyar sadiq? to tace masa tare da tashi itama zata bishi langwabe kai majeed yayi ya ce, "My love ki zauna gida ki samu hutu" to ta ce tare da komawa ta kwanta.
Yana fitowa ya hade da Khaleed shima zai fita, tare suka fice zuwa asibiti da sallama suka shigo lokacin fatuha na feeding sadiq lunch, murmushi ta saki ta gaishe su da tanbayar ina su fatsima suka amsa a takaice, kallon juna su kayi a tare su uku suka kashe ma juna ido, gyaran murya majeed yayi ya ce, "Suna gida suna sauke gajiyar tafiya" lol 😂" wata dariya sadiq ya guntse, sa kai tayi ta fita.
Da misalin karfe 4:00pm jirgin su Mom ya sauka London basu zame ko ina ba sai asibiti, lokacin suma su fatima sun zo murna ba'a magana haka Mom ta dinga nan da su ita da Umma haka su Abba ba wani banbanci a tsaka nin su, sai tsantsan soyayya inda sadiq ya dage shi ya gaji da zaman asibiti, hakuri aka bashi da cewa sai ya warke sosai.
Kwanan su Mom biyu aka sallami sadiq daga asibitin dan sosai jikinsa yayi kyau ya warware, tare suka dawo Nigeria da yamma likis driver's d'in sadiq suka zo daukar airport da yaransa su ola suka dauke su sai gida, suna isa gida majeed ya dau fatima sai gida haka shima Khaleed.
Angel tana ganin sun dawo da albishir da gudu ta ruga ta rungume su dan sun gama mata komai a rayuwa na ganin cewa aunty fatu da daddy sun zama mata da miji, murna ba'a magana haka ta dinga rungume su tana masu peck kumatu da goshi ta basu chocolate saboda abin ya mata yarda take so, sadiq daga angel yayi yana jujuya ta duk da ta girma sam bai ji nauyinta ba, Mom kuma ta haura upstairs ita da Abba ya rage daga fatuha sai sadiq itama dak'i ta wuce, sadiq kuma ya wuce masallaci sallah ta gabatar kana ta watsa ruwa, night dress dinta ta zura tana shafe jikinta da lotion a hankali taji an bude kofar dakin, waigowa tayi sukayi ido hudu da sadiq murmushi ta sakar masa tana cigaba da feshe jikinta da turare, a hankali ya qaraso ya rungume ta ta baya yana shinshinar dokin wuyanta mai matukar kamshin turare mai sanyi dadi ni'imatacan kamshi, kamshin jikinta ba qaramin fizgarsa yake ba, take nan jikinsa ya fara mutuwa haka itama fatu ta lumshe ido tana jin yarda karan hancin sadiq ke yawo a wuyanta can kasan makoshi dai-dai saitin kunnan fatu sadiq ya furta "My love..! yar fatu ta ji tun daga kanta har yan yatsunta saboda yanayin yarda sadiq ya furta kalmar har tana neman zubewa kasa sadiq ya qara qanqameta tsam tamkar zai maida ta ciki ya cigaba da cewa, "yau fa ba a nan gidan zamu kwana ba? a gidan mu zamu kwana" 6ata fuska fatuha tayi tana qoqarin zame jikinta sadiq ya rungumta sosai yana kissing ko ina na jikinta tun daga wuyanta har kafadarta da hannuwanta tuni tayi laqwas. cikin wata kasalaliyar muyar sadiq ya ce "Kin taba ganin amarya tayi amarci a gidan su? so kike Mom ta kore mu ko? ya ida zancan yana daukar ta kamar baby lafewa tayi a faffadan qirjinsa gashin kanta ya baje masa a faffadan kirjinsa bai zame da ita ko ina ba sai gaban motarsa....
Lol har kun baza kunne .....Hhhhhh muje zuwa😂😜
Written by
Salma mas'ud nadabo
Edit by
Raheenat
http/mobile.Facebook.com/Real-Hausa-fulani-writers-forum RHFWF-173984973194167/?refid=52red=opera_speed_dial_&yn=H-R
*Email* [email protected]
*Facebook* www.Facebook.com/REALHAUSAFULANIWRITERSFORUM.COM
97_98
Suna isowa katafarin gidan su wanda yayi matukar tsaruwa sadiq yayi horn mai gadi ya wangale masu geta, ya shigo da motar sa ciki bayan sun gaisa da mai gadi, parking Sadiq yayi a parking space tare da zagayowa ya dauki fatuha kamar baby sai shagwaba take zuba masa.
Bai dire ta ko ina sai bedroom dinsa, ya sakar mata peck a goshi sannan ya shige toilet, dakin fatuha tabi da kallo tana mamakin irin qayatuwar dakin da tsaruwar gidan, pictures din su na su uku ta hango manne a bangon dakin, sai wanda take ita kadai da wanda su kayi tare da sadiq suna dariya abin ba qaramin qayatarwa yayi ba.
Sanye da bathrobe ya fito yana goge jikinsa da qaramin towel, gaban dressing mirror ya tsaya yana shafa ma jikinsa lotion mai kamshi kana ya feshe jikinsa da body spray mai kamshi da sanyin dadi, fatuha dake zaune saman bed sai qarewa halittarsa kallo take da qara ganin tsatsan kyan sadiq, lallai sadiq ya dace da akira shi da handsome, domin shi din mai kyau ne Allah yayi ma sadiq halita da zaka kalla ka kuma kalla domin bashi da makusa ko ta ina, a hankali ya qarasa wardrobe ya ciro night dress sababi white ya saka sannan ya juyo yana kallon fatuha killing smile din shi ya mata tare da d'aga gira ya ce, "Wannan kallon fa my love? murmushi fatuha tayi tare da rufe face nata, dan ba qaramin kunya ta ji ba da sadiq ya gane tun dazu shi take bi da ido, murmushi yayi tare da fita, kitchen ya shiga ya dauko ledar kaza da juice masu sanyi sannan ya dawo bedroom.
A hankali ya qaraso kusa da fatuha cikin cool voice ya ce, "My love tashi ki sama cikin ki wani abu kin ji, nasan ba kiyi wani dinner ba" tashi tayi suka dawo saman carpet sadiq ya bude kazar lafiyaya sai kamshi take zubawa da duminta ( d'aga gani zatayi dadi nima har sai da miyau na ya tsinke😋lol) a hankali ya shiga feeding fatu tana ci shima yana ci, sai daya tabbatar ta koshi sannan ya bata juice mai sanyi tasha.
Bayan sun kamala ci sadiq ya dauketa chak sai toilet, brush yake mata tana zuba masa shagwaba ala dole itama sai ta masa, haka shima ya bata brush da makilin ta mashi suka dauro alwala.
gabatar da sallah raka'a biyu sukayi suna mai godewa Allah da ya cika masu burin su, waigowa sadiq yayi ya dafa kan fatuha ya mata addu'a sannan ya dauke ta kamar baby ya dire ta saman bed, jawo ta yayi jikinsa a hankali yake yawo da hannusa jikinta har ya qaraso bakin cibiyarta a hankali fatu ke sauke numfashi cakulkuli ya fara mata dariya take kyakyatawa sosai sai da yaga harwani shidewa takeyi saboda dariya shi yasa ya kyale ta, yana kallon face nata mirginawa yayi tare da lumshe ido yana jin wani irin farin cikin kasancewarsa da fatu inuwa daya matsayin mata da miji ware idanusa yayi yana kallon silin, a hankali fatuha ta mirgino ta rungume sadiq, ta lafe saman fafadan qirjinsa ta qanqamesa tana maida numfashi, hannu sadiq yasa ya kashe fitilar d'akin, a hankali ya fara shafa ta yana yi mata tafiyar tsutsa wani irin d'adi fatuha take ji take nan jikin ta ya fara mutuwa saboda rikitattun sakonnin da sadiq yake aika mata, kissing nata ya fara ko ta ko ina a hankali ya lalubu lips nata ya tura harshan sa cikin bakinta cikin salo mai rikita lusafi ya fara mata french kiss mai rikitarwa, yana sarafa ta cike da kwarewa sosai suka fita daga hayacin su. (ganin zasu lola ya sani qoqarin fita ashe Aunty Raheenat na ra6e wai sai taga yadda za'a kashe arna😉 tasa keyar ta nayi muka fice baki'n kofa muka tsaya , jin wata rikitata qara yasa ni tsale na koma parlour Aunty Raheenat tace "Gobe akwai gashi😆".
Asuba ta gari