Sashe 61
Captain Sadiq Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan ta gabatar da sallah tana qoqarin linke daduma sadiq ya fara motsawa kusa da shi ta matsa ta tsaya, tana qare masa kallon ba qaramin jiki sadiq yasha ba sosai tausayin mijin nata ya lullu6eta musanman idan ta tuna duk saboda ita ya shiga wannan halin, a hankali ya fara bude idanusa ya sauke su kan fatuha kallon ta yake kamar wanda bai taba ganin ta ba yana bin dakin da kallo, cikin sanyin murya ya ce, "zan sha ruwa! ruwa ta tsiyayo masa a glass cup ta taimaka masa ya d'an dago har lokacin bai dauke ido a kanta ba har ya kafa kai ya shanye ruwa ya mika mata cup din ta aje sannan ta qara dawowa bakin gado tana murmushi lumshe ido sadiq yayi ya ware su cikin sanyin murya ya ce, "fatuha..!
"na'am.! ta ce tana qoqarin ta6a sumar kansa, riqe hannu ta yayi ya furta, "ina mijin ki me ya kawo kinan, ke fa yanzu matar aure ce..! bai ida rufe bakinsa majeed da shigowarsa yanzu ya ce, "akwai wani mijin ne bayan ka..! ya ida zancan yana qarasowa gaban gadon, kallo sadiq ya bi majeed dashi mai cike da mamaki daga mai gira majeed yayi ya ce, "karfa kayi mamaki da kai aka daura aure badani ba, saboda kai ka cancanci zama da fatu bani ba, ni ga matata..! fatsima ce ta shigo tana smile Basma ta biyo bayan ta kanta na saman qafadar Khaleed mamaki ne ya lullu6e sadiq hawayan farin ciki na bin gefan fuskarsa Khaleed ya ce, "karfa kayi mamaki dama over taking kamin yanzu kuma na dau abita" ya ida zancan yana dariyar shaqiyanci yana mai cigaba da cewa, "ai sai ka miqe yanzu tunda an daura da fatuha" rufe fuska fatuha tayi tana qoqarin barin gun riqe hannuta sadiq yayi na tattausan murmushisa ya ce, "kun fiye sa ido" ya fada cikin cool voice saboda har yanzu bai jinsa yadda yake ba amma jin wannan labari ba qaramin dadi ya masa ba, zuciyarsa na kunshe da tanbaboyi fal ta yarda aka daura auransa da fatu sai kallon juna suke shi da fatuha, haka suka dinga raha suna bama Sadiq kulawa har ya fara jin ya warke, kiran sallah magrib ne yasa su ka fita tare da matan su dan su dauro alwala a masaukin su kasancewa masaukin ba nisa da asibiti, suna fita fatuha ta tashi tana qoqarin itama shiga toilet ta dauro alwala, riqe hannuta sadiq yayi tare da jawo ta batayi masauki ba sai saman fadadan qirjinsa yana binta da kallonsa mai kashe mata jikin a hankali ya hada bakin su guri guda ya fara kissing nata sun dau mintina suna a haka, sannan ya sake ta ya hada face nasu guri daya yana wasa da yan yatsun hannuta suna sauke numfashi a hankali, cikin taushin murya ya bude baki ya ce, "my wife..! smile fatuha tayi tare da lumshe ido cikin cool voice sadiq ya ce, "fatuha kina so na? Jinjina kai fatu tayi cike da kunya tana murmushi "bani da abinda zance sai dai na godema Allah daya bani ke, ban taba tunanin zan shiga wuni hali saboda rashin ki ba, ina son ki fatu son dani kai na ban san wani irin so bane" hannu fatuha sadiq ya jawo tare da daurashi saitin zuciyarsa ya ce, "fatuha ke ce rayuwa ta idan babuke babu ni bana jin zan iya rayuwa babu ke, I love you from the bottom of my heart.! ya ida zancan yana langwabe kai ya ce, "please ki ce kina so na please" ya ida zancan kamar qaramin yaro rungumesa fatuha tayi tana hawayan farin cikin zame jikin ta tayi tana qoqarin tashi riqe ta sadiq yayi ya ce, "baki ce komai ba" rufe fuska tayi tare da saurin shigewa toilet jingina tayi jikin kofar tana sauke ajiyar zuciya tana smile cike da farin ciki ta gabatar da alwala ta fito har ta fito sadiq na binta da kallo, ta gabatar da sallah tana idar wa majeed ya shigo da take away ya aje tare da shafa kan sadiq peck ya masa ya sakin lallausan murmushi ya ce, "please forgive me bros" lumshe ido sadiq yayi ya ce, "mention not ni ya kamata na gode maka" laqace masa hanci sadiq yayi dariya sukayi lokaci daya sannan majeed ya ce, "ai saika miqe ka warke tunda ga muradin ranka kusa da kai" ya ida zancan yana kashe ma sadiq ido duka sadiq ya kai masa na wasa ya goce tare da qarasowa saitin kunnansa ya mashi wata magana, dariya suka saki a tare majeed ya fita da sauri yana cewa, "mu dai asuba ta gari" dariya sadiq yake har da yar kwalla peck fatuha ta masa a forehead ta ce, "mai kyau mai ya fada ma haka har ya saka wannan dariyar" smile yayi ya ce, "zaki sani amma not now amma very soon zaki ji" ya fada yana kashe mata ido murmushi tayi tare da jawo lafiyayan abinci ta fara feeding nashi yana amsa.
Ko da majeed ya koma masaukin su fatsima na wanka cikin toilet daure da qaramin towel ta fito ganin shi zaune saman bed yasata yan noqe-noqe dakyar ta fara shirin duk kunya ta isheta shima rage kayan jikinsa yayi ya wuce toilet ya watsa ruwa tare da dauro alwala ya fito.
Shiryawa tayi cikin pink night dress masu kyau masha Allah ta yi kyau sosai kuma kayan sun hauta, saman bed ta hau ta shige cikin blanket tayi lamo ko qala majeed bai ce mata ba shima ya shirya sai da ya gama shirin shi ya ce, "fatima.! a hankali ta dago ya ce, "mata tashi ki ci abinci" dan smile tayi ta ce, "Na koshi ai naci abinci a asibiti"
"ai wannan da ban ne dana asibiti, ki tashi mana" ya ida zancan yana langwabe kai ba musu fatima ta tashi zaune ta sauka daga saman gado ta zauna saman carpet kaza ce lafiyayan majeed ya bude tasha rumo ta gaji a hankali majeed, ya dinga feeding din fatima tana amsa sai da suka ci suka koshi sannan ya dauke komai ya bata umarni ta dauro alwala, brush tayi ta dauro alwala majeed ya ja masu sallah raka'a biyu suka godewa Allah, bayan sun idar majeed ya kama kanta ya mata addu'a sannan ya dauke ta kamar baby sai kunya take ji ya daura ta saman bed kissing nata ya fara cikin salo yana shinshinar kamshi turaran ta ganin zasu wuce gona da iri ya sani fita jiki a sabule har ina tuntu6e saboda harara da majeed ya wurgo min😒
Ko da naje part din su Basma shima kulle yake jiki asabule na dawo parlour ina wurga ido😒
Written by
Salma mas'ud nadabo
Edit by
Raheenat
http/mobile.Facebook.com/Real-Hausa-fulani-writers-forum RHFWF-173984973194167/?refid=52red=opera_speed_dial_&yn=H-R
*Email* [email protected]
*Facebook* www.Facebook.com/REALHAUSAFULANIWRITERSFORUM.COM
95_96
this page is for you Aunty khadija Hamu nadabo tare da daukacin masoya wannan novel ina son ku irin sosai din nan❣❤🤸🏽♀
Washe gari ko da fatuha ta gama wanka, taimakawa sadiq tayi ya tashi shima ya shiga toilet, sanye da towel ya fito yana goge jikinsa da qaramin towel, lallausan murmushi ya sakarwa fatuha dake zaune saman kujera a hankali ya qaraso kusa da ita ya sakar mata peck lumshe ido tayi ta ware su ta ce, "Uncle ina kwana? lakace mata hanci yayi ya ce, "Ina kwana sweetheart? rungume ta yayi a jikinsa tsam suna jin bugun zuciyar junan su, lamo fatuha tayi a fafadan qirjinsa ta ce, "Uncle.! dan 6ata fuska sadiq yayi ya ce, "Sweetheart bana san wannan sunan, ki ce wani suna mana kamar my love" kallonsa fatuha take cike da so ta ce, "to wani suna kake so nace?
"ki zabi wani suna mai dadi a part form uncle" smile tayi ta furta, "to habibi na.! smile sadiq ya saki da cewa, "please qara fada naji" maimaitawa tayi tana qoqarin zame jikin ta riqeta sadiq yayi ya ce, "Ina zaki baki shirya ni ba? zaro ido fatuha tayi waje ta rufe fuskarta, jawo ta ya kumayi jikinsa ya ce, "My love yau fa ke zaki min komai ko mai bana iya shafawa.! rufe ido fatuha tayi ta ce, "Uhm ni dai...! bata ida zancan ba ya hade bakin su waje daya yana mata french kiss me cike da salo tuni jikin fatuha ya fara mutuwa dan sakin ta yayi yana kallon ta, lumshe ido fatuha tayi a hankali ya hura mata iskar bakinsa mai sanyi ware ido tayi tana kallon sadiq ta jawo lotion ta fara bin ko ina na jikinsa tana shafa masa idanuta rufe riqe hannu ta sadiq yayi ya ce, "My love ni gaskiya na warke yau zamu koma gida? yar dariya fatuha tayi ta ta6a goshin sadiq ta ce, "har yanzu da sauran zazza6i, dariya sadiq ya saki yana cewa, " in ba wani zazza6i jikina" yana mata cakulkuli tana gantsarewa tana dariya.
Ko da na leqa masaukin su fatsima😂 zaune take saman bed tana tana sheqa kuka, majeed da yanzu ya fito daga wanka yana goge jikinsa da qaramin towel lagwabe kai majeed yayi ya qaraso bakin gado kusa da fatsima cikin cool voice ya ce "Please baby kiyi hakuri kukan ya isa haka mana my love, tun jiya kike abu daya har kin sama kanki ciwon kai" ya ida zancan yana jawo ta jikinsa zamewa tayi ta ce, "Ban qara yadda da kai wallahi? ta ida zancan tana qara rushewa da kuka, "ni ka matsa ka ban guri" smile majeed yayi da dagowa da face nata ya ce, "please my love kiyi hakuri bazan sake ba, kuma fa kowa da kika gani da haka ta fara, kuma har da ke kin fiye dadi da yawa shiyasa nayi baji ba gani, but am so sorry" ya ida zancan yana langwabe kai murgada masa baki fatsima tayi tana qoqarin kwantawa ya ce, "Please ki tashi ki sha magani? bata musamasa ba ta miqe ta amshi magani tana gama sha ta koma ta kwanta shima yana gama shirinsa ya kwanta tare da jawota jikinsa.