Sashe 26
Captain Sadiq Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Su sadiq na fita harabar gidan, fatuha ta juyo gida cike da tsoro raurau tayi da ido kamar tayi kuka saboda tuntuni rabi'a ta tafi sai ita kadai kwal a gidan sai su ola, parlour ta zauna tayi tagumi kamar munafuka tana ta raraba ido kamar wadda tayima sarki qarya, ganin tsoran ba zai fishe ta da komai ba yasa ta kuna kallo washe da baki ta dau remote control tana canza tashoshi Bollywood ta kai tayi shiru tana kallan film gaba ki daya imanin ta naga TV jin cikin ta ya fara kukan yunwa yasa ta tashi, dining area taje ta zubo macaroni da miya yaji kifi sosai kasancewa fatuha ba mai san macaroni ba ce yasa ta zuba kadan, ta dawo parlour saman three sitar ta zauna ta fara ci bayan ta kamala ta kai plate din kitchen tare da wanke wa bedroom ta koma tare da rage kayan jikin ta ta shiga wanka bata wani dad'e ba ta fito ko da ta fito lotion ta shafa tare da feshe jikin ta da turare white t-shirt din ta na aiki tasa kasancewa rigar ta kawo mata gwiwa sai taji bata sha'awar sa skirt din gashin ta ta baza ta sharce, masha Allah fatuha ba qaramin kyau tayi ba qarewa kanta kallo tayi a dressing mirror dariya tayi ta ce "Kai dan Allah dubi yadda nayi kamar ta cikin film din dana gama kalla hhhh lol" ta kumayin dariya tana godema Allah da yawadata ta da gashi a haka tasa kafa tafita daga bedroom din.
Bangaran su sadiq yana kai su mom airport , ya wuce da jidda family house dan shi yama manta da wata fatuha part din ammi ya shiga riqe da hannu jidda, Ammi dake zaune ta ce, "a'a wana ke gani," murmushi sadiq yayi tare da zama saman kujera yana gaisheta sannan ya ce, "Matar yanaga kin qara kyau?" washe baki Ammi tayi tana gyara daurin dankwalin ta tare da amsa masa ta qaraso parlour itama ta zauna, "ohni mai gida ace min jiki yayi sauki da har na fara dakan gunba ance min kana can rai hannu Allah ka zama dan gurgu" ta ida zancan tana dariya ,turo baki sadiq yayi ya ce "Haba ammi har so kike na bingire kenan? dariya ammi tayi tare da jawo jidda jikinta ta ce, "yar nema yau ba'a amin gwalangwatsin ba" smile jidda tayi kawai tare da cewa "Ammi ina gorubar da kika ce zaki siyo min ni da jamal?
"yar nema ashe baki manta ba ai tuntuni na siya tana daki na cikin drawer" da gudu jidda ta shige dakin ammi ta dan juyowa Ammi tayi tana facing din sadiq gyara murya ammi tayi ta ce "Ni ko Sadiq ya kamata kayi aure yanzu fisabilillahi dubi yadda jidda tayi wayau sosai yarinya na shirin zaman yan'mata, amma kai baka ko maganar aure bale nuna sha'awar ka ko dai baka lafiya ne Abubakar sadiq?" sadiq dake zaune saman three sitar ya hada gira sama data qasa kamar bai taba dariya ba, Ammi ta cigaba da cewa, "kai kullun baka so a fada ma gaskiya sai ka hau gunguni shi kuma Ibrahim ya zuba ma ido ko maganar aure bai ma," sadiq ko tunda ammi ta fara magana ya kai wuya dan shi bai da sharin yin wani aure yanzu, Alhaji ne ya qaraso parlour da alama yanzu ya dawo daga kasuwa ganin Ammi nata fada yasa Alhaji qaraso dan yaji ba'a sin zancan, ganin sadiq tasa gaba ya san maganar gizo bata wuce qoqi ya ce, "haba ladingo ya za ai ki tasa yaro gaba kina masa maganar aure? koma me ake samu a auran nan ai ya taba yi inya gaji da zama haka ai dole yayi aure tunda shi ba qarfe bane", ammi tabe baki tayi ta ce "Malam kenan da yaranan na da wannan tunanin ta tuni yayi amma kwata-kwata banga alamar yin hakan ba,
"koma dai menene bakin sasa gaba ba kina masa fada ba, ko abin motsa baki ba ki basa ba amma sai fada kike masa," shiko sadiq dadine ya mamaye masa zuciya sai murmushi yake Ammi tayi yake ta ce "Wallahi malam abin ya tsayamin araine?" Alhaji zama yayi kusa da sadiq tare da shafa gashin kansa ya ce,"yi hakuri kaji Abubakar sadiq," qaqaro murmushi sadiq yayi wanda iya qarshi lips din shi alhaji ya ce, "yauwa ko kai fa," ammi asiya ta kwalawa kira ta kawowa Alhaji abinci da sadiq, sadiq sai fama daurewa ammi yake bayan asiya ta kawo komai ammi tace ya sauko ya ci, "na koshi ya fadi a taqaice," bude baki ammi tayi ta fara fada "yanzu ni sadiq ban isa nama magana ba ko na baka shawara sai ka nunamin ban isa ba, ko Ibrahim ai bai isa yamin haka ba" matsar kwalla ta fara Alhaji da ke gefe takaici ma ya hana shi magana sadiq ganin abun ammi da gaske ne ya sashi cin abincin tare da sakin rai sannan ammi ta ji dadi ba laifi ya dan saki jiki amma sai wani bangare na zuciyar shi ya ke ji kamar ta fama masa inda ke masa qaiqayi tabbas yasan yayi rashin kausar har abada bazai kuma samun wada zata maye gurbinta ba, amma wani bari na zuciyar shi yaqi yadda ya cusa son wata diya mace har ta samu gurbi a zuciyar shi numfashi ya sauke tare da miqewa tsaye yana kiran angel Ammi ta ce, "mai gida kardai ka ce min tafiya za kayi? ko har yanzu baka huce ba? murmushi sadiq yayi ya ce, "haba matar ni na isa nayi fushi dake nayi fushi dake gobe ina zan fake" washe baki ammi tayi ta ce, "yauwa dan albarka, Allah yasa ma Albarka"
"ameen ammi"
" bari na kirama yar neman nan nasan yanzu haka ta wargaza min daki" dariya Alhaji yayi ya ce, "aiko data kyauta,"
"malam har da kai cikin masu biye ma ifiritan nan? da yanzu Jamal zai zo su hade biyar baka siyan part din nan" dariya Alhaji yayi tare da shigewa bedroom din shi, ammi kuma ta shige nata tana kwalawa jidda kira aiko tana isa dakin taci karo da abin goriba duk jidda ta watsar a tsakar dakin Ammi ta ce, "ohni ladingo ai dama na fadi nasan za'a rina tunda najiki shuru" washe baki jidda tayi ta ce, "ammi.! sadiq dake parlour ya qaraso yana dariya ya ce, "laa angel waya ce kiyi ma ammi 6ena? turo baki tayi ta ce "Daddy ba 6ana nake ba" ammi ta ce, "gidan ku kikayi ko? dariya jidda tayi ta boye bayan baban ta sadiq ya ce, "ammi bari mu qarasa part din Umma"
"toh shikenan saura can ma ki mata barnar" haqora jidda ta washe sannan sadiq yayi ma ammi sallama suka wuce part din Umma.
Parlour ta kuma dawowa tare da kallan agogo ganin karfe 3:00pm yasa fatuha rau-rau da ido, tasan za'a rina tunda aka bar amanar ta a hannu sangami a iya tunanin ta ko wani gari suka kai su mom ya ci ace sun dawo gida, zama tayi saman one sitar can kuma sai ta tashi upstairs ta haura sama direct part din sadiq ta shige, a hankali ta murda handle din cikin sa'a kofar ta bude saboda a tunanin ta ya kulle part din, tana shiga sanyi da kamshi suka mamaye mata hanci lumshe ido tayi tare da mai da kofar parlour ta rufe bedroom dinshi ta shige tana ta kalle-kalle wani album ta hango ya leqo ta qarqashin gado duqawa tayi ta jawo shi da hannun ta washe da baki ta bude album din, picture din sadiq ta fara cin karo da shi ya saki murmushi a picture din yasha kyau har ya gaji, cigaba tayi da ganin pics din album din wani guri ta ganshi da kausar wani gurin shi daya ganin yadda suke pictures din yasa fatuha ta dade tana kallon pictures din ko ba'a fada mata ba tasan maman jidda ce saboda suna kama da jidda ji tayi gabaki daya sun birge ta haka ta lallace tana kallon albums din kiran sallah la'asar ne ya sata qoqarin mai da album din har ta turashi qarqashin gado sai ta ji wani album din, jawo shi tayi tare da yin smile ta ce,, "bari na tafi da wannan idan na idar da sallah ya debe min kewa, tunda ni ka dai suka bari wato sun barni a gida duk abinda zai cinye ni ya cinye ni" downstairs ta dawo ta aje album din a parlour ita kuma ta koma bedroom ta dauro alwala.