Sashe 32
Captain Sadiq Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau su fatuha bacci har da munshari ansamu lafiyayan bed, duk da na dakin ta bana wasa bane amma duk haduwar shi bai kai na sadiq ba dan haka bacci tasha sosai ko da aka kira sallah asuba tana bacci, sadiq ne kadai ya tashi ya dauro alwala ya tafi masallaci, yana dawowa saman three sitar ya koma ya zauna tare da kunna kallo yana kallon new din safe cikin miqa fatuha ta tashi agogwa dake manne jikin daki ta kalla kusan bakwai na safe ware ido tayi tana qoqarin tashi daga gadon da take, idanuwata ta ware sosai tana bin dakin da kallo kwalla ta fara matsar wa tana fadin nashiga uku na lalace yau sangami zai kashe ni, wayo inna mu na bani qasan gadon ta zame tana rera kuka jira kawai take taji saukar aradu bayan ya gama kallon news din blanket din daya lullu6a da shi ya nade a hankali ya murda handle din kofar bedroom tsugunne ya hango fatuha bakin gado jin an bude kofa yasa fatuha zabura ta miqe, tana zarar ido yarfe hannu ta shiga yi dariya abin ya so bama sadiq daure fuska yayi ya bude wardrobe yasa blanket din ciki, jikinfatuha ko sai rawa yake tana matsar kwalla tana yarfe hannu, ganin zai fita bai tanka mata ba ta ce , "tsakanina da Allah ban san na shigo dakin nan ba Qur'an" ta fadi zancan tana matsar kwalla ta cigaba da cewa, "wallahi iya kata parlour ban san ya na zo nan ba, dan girman Allah mai kyau kayi hakuri wallahi aljanune ke san jamin masifa," sadiq da ya tsaya bakin kofa cak yana jin fatuha wata dariya ya gutse ya juyo fuska daure harara ya aika mata ya ce, "Kin ji na maki magana ne? kin min laifi kuma kin zo kina min kuka dukanki nayi ko me? dama ai so kike ki kwata saman bed din saboda kina jin na zama sa'anki toh kin kwanta kinji abinda nake ji ko, to saiki zo ki fita mtss" fatuha ko rantse-rantse ta shiga yi masa shiko yayi fuska kamar gaske ganin bai tanka mata ba yasa ta fita daga daki da gudu tana fita saman bed ya fada ya saki dariyar har mamakin tsoran fatuha yake ta iya rashin ji amma intaga an kamata yanzu ta fara kuka gyara kwanciya yayi dama da kyar yayi bacci saboda bai saba bacci kujera ba.
Bangaran fatuha ko tana shiga daki ajiyar zuciya ta saki tare da shigewa toilet ta yi alwala.
Haka rayuwa ta cigaba da tafiya yau dadi gobe akasin haka, amma fadan da sukeyi da sadiq ya ragu harkar shi yake tayi nata, ta dage sosai jidda na koya mata karatun boko duk da itama din ba wani nisa tayi ba bangaran karatun ta na adini ba'a magana dan maida hankali take sosai, ga wani girma data qara dakyau yanzu haka su Jidda sun gama exam Aunty bilki sai matsama sadiq take ya kawo jidda hutu tunda su Mom basu nan.
Su Mom ko sun gama abin da ya kai su uk, amma Alhaji ya dage baza su dawo yanzu ba sai sun gama soyewar su sannan, aiko Mom bata masa gardama ba dan ita ba wanda take san faran ta ma rai kamar Alhaji.
Sanye yake da blue shirt mai dogwan hannu, sai jeans sumar shi tasha gyara waya ce manne a kunnan shi da alama da Mom yake waya, sai shagwaba yake zuba mata sai da yazo parlour sannan ya katse wayar tare da kwallawa fatuha kira, fatuha da yanzu ta fito daga wanka wata yar ficiciyar riga ta zura ta fito da gudu kallon ta yayi tare da kauda kai ya ce, "Kije ki hada ma jidda kayanta a trolley" shagwabe fuska tayi tana kallon sadiq kamar zatayi kuka, kallon ta ya kuma yi sannan ya kauda kai yaga alamar idan ya biye mata ba inda zai kai jidda kuma shi gaskiya ba zasu tafi tare ba, idan suka tafi wazai gyara masa part din shi, bedroom fatuha shiga sai da tayi kukan ta son ranta sannan ta cigaba da hada ma jidda kayan ta, jidda ko sai murna take zataje taga Jamal, bayan ta gama hada mata kayan ta fito da trolley din parlour sadiq na saman two sitar jidda na riqe da hannun fatuha daukar trolley din yayi ya fida waje su fatuha na biye dashi a baya, cikin boot ya sa trolley din tare da kama hannu jidda, fatuha ko ji take kamar ta daura hannu a kai ta saki kuka idanuwan ta cike da kwalla taf, shigewa mota sukayi jidda sai daga mata hannu take har sai da motar su ta bar harabar gidan sannan ta shige gida da gudu ta fada saman three sitar ta saki kuka mai tsuma zuciya.
Written by
Salma mas'ud nadabo
Edit by
Raheenat
📘REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM🐄
★we are the best★
http/mobile.Facebook.com/Real-Hausa-fulani-writers-forum RHFWF-173984973194167/?refid=52&red=opare_speed_dial_&yn=H-R
*Email*:[email protected]
*Facebook*:www.Facebook.com/REALHAUSAFULANIWRITERFORUM.com
57_58
Godiya ta musanman gare ku mosayan ❤ wannan novel ina jin dadi 💃🏼yadda kuke comments🤓 a kan wannan littafi hakan ya nuna min ana mugun tare 🤝🏽 wannan shafin naku ne.
Sai da fatuha taci kuka ta gaji sannan ta tashi ta shige kitchen, ta bude fridge ta ciro fruit ta wanke ta dawo parlour tana ci tana kallo har bacci barawo ya kwashe ta.
A dai-dai bakin gate ya tsaya tare da yin horn shitu mai gadi ya taso ya bude masa gate, washe da baki ya shiga gaisheda sadiq, sannan sadiq ya sako hancin motar shi cikin gida Jamal dake filin gida yana ball ya saki murmushi ya biyo motar yana murna dai-dai ta parking din motar yayi a parking space tare da bude murfin motar tunkan ya budewa jidda motar, tayi sauri fitowa ta washe ma Jamal baki small dad Jamal yace tare da fadawa jikin sadiq murmushi Sadiq yayi tare da d'aga shi sama yana mashi wasa, dauke da shi ya shigo parlour tare da yin sallama Aunty bilki na saman three sitar zaune Hanan na saman one sitar cikin sallama sadiq yayi washe da baki Aunty bilki ta amsa tare wurga mai harara, sosa keya yayi tare da zama Hanan da ke, zaune a kujera ta gaisheshi a taqaice ya amsa mata tare da kallon Aunty bilki cikin wasa ta ce, dashi "Bari kallo na!, ta fadi tana qara aika masa harara dariya yayi ya ce, "Kai sister tunda na kawo ta ai sai ki huce"
"ban hucewa abinda sai da na dinga binka sannan ka kawo ta"
"to ayi min hakuri please" toh tace tana kwallawa baba larai kira ta kawowa sadiq kayan motsa baki dauke da tray ta fito cike da kayan motsa baki ta aje masa a gabansa tare da masa sannu da zuwa sannan ta juya ta koma bakin aikin ta, hira suka dinga zubawa shida yar uwar shi suna cikin yin hirar Aliyu min jin Aunty bilki ya dawo shima zama yayi aka dasa sabuwar hira da shi, basu suka tashi ba saida suka fara jin kiran sallah magrib, alwala suka dauro sadiq da Aliyu suka wuce masallaci Kasancewa Aunty bilki hutu take shiyasa ta cigaba da kallon ta.
Sai da aka gabatar da sallah sannan suka dawo gida lokacin Aunty bilki ta shirya masu abinci a dining area, direct can suka wuce dining area Aunty bilki ta shiga saving nasu lafiyayan jallof taji naman rago da kosulo cikin jin dadi suka cin abinci tare da taba hira bayan sun kamala cin abinci suka dawo parlour suna hira suna kallon news sai wajan karfe 10:00pm sadiq ya baro gidan Aunty bilki.
Kiran sallah magrib ne ya tashe ta daga bacci bedroom ta shiga tare da shigewa toilet ta d'auro alwala ta gabatar da sallah bayan ta idar tayi zaune saman daduma tayi tsuru-tsuru wani irin tsoran gida take ji da wani fargaba, duk ji take gidan ya isheta tunanin rayuwar ta a kauye ita da fatsima ta shiga yi har da yan hawayan ta ji take kamar ta rufe idanuwan ta ta ganta a kauyan wudil gabaki d'aya kewar su inna ta dame ta, jan jiki tayi ta hau saman bed bawai dan tana jin bacci ba blanket taja tayi lamo tana matsar kwalla.
Bala mai gadi dake gyangyandi qara horn yasasa tashi firgigit wangale gate din yayi, yana washe baki qaraso da motar shi yayi dai-dai saitin bala mai gadi tare da zuge glass din window, murmushi yayi ya ce, "malam bala hala har ka fara bacci? murmushi bala mai gadi yayi ya ce, "Wallahi ko shi ke san dauke ni? saboda yar isakar da ake tana kadawa mai dadi sai kaji bacci na fizgar ka" murmushi Sadiq yayi tare da da ciro kudi idan yake ajewa acikin motar yan' dubu-dubu ko irgawa baiyi ba ya damkawa bala mai gadi tare jan motar, bala mai gadi jerawa sadiq Albarka ya shiga yi da fatan alheri sannan ya soke kudin shi aljihu yana yin parking ya kashe motar tare da jingi da kujerar motar ya lumshe idanuwan shi tare da ware su murfin motar ya bude, tare da samata key yana shigowa parlour haske ya kunna ya gwaraye parlour kallon parlour yayi ba kowa, kashe haskan yayi a hankali ya qarasa bakin kofar dakin fatuha har zai murda handle din kofar sai ya fasa tare da ja baya ya wuce part din shi, fatuha ko duk wani motsi da sadiq yake a kunnanta take jin shin lamo tayi kamar mai bacci haka ta dinga zare ido har bacci ya kwashe ta.
Yana shiga bedroom toilet ya shige ya sheqa wanka ya fito, tsane jikin shi kawai yayi tare da zura kayan bacci yabi lafiyar bed ya kwanta.