Sashe 23
Captain Sadiq Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ba'a fi 50 minutes ba sai ga Dr yakub sadiq ne ya masa iso har bedroom dinta, dudubata yayi sannan ya fito da alura da magunguna ya aje a gefe sai da ya gama zuko alura sannan yayi ma fatuha magana, "hajiya ki juya zan maki alura ko dan fever ta sauka" waro ido fatuha tayi ta fara kuka tana cewa, "dan Allah kayi hakuri wallahi bana san alura" kuka take sosai sadiq ta shiga ba hakuri, banza yayi da ita kamar bai jinta, ohni fatuha yau na shiga 3 ban ta6a tunanin muguntar mai kyau ta kai haka ba duk wannan zancan tana yin shine a zuciyar ta ,Dr ne ya katse shurun da cewa, "please ki tsaya na maki alura kin ji ba zafi fa kuma ko dan ki samu sauki masasarar da kike yi kinji" Dr ya ida zancan yana smile fatu ta ce, "wallahi bana san alura dan Allah kayi hakuri ka kyale ni" Dr yakub ne ya juyo ya kalli sadiq dake ta latsa wayar shi kamar ba mutun a wajan ya ce, "ka ji mara lafiyar ka bata san alura kuma irin wannan fever sai da alura yake sauka" dago sexy eye's ball's din shi yayi yana qarewa bed din kallo da fatuha take kwance saman bed din cikin isa ya qaraso ya ce, "fatuha..! shuri tayi kamar bata ji shi ba sarai yasan tana jinshi, wani sabon rainin ne haka ji yayi dama bai kira Dr din ba ya barta ciwo ya kashe ta inya tashi mamakin kansa ma yake yarda ta isheshi kallo yake koda yake yana yin komai ne saboda farin cikin angel daf da ita ya zo ya zauna tare jawo ta Jikinsa sosai suke jin saukar numfashin juna su da yarda zuciyoyin su ke bugawa kuka fatu tasa tana cewa, "ni ka kyale ni bana so" banza yayi da ita ya riqe ta gam Dr ya zunkud'a mata alura wani irin kuka ta saki tare da rungume sadiq gam tana kuka sai da tayi kuka san ran ta sannan ta fara sauke a jiyar zuciya, dan guntun tsaki sadiq ya ja tare da zame ta daga jikinsa fatuha ko yana zame ta ta koma ta kwanta saman bed tana sauke ajiyar zuciya, sannu Dr yakub ya mata sannan ya dau briefcase din shi tare da yima sadiq bayanin yadda zata sha magani godiya ya mashi sannan ya rako shi har bakin kofa yashiga motarsa ya tafi, shi kuma ya koma bedroom din fatuha ja mata blanket ganin tayi baccin wahala sannan ya fita ita kuma bacci ya sure ta.
Bangaran su Mom ko sun isa family house lafiya, direct part din Ammi suka fara shiga cikin fara'a ta tarbe su da jin dadi asiya mai aiki ta kira ta kawo masu fura mai sanyi da kayan motsa baki, aiko sakin jiki sukayi suka sha dan Ammi ba irin iyayan mijin nan ba ce mai takurawa surukanta ba daukar su take kamar ya'ya ta Jidda ta janyo tana mata wasa ta ce, "yan'mata baba ina baban naki kwana biyu shuru? murmushi jidda tayi ta ce, "Daddy na nan lafiya lau"
"to madallah kwana ki nake ji majid na cewa sadiq bai ji dadi ba" Mom ce ta ce, "wallahi ko faduwa yayi a toilet"
"Allah sarki ai abun ya zo da sauki"
"masha Allah"
"ai yanzu ya warware sosai da tare zamu zo ma"
"Ayya..! sun sha hira sosai da Ammi daga nan suka wuce part din Umma lokacin baba bai dade da dawowa daga kasuwa ba, baba jan Abba yayi suka shige part nashi suka dasa sabuwar hira abin ka da yan'uwa haka Umma da Mom suka bude sabon shafi na hira Basma ce ta fito sanye da gown ta zo har parlour ta gaida Mom, tare da kawo masu kayan motsa baki sannan ta ja jidda bedroom nata tana mata wasa tare da tanbayarta ina daddy washe da baki jidda ta ce, "yana lafiya lau"
"ok good idan kun koma gida ki ce masa anuty Basma na gaisheshi" to jidda tace mata, chocolate ta dauko a bedside drawer taba jidda sannan ta cigaba da assignment din ta da datake yi sun dade sosai dan kusan a can su kayi dinner sai kusan 9:00pm sannan suka fito, sai da Abba ya qara leqawa part din Ammi ya gaishe da alhaji sannan suka fito har bakin mota Umma da Baba da Basma suka rako su sannan suka juya cikin gida.
Fatuha kuwa sadiq na lullube ta bacci ya kwashe ta, ba ita ta tashi ba sai da ake kiran sallar isha'i ko da ta tashi zazza6in ya sauka sai dai jikin ta ba qwari, a hankali ta yaye blanket din jikinta ta shige toilet alwala ta dauro bayan ta gabatar da sallah ta koma saman bed ta kwanta.
sadiq kuwa bashi ya fito daga gym ba sai gab da magrib wanka yayi ya tafi masallaci bashi ya dawo ba sai bayan sallah isha'i ko da ya shigo gida yaji ba motsin kowa hakan tabatar masa da su Mom basu dawo ba, bedroom din fatuha ya leqa kwance ya hango ta, jin shigowar shi yasa fatuha qara yin lamo haskyan dakin ya kunna tuni dakin ya gwaraye da haske, a hankali ya qaraso ya leqa fuskar ta tare da cewa, "fatuha..! banza tayi kamar mai bacci tsaki ya ja ya ce "Nasan kina jina ko? ki tashi ki sha magani kona qarasa ki da bindiga.! tunda dai mutuwar kike so" tuni fatuha ta tashi zaune tana zarar ido maganin ya shiga bale mata ya bata sai da ta sha sannan ya miqa mata fresh milk tace ta koshi wani irin kallo ya wurga mata ba arziqi ta kafa kai ta sanye, sannan ya fita daga d'akin yana fita ta ce ah ashe su sangami ana da kirki har da hada ni da madara mai dadi sannan ta ja dan guntun tsaki ta koma ta kwanta.
Bayan ya fito daga d'akin fatuha parlour ya dawo ya zauna tare da lumshe idanuwan shi kamar mai bacci cikin sallama su Mom suka shigo wani irin smile yayi tare da tashi zaune, ya qaraso wajan su jidda ce ta rungume shi tana cewa, "daddy I miss you"
"miss u more angel kin tafi kin bar daddy shi kad'ai a gida" turo baki tayi ta ce "Daddy Anuty nan bata taya ka hira ba ne ba ko? ta ida zancan tana 6ata fuska
"eyya my angel Anuty ba lafiya fever take.! moym da zaman ta kenan saman three sitar ta ce, "me ya sameta sadiq ya ce, "Mom fever take dazu na ganta a parlour zaune tana rawar sanyi shine na kira mata Dr yakub"
"good baby ka kyauta bari na dubata" Abba da ke haurawa upstairs ya ce, "kice ina mata sannu" to Mom ta ce tare da shiga ita da jidda, ko da suka shiga a lokacin fatuha tayi bacci cikin tausayawa Mom take kallonta domin sakanita da Allah take son yarinyar daga karshe tayi mata Addu'a suka bar dakin.
yau ko sadiq shi da kanshi ya shirya jidda, sannan su kayi bacci jidda ko sai missing din Anuty fatuha take sadiq ko dadi ya ji komin banza ta saitu.
Written by
Salma mas'ud nadabo
Edit by
Raheenat
📘REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM🐄
★we are the best★
http//mobile.Facebook.com/Real-Hausa-fulani-writers-forum RHFWF-173984973194167/?refid=52&red=opare_speed_dial_&_yn=H-R
*Email*:[email protected]
*Facebook*:www.Facebook.com/REAlHAUSAFULANIWRITERSFORUM.com
45_46
Misalin karfe 6:00am na safe fatuha ta tashi Alhamdulillah jikin nata da sauki, a hankali ta sauko d'aga gadonta ta shiga toilet wanka tayi tare da yin alwala, tana fitowa tasa doguwar riga ta shimfid'a daduma domin gabatar da sallah, kasancewar yau juma'a tana gamawa ta cire rigar ta saka wasu riga da wando mai ruwan zumuwa rigar ya tsaya mata har gwiwa, ba qaramin kyau kayan suka mata ba sai suka fito da shape din ta sosai veil din kayan ta dako sai yar hoda data murza sai lipstick ta sama lips din ta, tayi kyau masha Allah direct part din sadiq ta wuce.
a dai-dai bakin kofa ci birki tana zazare idanuwanta har ga Allah yanzu Sadiq ya fara bata tsoro daurewa tayi a hankali ta murda handle din kofar, parlour ba kowa sai sanyi AC da ke tashi da kamshi a hankali ta qarasa kofar bedroom ta murda a hankali ta tura kanta cike da fargaba sadiq ta hango gaban dress mirror, sanye da bathrobe yana goge gashin kansa da sallama ta qaraso bedroom din, ciki-ciki ya amsa kamar mai koyan magana jidda dake zaune saman bed itama sanye da bathrobe da alama da ya gama gyara kanshi zai gyarata washe da baki jidda ta ce, "Anuty..! tare da rugawa a guje ta rungume fatu 6ata fuska tayi ta ce "Anuty ashe baki lafiya shine baki fada min ba? ta ida zancan tana 6ata fuska murmushi fatuha tayi ta ce, "Ai yanzu na warke sauke ranki Jidda ta"
"toh shikenan Anuty" sadiq ko harkar gaban shi yake fatuha kuwa sai binshi take da ido a sace tana mamaki hali irin nasa har ta tsinci kanta da zancan zuci, ohni mutun sai shegen kinibibi kamar mace..! dan gutun tsaki fatuha ta ja tare da daukar jidda suka fita.