Sashe 42
Captain Sadiq Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bedroom ta shige tare da yin wanka, kaya ta fido ta rasa wanda zata sa duk wanda ta fido sai ta maida can ta hango wata red gown me stone's, aje ta tayi a gefe ta tsantsara kawalliya ba qaramin kyau tayi ba, sannan ta zura riga masha Allah indai maganar kyau ake fatuha ta kai, angel ce ta shigo da gudu itama sanye da gown pink ta ce "Aunty daddy ya dawo?" waigowa tayi tare da yin fari da ido cike da zakuwa suka fito a tare shigowar sadiq parlour kenan su fatuha suka fito, kallo sadiq ya bisu da shi mai cike da so rugawa su kayi a tare suka rungume sadiq dariya ya saki kamar yarda suma suke cike da farin ciki ya ce, "zaku kadani.! Mom dake saukowa daga upstairs dariya ta saki ta ce "Sadiq kai da yaran ka kuna dirama wallahi" smile yayi tare da hug din Mom in taqaice maku duk wani girki da fatuha tayi sai da sadiq ya ci inda yake ta binta da kallo, ganin ta kara girma.
Bayan ya hutu ya fido tsaraba yabama fatuha I phone 6 waya dadi da murna wajan fatuha ba'a magana jidda kuma Tap Apple mai shegyan kyau tare da new Teddy's haka suka dinga zuba murna baki har kunne.
*2years letter*
Wata kyakyawar matashiyar budurwace da baza ta wuce 16 years ba ta rugo da gudu daga upstairs gudu take amma komai na jikin ta amsawa yake sanye take da 3 quarter pink sai riga white mai gajeran hannu tana sakin murmushi mai qara fito da zalla kyanta bangaje mutun da tayi ne ya sata tsayawa chak, cikin cool voice din ta ta ce "Sorry ..! tare da ra6awa ta gefansa ta wuce mutuwar tsaye majeed yayi yana binta da kallo jin wani abu ya harbi zuciyarsa lokaci daya kafadarsa ya d'age tare da sakin killing smile yabi stair's din da kallo, yana ayana yarda ya ganta wai gowa ya kuma yi ko zai ga yarinyar amma ba alamar mutum sauke ajiyar zuciya yayi.
sama ya haura direct part din sadiq ya wuce a hankali ya murda handle din kofar ya shigo, sadiq na zaune saman three sitar yana kallon news cikin sallama ya qaraso amsa masa sallamar yayi tare da aika masa harara wasa ya ce, "sai yau zaka nemeni dan raini senses? dariya majeed ya saki tare da cewa "Sorry" ya zauna yana cewa, "ni dai yanzu ba wannan zancan ba wacece na gani yanzu kamar daga part din nan ta fito? gaban sadiq ne ya yanke ya fadi qaqaro murmushi karfin hali yayi ya ce "Fatuha ce" *(Ohni salma🤦♀ yaushe fatuha ta waye haka🙄lol)* ok majeed yace tare da cije lips dinsa yana ayana wasu abubuwa a ransa......hmmmm
Muje zuwa fan's😘
Vote
Comment
Written by
Salma mas'ud nadabo
Edit by
Raheenat
📘REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM🐄
★We are the best ★
http/mobile.Facebook.com/Real-Hausa-fulani-writers-forum RHFWF-173984973194167/?refid=52&red=opera_speed_dial_&yn=H-R
*Email* [email protected]
*Facebook* www.Facebook.com/REALHAUSAFULANIWRITERSFORUM.COM
71_72
Ina matukar Godiya ga masoyan wannan novel, ina jin dad'in yadda kuke bani goyan baya wannan shafin naku ne duk masoyin CAPTAIN SADIQ*
Ko da fatuha ta shiga bedroom wayar tace ta hau ruri dake bedside drawer, cikin fara'a ta d'auka saboda sunan dake maqale a screen din wato Hanan, daukar wayar tayi tare da kallon screen din kasancewar video call ne saman bed ta haye ta ce, "Hey yan'mata ya kike?
"lafiya lau, wai yaushe zaki zo gida ne? ina so muje gidan Ammi birthday din Basma ya kusa?
"a ina za'ayi birthday din? inji fatuha
"kema kin san ba'a gida za'ayi ba"
"Chab aikin san halin uncle wallahi ba zai barni naje ba"
"nifa matsala ta dake kenan wallahi, ke komai uncle komai shi.! shi..!
"Eh naji din.!
"yanzu dai ki masa dubara sai muje"
"gaskiya ina tsoran fushinsa kin manta randa muka je birthday din haulat kenan?
"wallahi ban manta ba ina sane ras,"
"toh yayi kyau, amma fa zan shigo insha Allah"
"to shikenan ki gaishe min da angel"
"tam.! ta katse wayar tare da kwaciyarta tana tuna kyakyawar captain sadiq wadda bata gajiya da tozali da ita har rana mai kamar ta yau kankame pillow tare da lumshe ido.
Kamar yarda suka saba idan suka had'u haka suka dinga zuba hira tare da yin musu, dama sun saba baza su taba rabuwa ba, ba tare da sunyi musu ba, amma duk wannan hirar da suke majeed tunanin fatuha na maqale a ransa cike da begen sake tozali da ita karo na biyu, kiran sallah magrib ne ya tashe su, d'auro alwala sukayi suka wuce masallaci.
Basu dawo gida ba sai bayan sallah isha, ko da suka dawo majeed bai shiga gidan ba daga waje ya tsaya tare da jan motarsa yana tunanin ta inda zai 6ulo domin ya kara tozali da fatu tattausan murmushi ya saki yana tuna kyawuta mai gusar da nutsuwar wucin gani, wannan lokacin sam ba zaiyi wasa da damarsa ba dan a gaskiya a shirye yake da ya aure ta kota halin kaka.......hmmm tofa..!
Ko da sadiq ya shigo gidan Mom na zaune a parlour ita da angel suna kallo, kallon parlour sadiq yayi tare da cewa "Angel ina Aunty?
"tana bedroom Dady" ok yace sannan ya haura sama ko minutes 5 bai yi ba ya dawo parlour tare da wuce wa bedroom din fatuha, zaune take saman bed tana assignment da laptop tana sanye da rigar bacci dai-dai gwiwa sai gashin kanta data nanad'e sa kamar ganmo.
Bud'e kofar da akayi ne yasa ta d'aga eye's ball's din ta saki tattausan murmushi ta ture laptop din dake gabanta tana qoqarin tashi, harara sadiq ya aika mata, tare da cewa, "Ina car Key's dina?" zuburo baki tayi gaba sadiq ya cigaba da cewa, "wato kin rai nani ko? shine zan fita kika d'auke min car key's kika boye"
"sorry uncle, bana so ka fita ne ka sha rana, kuma da ka fita ai da bakon ka bai same ka ba, am sorry.! tasa hannuwata biyu a kunne ta langwabe kai ta ce, "Allah yaba ka hakuri" matsowa sadiq yayi kusa da ita har tana jin saukar numfashinsa ja mata baki yayi har sai da ta saki yar qara, ta6e baki tayi tana shirin yin kuka cikin wata irin murya can kasan makoshi sadiq ya ce, "kul kika min kuka wallahi yau sai kin kwana kina kneeldown, kuma kin san zan iya, bani key's dina," bedside drawer ta bude tare da zaro key's din ta miqa masa tana qoqarin komawa saman bed jawo hannuta sadiq yayi yana qare mata kallo ba qaramin kyau ta masa ba, lumshe ido yayi tare da ware su a kanta murmushi fatuha ta saki mai cike da sakonni iri-iri wani langwabe kai sadiq yayi yana binta da kallon qasan ido ya ce, "rufe idanuwan ki kiga wani abu" cikin sauri da zakuwa fatu ta lumshe idanuwanta wani d'an kit ya fido tare da bude kit din ya ce, "oya bud'e.! wata hadadiyar sarkar gold ce sai sheki take da walwali kallo daya zaka mata kasan ba qaramar sarqa ba ce bude baki fatu tayi tana kallon sarqar wani irin ihu fatuha tasaki tare da rungume sadiq, shima rungume ta yayi tare da kai hannu saman gashin kanta ya warware daurin data masa ya kwanto gadon bayanta, cikin cool voice sadiq ya ce can kasan maqoshi yarda sai fatu zata iya jinsa cikin rad'a ya ce, "Gashin ki yafi kyau a haka..! smile tayi tare da dagowa daga fafad'an qirjinsa da murmushinta mai qara mata kyau ta juya masa baya tana facing din dressing mirror tare da matsar da gashin kanta gefe tana kallon sadiq ta cikin mirror a hankalin ya kwance sarqar lumshe ido fatu tayi tana jin yarda hannu sadiq ke yawo a dokin wuyanta, samata sarkar yayi ya tsare ta da ido ya jin farin ciki jin shuru yasa fatu ware ido ta sauke su kan sadiq daya daura kansa saman kafadarta, suna kallon juna ta cikin mirror ba qaramin kyau sarkar ta mata ba da murmushi ta juyo tare da cewa, "Uncle na gode" murmushi sadiq yayi ya ce, "nike da godiya fatuha yau kusan shekarana uku bana tunani, bana zuwa asibiti kin zamar min wani bangare na rayuwata" murmushi ta saki tare da fita daga d'akin da sauri.
tana Isowa parlour ta fad'a jikin Mom tana cewa, "Mom kin ga sarkar da uncle ya siya min? murmushi moym tayi irin nasu na manya ta ce, "amma dai gaskiya mun gode wannan kyau ta haka" lokacin yayi dai-dai da fitowar sadiq daga bedroom din fatuha, angel ce ta turo baki ta ce, "Daddy ni fa☹?" ja mata kumatu yayi tare da fido mata zube na gold ya sa mata murmushi ta saki ta fada jikin sadiq ta ce, "love you daddy" tare da yimasa peck Mom ta ce, "lallai abin ma yar haka ce kenan? yaran ka kawai ka sani ni kuma ko oho" Mom ta fada, bayan Mom sadiq yaje tare da zuro kansa a wuyanta ya ce, "sorry Mom next time siyayarki ce ke kad'ai kin ji" d'an smile Mom tayi tare da shafa sumar kan sadiq shima zagayowa yayi ya zauna sun dad'e suna hira sannan kowa ya wuce bedroom dinsa.
Bangaran majeed ko cikin farin ciki ya koma gida, ko da umyma ta tanbayesa sai ce mata yayi ya kusa cika mata burin ta, murna ko har ba'a magana ko da ya koma d'akinsa da ya rintse ido fatuha yake gani tana sakin murmushinta mai tafiya dashi haka ya dinga juyi saman bed har bacci barawo ya sace shi.
*Asuba ta gari*