Sashe 41
Captain Sadiq Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Har fatuha ta shiga bedroom ta fara cire mabalin rigar ta, ta tuna da ice cream din ta dake bedroom din sadiq cikin fridge da sauri ta fito ta haura upstairs, a hankali ta bude part din ta shige parlour ba kowa sai kamshi dake tashi, bedroom ta shige tare da nufar fridge, ganin Sadiq tsaye yana qoqarin cire rigar uniform dinsa ya sata cewa, "uncle..! waigowa yayi cikin smile ya qara kyau da kwarjini ya ce, "yes dear.!
"uhm ya naga ka dawo yau da wuri haka uncle?
"na gama aiki ne gobe da safe flight dina na zuwa london zai tashi zani wani course ne ba zata ya zo min, hada kayana na dawo yi" dan bata fuska tayi tare nufar fridge ta dau ice cream tana ta kunbure-kunbure ta fice Sadiq ya bita da kallo.
Vote
comment Written by
Salma mas'ud nadabo
Edit by
Raheenat
📘REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM🐄
★We are the best★
http/mobile.Facebook.com/Real-Hausa-fulani-writers-forum RHFWF-173984973194167/?refid=52&red=opera_speed_dial_&yn=H-R
*Email* [email protected]
*Facebook* www.Facebook.com/REALHAUSAFULANIWRITERSFORUM.CM
69_70
👏🏽Godiya gare ku mosayan ❤wannan novel, ina jin dad'in yarda kuke comments😍 ana mugun tare irin sosai din nan.🤸🏽♀🤸🏽♀
wannan shafin naki ne Maimuna Lawal Allah ya bar zuminci har ya'ya da jikoki Ameen🤝
Fatuha na shiga bedroom ta aje ice cream din saman bedside drawer dan gabaki d'aya ice cream din yafita ran ta, a duniya ba abinda ta tsana kamar mai kyau yayi nisa da ita, ita kanta har mamakin hakan take jiki ba qwari ta ida cire school uniform tare da shigewa bathroom ta sheqa wanka ta fito, bayan ta tsane jikin ta tabi da lotion mai kamshi tare da sanya black after dress din ta mai stone's d'aure gashin kanta tayi kamar ganmo tare da murza yar hoda da lipstick masha Allah fatuha ba qaramin kyau tayi ba, fitowa tayi daga bedroom din ta wuce na Mom cikin sallama ta shiga mom Na tsaye gaban dress mirror tana shiri da alama fita za tayi cikin fara'a ta amsa fatu ta ce, "Mom fita zakiyi ne?"
"eh wallahi zani gidan Ammi ne, dama yanzu nake cewa ko zaki raka ni? dan murmushi fatuha tayi itama tana san zuwa wajan Ammi din nan amma tunda ta zo sau biyu ta ta6a zuwa gashi tana san ganin Basma, amma Assignment ba zai bari ba gashi malam anjima zaizo ta ce, "Mom kin manta yau wednesday,"
"oh haka fa na manta fa shaf next time munje"
"kuma wallahi Mom ina san zuwa Basma har ce min take bani da kirki bana zuwa,"
"ai ta fada duk zaryar da suke maki baki zuwa masu kema kin fara koyan halin uncle din naki," dan smile fatuha ta saki mai cike da jin dad'i ita dai duk abinda za'a ce daga mai kyau yake so take ta ce, "Mom ai baya san yawo uncle shiyasa"
"ke kuma sai biye masa kike ko, zuminci fa abin wasa bane" Mom ta ida zancan tana daukar handbag din ta kusan a tare suka fito, angel na zaune a parlour tana kallon cartoon ganin grandma zata fita yasa ta tashi tana cewa, "grandma zan biki please"
"nope yau malam zaizo" zu6uro baki Angel tayi gaba tana sanyin kuka ta ce, "please grandma ki je dani," fatu ta ce, "angel kiyi hakuri grandma ta je kin ji, muma ranar Friday mun tafi kinji.! d'aga kai jidda tayi ba dan taso ba, har bakin mota suka raka ta suka juyo.
A dai-dai bakin kofa suka ci qaro da sadiq yana sanye da 3 quarter black da white t-shirt da alama gym zashi, kauda kai fatuha ta yi ala dole fushi take da sadiq, smile yayi tare da d'aga angel sama yana mata wasa tana dariya ko kallon inda fatuha take bai yi ba saboda ya lura yau rigima take ji, ra6awa tayi ta gefansa zata wuce ta cika taf qiris take jira ta fashe, ruqo hannu ta yayi hakan yasa ta tsaya chak a wajan, ta kasa kwace hannu ta sai binsa da take da kallo, aje jidda yayi qasa yana aje ta kamar jira take tayi cikin gida da gudu, fisgo da fatuha yayi ta fado saman fafadan qirjinsa har tana jin bugun zuciyarsa lamo tayi a qirjin nasa idanu ta lumshe, a hankali ya d'ago da habar ta yana kallon ta lumshe ido yayi tare da ware su kan fatuha cikin cool voice dinsa ya ce "Fushin na menene uhm? dan 6ata rai tayi tana qoqarin zamewa daga jikinsa tunda bai san fushin me take ba, dan matse ta yayi da karfi ta saki yar qara, ta fara matsar kwalla kamar jira take tana binsa da idanu ta cikin tattausar murya sadiq ya ce, "daga nace zanyi tafiya sai fushi fatuha 3 days fa kawai zanyi kin ji dear," turo baki gaba tayi ta ce, "ni ba fushi nake ba"
"to me kike?
"ba komai"
"ok tunda ba fushi kike ba please ki had'a min kayana, na rasa kayan da zansaka kin riga kin shagwaba uncle da yawa," d'an zunburo baki ta kuma yi maicike da shagwaba sadiq ya ce, "please karki ce bakiyi"
"zanyi mana"
"promise.!
"promise..!
"good girl"ya sakar mata peck a goshi ya fita.
Bayan ta kamala hada masa kaya sannan ta kalli agogon dake manne a d'akin kusan karfe 4:30 sauri fitowa tayi daga part din ta wuce bedroom, d'auro alwala tayi tare da gabatar da sallah tana gamawa ta d'auko alQur'anin ta, saboda yau laraba, alqur'ani kawai suke yi tare da jawo hijab din jidda tun a parlour ta zura mata suka fita a tare, lokacin har malam ya zo karatu suka yi sosai inda malam ya masu qarin bayani akan hadisi, sai gab da magrib suka shigo cikin gida, alwala kawai suka gabatar tare da yin sallah.
bayan ta idar ta tsaya yin lazumi sannan tayima jidda assignment tayi nata kiran sallah isha ne ya tashe su bayan sun gabatar suka fito parlour sukayi dinner sannan kowa ya wuce bedroom din shi saboda sun gaji likis.
Asuba ta gari
Sallah asuba fatuha tayi tare da yin wanka, mai kawai ta shafa tare da sa yar gown iya karta gwiwa sannan ta fito bedroom din jidda ta shiga tayi mata wanka tare da shirya ta cikin uniform sannan ta bar d'akin, kitchen ta shiga cikin sallama baba jummai nata jefa bafanke gaishe ta fatuha tayi cikin fara'a ta amsa sannan suka gaisa da rabi'a, bude fridge tayi ta fido yan cikin rago ta gyara ta d'aura kan wuta tare da zama tana taya su baba jummai aiki, sai hanata suke amma taqi sai da farfesun yayi ta juye a kola tare da hada coffee tasa a tray direct part din sadiq ta wuce.
a hankali ta murda kofar parlour ba kowa aje tray din tayi saman stool ta nufi bedroom, tsaye ta hango sadiq yana qoqarin saka necktie sallama tayi tare da gaisheshi cikin fara'a ya amsa sannan ta qaraso ta amshi necktie din tana samasa bayanta samasa ta kallesa da murmushi kwance a fuskarta ta ce, "uncle you look so handsome" tare da masa peck shima peck ya mata tare da daukar suit dinsa black ya riqe a hannu, fatu ta jawo trolley dinsa suka fito parlour lokacin angel ta turo kofar tare da cewa "Daddy..! ta fada jikin sadiq hug nata yayi d'an shagwabe fuska angel tayi ta ce, "daddy am going to miss you"
"me to angel.!
"amma daddy zaka min tsaraba teddys"
"yes angel.! washe baki tayi ta ce, "Aunty fatuha kema ki fadama daddy tsarabar da zaimaki" smile tayi tana kallon sadiq kamar yarda yake kallonta ta ce, "Duk abinda daddy yake so shi nake so yamin tsaraba" kallon ta sadiq yake mai cike da so da kauna sannan ya zauna saman one sitar tray ta jawo ta zuba masa farfesun a boll saboda sadiq mutun ne mai son farfesu shiyasa fatuha kullun sai ta masa dan ta faran ta masa, feeding din shi farfesun ta fara yana sha angel itama tana bashi haka suka dinga feeding din juna su cikin jin dadi happy family sannan suka fito tray din fatuha ta kai kitchen ta wuce bedroom tasa uniform tare da d'auko school bag dinta.
Fitowar ta parlour yayi dai-dai da fitowar su Mom da Abba cikin nutsuwa ta gaishe su peck sadiq ya masu shida angel itama fatuha peck tayi ma Mom suka fice a tare mota d'aya suka shiga da sadiq driver na ja sai da aka zo school din su yayi parking, gaba ki daya idanunta sukayi rau-rau alamun zatayi kuka, suka bama sadiq hug suka fice yana kallon su har suka shige classes sannan driver ya ja mota sai airport.
Tunda sadiq ya tafi su angel suke missing nashi Mom har mamaki suke, bata ko yar rahanan sun daina idan kaga suna raha to sadiq ne ya kira waya, haka shima can cike yake da kewar su inda yake jin kamar wata yayi ba kwana uku ba.
Akwana a tashi ba wuya wajan Allah yau kwana sadiq biyar kuma yaune ranar dawowar shi, zo ku ga murna wajan su fatuha sai zuba rawar kai ake Mom sai janta take dan yanzu fatuha ta tashi d'aga yar aiki dan tuni sadiq ya yan'tata duk wani abinci da sadiq ke so fatuha ita da kanta ta masa sannan ta jera a dining area.