Sashe 45
Captain Sadiq Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*****
Misalin karfe 12:30pm suka tashi daga makaranta kasancewa yau friday angel na gefan ta suna jiran drive, hadadiyar motace baka ta faka gaban su fatuha kauda kai fatuha tayi kamar motar ba gaban su ta tsaya ba, saboda glass din motar tinted ne ko na ciki ba'a gani zuge glass din akayi hakan yasa angel washe baki tare da cewa "Second daddy?" majeed ne sanye cikin uniform din shi na aiki murmushi ya saki bale murfin motar angel tayi kamar tana jira ta shige gaishe shi fatuha tayi a taqaice tare da cewa, "angel fito kin san driver ne zai zo daukar mu" ta fada, murmushi majeed yayi ya ce "To ni zan d'auki kyankyawa yau na kai ta har gida dan tun dazu na kori driven, ni zan zama driver yau" dan zaro ido waje fatuha tayi ta ce "Sokake uncle ya mani fada ko?
"ah uncle ba zai maki fada ba ai yasan ni zan dauke ku, ni da shi ai duk daya ne ko baki sani ba? dan smile fatuha tayi wanda iyakar shi la66an ta ta bude murfin motar ta shiga cikin nutsuwa ya ja motar, yana driven yana kallon fatuha ta cikin mirror sai da ya zo dai-dai bakin geta yayi horn bala mai gadi ya bude masa geta parking yayi su fatuha suka fito tare da masa godiya sai da suka shige cikin gida yayi ribas ya fita.
Shiga office din majeed sadiq yayi amma wayam ba majeed dan ta6e baki yayi tare da fitowa daga office din, da khaleed ya ci karo wanda shigowarsa yanzu kenan cikin fara'a sadiq ya tarbesa khaleed ya ce, "Ah wai har yanzu majeed bai dawo ba?
"oh kama san da fita kenan"
"eh munyi waya nace masa zanzo shine yace min yaje daukar baby shin daga school..!
"baby.! sadiq ya maimaita ya ce, "bansan sanda majeed zaiyi hankali ba wallahi mtww" yaja Khaleed suka wuce office din shin.
Bayan sunyi lunch fatuha ta shirya tsaf cikin lace din ta yellow anmata dinkin bubu da lace din sosai kayan sun fidota da ita abunka da fara fata, dan kwalin ta ta daurasa hawan-hawan daurin ya zauna kamar gwagwaro janbaki ta shafa maroon da yar hoda kwalliya sosai ta zauna ta tsantsara veil din ta ta dauk'o white ta yafa masha Allah fatuha ba qaramin kyau ta zuba ba,
Tana fitowa parlour ta samu Mom da majeed sunata zuba hira yana sanye da blue shada tasha aiki, cikin zazakar muryata fatuha ta ce "Mom zan je gidan mami"
"to, shikenan ki gaishe min da su"
"zasu ji, "majeed ne yayi karaf ya ce, " Tunda tafiya nima zanyi bari na aje ki a can"
"to! fatuha tace tare da yin gaba majeed yabi bayan ta shida kansa ya 6ale mata murfin mota ta zauna sannan ya bude ma kansa ya shiga,
Ko 20 minutes basu dauka ba suka Isa gidan Aunty bilki, inda majeed keta janta da surutu har ta dan saki jiki da shi yana yin horn mai gadi ya bude ya shigo da motarsa yayi parking, qoqarin fita daga motar take majeed ya ce "Baki ji ba,.! waigowa tayi sannan ya ce, "karfe nawa zaki koma gida?
"da yama" ta fada a taqaice.
"toh! shikenan zanzo daukar ki" Godiya ta masa tare da shigewa cikin gidan.
Da gudu Hanan ta rugo ta rungume ta tana cewa, "kai amma naji dad'i wallahi kin cika alqawari" gaishe da Mami tayi dake zaune parlour tana kallo sannan Hanan ta ja ta bedroom suka baje suna ta zuba hira cikin jin dadi kai ka ce yan'uwane yadda suke nuna ma juna so sai kusan yama likis majeed ya zo gidan Aunty bilki, inda ta dingq zuba masa shaqiyanci shida sadiq sun raina ta basu san zuwa gidan ta sai da dalili shi dai sosa keya kawai yake sannan suka bar gidan suka nufo gidan.
motar sadiq ce ta kunno kai cikin unguwarsu driver na ja, shi kuma yana baya, motar majeed ta wuce su gyaran murya sadiq yayi ya ce, "Wancan motar kamar ta majeed?
"yallabai ita ce ai dazu dana zo daukar fatuha, Hajiya tace min ai majeed ya kaita to qila sun dawo ne? Ras-ras kirjin sadiq ya bada wani qulolin bakin ciki ya tsayawa sadiq har yana jin ya qasa hadiye miyau.
kusan a tare suka shigo gidan sai da fatuha ta fito majeed shima ya fito murmushi fatuha ta saki tana ma majeed godiya, qoqarin bude kofar motar driver ya ke sadiq yayi magana cikin daka tsawa "karka bude.! ya fadi, shi kan shi driver sakatarere yayi da mamakin canji sadiq lokaci d'aya zaunawa sukayi a mota sadiq na hango fatuha da majeed, har tayi gaba ta dawo ta ce, "oh na manta wayana a mota" smile majeed yayi tare da bude motar ya curo wayar ya bata, tare da cewa, "gaskiya yadda na dako wayar nan ya kamata ki bani number ki" dan murmushi tayi ta ce, "uncle number ta?
"eh mana ko baza'a bani ba?
"zan baka mana" curo wayarsa yayi dake gaban aljihu ya bama fatuha ta rubuta maaa number ta sannan ya shige mota ya bar harabar gidan.
Yana fita sadiq ya bude murfin motarsa cikin zafi rai idanusa rufe da wani irin kishi mai tsanani wanda bai san yana da shi ba sai yau, shigar fatuha bedroom ke da wuya taji an banko kofar d'akinta cikin zafin rai waigowa tayi a dan tsorace tana kallon sadiq take bakin kofa idanusa sun rine da ja, gaban fatu ne ya yanke ya fadi da ganin yanayin sadiq ba tayi aune ba ya fisgota ya fizge wayar da dake hannu ta yayi wurgi da ita ta bigi bango ta dawo kasa a tarwatse ware ido fatuha tayi jikinta na rawa rike da bakin ta ban da rawa ba abinda jikinta yake tana ja da baya cike da tsoran yanayin sadiq tare da sakin kuka, manna ta sadiq yayi da bango ya koma mata kamar zaki idanuwashi sunyi jawur kamar garwashi cikin kakausar murya ya ce, "Waya baki izini fita gidan nan bada driver ba?" kuka fatuha ta kuma saki ko bakin magana ta rasa saboda tsawar da sadiq ya daka mata ganin bata da niyar bashi amsa yasa sadiq sakinta tare nufar kofar fita ya banka ta da karfi ya fita hata Mom dake part din ta sai da taji bugun kofar da sadiq yayi, zame wa fatuha tayi awurin tare da sakin kuka, koda sadiq ya shiga part nashi cili yayi da briefcase din shi saman three sitar ya zauna tare da lumshe ido yana maida numfashi sama-sama, ware idanuwan shi yayi saboda d'aya rintse fatuha da majeed ya yake gani shafa ganshin kansa yayi ya ce, "noooooo.!! Cikin d'aga murya........
Vote
Comment
Written by
Salma mas'ud nadabo
Edit by
Raheenat
📘REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM🐄
★We are the best★
http/mobile.Facebook.co m/Real-Hausa-fulani-writers-forum RHFWF-173984973194167/?refid=52&red=opera_ speed_dial_&yn=H-R
*Email* [email protected]
*Facebook* www.Facebook.com/REALHAUSAFULANIWRITERFORUM.COM
75_76
Sai da fatuha taci kuka ta gaji sannan taja jiki ta hau saman bed, tarasa dalilin da yasa mai kyau yake yin irin haka, kuka ta kuma rushewa da shi data tuna a irin yanayin data gansa, haka ta dinga raira kuka kiran sallah magrib yasata tashi jiki ba qwari, ta dauro alwala tare da gabatar da sallah zaune tayi bisa daduma abin tausayi ganin tunanin bai fishe ta yasa ta jawo AlQur'ani tana karantawa har aka kira sallah isha.
bayan ta idar da sallah ta ja jiki ta koma bed ta cigaba da raira kukanta abin tausayi turo kofar da akayi ne yasata miqewa tana kallon kofar, angel ce tsaye bakin kofar qarasowa tayi d'akin tare da hawa saman bed din ta ce ,"Aunty waya saki kuka? murmushi fatuha ta qaqaro wanda iya karshi la66an ta ta ce "Ido nane ke ciwo"
"sorry Aunty, ki fito parlour kuyi dinner naji shuru ne baki fito ba ke da daddy, shiyasa na biyo ki daddy dai yace ya koshi, ko kema kin koshi ne? ta fadi zancan tana kallon fatuha dan smile tayi ta ce, "ban qoshi ba ina nan zuwa naci komin dare" fita jidda tayi daga daki'n fatuha ta cigaba da raira kukanta har sai da kanta ya fara ciwo, ganin bame lallashin ta yasa tayi shuru tana sauke ajiyar zuciya bacci barawo ya sace ta.
Bangaran sadiq ban da juyi saman bed ba abinda yake yana tunanin abinda idonsa ya gane masa, dakyar ya samu ya rintsa.
ASUBA TA GARI
Ko da fatuha ta tashi jiki ba qwari tayi sallah sannan ta qara komawa ta kwanta saboda kanta dake mata ciwo, kuma taci sa'a yau weekend ba ita ta tashi ba sai karfe 11:30pm ware ido tayi tare da kallon agogan dake makale a bangon d'aki, cikin sauri ta mike ta shiga toilet ta watsa ruwa.
ko da ta fito mai kawai ta murza sai after dress data zura parlour ta fito ba kowa, dining area ta wuce ta bud'e kulolin dake jere wanjan, chpis ne da farfesun yan'ciki zubawa tayi a plate ta had'a ruwan tea sannan ta zauna, cike da kewar sadiq loma biyu zuwa uku tayi ta ture plate din dan kwata-kwata bata jin dad'in abincin.
Babban abinda ke daure mata kai ta rasa laifin da tayi, yanke shawarar zuwa bama sadiq hakuri tayi, duk da bata san laifin data masa ba dan bata iya jurewa wannan horan na rashin ganin sa da saurara dad'ad'an kalamansa masu sa nutsuwa da kwanciyar hankali, tashi tayi tare da kwashe kwanika ta kai kitchen sai da suka dan ta6a hira da su baba jummai sannan ta fito.