Sashe 50
Captain Sadiq Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
ban da tari ba abinda yake har wani jiri yake gani, majeed dake gefansa sai sannu yake jera masa, toilet ya shige da sauri yana cigaba da tarin gaban zing, yana sauke ajiyar zuciya saboda galabaita kallon mirror dake manne jikin zing yayi jini da ya ganine gefan bakinsa ya sashi zaro ido waje hannu ya kai ya ta6a ganin kamar jinine yasa gabansa ya yanke ya fadi, hawayan dake maqale a idanuwasa ne suka sulalo.
zamewa yayi a qasan toilet din yana mai da numfashi sama-sama kirjinsa na tsananta harbawa, miqewa yayi da sauri ya fito duk da yana jin jiri, majeed dake zaman jiran fitowarsa ne ya ta shi yana masa sannu ko amsa masa sadiq ya kasa, wardrobe ya bud'e ya jawo trolley ya fara zuba kayansa yana zubawa jiri na dibarsa ga tarin sai zuwa yake tare da jini amma duk wannan abun yaki yadda majeed ya gane sai da ya gama had'a kayan shi tsaf majeed na gefe tsaye riqesa yayi ya ce "Baby wai me ke faruwa ne? naga muna lafiya lau lokaci daya ka rude, me ke damun ka ne? murmushi yayi ya ce "Karka damu tunawa nayi da flight dina na zuwa Lagos yau zai tashi kuma gashi saura 10 minutes ya tashi"
"ok muje nayi dropping naka"
"ka barshi kawai nayi ma driver magana ka ji" ok ya ce masa tare da yi masa peck ya ce, "safe trip..! sannan ya sa kai ya fita dakyar ya iya jan trolley ya fita waje yana tafiya yana tari tunkan ya qaraso ashuru driver ya bude masa murfin mota amsar trolley yayi yasa a boot sadiq yana shiga mota ya fara bale button din rigarsa saboda wani irin zafi yake ji numfashinsa sai daukewa yake yana dawowa, idanusa sun firfito waje sunyi jawur har lokacin yana tarin jini sai dai yasa handkerchief yana toshe bakinsa ko da ashuru driver ya shigo mota ja yayi suka bar harabar gidan.
Ta cikin mirror ya fara ganin halin da sadiq yake ciki a firgice ya ce, "yallabai.! cikin galabaita sadiq ya iya furta, "kaini wajan Dr yakub.! da gudu ashuru ya fisgi mota sai asibitin doctor yakub yana driving yana waigen sadiq.
Suna Isa asibiti driver ya faka mota sadiq ya 6ale murfin motar ya fito duk da yana ganin jiri, numfashinsa na barazanar daukewa bibiyu yake ganin mutane da hanyar ita kanta office din Dr yakub ya nufa yana had'a hanya.
bude kofar office din Dr yakub ke da wuya sadiq ya sulale sumame a wajan...🙆😰
Muje zuwa fan's
Vote
Comment Written by
salma mas'ud nadabo
Edit by
Raheenat
📘REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM🐄
★We are the best★
http/mobile.Facebook.com/Real-Hausa-fulani-writers-forum RHFWF-173984973194167/?refid=52&red=opera_speed_dial_&yn=H-R
*Email* [email protected]
*Facebook* www.Facebook.com/REALHAUSAFULANIWRITERSFORUM.COM
81_82
Mikewa Dr yakub yayi dan kawowa sadiq taimakon gaggawa. gabaki d'aya shima ya rud'e kwalawa nurses kira ya shiga yi da sauran ma aikatan asibitin, saboda gabaki daya ya rikice, kafin kace me har an daura sadiq a gadon asibiti.
Ashuru driver da shigowar shi yanzu ya ga za'a wuce da sadiq emergency bin gadon yayi yana matsar kwalla, ba'a zame da sadiq ko ina ba sai emergency, ashura na ganin haka ya ci birki bakin kofar emergency yana zarya, yar wayar da ke aljihunsa ya zaro dan ya kira gida amma sai dai wayar ba chaji kuma bai iya tafiya ya bar sadiq a yanzu dan ana iya buqatar wani abu, haka ya dinga zarya bakin kofar gabaki daya ya rude hankali sa a tashe.
Haka baba jummai ta dinga lallashin fatuha sannan tayi shuru Baba jummai ta ce, "fatuha tashi kiga mu koma tunda dai kin san aiki na can na jira na.! matsar kwalla ta fara cikin sanyin murya ta ce "Dan Allah Baba ki barni a nan wallahi bana san zuwa, bana son jin hayaniyar mutane, mudin na cigaba da ganin abinda ake a gida ina iya shiga wani hali" duk yadda baba jummai taso ta tafi da fatuha firtaqi ba yarda ta iya shiya ta barta ta tafi ko da baba jummai ta fita kuka fatuha ta dasa.
Shewace ke tashi yadda kasan yaune daurin auran wajan su Basma, zuhura ce ta shigo da sauri ta fada jikin Basma tare da cewa "Ansa biki wata d'aya..! washe baki Basma tayi tare da jawo wayarta ta fara kiran sadiq duk wannan kira da take ba'a dauka ba, ta6e baki tayi tana zancan zuci, "duk kayi ka gama aure dai sai munyi duk wulaqancin da kake zubamin bashi zai sa na daina son ka ba..! ta ida zancan zuci da jan d'an guntun tsaki, Hanan ce tashigo jiki a sanyaye Basma ce ta ce "Ke kuma lafiyar ki kuwa? Naga duk yau baki walwala..!
"wallahi tun d'azu nake neman fatuha a gidan nan narasa inda ta shiga, shi ne abun duk ya dame ni ta barni ni kadai, na kira wayarta yafi aqirga kashe"
"toh fa.! dazu dai tanan cikinmu har tace min kanta na ciwo na bata magani, namayi tunanin bacci tayi"
"ok qila ta koma gida, amma bari idan mun gama abinda muke sai muje ko?
"eh gaskiya" sannan Hanan tasa kai ta fita.
Bangaran iyaye angama komai inda Mom ta yanke shawarar Basma ta koma can gidanta yadda za'a ji dadin kula da amaran, waje daya kuma kowa ya amince da shawara.
doctors ne kan sadiq dan ceto rayuwarsa, inda suka ci sa'a ciwo zuciyar bai dad'e da kamashi ba, daya sha magunguna yadda ya kamata zai warke sai da yamma likis aka fito da shi, Ashiru yabi bayan su aka ba sadiq d'aki, har lokacin sadiq na kwance yana bacci sai qarin jini dake masa wanda doctor yakub ya bada nashi, ashiru zama yayi d'aya daga cikin kujerin dakin sai da ya dan jima sannan ya wuce office din Dr, ko da ya shiga lokacin yakub ya fita ganin wasu marasa lafiyar hakan yasa wuce gida dan sanar masu halin da sadiq yake ciki.
A hankali yake ware sexy eye's ball's dinsa da suka masa nauyi, bude kofa akayi a ka shigo ba kowa bane sai Dr yakub qarasowa yayi bakin gadan ya zauna gefen gado a hankali ya kai hannu goshin sadiq har yanzu da zafi rau cikin sanyi murya Dr ya fara magana "Captain me yasa kake wahalar da zuciyar ka da tunani tuntuni? nayi tunanin ka daina tunani amma yanzu ka dawo da shi sadiq, har kaja ma kanka ciwo zuciya" lumshe ido sadiq yayi kawai yana saurara Dr ya cigaba da cewa, "na rasa wani irin tunani kake wannan sadiq? ciwo nan da kake gani yana iya jama ka rasa aikin ka sadiq, har ma rayuwarka, da ace asibitin mu ka je ai da yanzu an farama shirin sallama ka wajan aiki..! rike hannu sadiq yakub yayi da sake cewa "Please ka fada min damuwar ka please sadiq? hawaye ne masu zafi daya ke bin daya a fuskar sadiq shi kan shi yakub ya firgita da yanayin da sadiq ya koma yanzu, cikin sanyin murya Dr ya ce "Tunda baka iya fada min ya kamata a gida a san damuwar ka..! ya fadi hakan yana qoqarin fita riqe hannunsa sadiq yayi tare da ware idanuwashi da suka zama ja ya ce, "Please karkamin haka Dr bana fata kowa yasan abinda ke damuna a yanzu, please kamin alqawarin baza ka fada ma kowa ba? zame hannunsa Dr yayi dan baya jin wannan karan zaiyi shuru, har ya kai bakin kofa sadiq ya ce "Dan Allah karka fadi please" ya ida zancan yana kuka mai cinrai chak Dr yakub ya tsaya dan gabaki daya tausayin sadiq ya lullu6e sa damuwar sadiq ta zarce na da a yanzu dawowa yayi da sauri saboda tarin da sadiq yake dan basa taimako, allura samun hutu ya masa, ya fita ko da ya shiga office ya kasa zaune ya kasa tsaye yana tunanin inda matsala sadiq take dan yanzu ya lura ko yasha maganin indai zai cigaba da tunanin da yake zai zama anyi ba ayi ba.