Sashe 27
Captain Sadiq Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sallama su ka shiga part din umma, Umma na zaune tana kallo tana shan fruit a hankali da alama zaman ya mata dadi, cikin fara'a ta amsa sallamar su sadiq zaunawa yayi tare da gaisheta ta amsa jidda ko saman ciyar Umma tayi masauki umma ta ce, yan'mata baba" fari da ido jidda tayi ta ce "Na'am grandma"
"a'a waya koya maki fari da ido haka? dariya tayi ta ce "Aunty mana"
"wace Aunty? Ta bata amsa da cewa "Aunty fatuha mana"
"ah ni ban santa ba"
"kam aiko Aunty fatuha na da kirki sosai yanzu haka tana gida" murmushi Umma tayi tare da yi masu tayin fruits qasa sadiq ya sauko ya sha fruits din shi ya qoshi sannan ya haura upstairs cikin nutsuwa ya murda handle din kofar dakin majeed kwance saman bed ya hango majeed yana ta sharar bacci dan gutun tsaki ya ja tare da shiga daki fridge ya bude ya dau ruwa mai dan sanyi-sanyi sai da yazo saitin face din majid ya zuba a hannun sa ya shiga yayafa masa, firgigit majid ya miqe yana qoqarin tashi ganin sadiq yasa shi komawa ya zauna tare da zabga tsaki ya ce, "kai dai wallahi mugune in ban da mugunta ina bacci zaka sheqa min ruwa? harara sadiq ya aika masa ya ce, "yanzu lokacin bacci ne kana ganin la'asar ta wuce"
"mtss toh ina ruwan ka?
"da ruwa na" sadiq ya fada sannan ya zauna saman sofa, "wallahi big man baka kyauta min ba wallahi mafarkin wata hot baby nake kawai ka zo ka katse wa mutane jin dadi mtss tashi ka ban guri dan iska kawai," dariya sadiq ya fashe da ita sakin baki majid yayi yana mai kallon rainin wayau ya ce, "me haka wai,?
"ka ga kyale ni je kayi wanka first munyi magana," ya ida zancan cikin dariyar shaqiyanci tsaki majid ya kuma ja sannan ya yaye blanket din jikin shi ya wuce bathroom ko 50 minutes bai yi ba ya fito sanye da bathrobe dressing mirror ya nufa ya shafe jikin shi da mai da sunyi 4 eye's da sadiq sai ya aika masa harara shiko sadiq fuska yayi tare da jawo newspaper yana qarantawa sai da ya gama shirin shi tsaf sannan shima ya zauna saman sofa tare da qanqace ido yana kallon sadiq kamar zai masa masifa, dariya sadiq yayi tare da kuma daurewa duka majid ya shiga kai masa da pillow yana cewa, "d'an iskan banza sai wani kallo na kake kana dariya munafuki Allah ka dai ka san mafarkin uwar me kake kai ma, dadin abun ba kai na farau ba," ya ida zancan yana harara sadiq smile sadiq yayi ya ce, "nina ce ma wani abun ne? wanka fa kawai na ce kayi? ko nace wani abu? ya ida zancan yana kare fuskar shi da newspaper yana dariya, sun dade sosai a family house ba su suka fara tunanin dawowa gida ba sai kusan 9:00pm lokacin jidda ma tayi bacci har farfajiyar gida suka rako su sannan sadiq ya ja mota suka bar gidan.
fatuha ko tana idar da sallah parlour ta dawo, ta cigaba ta kallon album tun bata jin tsoro har ta fara ji saboda duhu ya kunno kai kuka ta ci ta gaji tare da rakubewa jikin kojera rungume da album har bacci wahala ya kwashe ta, a parking space yayi parking dauke da jidda ya fito tare da yima motar key a hankali ya bude kofar parlour, ya qarewa parlour kallo tare da kunna haske parlour ya gwaraye ko ina cikin nutsuwa ya qaraso parlour kallo daya yayi ma kujera da fatuha take kwance sannan ya wuce upstairs, bedroom ya shinfide jidda sannan ya shiga bathroom ya watsa ruwa yana fitowa jalabiya white yasa ya fita daga part din, saboda yana son shan coffee ya dawo downstairs inda ya bar fatuha nan take kwance har lokacin kare mata kallo ya shiga yi duka gashin kanta ya baje akan kujera, cinyarta bude yake kasancewar qaramar riga ce a jikin ta fuskar ta Sadiq ya qarewa kallo masha Allah yau ce rana ta farko da ya fara kallon fuskar fatuha dakyau eyes lashes din ta sunyi gadar-gadar kamar ansa mascara, tabe baki yayi yana qoqari shiga kitchen har ya kai bakin kofa ya dawo saboda album din da ya ganta rungume dashi, cikin zafi rai ya juyo ya ce, "fatuha..! cikin daka tsawa a razane ta tashi tsaye saboda yarda ta ji kiran da sadiq ya mata har cikin kwaryar kanta ta sakin album din qasa, dab da ita sadiq ya qaraso cikin zafin rai ya ce "Uban me kike min da album? Dan iskanci shine kika sakeshi kasa ko? a tsawace yayi maganar kuka fatuha ta saki saboda gabaki daya ya ruda ta mari ya wanke ta da shi lafiyaye ya ce, "open your mouth and talk to me," kuka fatuha ta saki mai tsuma zuciya tare da yin magana cikin shashakar muryar ta ce "Dan girman Allah kayi hakuri me nayi maka ne mai kyau? koko amanar da mom ta baka ne tun yau zaka fara cinta" ta ida zancan tare da fashewa da kuka, ta cigaba da cewa, "bayan horan da kamin na barina a cikin makekyan gidanan bai ishe ka ba shine dan karfin hali harda mari na" 😭 kuka ta kuma saki tare rugawa da gudu bedroom.
Sadiq ko amanar mom da yaji fatuha tace ne yasa jikin shi yin sanyi tare da daukar album din jiki ba qwari ya haura upstairs.
Written by
Salma mas'ud nadabo
Edit by
Raheenat
📘REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM🐄
★we are the best★
http//mobile.Facebook.com./Real-Hausa-fulani-writers-forum RHFWF-173984973194167/?refid=52&red=opare_speed_dial_&yn=H-R
*Email*:[email protected]
*Facebook*:www.Facebook.com/REALHAUSAFULANIWRITERSFORUM.com
51_52
Fatuha na shiga bedroom saman bed ta fada tare da sakin saban kuka tana cigaba da jerawa sadiq Allah ya isa da ace Allah ya isa na fitowa a jiki to da daran yau ba abinda zai hana shi fitowa ajikin sadiq, kuka ta ke mai tsuma zuciya har da shesheqa tana a jiyar zuciya, ita babban abinda ke damun ta koda ta zo masa muguntar sai ta kasa kuma ko tayi mai ramawa ya ke, lumshe idanuwanta tayi tare da sauke numfashi a hankali ta cigaba da jerawa sadiq alkaba'i a haka har bacci barawo ya sace ta.
Bangaran sadiq ko saman sofa ya zauna tare da ganin bai kyauta ma fatuha ba, lumshe ido yayi tare da ware su koma mai yayi mata ita ke san shiga gonarsa shiyasa shi kuma baya saurara mata da tasan yadda yake ji idan yaga albums dinan da ko fada mata akayi ta dauko su inda ya aje ba zatayi ba, iska ya busar mai zafi daga bakinsa bayan Ammi ta gama hada masa zafi ita kuma ta dagulamasa lusafi album din ya bude a hankali kamar mai jin tsoran wani abu ya shiga kallon pics din, ya dade yana kallon inda yake ganin mutuwar kausar ta dawo masa sabuwa har hawaye sai da ya zubar kamar ba soja ba, anan saman sofa bacci ya kwasheshi.
*Asuba ta gari*
Ko da ya tashi da asuba wanka ya sheqa sannan yasa jallabiya ya wuce masallaci, yana dawowa ya samu bacci mai cike da nutsuwa amma duk da haka qirjin shi namasa zafi saboda tsabar damuwa lumshe ido yayi tare da jan jidda jikin shi bacci ya kwashesu.
Fatuha ko da kuka ta tashi fuskar ta har tsami ta mata, saboda ba qaramin mari tasha hannun sadiq fuskar nan ta kunbura tayi sumtum kallon mirror tayi tare da fashewa da kuka fuskar tayi jawur har idonta sai da ya qara girma saboda tsabar kuka, toilet ta shiga tayi wanka tare da dauro alwala tana fitowa after dress tasa black tare da gabatar da sallah ko da ta idar da sallah kuka ta cigaba da rerawa sannan ta tashi jiki ba qwari ta murda handle din kofar tare da ficewa daga bedroom din direct part din sadiq ta shiga.
Duk da tana jin tsoro haka ta lalla6a ta murda handle din kofar bedroom zaune ta hango sadiq saman sofa yana danna laptop yana shan coffee cikin dari-dari ta qarasa shigowa tare da yin sallama, dago kai sadiq yayi ya qare mata kallo shi kan shi yasan bai kyauta ma fatuha ba ya 6ata mata baby face din ta, ra6ewa ta shiga yi dan tak take jira ta arce sunan ta ya kira cikin cool voice din shi gaban ta ne ya yanke ya fadi duk da yauce rana ta farko da mai kyau ya fara kiran sunan ta, sai taji duk duniya ba wanda ya iya fadi fatuha qara kiran suna ta yayi hakan yasa ta fara matsar kwalla tana yarfe hannu ta qarasa kusa da shi tare da tsugunnawa tana wasa da yantsun hannu ta idanuwanta taf da kwalla hannu yasa ya dago da habarta lumshi ido yayi tare da waresu gaskiya bai kyauta ma fatuha ba ji yadda ya mai da fuskarta, tausayi ta bashi sosai kuka ta shiga reramasa a tunanin ta wani mari zai qara zabga mata "shhhh.! ya ce mata cikin cool voice nashi shiru tayi tana matsar kwalla bedside drawer ya bude ya ciro magani a dan top sannan ya dawo sofa ya zauna tare da talabo mata fuskar matsar maganin yayi a hannu ya shiga shafa mata a face din ta kuka fatuha ta saka sai kace ya watsa mata ruwan zafi iskar bakin shi ya shiga hura mata mai sanyi lumshe idanuwan ta fatuha tayi, wani irin dadi taji dan tunda ta tashi da safe fuskar ke mata radadi sai yanzu da taji dama-dama, ware eye's ball din ta tayi kan sadiq, tana kallonsa sadiq da ke qoqari dagowa goshin su ya hade ushhh ya ce, shagwabe fuska fatuha tayi tare da fara kuka sorry yace mata sannan ya sa hannu ya murza mata wajan dan karya kunbura har lokacin da ido fatu ke binsa komai sadiq yayi murgeta ta yake, sannan ya kyaleta tare da yi mata lallausan smile tashi tayi tana qoqarin daukar jidda su fita, fatuha yace juyowa tayi tana kallonsa ya ce, "shiga da ita toilet dina ki mata wankan" to ta ce masa sannan ta shige da jidda bathroom bin ta yayi da kallo tare da daukar newspaper.