Sashe 37
Captain Sadiq Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lokacin yayi dai-dai da turowar kofa waigowa yayi yana kallon kofar, fatuha dake bakin kofa itama shi take kallo tana hamdallah ganin ya warware kauda kai tayi tare da cewa, "ina kwana.! amsa mata yayi babu yabo babu falasa qoqarin fita take ya ce "Fatuha.! juyowa tayi tana kallon sadiq wanda shi ma ita yake kallo ya ce "thanks for the caring" murmushi fatuha ta saki duk da bata ji abinda yace karshe ba ta gane mai yake nufi da Kalmarsa ta farko qarasa fita tayi shi kuma ya cigaba da aikin gaban shi.
Yau ma kamar jiya har yanzu rabi'a bata zoba har hankalin fatuha ya fara tashi da rashin zuwan nata, shara tayi da wanke-wanke sannan ta fera dankali ta soya ta juye a kuloli tare da kwai sannan ta daura ruwan zafi ya tafasa ta juye kamar yadda rabi'a keyi, haka tayi har su ola sai da ta basu nasu, amma har yanzu lamarin rabi'a na bata mamaki zuba kayan abincin sadiq tayi a tray ta aje a dining area sannan ta shige bedroom ta cire kayan baccin dake jikinta ta shige bathroom tayi wanka tana fitowa mai ta shafa tasa material red mai ratsin golding a jiki masha Allah fatuha ba qaramin kyau tayi ba, daure gashin kanta tayi da yar kibiyar soke gashi sannan ta fesa turare mai kamshi sannan ta fito daga bedroom,
Direct dining area ta wuce ta dau tray din kayan abinci sannan ta wuce part din Sadiq, a hankali ta tura kofar bedroom din kishingide ta ganshi saman bed yana sanye da riga da wando riga mai dogon hannu red mai ratsin black sai jeans blue ba qaramin kyau yayi ba, fuskar nan tashi tayi fayau cikin sallama fatuha ta shigo, amsa mata yayi a taqaice aje tray din tayi a stool,
Sannan tace, "Mai kyau ya jiki ?" amsawa yayi cikin cool voice dinsa, "jiki da sauki fatuha"
"to Allah ya qaro sauki" sannan ta zauna saman sofa tana facing din sadiq wayarsa ce dake saman bedside drowe ta fara ruri hannu ya kai ya dauka sunan da ya gani jikin screen din wayar ya sasa smile,
Daga daya bangaran Aunty bilki ta ce, "Hello baby, ya kake ?"
"lafiya lau Maman Hanan"
"ya naji voice naka wani iri?
"yanzu na ta shi daga bacci" ya fada a taqaice, murmushi tayi daga d'ayan bangaran ta ce, "bari na baka jidda tun jiya take matsamin tayi missing naka kai da fatuha" smile sadiq yayi wanda ya bayana fararan hakuran shi miqawa angel wayar Aunty bilki tayi ta ce, "daddy.!
"yes my princess,"
"dadd I miss you"
"miss you more angel"
"daddy yaushe zaka zo d'auka na?
"sai end of this week angel"
"yeee daddy love u dadd ina Aunty fatuha?
"gata nan kusa dani"
"please daddy ka bata muyi magana I miss her"
"ok Angel lemme give her.
Fatuha dake zaune saman sofa sai smile take saboda ta gane da jidda sadiq yake waya, saboda da ita kadai yake waya yana smile ko Mom miqa mata wayar yayi ta kara a kunne cike da jin dadi ta ce, "Jidda.!
"na'am Aunty" dan bata fuska fatuha tayi hakan ya fito mata da sak yarintar ta ta ce, "jidda haka ake ki tafi ki barni ni kadai a gida dan Allah ki dawo kin ji,"
"laaa Aunty baga daddy ba baya tayaki wasa? ai daddy ya iya wasa" dago ido tayi ta kalli sadiq da shima din ita yake kallo ta hadi wani yawu tace cikin zuciyar ta gaskiya jidda ba hankali ina ni ina wasa da sangami mtww Aunty da jidda ta ce ne ya maido da fatuha daga dogon tunanin da ta tafi sun dade sosai suna waya da jidda har mamaki fatuha take yadda suka dade kamar ba kudi ake dibaba.
Miqawa sadiq wayar tayi tare da qoqarin bude kulolin abincin dake saman stool, saving nashi ta shiga yi chips n egg sai farfesun yan ciki dake ta zuba kamshi ni kaina ganin qoqarin fatuha nake dan yanzu baza ta wuce 14 years ba, bayan ta kamala saving din nashi ta miqamasa plate din hade da fork amsa yayi yana qoqarin daukar fork din da hannu amma ya kasa saboda hannusa yayi tsamin, daurewa yayi zaiyi ta maza ya ci da hannu kan dole amma ya kasa fatuha na lura da yadda yake matsawa kansa taimakamasa tayi ta amshi plate din sadiq ya bita da kallo debo chips din tayi ta kai masa baki duk da tana gudun tsinki na sadiq aiko taci za'a ba musu ya amsa haka ta cigaba da feeding din shi yana amsa har sai da chips din ya qare sannan fatuha ta saurara masa, shi kansa ya ga qoqarinsa na cinye abincin raban daya ci abinci kamar haka har ya manta, tana qoqarin qaromasa, zaro ido sadiq yayi waje ya ce, "fatuha wazai ci wannan?
"kai mana"
"lallai to wannan din dakyar na daure na ci shima, anfada maki kowa irin kine acici" harara fatuha ta aika masa tana qoqarin tashi riqe hannu ta yayi ya ce, "sorry.! Sororo fatu tayi ji abin sadiq ya ce, murmushi ta saki sannan ta dau plate din chips din tana ci.
Rayuwa na tafiya komai na gudu kwanakin da sadiq ya dauka yana rashin lafiya duk wata dawainiyarsa fatuha ce kulawa fatu ke basa sosai na ban mamaki, hakan yasa wata irin shaquwa ta shiga tsakanin su da sadiq a yanzu jin fatuha yake kamar qanwar shi hakama itama fatuha kusan yanzu kullun suna tare sai dai idan ya tafi aiki ko masallaci, yanzu sosai fatuha ke jin dadin gidan haka shima sadiq duk wani tunani da damuwa ya ragu ba kamar da ba, har wata yar qiba yayi saboda fatuha bata barinsa da yunwa ko damuwa duk wani farin cikinsa ya tattara kan fatu kuma ya kasa gane mai hakan ke nufi, dan yanzu kusan ita ke feeding din shi duk wani abinci tana bashi tana masa hira har ya cinye bai sani ba yanzu sosai captain yake dariya har kyakyatawa kullun fatuha sai tasa sa dariya da labaran ta haka rabi'a ma ta dawo ta amshi aikin ta ashe itama fever tayi.
Daririkun dake tashi a dakin sadiq ,ya sani tura kofar kar ayi ban dani fatuha ce sanye da rigar sadiq ta uniform na wajan aiki ala dole sadiq take kwaikwaya yarda yake da dariya Sadiq ya saki tare da matsowa kusa da ita ja mata hancin yayi tare da cewa "Fatuha baki ji ko?" dariya ta saki ta ce "Mai kyau ai haka kake yi idan kasa uniform" ta ida zancan tana qoqarin fita daga bedroom din riqe hannu ta yayi ya ce "Anjima ki shirya zamu je dauko angel" tsale tayi tare da rungume sadiq tana dariya shima din rungume ta yayi yana smile dan sakin sadiq tayi ta ce "Wallahi da jidda bata nan gidan ba dadi"
"ko.!
"eh mana"
"ok oya kije ki shirya ki cire min kaya" bata fuska sadiq yayi ya ce, "2days dinnan kin fara rai nani Allah," turo baki gaba fatuha tayi ta ce " Yi hakuri" smile Sadiq yayi ya ce, "wannan bakin naki ya iya ba da hakuri kuma ya iya rashin jin" zame wa tayi daga jikin sadiq ta fita tana saukowa downstairs ta hango baba jummai na shigowa da kaya niqi-niqi wani irin ihu ta saki ta ruga da gudu wajan ta ta rungume ta, sadiq da ke qoqarin shiga toilet ya fito da sauri ya rife part din shi chak ya tsaya a up stairs yana mamakin rashin hankali na fatuha guntun saki yaja ya juya, a tunaninsa wani katon abune ya faru har sai daya rasa nutsuwarsa ta wucin gadi ajiyar zuciya ya saki.
kallo baba jummai tabi fatuha da shi kirjinta na dukan tara-tara tana mamakin rigar da ta gani jikin fatu gashi ta wani sauya tayi 6ul6ul wani miyau ta hadiya makwat ta danyi murmushi wanda iya Karshi le66anta fatuha ta katse mata tunanin da cewa, "baba shikenan sai ki tafi ki barni ni kadai a gida nan?
Baba jummai ta ce, "dan Allah yi hakuri fatuha wallahi hidimomine suka min yawa kuma bada niyar dadewa naje ba, niyata nayi kwana biyu na dawo"
"toh shikenan bari nayi sauri nayi wanka dauko jidda zamuyi daga gidan Aunty bilki" toh baba ta ce tana kara tsuma da danasanin barin fatu gidan basu tafi tare ba ashe jidda ma bata nan wani abu da hadiya mai daci fatuha ta wuce bedroom baba jummai ta bita da kallon tuhuma Allah ya rufa asiri ta furta jiki a mace sannan ta dau ledar tsarabar kayan miyan datayi ta shige kitchen.
Written by
Salma mas'ud nadabo
Edit by
Raheenat
📘REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM🐄
★We are the best★
http/mobile.Facebook.com/Real-Hausa-fulani-writers-forum RHFWF-173984973194167/?refid=52&red=opera_speed_dial_&yn=H-R
*_Email_* [email protected]
*_Facebook_* www.Facebook.com/REALHAUSAFULANIWRITERSFORUM.COM
65_66
Bayan ta tsala wanka ta shafe jikin ta da lotion mai kamshi da sanyi dadi, riga da sket tasa na atamfa mai ratsin pink green blue masha Allah kayan sun mata kyau, sai suka qara fitowa da haskyan ta daura dan kwali tayi ya zauna sosai a kanta, ta jawo green veil din ta sa sannan ta zura takalman ta black tare da fesa turare, bayan ta kamala ta fito daga bedroom parlour ba kowa sai kamshin girki baba jummai da ke ta tashi.