Sashe 21
Captain Sadiq Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
dauke da jidda fatuha ta fito, lokacin yayi dai-dai da shigowar sadiq parlour ballama fatuha harara tare da kauda kai, itako tayi kamar bata gani ba, yana gaba suna bayan shi jidda na zuba surutu suna shiga part din a parlour fatuha ta aje jidda tana qoqari fita, kamar daga sama ta ji zazakar muryarsa ta doki dodan kunna ta "keee.. Yace da ita birki ta ja ta tsaya zuciyar ta na dukan uku-uku dan bata manta rashin kunyar da ta masa ba da safe maganar sa ce ta kara dawowa da ita daga duniyar tunani "ba dake nake magana? ya fada cikin daka tsawa, juyowa tayi tana zare ido ya ce, "kije kitchen ki hada min coffee ki kawo min" zaro ido fatuha tayi waje take ce, "uhm kwarankwatsi ban san me hakan ba" tsoki yaja mtss "yar kauyan banza toh bunu nake nufi tea mara madara zaki had'a ki kawo min karki sa sugar a ciki" ya ida zancan tare da balla mata harara abin ma dariya ya so ya ba fatuha wani lokacin sadiq idan yana harara kamar qaramin yaro a zuciyar ta ta ce, "bai ma san idan yana fada wani qara kyau yake ba..! ta dan ja tsaki ta fita, saida ta gama hada masa ta kai masa yana zaune parlour yadda ta barshi jidda na saman cinyar shi da alama bacci ya dauke ta hannu ya miqa zai amshi coffee tana bashi ya saki cup din ya fadi gaba daya ruwan tea din ya zube mata a kafa wani irin ihu fatuha ta bude baki zatayi wata irin fisgowa sadiq yama fatu ta fado jikinsa tare da toshe mata baki yana kallon ta damn sanyayin idanusa ido cikin ido, idanuwan fatu t cicikowa sukayi da kwalla hawaye daya nabin daya saboda azabar ruwan tea din daya konata.
murmushi mugunta yayi na gefan baki komin banza ya sata kuka, gashi matsar da yayi ma bakin bana wasa bane dan bakin sai radadi yake mata, sai da tayi kuka san ranta sannan ya sake ta tare da hankada ta ta fadi kasa sannan ya tashi ya kashe kayan kallo ya matso gaf da ita har tana jin saukar numfashinsa tana sauke ajiyar zuciya sama-sama tuni idanu ta sun rine zuwa ja sadiq ya ce cikin cool voice nasa "wannan kad'an na maki akwai saura nan tafe..! ya ja saki tare da daukar jidda sai da ya kai bakin kofar bedroom ya juyo tare da yin killing smile din shi ya cigaba da cewa, "kuma ki tabata kin gyara gurin kafin ki bar wajan? Yana fad'in hakan ya shige bedroom ya barta tana matsar kwalla tare da jera masa Allah ya isa ta ce, kuma indai gyara gurine wallahi banyi mugu kawai sannan taja kafar ta wadda ta kone wajan har yayi ja bakin tama haka saboda ya ji matsar manya.
Direct bedroom dinta ta wuce tare da rage kayan jikinta, bathroom ta shige tayi wanka ta fito daure da towel tana shafa mai tana mai cigaba da jera masa Allah ya isan, a haka har ta gama shirin tafada saman bed se bacci...
Written by
Salma mas'ud nadabo
Edit by
Raheenat
📘REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM🐄
★we are the best★
http//mobile.Facebook.com/Real-Hausa-fulani-writers-forum RHFWF-173984973194167/?refid=52&red=opare_speed_dial_&_yn_=H-R
*Email*:[email protected]
*Facebook*:www.Facebook.com/REALHAUSAFULANI WRITERSFORUM.com
41_42
Kiran sallah asuba ne ya tada fatuha, alwala ta d'auro tare da yin wanka bayan ta idar da sallah ta shafe jikin ta da mai kamar kullun tare da fesa turare uniform ta zure sannan ta d'aure gashin kanta wanda dakyar ta kama sa, ganin bai kamuwa yasa ta sake shi haka kawai ta fita direct part din sadiq ta shiga tana karema parlour kallo, har yanzu glass din jiya nan zube a parlour baki ta ta6e ta shige bedroom sadiq na kwance jidda na maqale a jkinsa da alama daga masallaci ya dawo bacci ya kwashe shi dan jalabiya ce a jikin sa ba night dress ba sajan nan nashi yayi luf-luf kwance, qare masa kallo fatuha tayi sannan ta bala masa harara ta ce, "kamar idanuwan shi biyu..! a hankali ta sa hannu ta fara janye jidda daga jikinsa jawo jidda ya qara yi ya maqale ta, abin ma dariya ya ba fatuha qara jan jidda tayi shima ya qara jan jidda haka suka riqa ja inja qara leqa fuskar sa tayi taga dai bacci yake a hankali ta qara miqa hannu zata janye jidda cikin dubara ta janye jidda direct bathroom ta dire ta, kamar kullun ta shirya jidda murmushi tayi washe da baki ta ce, "Anuty I like you" murmushi fatuha tayi tare da langwabe kai ta shafa kan jidda tare da cewa, "jidda kisan ban iya wannan yaran ba" murmushi jidda tayi take ce, "ina nufi kina birge ni Anuty" murmushi fatuha tayi wadda ya baya kyawawan hakoran ta ta ce, "nima haka Jidda" peck jidda tayi mata itama fatuha peck tama jidda.
Jawo hannun jidda tayi cikin nishadi suka qaraso dining area tea ta shiga hada ma jidda mai kauri, wanda yaji ovaltine da madara tare da bread n egg a hankali ta shiga feeding din jidda tana amsa itama idan taji dadi sai ta gutsuro bread din taba fatuha, Mom da Abba ne suka qaraso cikin fara'a dining area cikin ladabi fatuha ta gaishe su, cikin fara'a suka amsa hada masu breakfast fatu ta shigayi, jidda ce ta washe baki tare da cewa, "morning grandma n grandpa"
"morning too angel" suka amsa a tare bayan fatu ta gama hada masu ta aje masu cikin nishadi suke breakfast.
Tsaye yake gaban dress mirror sanye da bathrobe hannu shi riqe da qaramin towel yana goge sumar kanshi da alama daga wanka ya fito, cikin nutsuwa yake shirinsa lotion ya shafa tare da saka uniform din sa sannan ya feshe jikinsa da turaruka masu kamshi, booth din shi ya curo ya saka black sai sheqi yake tsaf ya fito sojan shi hula shi ya dauko ya sa sai agogo silver na azurfa wanda ya dace da tsintsiyar hannusa wani irin kyau yayi ba d'an kad'an ba sai dai fuskar nan d'aure ba wani walwala kamar kullun briefcase nasa ya dauko tare da d'aukar wayarsa da ke bedside drawer a hankali ya bud'e kofar bedroom kallo daya yayi ma parlour tare da jan dogwan tsaki ya furta, "fatuha kin rainani wallahi..! sannan yasa qafa ya fito daga part din a hankali yake saukowa daga upstairs tuni kamshi turaran shi ya mamaye parlour fatuha da ke feeding din jidda ta dago idanuwa tana qaremasa kallo sosai take ganin kyan sadiq har ta manta kanta wajan kallonsa, cikin isa ya qaraso wayar shi ya cure ya kara a kunne cikin nutsuwa yake wayar.
"holle ole.! daga daya bangaran ola ya ce, "hello boss"
"ka zo ka amshi briefcase dina" to ya ce masa tare da kashe wayar ya qaraso dinning area smile yayi wanda iyakar le66ansa tare da gaishe da su Mom jidda washe da baki ta gaishesa haka fatuha banza yayi da ita kamar bai ji ba tare da qare mata kallo ganin yarda gashin ta ya kwata har gadon baya, tsintar kansa yayi da maganar zuci, "yau kuma wani sabon iskancin yima mutane yawo a gida ba dankwali ya kamata yana yin maganar ne duk cikin zuciyarsa.
a hankali ta jawo cup da niyar hada masa breakfast hannu ta ya rike ya wurga mata wani irin kallo ya aje hannu tare janye cup din Mom ce ta aika masa harara sai yayi kamar bai gani ba ya cigaba da aikin da ya ke ole ne ya shigo cikin sallama suka amsa sannan ya amshe briefcase din sadiq ya fice da ita Abba ne ya katse shurun da cewa, "Alhamdulillah ka ce min qafa ta warke? murmushi sadiq yayi tare da cewa, "eh Abba.!
"toh masha Allah"
"Abba ya maganar kwangilar ku kunko samu?
"a'a munan dai muna fama amma insha Allah this time around zamu samu abinda muke so insha Allah" murmushi sadiq yayi tare da cewa, "Allah yasa" Mom ta amsa da ameen tashi yayi tsaye tare da cewa, "oya angel mu tafi" Mom ta katse sadiq da cewa "baby karka ce min ruwan tea din har ya isheka ba bread ba komai"
"eh Mom na koshi"
"toh shikenan, ka dai kula da kanka" hannu jidda ya kama har sun kai baki ko Abba ya ce, "yauwa baby ina san fadama ranar Sunday tare da Mom din ku zamu tafi uk"
OK sadiq ya ce tare da sa kai ya fita fatuha na biye da su da lunch box din jidda har gaban mota sannan ta miqa wa jidda lunch box din tare yi mata peck sadiq kallon su yayi tare da ta6e baki har mamakin shakuwar jidda da fatu yake bai ta6a ganin mai aikin da angel ta shaku da ita ba kamar fatu ba kawar da tunanin yayi sannan ya shige mota.