Sashe 22
Captain Sadiq Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali ta juyo ta shige gida, kwashe kayan breakfast din tayi Mom na zaune a parlour tana kallo fatuha ta zo ta wuce kitchen, washe da baki ta gaida baba jummai itama baba jummai washe da baki ta amsa, rabi'a na gefe tana gyara kayan miya tayata fatuha ta shiga yi suka gyara tare sosai ta taya su baba jummai, saboda aikin kitchen na burge ta kusan tare da ita aka dafa lunch baba jummai ko dadi take ji har qosawa take suje kauye jauro yaga yadda fatuha ta koma kamar balarabiya, ta wani siko ta zama yan mata bayan sun gama aikin fatuha ta wanke duk wani kwano da akayi anfani da shi rabi'a ko sai hanata take amma taqi bari sai da suka gama komai sannan fatuha ta dawo parlour, ko da ta dawo Mom ta bar parlour bedroom ta shige tare da rage kayan jikinta bathroom ta shige ta watsa ruwa d'aure da towel tafito bayan ta gama komai sannan ta tuna ashe bata gyara part din sangamin ba, ko mai bata shafa ba ta zura kayan ta direct part din sadiq taje ta fara gyara sai da ta gyara shi tas, sannan ta zauna a parlour saman three sitar tana maida numfashi lumshe idanunta tayi tare da ware su, fita tayi daga part din ta koma bedroom ta kuma watsa ruwa sannan ta shefe jikita da mai tare da fesa turare da maida uniform din ta.
Misalin karfe 2:00pm su jidda suka dawo, kasancewar yau sadiq bai da wani aiki tare suka dawo, part dinsa ya nufa masha Allah gyaran part din ya masa yana jin dad'in ganin part din shi a gyare, duk rashin jin fatuha tasan aikin ta shiyasa wata rana yake d'aga mata kafa, bathroom ya shige ya watsa ruwa ya fito cikin wando da riga ya shirya, kayan sun masa kyau sosai, bangaran su fatuha kuwa jidda na dawowa yadda ta saba yi mata haka ta mata sannan tace taje parlour ko da ta fito parlour daddyn ta gani jikinsa ta fad'a tana zuba masa surutu shikuma yana sauraranta yana jin dad'i, Mom da Abba ne ke saukowa daga upstairs Abba sanye da shada malin-malin brown Mom na sanye da atamfa pink mai ratsin green n bleu sanye da mayafinta ba qaramin kyau sukayi ba, parlour suka qaraso washe da baki jidda ta sauka daga jikin sadiq ta riqe hannun grandpa murmushi Abba yayi ya ce "Sadiq yau da wuri ka dawo daga wajen aiki kenan?" smile yayi tare da cewa, "eh..!
"to mu zamu wuce gidan Ammi mu masu sallama"
"to Allah ya tsare"
"ameen.! jidda ce ta ce, "grandpa zan biku"
"toh shikenan yima fatuha magana" cewar Mom, "sai muje tare ko" rugawa tayi bedroom fatuha kuwa tunda jidda ta fita wani irin bacci ne ya sure ta ko da jidda ta shigo ta samu fatuha na bacci veil din ta ta d'auka tare da fita tana cewa, "grandma Anuty na bacci"
"toh shikenan tunda bacci take mu tafi kawai ta samu hutu ne" washe da baki jidda ta bi su Abba, sadiq ya rako su har parking space sannan ya koma gida ko da ya koma wani irin killing smile yayi upstairs ya haura sannan ya fito kitchen ya shiga ya dako ruwa a fridge mai sanyi wanda har qanqara ya fara saboda tsabar sanyi a hankali ya murda handle din kofar dak'in fatuha ya shiga.
hangota yayi saman bed kwance tana sharar bacci gashin ta ya baje saman gadon, da alama tana jin dadin baccin cije lips yayi sannan ya qaraso sai da yazo dai-dai face nata ya bud'e murfin rubar ruwan ya juye mata shi, fatuha da ke bacci wani irin razana tayi ta tashi cikin gigicewa ta yunkura zata fita saboda tsoro, sadiq ya jawo gashin kanta tare da dauke ta da lafiyayan mari,wani irin kuka fatuha ta saki tare da zama saman bed jajayan eye's din ta ta dago tana kallon sadiq wani irin murmushi yayi ya ce "Fatuha yau zan koya maki hankali, bani kika so ki nakasa ba? toni yau kona maki gashi zanyi" ya ida zancan tare ya matse mata fuskarta, idanuwan fatuha sunyi jawur sai kuka take tana bama sadiq hakuri ganin ya koma mata bakin kumurci dama ya lafiyar giwa bare tayi hauka sosai tsoron sadiq ya d'arsu a zuciyarta ganin abinda yake kokarin yi ta zaro manya-manya idanuta waje, ashana ya ciro a aljihun shi ya kunna tare da fusgo gashin ta wani irin kuka fatuha tasa tana cewa, "dan Allah mai kyau kayi hakuri wallahi bazan sake ba" ta ida zancan tana qara rushewa da sabon kuka "shhhh.! yimin shiru fitsarariyar banza..! nufo gashin ta yayi da wutar dake hannusa take fatuha ta fashe da wani sabon kukan tare da tafiya luuuu ta sume, murmushi sadiq yayi ganin suma tayi ya ce, "marar kunyar qarya" kitchen ya koma ya d'ako wani sabon ruwan sanyi ya dawo bedroom ya qara juye mata shi wata irin ajiyar zuciya ta saki tare da fashewa da kuka tana bama sadiq hakuri sam ta kasa kwatar kanta saboda yarda sadiq ya matse ta can karshan bed har suna jin saukar numfashin juna su, da sauri-sauri numfashin su ke harbawa harda sadiq din daya matse ta, cije lips yayi yana qare mata kallo yarinya ce sosai amma sai rashin kunya duk a zuci yake wannan zancan, bindiga ya ciro ya daura mata akai tuni fatuha ta saki fitsari ta sauke numfashi agwagwame cikin sarkewar murya ta ce, "dan Allah mai kyau kayi hakuri bazan sake ba" tsaki yaja tare da cewa, "fitsari ma kikayi ko? ya fada cikin daka tsawa bakin fatu na rawa ta ce, "a'a wallahi ruwa ne haka wallahi" murmushi gefan baki yayi ya kara hada rai dan yasan qarya take yana kallon gashin kanta daya hargitse sannan ya ce, "daga yau sai yau kika qara min rashin kunya sai na 6ula maki kai da wannan abar kina jina ? girgiza kai tayi alamar baza ta sake ba, sannan ya hankada ta kanta ya bigi gado ta qara sakin wani sabon kukan sannan sadiq ya sa kai ya fita.
Written by
Salma mas'ud nadabo
Edit by
Raheenat
📘REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM🐄
★we are the best★
http//mobile.Facebook.com/Real-Hausa-fulani-writers-forum RHFWF-173984973194167/?refid=52&red=opare_speed_dial_dial_&_yn=H-R
*Email*:[email protected]
*Facebook*:www.Facebook.com/REALHAUSAFULANIWRITERSFORUM.com
43_44
Sai da fatuha ta ci kuka sosai tare da jerawa sadiq Allah ya isa, sannan ta tashi jiki ba qwari ta nad'e zanin bed din Allah ya taimake ta katifar akwai leda dan haka ruwan da fitsarin bai shige cikin katifar ba, iya karshi saman bedsheet tatare shi tayi ta aje ta shiga toilet ta watsa ruwa, tana gamawa ta fito ta d'auki bedsheet din ta wanke shi tas sannan ta fito da bokitin ta aje agefe sai da ta shirya tsaf sannan ta dau bokitin ta fita ko da tafi dasu ola taci karo da Sunday yaran sadiq suna ta shawagi a tsakar farfajiyar gidan, kai tsaye wajan shanya ta nufa ta shanya bedsheet din sannan ta dawo ta zauna saman wata resting chair da ke a farfajiyar gidan, lumshe ido tayi tana jin wani tsoro sadiq na ratsa ta, wasu hawaye masu zafi na zubo mata, dan yau ba qaramar wahala tasha a hannun shi ba take nan wani zazza6i mai zafi ya lullu6e ta sakamakon ruwan sanyin da sadiq ya sheqa mata, ganin masasarar taci qarfin ta yasa ta ja jiki ta koma parlour saman three sitar ta zauna ta qudindine waje daya tana kyarma abin gwanin ban tausayi😰.
Bangaran sadiq ko zuciyar shi fes bathroom ma ya shige ya sheqa wanka bai jima sosai ba ya fito daure da towel da dan karami yana tsane gashin kansa, gaban dress mirror ya tsaya yana gyara kanshi da ya tuno da yanda fatuha tayi sai ya saki murmushi jin dadi bayan ya gama shiryawa cikin 3quarte da armless t-shirt din shi cikin shirin shi na zuwa gym, sannan ya feshe jikinsa da turare masu sanyi kamshi a hankali ya bude handle din kofar tare da barin part din cikin isa yake sakowa daga upstairs, fatuha ya hango saman three sitar qudindine kauda kansa yayi yana qoqarin fita har yayi gaba sai kuma ya dawo saboda rawar sanyi da yaga jikinta nayi har ana jiyo had'ewar hakoranta yasa yaji tausayinta kadan azuciyarsa, a hankali ya qaraso gaban three sitar ya leqa fuskar ta wadda tayi jawur ga shatin hannu shi kwace a fuskar ta lumshe ido yayi tare da waresu a kanta, a hankali ya kai hannu ya ta6a goshin ta ji yayi goshi da zafi rau kamar wuta, a hankali fatuha ta ware idanuwan ta ta fara rera masa kuka a tunanin ta wani muguntar ya zo ya mata, daurewa yayi tare da cewa, "yima muta ne shuru kafi na kife ki da wani sabon marin..! tsuru-tsuru tayi tana kallonsa cike da tsoro da fargaba ga wani irin zazza6i da take ji, lumshe ido tayi ta juya masa baya wayar shi ya ciro dake aljihunshi ya kira doctor bugu daya biyu Dr yakub ya dauka sannan ya sheda masa yana buqatar ganin shi, OK ya ce masa tare katse wayar sannan ya kalli inda fatuha take kwance hata gashin kanta jiqe yake, haka nan ya tsinci kansa da tausayinta miqewa yayi tsaye hannuwansa na zube cikin aljihu yana karewa fatu kallo a hankali ya kai hannu ya d'auki fatuha ita ko sai matsar kwalla take tana mutsu-mutsu a jikinsa cike da tsoro tana bashi hakuri banza yayi da ita bai dire ta ko ina ba sai bedroom dinta, saman bed ya direta sannan ya dau ko hand dryer daya ke anfani da ita fatu nata binsa da idanuta har ya jona hand dryer jikin soket ya tako gabanta gashin kanta ya kama ya busar mata da kanta fatuha ko sai bin shi take da ido AC dakin ya rage ma gudu tare da rufe ta da blanket har lokacin fatu da ido take binsa tamkar mutum-mutumi ya koma gefe ya zauna fatuha ko lumshe ido tayi kamar mai bacci.