Sashe 51
Captain Sadiq Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ko da ashiru driver ya koma gida har yanzu basu dawo ba, suna family house juyawa zaiyi da motarsa ya wuce family house kenan, sai ga fatuha mai keke napep ya ajeta ta fito suku-suku ba alamar walwala dan itama a tunanin ta sun dawo, Ashuru ne yayi parking tare da qarasowa ida take gaishe shi tayi a taqaice tana qoqarin shigewa gida ya ce, "fatuha.!
"Na'am" tace tare da waigowa ya ce, dama.. dama..! gaban tane ya yanke ya fadi saboda yadda Ashurun ke magana kamar wanda yayi ma sarki qarya "me ya faru? ta fada a taqaice
"dama yallabai ne ba lafiya yanzu haka yana asibiti na zo fada maku ne kuma har yanzu basu dawo ba" zaro ido fatuha tayi da dafe da qirji tuni hawaye suka 6ale mata ta ce, "me ya same shi? ta fada bakin ta na rawa, "muje ka kaini asibitin idan ka ajeni sai ka biya family house ka fada masu" da sauri ta shiga motar Ashuru ya ja sai asibiti.
suna Isa ta bale murfin motar Ashuru na gaba tana biye tana kuka suna Isa dakin ashuru ya juya fatuha ta shige ganin halin da sadiq yake ciki yasa fatuha sakin sabon kuka tare da qarasowa bakin gadon, a hankali ta kai hannuta saman kan sadiq hawayan na sulalo mata ruwan hawayan ta ne ya d'iga a saman idon sadiq, tana rasgar kuka mara sauti a hankali ya fara ware idanuwasa sauke su kan fatuha data ci kuka har ta gaji ta koma tamkar sabuwar mahaukaciya riqe hannu sadiq tayi ta ce "Uncle meke damun ka?" murmushi ya qaqaro wanda iya karshi la66ansa ya kai hannu saman fuskarta yana gogewa fatuha hawayanta lumshe ido fatu tayi tana jin yarda hannu sadiq ke yawo da hannusa saman fuskarta tana sauke numfashi a hankali, lumshe ido yayi tare da ware su ya ce, "My dear bana so ina ganin ki kina kuka kinji? ba wani abu bane ke damuna ba kawai fever ne saboda na daina ganin smile din ki" ya fadi zancan yana ja mata hanci smile fatuha ta saki mai had'e da kuka-kuka ta kai ma sadiq peck a goshi tana bin shi da idanuta.
Dr yakub da yanzu ya turo kofa ya shigo, ko sanin ya shigo basuyi ba, suna ta kallon juna hannuwan su sarke dana juna tsayawa yayi yana kallon su yana tunani, musanman yadda ya ga lokaci d'aya sadiq ya sauya, hannusa sadiq ya kai gashin kan fatu ya ta6a wanda ya leko waje ya ce, "fatuha.!
"Na'am" ta ce tana kallonsa cike da so da kauna ya ce, "me yasa kika daina kulla da gashin kan ki? hawaye ne suka sulalo mata ta bud'e baki za tayi magana sadiq ya daura d'an yatsansa sama lips dinta ya ce, "shhh.! a hankali ya kwance dankwalin kanta gashin ya baje a gadon bayanta ba wai wanke kan ne batayi ba a'a duk wasu mayuka masu sa gashin sheqi ta daina shafawa saboda ko lokacin hakan bata da shi, sadiq ya katse mata tunani da cewa, "har yanzu baki son majeed ko? kuka ta saki mai cin rai har da shesheqa, rintse ido sadiq yayi tare da shafa gefan face nata ya ce, "kukan ya Isa haka mana bana so naga kina kuka kinji? d'aga masa kai kawai fatuha tayi tare da daura hannuta saman nashi bakin ta na rawa ta ce, "Shikenan uncle yanzu Basma zaka aura? ta zama matar ka? angel ta zama diyarta ko? kuka ta kuma saki mai cin rai, lumshe ido sadiq yayi bakin ciki na cin sa smile yayi ya ce, "Nace fa ki daina kuka kuma angel diyarki ce ai" daga kai tayi ya ce, "good.! haka kuma nima naki ne? Jinjina kai fatu tayi wasu hawayan na kora wasu sadiq ya ce, "ko baki so na auri basma? idan baki so sai na fasa" ya fada yana smile.
"ba wai bana so bane uhm..! bata ida zancan ba Dr yakub yayi sallama dan ya lura sai su kwana suna hira gashi fira da ya ji suna yi kamar cike take da matsala da rudani idan ya fahimta kenan, da sauri ta daura dankwallin ta tare da gaishe da Dr alura ya ma sadiq tare da cewa, "wanake gani kamar fatuha? murmushi ta saki ta ce "Ni ce"
"gaskiya naga kin canza, ko duk amarcin ne? ya fada yana kallon face din sadiq take annurin sadiq ya fara daukewa haka fatuha dake zaune kusa da shi kawar da zancan yayi dama face nasu yake so ya karanta idan har ya gane suna son junan su, amma sai dai kowane wani da ban zai aura, insha Allah zai taya su da addu'ar cikar burin su idan har Alheri.
Ko da Ashuru ya je gida ya fada kusan mota biyu sukayi ko 10 minutes basuyi ba suka iso asibiti, a lokaci fatuha na feeding sadiq abinci yana ci suna dariya dan ji yake gabaki daya kamar ya warke, turo qofar da akayi ne yasa su waigowa majeed ne ya fara shigowa turus yaja ya tsaya yana mamaki yaushe fatuha ta zo? haka Basma dake bayan shi da Umma da Mom, ashuru ne da shigowar su yanzu shi da su Abban ya fada masu yadda a kayi har ta zo dan sakin jikin majeed yayi amma har yanzu ya kasa kauda ido daga abinda ya gani, kishi ne ya lullu6e sa, fatu kuwa duk kunya ce ta kamata aje plate din tayi tana qoqarin tashi, sadiq ya riqe hannuta yadda baza ta iya matsawa daga kusa da shi ba, dan bai iya hakuri da rashin ta kusa da shi yanzu kallonsa take tana masa alama daya sake ta amma yaqi sakinta, sai ma wasa dayake da yatsun hannuta ganin ba yadda za tayi yasa ta hakura, tana sakar masa murmushi mai cike da ma'anoni daban-daban Basma ko ta cika fam dan ita taso ace take kusa da shi ba fatuha ba.
shima majeed ba laifi ya dan shaka amma yaki yadda zuciyarsa ta fadi abinda take tunani sai ma watsar da zancan da yayi, shi ko sadiq yaqi sankin hannuta da sunyi ido biyu sai ya sakar mata lallausan murmushi, Mom da ke lura da yanayin su sai suka bata tausayi dan dai kar tayi magana ace gashi, da ba abinda zai sa tace a basa auran amma da tayi magana tasan abinda zai biyo baya.
ko da su Abba suka tanbayi Dr yakub me ke damun sadiq fever ya ce masu a taqaice .
Kiran sallah magrib ne yasa Sadiq ya saki hannu fatuha dan ta dauro alwala lokacin har su Mom sun tafi, daga ita sai Basma sai majeed da shima yanzu ya wuce masallaci tana Shiga toilet Basma ta matso ta zauna kusa da sadiq kasancewar ita hutu take ta ce, "ya jikin? cikin yauki da kisisina lumshi ido yayi ya ce, "Da sauki"
"Allah ya baka lafiya sweetheart" miqewa tayi tana kwarkwasa daniyar ta masa peck lokacin yayi dai-dai da fitowar fatuha daga toilet, bin gadon tayi da kallo ganin yarda Basma ta wani rankwafu kamar zata sunbaci sadiq a baki, wani irin kishi ne ya rufe fatu wanda ita kanta bata san tana da shi ba.
juya mata baya sadiq yayi tare da cewa cikin cool voice, "Basma kai na na ciwo koya naji an tsayamin a kai nauyi yake min" ya fada yana kallon fatuha da saura qiris ta fashe tana kallon su fita tayi daga d'akin da sauri ko da ta fita kuka ta saki mai ban tausayi, ta dade tana kuka sannan ta samu guri a wajen tayi sallah...
Written by
Salma mas'ud nadabo
Edit by
Raheenat
📘REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM🐄
★We are the best★
http/mobile.Facebook.com/Real-Hausa-fulani-writers-forum RHFWF-173984973194167/?refid=52&red=opera_speed_dial_&yn=H-R
*Email* [email protected]
*Facebook* www.Facebook.com/REALHAUSAFULANIWRITERSFORUM.COM
83_84
Bayan ta idar da sallah tana qoqarin nade daduma majeed ya shigo lallausan murmushi ya sakarmata tare da qarasowa kusa da ita, duqar da kai tayi qasa tana wasa da carpet din hannu ta, a hankali majeed yasa hannu ya d'ago da fuskarta, kallon fuskar majeed yake cikin so da kauna, cikin sanyin murya ya ce, "My love me ya saki kuka?" kamar jira take ya tanbayeta ta fashe masa da saban kuka, rungume ta majeed yayi yana lallashinta ya samun daya daga cikin kujerin wajan suka zauna, daura kanta yayi a kafadarsa yana shafa mata bayanta a hankali cikin sanyi murya ya ce "My love bana so naga kina kuka, idan kina kuka sai naji nima kamar nayi, meke damun ki? ki fada min koma menene zan samamaki indai zai saki farin ciki..! dagowa fatuha tayi ta kallesa, a cikin azuciyar ta ta ce "Ba komai zakamin ba, ila ka ce ka fasa aure na! ka barni da muradin raina da zabin zuciyata, abinda nake son gani safe rana dare wanda bana gajiya da ganinsa, wanda bana gajiya da saurarasa, wanda na tsunduma kogin son sa tun kafin na san menene so..! rushewa da sabon kuka fatu tayi gabaki daya majeed rudewa yayi da yanayi fatuha, sai aikin lallashin ta yake dakyar ya samu ta daina kuka sai faman ajiyar zuciya da take, daura kanta yayi saman kafadarshi yana wasa da yan yatsun ta masu laushi sun dau mintina suna a haka sannan fatuha ta zame kanta daga kafadarsa tana qoqarin tashi, d'ago fuskarta yayi yasa lallausan hannusa yana goge mata hawayan ta tare da yi mata peck a goshi runtse ido fatuha tayi tana jin wani irin suya da zuciyarta kema ta mai cike da tsanar majeed, hannunta ya riqe suka miqe a tare sannan ya amshi dadumar hannuta a hankali suka bude kofar d'akin suka shigo, har yanzu sadiq na kwance amma ba bacci yake ba, Basma na gefansa tana zuba masa iyayi yana saurara, shigowar su fatuha ce tasa shi d'an dagowa ya jingina idanuwasa ne suka sauka kan hannun fatuha cikin na majeed, wani irin b'akin ciki ne ya taso masa tabbas wannan ba jinya aka zo ba zuwa akayi a qarasa shi, lumshe ido yayi dan baya iya jurewa ganin baki'n cikin, zame hannunta fatuha tayi tare da zama tana facing sadiq.