Sashe 18
Captain Sadiq Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan sun gama karatu misalin karfe 6:00pm suka shigo gida cikin farinciki, Mom na zaune saman three star tana kallo abba na gafenta gaishe su tayi cikin nutsuwa sannan ta shige daki jidda kuma ta fada jikin Abba tana zuba masa surutu kiran sallar magrib ne ya sa Abba tashi ya wuce masallaci, jidda kuma ta shige bedroom lokacin fatuha ta fito daga toilet daure da alwala, murmushi fatuha tayi ta ce, "Jidda yi maza kiyi alwala kiyi sallah kiyi ma baban ki addu'a, bai da lafiya kinji" waro ido jidda tayi ta ce, "Anuty me ya samu daddy" take Ida zancan tare da rugawa wajan kofa zata fita, jawo ta fatuha tayi ta ce, "yi hakuri mu fara yin sallah sai na kai ki kinji jidda" toh tace mata tana matsar kwalla fatuha kuma na lallashin ta.
Bayan sun gama sallah fatuha ta shirya jidda cikin night dress din ta blue n white wando da riga ba qaramin kyau su kayi mata ba, ta ja hannu ta suka wuce part din sadiq.
Suna Shiga suka samu ola zaune saman sofa, sadiq ma zaune saman bed, yana shan coffee da gudu jidda ta fada jikinsa tana kuka ta ce, "daddy..! lallashin ta ya shigayi yana cewa, "angel menene yake damun ki? bata fuska tayi ta ce "Daddy ashe baka da lafiya shine baka fada min ba? ta ida zancan tana matsar kwalla sadiq y'all ce, "sorry angel lafiyar daddy qalau, waya fada maki daddy bai da lafiya? fatuha ta nuna da ke manne jiki kofa kamar ka ce tak ta arce wani irin kallon tsana ya gefa mata tare da qaqaro murmushi yayi wa jidda yana kallonn fatuha ya had'e rai tamkar yayi bindiga ya ce, "angel na rasa yadda akayi grandma ta samomaki new Anuty mahaukaciya" ya ida zancan yana kallon fatuha ido cikin ido, kauda kai tayi tare da turo baki gaba angel tattoo ce, "daddy new Anuty ba mahaukaciya bace ba"
"injiwa ya ce maki ba mahaukaciya ba ce" fatuha ko wani irin tsoki ta ja tare da jan kofar bedroom da karfi ta fita lumshe ido sadiq yayi yana tunanin irin hukuncin da zaiyi ma fatuha in ya tashi...
written by
Salma mas'ud nadabo
Edit by
Raheenat
📘REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM🐄
★we are the best★
http//,mobile. Facebook. Com/Real-Hausa-fulani-writers-forum-RHFWF-173973194167refid-52&red opare-speed_dial_yn_=H-R
*Email*:realhausafulaniwritersforum@gmail. com
*Facebook*:www.Facebook. com/REALHAUSAFULANIWRITERFORUM.com
37_38
Fatuha bedroom ta shigo tare da yin sallah isha'i saboda tana da alwalata, bayan ta gama sallah ta rage kayan jikin ta yar rigar bacci tasa wadda yanzu ta zamar mata jiki, idan batasa ba ko bacci bata iyawa kanta ta qarewa kallo ta cikin mirror ita kanta mamaki kanta take saboda ta wani qara haske, da kyau sannan komai na jikin ta ya ciciko rufe idanuwanta tayi tare da ware su, ta sauke su kan qirjinta wanda yanzu ya fara cikowa sosai, murmushi tayi tare da jin kunya ta bar gaban dress mirror din ta fada gado tare da yin addu'a lumshe idanuwanta tayi sadiq ne ya fadu mata a rai tayi sauri ware idanuwan ta tare da sakin dariya, saboda duk lokacin da ta tuna da zaman yan borin da sadiq yayi sai ta dara a haka har bacci ya kwashe ta.
Duk juyi dayayi sai ya zabga tsaki saboda bacin rai ola ne ya juyo ya ce, "boss are u ok? lumshe ido yayi ya ce, "Yes.!
"ok good night boss if u need something talk to me please," ok tare da juyawa ya gyara kwanciyar shi a hankali ya shafa gashin jidda sannan ya lumshe ido, daya lumshe ido fatuha yake gani tana masa dariyar qeta wata irin iska ya furzar mai zafi daga bakin shi ba abinda zai hana shi yima fatuha horo mai tsanani, wanda ko wani aka ce tayima irin cin kashin da ta masa ba zatayi marmarin maimaitawa ba, tsaki ya kuma ja saboda takaici a haka har baccin barawo ya d'auke shi.
*Asuba ta gari..*
Tunda asuba fatuha ta tashi saboda tasan in yau bata tashi da wuri ba Allah kad'ai ya san jarabar da sadiq zai mata, d'an tsaki ta ja can kuma tayi murmushi ta ce, "ko ba komai ina ganin mai kyau Qur'an naji dadi..! sannan ta shige toilet tayi wanka tare da yin brush da dauro alwala tayi sallah sannan tasa uniform komawa tayi ta zauna saman bed tana kallon agogo karfe shida take so ta shiga part din sadiq.
Ba laifi daya tashi sallah asuba kafar ta saki tunda har ya taka bada taimakon ola ba, toilet ya shiga yana shiga abinda ya faru jiya ya fara dawo masa kamar yanzu, murmushi yayi ya ce, "fatuha baki ji" sannan ya qara jan tsoki yana mamaki yarda ya rike sunan ta ya dauro alwala tare da yin wanka ya fito ko da ya fito jalabiya white yasa ya tada sallah yana gamawa ya koma ya kwanta saboda har yanzu jikin nashi yana jin shi wani irin.
Bud'e handle din kofa tayi ta fito direct part d'in sadiq ta wuce kai tsaye, bedroom ta shige kallo daya tayi ma d'aki ta hango ola kwance yana ta share bacci har da munshari saboda dad'i, dariya ta so ta kubuce mata ta guntse dariyar kallon bed tayi sadiq na kwance rungume da jidda murmushi tayi a hankali ta qarasa tare da leka fuskar sadiq ta ga dai bacci yake cikin dubara ta shiga janye jidda daga jikin sa, hannu ta ya kama a tunanin shi jidda ce zaro ido waje fatuha tayi tare da fara matsar kwalla a tunanin ta tashi yayi jin baiyi magana bane ya sata lumshe ido a hankali ta zare hannu ta ta d'au jidda suka fita, direct bathroom ta dire jidda ta fara yi mata wanka , washe da baki jidda ta ce, "Anuty good morning"
"ta6 ke kika san wannan" dariya jidda tayi ta ce, "ina kwana fa nake nufi Anuty"
"aiyo aini ban sani ba, a ina ake koya maki wannan abun wai? washe baki jidda tayi ta ce "A school "
"aiyo wai makarantar da zaki yanzu? daga mata kai jidda tayi Alamar eh, murmushi fatuha tayi tare da daukar jidda suka fito bedroom ta dire ta saman bed tare da janyo lotion tana shafa mata tana cewa, "kai Amma gaskiya yarannan nada dadi jidda zaki rinqa koya min ko? murmushi Jidda tayi ta ce, "Anuty kije daddy ya fara koya maki nima ai shi ya fara koya min" ta ida zancan tana washe hakura, fatuha zaro ido tayi ta ce, "ta6 lallai yarinya har yanzu baki san bak'in halin ubanki ba Qur'an..! wannan zancan tana yin shine a zuciyar ta, washe baki fatuha tayi ta ce, "ah ni nafi son ki koyamin kinji kinga daddy aiki yake zuwa ko" daga kai jidda tayi tare da cewa, "toh Anuty zan koya maki" murmushi fatuha tayi tare da zurawa jidda uniform suka fito dining area lokacin su baba jummai sun gama jera komai bud'e kololin ta fara marfesun kaji ne da soyanyan chips da egg da tea, murmushi fatuha tayi dan tunda ta zo birni ba abinda keyi mata dadi kamar chips shiyasa duk sanda akayi sakin tunbi take taci sosai zuba ma jidda tayi a plate tare da jamata kujera ta zauna, zata fara feeding nata kenan sai ga su Mom sun iso, gaishe su tayi cikin ladabi suka amsa plate ta jawo ta fara saving nasu Mom sai murmushi take ita dai fatuha ta mata ko dan abin dariyar ta, tana cikin saving nasu sai ga sadiq ya qaraso dining yana tafiya a hankali yana dingishi, a hankali fatuha ta kalli qafar wata irin dariya ce ta zo mata saboda yadda yake harba kafar kamar tsangal gumtse dariyar tayi ta cigaba da abinda take shiko sai aika mata mugun kallo yake, cikin nutsuwa ya qaraso wajan Mom tare da yi mata peck a goshi ita da Abba, abba murmushi yayi tare da shafa sumar shi ya ce, "baby ya jiki? shagwabe fuska yayi ya ce, "Abba da sauki"
"good amma dai gaskiya yau baza kaje aiki ba ko? d'an 6ata fuska yayi ya ce, "zani Abba"
"gaskiya baby bazaka office yau ba ka bari zuwa gobe ka warware sosai"
"Abba..!
"shhh..! kawai ka hakura kaji" ya ida zancan yana shafa gefan fuskar sadiq fatuha ko Sakin baki tayi da hanci, ta ce "Ohni sangami duk wani shaqiyanci ya iya, yo in banda iskanci qatoto da shi sai zuba shagwaba yake sai ka ce Jidda, kai kwarankwatsi mai kyau dan bariki ne" duk wannan maganar tana yinta ne a zuciyarta kallon da sadiq ya wurga mata ne yasa ta dawowa hankalin ta ba shiri Jidda ya jawo jikinsa ya ce, "yau daddy ne zaiyi feeding angel so bana buqatar ganin ki a nan" tare da warce spoon din hannu fatuha, Mom ce ta bala masa harara 6ata fuska yayi kamar qaramin yaro ya cigaba da feeding din jidda tana masa surutu, fatuha ko qoqari tashi tayi Mom ta ce,"fatuha aike sauki kika samu zauna ki ci abincin ki kan lokaci" murmushi tayi tare da kad'a kai ta zauna ta zuba dai-dai cin ta tasa hannu ta fara ci hankalin ta kwance tana ci tana lumshe ido saboda tana son chips sadiq bala mata harara ya ke tayi wata loma da tayi sai da abin ya kusa bashi dariya da haushi duk suka had'e masa ita ko ko a jikin ta su Mom ma harkarsu suke.