Sashe 44
Captain Sadiq Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ko da fatuha ta fita kitchen ta shige ta had'a coffee ta daura cup din saman tray ta haura saman, a hankali tayi knocking din kofar, "come in.! aka ce hakan yasa fatuha bude kofar a hankali ta shigo, sanyi AC ke tashi da kamshi na musanman cikin fara'a ta qarasa shigowa sadiq na zaune saman three sitar sanye da night dress din shi blue masu taushi wando da riga, cikin nutsuwa ta samu guri ta zauna saman one sitar, miqa masa glass cup din tayi amsa yayi yana smile kurba biyu zuwa uku yayi tare da kallon fatuha ya ce, "kamar akwai magana a bakin ki" dan murmushi tayi tana wasa da yatsun hannu ta, "ina jin ki.!
"uncle dama-dama uhm gobe ina so naje family house ne ni da Hanan" wani irin miyau sadiq ya hade take nan coffee ya fita ransa, "waza taje gani family house ? ya fada cikin zuciyar sa qara hada rai yayi kamar an aiko masa da sakon mutuwa majeed ne ya fado masa a rai qara tsuke fuska yayi ya ce "Ban shirya ma zuwan ki family house ba" ya fadi a taqaice, "uncle...! d'aga mata hannu yayi ya ce "Yawon yayi yawa ina laifin kije gidan Aunty bilki, next time kin je can din" ya fadi a taqaice dan murmushi tayi wanda iya karshi la66anta, saboda bata san gardama da sadiq ko dan karya bata ransa ta ce, "Toh..! qoqarin fita ta take jiki ba qwari jawo ta sadiq yayi ta fado saman fafadan qirjinsa dariya fatuha ta saki tare da dan dukan qirjinsa cikin wasa, murmushi ya saki tare da d'ago da habarta ya ce "Na dauka kinyi fushi da uncle ne? dan 6ata fuska tayi tare da daura hannuta gefan fuskarsa tana kallon kamar yarda ya tsare ta da shanyayin idanusa ta ce, "bana fushi da uncle kuma ba zan fara ba..! Kuma dama can gidan Mami nayi niyar zuwa Hanan ce tace na tanbaye ka muje can" qarewa lips dinta kallo sadiq yake har ta kai aya yana jin wani sanyi na ratsa sa tunda daga d'an yatsan sa har zuwa kansa ya ce, "Ok.! zame jikinta daga na Sadiq tayi ta ce, "Uncle bari na tafi"
"ok har kin fara jin bacci ne na dauka hira kika zo taya ni" har lokacin hannu fatu na cikin na sadiq yana murzasu a hankali dan smile tayi wanda ya bayana fararan hakoran ta ta ce "Ba bacci nake ji ba kawai zan tafi ne saboda bana son dare yamin a nan ina jin tsora fita ni ka dai" d'aga gira sadiq yayi wanda ya kara bayana kyansa ya ce, "ok good night.! ya saki hannuta har ta kai bakin kofa ta jiyu ta ce "uncle zaka taya ni hira kafin bacci ya dauke ni?"
"yeah..!
"ok zan kira ka video call idan na je bedroom" dawowa tayi ta masa peck a goshi sannan ta fice daga part din.
Ko da ta koma bedroom laptop ta kunna, a bangaran sadiq ma haka kiran fatuha ya shigo laptop din sadiq dauk'a yayi yana kallon ta kamar tana gabansa, yana shan coffee yana kallonta suna magana surutu ta cigaba da zuba masa yana dariya, har cikinsa na kulewa haka itama sosai sukayi hira inda sadiq yake jin bacin ran dake damunsa ya tafi, har tayi bacci suna video call smile sadiq yayi ganin fatuha tayi bacci sannan shima ya kwanta, amma duk da haka ya kasa kashe laptop din kuma ya kasa kauda idanuwasa daga kanta yarasa dalilin da yasa inda yana tare da fatuha yake bata guri na musanman a zuciyarsa wasu abubuwan bai san yana yi ba idan suna tare so da yawa ya kan manta kansa idan yana tare da fatu, ita ka dai ce macan dake ganin murmushinsa fara'a shi da halinsa da wannan tunanin bacci ya dauke sadiq ba tare da ya kashe laptop ba.
*Asuba ta gari*
Addu'a cike a bakin ta tashi tana miqa d'auke, laptop din ta dake saman bed take qoqarin sadiq ta hango kwance yana bacci, mai cike da birgewa da jan hankali murmushi ta saki tana qare ma kyakyawar face nashi kallo hannu ta kai kan screen din laptop din tana shafawa can kuma ta janye hannuta, daukar laptop din tayi ta aje saman sofa yadda zata dinga hangosa duk abinda take, toilet ta shige ta watsa ruwa tare da dauro alwala daure da towel ta fito ko da ta fito lokacin sadiq shima ya tashi dan ba alamarsa ta cikin laptop din baya saman bed, cikin sauri ta shirya tare da gabatar da sallah sket din makarantar ta ta jawo tasa tana gama sawa ta zura rigata tana 6ale ma6alin riga ta, ta hango sadiq tsaye shima yana 6ale nashi dariya suka saki a tare ta ce, "morning uncle.!
"morning too dear, kin rigani tashi na riga ki shiryawa baki da sauri" dan turo baki fatuha tayi ta ce, "dama can ka tashi idan ba" yar dariya sadiq yayi ya ce, "kwarankwatsi ban tashi ba" fashe wa da dariya fatuha tayi saboda tasan tsokanarta sadiq yake da kalamanta na da kashe laptop din yayi domin ta qarasa shirya wa.
Kusan a tare suka fito lokacin angel har ta shirya cikin uniform din ta tana dining area ita da Mom da Abba cikn nutsuwa suka qaraso, gaishe da su Mom su kayi suka amsa a tare sannan suka ja kujera suka zauna saving din su fatuha tayi sannan suka fara break cikin jin dadi bayan sun kamala peck sukayi ma Mom, Abba ne ya ce, "lallai gidan nan ana gwada min banbanci jiya ina kallo Mom dinku kukayi ma peck, ni kuma ko oho ba komai zan rama" dariya sukayi su duka tare da ba Abba hakuri kusan a tare suka fito Mom ta rako su har bakin kofa yaran sadiq sai qamewa suke, shigewa motoci sukayi Abba ya shige nashi suka bar harabar gidan.
Sosai yau sun sha karatu har da test sai da sukayi na history sosai fatuha ke maida hankalin ita da kawayan ta, Nana da Zara sune kawayan ta na makaranta kuma yan'yan masu kudi ne masu ji da wayewa da yan matanci, fatuha ko tun tana jss2 ta zana JSSCE saboda qoqarin da hazaqa yanzu haka SS2 take Hanan na SS3 Basma kuma ta gama, Nana ce ta kalle ta bayan uncle ya fita daga class ta ce, "Niko fatuha ina wannan uncle din nan naki mai kyau?" kallon ta fatuha tayi tare da aika mata harara lokaci daya ta canza fuska kamar ba ita ba ta ce, "ina ruwan ki da uncle dina?
"laaa fatuha yaushe kika zama haka? inji Nana, Zara dake gafe ta ce, "Karki ga laifin ta wallahi ai dani ce fatuha da tuni na samawa kaina mafita wallahi"
"hmmm wai me kuke nufi ban fa gane wannan hausar taku ba? fatuha ta fada yar shewa Zara da Nana sukayi lokaci daya suka ce, "wallahi rainin hankalin nan namin dadi serious, to bari kiji ki zauna nan kwado ya maki kafa, wallahi dani na samu damar ki da tuni na dama wallahi" inji Nana.
"ku dai baku da aikin yi ni ina da, uncle matsayin yayana na d'aukesa ba komai ba"
"Allahu Akbar" su Zara suka hada baki wajan fada duka fatuha ta kaima Nana da Zara da littafin dake hannu ta.
***
Basma ce zaune ita da Umma tana taya ta kwalema a d'akin ta, pictures din sadiq ne ya fado hannuta kai ta dauka ta kurawa hotan ido tana kallon tana shafawa sam ta manta da Umma na wajan ta lula duniyar tunanin sadiq.
Umma ce ta ta6a ta firgigit ta dawo daga duniyar tunani duk ta daburce tana qoqarin aje hotan, dan murmushi Umma ta saki na su na manya ta ce, "yar auta me ke damun kine kwana biyu naga duk kin rame kin zabge kamar mara lafiya" hawayan dake maqale a idanuwan tane suka zubu tare da riqe hannu umma, tac e " Umma na rasa me ke damuna tun zuwan da yaya sadiq yayi kwanaki na rasa meke damuna wallahi umma,😭 ina son yaya sadiq tun ba yanzu ba" ta ida zancan tare da rushewa da kuka ta ce, "ko kallo na bayayi..! lallashin ta Umma ta shigayi da cewa, "haba auta me abin kuka? share mata hawaye Umma tayi ta ce, "duk wata mace mai lafiya dole taso sadiq saboda ya tare duk abinda mata ke so Basma ban ga laifin ki ba, insha Allah zan taya ki da addu'a, idan sadiq alheri ne a gare ki Allah ya baki shi, idan ko haka ta faru sai nafi kowa farin ciki, kinga sai a hada da naki dana majeed tunda shima jiya yake fada min ya samu wadda yake so suna dai-dai tawa da ita" murmushi Basma ta saki tare da fita daga dakin da gudu cike da farin ciki Umma ta bita da kallo tayi murmushi irin nasu na manya.