Sashe 11
Captain Sadiq Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
After sun gama cin abincin Mom ta kira sadiq, yana zaune saman kujerar sa ta office idanun sa a lumshe kamar maiyin bacci wayar sa ta fara ruri a hankali ya bude sexy eye's ball d'insa ya sauke su kan screem d'in wayar, sweet Mom ne rubuce hannu ya kai ya d'auka.
daga d'ayan bangaran Mom ta ce, "hello baby ya kake ya aiki?
"lafiya lau Mom"
"Dama wannan ja'irace ta matsamin ka tafi aiki baka tashe ta ba, sai rigima take mani" murmushi yayi daga dayan bangaran hakan sai ya qara fitowa da zallan kyan sa numfasawa yayi ya ce, "Mom bata wayar"
"ok..!
Jidda dake zaune saman cinyar Mom ta washe baki tare da amsar wayar ta ce, "daddy..!
"yes angel" 6ata fuska tayi kamar yana ganin ta ta ce "shine daddy ka tafi work baka tada little princess d'in kaba"
"sorry angel lokacin kina bacci bana so na tada little princess na bacci that is why my angel"
"ok daddy inka dawo zamuyi wasa ko?
"yes mana" washe hakora tayi sannan ta ce, "uhm daddy.! ta qara bata fuska ta ce, "daddy baba jummai tatafi kauye ban dani bayan tamin promise tare zamu tafi"
"sorry angel next time tare zamu tafi kinji"
"Yeeee love u daddy.!
"Love u more angel bye" sannan ya katse wayar tare da binta da kallo.
"Yanzu tunda kinyi wayar da daddy naki sai ki huce ko" cewar Mom dariya tayi ta cigaba da zuba ma Mom surutu..
****
Aiki Baffa yake sosai fatuha na gefe tana taya shi, tare da bashi labari tana fadin abin dariya ya dara haka har suka gama.
d'auke da sallama suka shigo inna na zaune saman kujerar tayani gulma tana dama hura saboda Baba jummai nasan hura musanman damun inna, washe da baki suka qaraso fatuha ko jikin Baba jummai ta fada tana mata oyoyo Baffa ya ce, "Ah'Ah wanake gani kamar mutanan birni sannu da zuwa" sannan Baffa ya samu guri ya zauna inna ce ta ce, "ohni fatuha yaushe zaki girma kin fada mata jiki salan ki karya ta.! baki ta turo gaba ta ce, "Kai inna har wani nauyi ke gareni tare da matse yar kwalla, baba jummai ko dariya abin ya bata...
Writte by
Salma mas'ud nadabo
Editing Raheenat
📘REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM🐄
23-24
Tashi tayi daga jikin inna tana zun6uro baki gaba, Inna ta ce "Yar nema ba'a isa ayi maki magana bane ko me?
"Haba ladingo wai me yasa kike so ki rinka takura wa yarin yan nan ne? cewar Baffa Baba jummai ce tasa baki ta ce, "Ah kuyi hakuri dai, Indai jiki nane ai ta sauka ko? Inna ta murmusa batace komai ba.
Duk wata tsaraba data kawo haka ta bajewa fatuha kayan zaqi fatuha ko baki har kunne dan dadi saboda har da bakar alawa, wato (chocolate) haka shima d'an uwan nata da matar sa ta basu nasu tsarabar, sosai sunji dad'i musanman ladingo wanda take ganin baba jummai ta d'auke ta tamkar ciki d'aya suka fito, so da yawa tana fifitata kan jauro d'in ma saboda karamci irin na baba jummai da sani darajar d'an adam, sosai suka ji dadin wannan tsarabar.
A guje fatuha ta qaraso gidan su fatsima kawo mata nata tsarabar, saboda dama ta mata alqawari duk sanda baba jummai ta zo, to zata kawo mata bakar alawa"(chocolate) .
Washe da baki ta qarasa cikin gidan nasu tana cewa, "Fatsima! Fatsima!
"ohni fatuha lafiya nagan ki haka? ko yauma tsokana kukayi? inji gwaggon fatsima washe baki tayi ta ce, "Wallahi gwoggo baba jummai ce ta zo yau shine na kawo wa fatsima tsarabar ta"
"Ayya ki ce min mutan birni sun zo, aiko fatsima na kewaye ki jira ta tafito" bata ida rufe bakin ta ba fatsima ta fito washe da baki Ta ce "Fatuha"
"na'am..! tare da qarasawa wajan fatu ta ce, "ke baba jummai fa ta zo Qur'an"
"Dan girman Allah? washe baki ta kuma yi ta ce ."Tayi tsarabar baka alawa?
"Eh Qur'an gama taki nan na kawo maki,"
"kai amma naji dadi" haka suka shige akurkin dakin fatsima suna ta hira tare da sherance muta ne inna da ke tsakar gida sai cewa ta ke Allah ya shirye su.
****
A gajiye ya dawo gida briefcase din shi da ke hannu yaronsa OLA ya amsa cikin sallama ya shigo falon, Mom na zaune a parlou tana kallo angel na kusa da ita tana bacci, A hankali ya qaraso yayi hug din Mom ta baya ya ce "Wash Mom am tied" juyowa tayi suna facing d'in juna ta amsa masa da cewa "Sorry son ka je part d'inka kayi taking shower lunch inka na jiran ka"
"Ok, face din Jidda ya dan shafa.. sannan ya haura upstairs.
Yana shiga part na shi bathroom ya wuce yayi wanka ya fito sanye da bathrobe white, A hankali ya nufi dress mirror ya fara shafa lotion mai kamshi yabi ko ina na jikinsa da shi, kai tsaye Wardrobe d'insa ya nufa ya curo three quarte black sai armless t-shirt ya sa , ba qaramin kyau yayi ba masha Allah.
Cikin natsuwa ya ke sakowa daga downstairs ya qaraso parlour inda ya bar Mom har yanzu nan take, Dining area ya nufa, ya ja kujera ya zauna rabi'a na gefe a hankali ta fara saving na shi tuwan shinkafa miyar egushi wanda taji kaji da yan ciki kamshi sai tayi yake, sai data gama serving nashi sannan ta mike, harara ya dala mata dan shi kwata-kwata yan' aikin kona masa rai suke musanman yan'mata wayanda ba abinda suka sa gaba sai halin bera, wani wawan tsoki ya kuma ja wanda yasa rabi'a kyarma, dagowa yayi da sexy eye's ball's din shi ya ce... "Keeee!Tunda kin gama zubamin abincin ai sai ki tafi ko? ko sai kin gama qaremin kallo eeye."
Mom dake parlour sai data ji tsawar da Sadiq ya daka ma rabi'a juyowa tayi ta ce, "Why son? Wai me yasa kai kullun sai an jika da masu aiki ne baby? gashi nan yanzu garin fad'an ka ka tada angel daga bacci" Bata fuska yayi kamar qaramin yaro ya ce, "Mom ni wallahi bana san yan'aikin nan yawancin su duk barayi ne Mom kuma qazamai" ya ida zancan yana tsame hannu sa daga cikin plate d'in abincin tare da dalla wa rabi'a harara y'all ce, "ai saiki zo ki kwashe ragowar abinci ki cinye mara mutunci kawai..! ya qara jan tsoki mtssss..! ya dawo parlour ya zauna tare da d'aura Jidda a cinyar sa ta ce, "Daddy please muje shan ice cream"
"Ok angel bari na d'ako car key sai mu fita" aje Jidda yayi saman three star sannan ya haura sama.
*****
Sai da suka kusan cinye rabi alawar, sannan suka saurara mata sai dai muce Allah ya tsare kar ayi zawo.
Sai yamma likis fatuha ta waiwayi gida shima d'in ma dan zata canza kaya dan ta je gad'a Washe da baki fatuha ta qaraso gida, Inna da baba jummai sai labari suke saman tabarma ta zo ta wuce su, baba jummai washe da baki ta ce, "Fatuha yan'mata" murmushi tayi tare da shigewa uwar d'aka, baba jummai ce ta qare mata kallo tsab ta ce "Masha Allah fatuha kyakyawa ce sai dai rashin jita baya bari a gani" tana da d'an tsawo dai-dai gwargwado ita ba gajera ba kuma baza'a kirata doguwa ba, tana da karan hanci kamar biro, bakin ta d'an qararami ne pink, ba laifi tana da hips sai dai yanzu ne ta fara kirgan dangi , wannan kenan, baba jummai ce ta numfasa ta ce..."Ni ko ladingo ina so inzan koma zan tafi da fatuha, dama hajiya tace na nema mata wanda zata dinga taimakama yar jikarta saboda yarinya ce, shine da na yanke shawara idan jauro ya dawo daga gona sai mu tattauna kan zancan"
" Ta6 baba jummai bana jin malam zai yarda da batun ki, saboda baya bari taje ko ina iyakar ta cikin kauyan nan, baba jummai da malam zai yarda da haka nima da zan so hakan, ko dan fatuha ta gyaru tunda nasan birni da kauye ba d'aya bane dole inta je can ta nutsu suma yan kauyan su huta" nisawa baba jummai tayi ta ce, "Bari jauron ya dawo ni na masa magana"
"toh Allah yasa ya amince..
Fatuha ce ta fito washe da baki daga uwar d'aka, tasha jan baki a dole yau itama gad'a zata ta ce "Inna nayi kyau? murmushi inna tayi ita da baba jummai suka hada baki suka ce, "Kinyi kyau fatuha" qara washe baki tayi sannan ta sa kai ta fice.
*****
Riqe da car key ya dawo main parlour tare da d'aukar Jidda ya ce, "Mom zamu fita shan ice cream may be mu biya gidan Anuty bilkisu"
"OK a dawo lafiya, angel amin tsaraba fa"
"toh grandma" sannan suka fita.
Ko da suka fita anwanke masa motarsa CRB black, Kaitsaye wanja motar suka wuce ola ya bud'e masa murfin motar dana Jidda tare dayi ma Jidda wasa sannan suka sa kai suka fita, sosai yayi yawo da Jidda, daga nan suka wuce gidan Anuty bilki.
Cikin jin dadi ta tarbe su inda ta cika Sadiq da kayan fruit Jidda ko sai wasan su suke ita da jamal, da murmushi Aunty bilki ta ce..."Ohni baby yanzu an fara zuminci" tana fadin hakan ne cikin zollaya, harara ya wurga mata ya ce, "oh you mean da bana zuminci ko tunda haka kika ce bari na tashi na tafi" hararar wasa ita ma ta masa ta ce, "tab naga yarda zaka fita daga gidan kuwa" hira suka sha sosai daga nan suka wuce family house.