Sashe 9
Bafulatana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rabe kuwa banda kuka ba abinda takeyi sabida zafin da kalaman inna Laure sukayi mata a zuciyarta, Sarai tasan abinda bin maza ke nufi dukda ƙarancin shekarun ta.
A hankali ya matasa kusa da ita yana kallonta yace "kiyi haƙuri Rabi'atou insha Allah wata rana se labari.
Taɓe baki Laure tayi sannan ta karkace ta dinga zuba tijara sannan ta fice ta bar musu dakin!
Sosai abin ya batawa muzaffar rai dan haka ya kasa cewa komai, cikin tatatausan lafazi yace " tashi kije ki shirya mutafi kiwo.
Tana jinsa amma setayi kamar bataji me yace ba ta cigaba da kukanta, sosai kukanta yake taba zuciyarsa amma yayi shiru yana kallonta
Dan kanta ta rarrashi kanta tayi shiru, a haka moddibo yay sallama a ƙofar ɗakin sannan ya shigo, kokaɗan beyi mamakin ganin su a tare ba sabda hakan sam ba sabon Abu bane,
Da gudu Rabe ta ta nufi Baban nata ta rungumeshi se kuma ta sake fashewa da wani sabon kuka. cike da damuwa moddibo ya É—agota yana kallon fiskarta yace "meya faru kuma ?
Bata CE komaiba sabda kukan daya ci ƙarfin ta, bataso ta sanar dashi abinda inna laure tayi mata shiyasa tayi saurin nuna muzaffar da hannunta wanda ke tsaye daga gefe tace "baba yaya zafar ne yake faɗamin wai zetafi Gidan su ya barmu! ta ƙarashe mganar tana kuka.
Murmushi moddibo yayi sannan ya dafa Kafadunta yace " haba kekuwa meyasa zakiyi haka?
Kadafa ki manta ke ɗin ƙanwarsa ce dole wata rana ze sake zuwa kodan ya ganki dan haka ki dena kuka kinji?
Da sauri ta daga kanta alamar ta yarda da batun Baban nata, dan hka ta share hawayenta sannan ta koma kusa da muzaffar tace "Hamma Zafar baba yace "zaka dawo wata rana dan haka bazan sake kuka ba sbda babana baya min ƙarya komai ya fadamin gaskiya nake daukar sa.
tunda ta fara maganar muzaffar ke kallonta sosai yake nazarin yarinyar gata karama amma tana da kaifin tunani wannan idan ta kai shekara 20 yazata kasance?
Lallai Rabi'atu tana da wayo kuma yana jinjina irin soyayyah dake tsakanin ta da mahaifin ta,
Murmushi yayi mata tare da Jan hancinta da hannunsa dikansu sukayi dariya sannan suka yiwa moddibo Sallanar sesun dawo sannan suka wuce kiwo ita da Muzaffar.
*******
*_MUMBAI BABBAN BIRNIN ƘASAR INDIA_*
ƙarfe 8:00 na dare agogon ƙasar ya buga, wata hamshaƙiyar matace ke Sakkowa daga saman benan dake cikin wani ƙayataccen falo wanda yafi kamada aljannar duniya kunnenta ɗauke da wayarta ƙirar Iphone da alama waya takeyi, a hankali take sakkowa cikin isa da ƙasaita hannunta jere da wasu murɗaɗɗun zobuna na zinare, sanye taƙe cikin doguwar rigar less ɗan ubansu wanda yaji uban stones a jikinsa a haka harta iso cikin falon ta zauna. Daga ɓangaren Abie yace "Aisha lallai ya kamata komai yazo ƙarshe wllh na gaji da zaman nan naki a wata ƙasar ta daban don haka a cikin satin nan ya kamata ki dawo ƙarsarmu ta haihuwa mu zauna tare a nan cikin iyalai na.
Ɗaure Fuska Hajiya Aisha tayi sannan tace "ina me baka haƙurin sanar dakai cewar bazan iya barin ƙasar india in dawo Nigeria ba, ina ganin gara ba baka lokaci ka samu kayi tunani akan maganata wata ƙila zaka sakko muci gaba da zama kamar da, amma idan na dawo Nigeria waze cigaba da gudanar da lamari Zafar Enterprises ?
Kasa magana Abie yayi ya katse kiran sabida takaicin ta, wani irin abu yaji yana taso masa wanda yafi kamada na ɓacin rai sannan ya jefar da wayar a gefanta.
*_ABUJA NIGERIA_*
ɓangaren Abie kuwa daƙar ya iya miƙewa ya nufi toilet donya watsa ruwa , gabaɗaya tunaninsa ya tsaya cak babu wani abu dakeyi masa daɗi komai ya fice masa a rai, a dadafe yayi wankan ya fito cikin mintunan da bazasu gaza goma ba ya gama shiryawa cikin riga da wando na farar shadda ayi mata ɗinki irin nasu na manyan masu Hannu da farcen Susa, ba laifi kayan sun masa kyau dik da irin ramar dake kan fuskarsa da gangar jikinsa, kana kallon sa zaka fahimci baya cikin kwanciyar hankali a haka ya fito daga part ɗinsa cikin shirin fita, Momy ya samu zaune a falo se fadilah da Zainab wadda ke zaune kusa da momy duk lamarin Duniya ya isheta.
Remote Fadilah ta ɗauka tana ƙoƙarin Kunna Ƙatuwa Tv bangon dake falon tamkar ba Ɗan uwanta ciki ɗaya ake shelar nema ba a kafafen yaɗa labarai da duk wani saƙo da lungu dake duniya ba
Kallonta kawai Abie keyi zuciyarsa na tafarfasa yace "bazance miki komai ba Fadilah ma na tabbatarwa da kaina cewar sena shata miki layi da komai nawa sannan zaki shiga taitayinki. Abie ya faÉ—i hakan zuciyasa na zafi akan Halaiyar Fadilah
Ficewa yayi daga falon harya fito harabar gidan Guards ɗinsa suka buɗe masa ƙofa sannan Driver yaja motar sauran suka mara musu baya suka ɗauki hanyar gidan IG
Momy najin fitarsa Wasu zafafan Hawaye suka shiga zubo Mata tana kallon Fadilah
A fisace Zainab ta tashi itama tana kallon Fadilah tace "ban taɓa ganin irin wannan haukan ba wllh se'a kanki Fadilah, wannan wani irin Rashin imani kike dashi?
Karfa ki manta Yaya ɗan uwa ki ne Uwa ɗaya uba ɗaya amma kuma kike gwada masa wannan ƙiyayyar ta ba gaira ba dalili? Wllh ban taɓa ganin hka ba se'a Kanki wai ace mutum yana girma amma yana rasa hankali.. Zainab ta faɗa yayin da take kallon Fadilah tana huci
Gadan-Gadan Fadilah tai kanta Hannunta ɗauke da Cokali me yatsu lokaci guda kuma zainab ta Saki ƙara..
.
*_Wllh Biki su Chubaɗo suke daƙyar ma ta iya zama tayi muku wannan page ɗin, fatan zakuyi min Uziri🥰_*
Comment
Nd
Share
Sushmah💋
[3/3, 5:23 PM] Chubado Mohd: â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
*BAFULATANA*
✨RETURN✨
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
*_Page :14_*
*_WRITING BY: CHUBAÆŠO_*
____âœï¸MiÆ™ewa momy tayi a fusace ta nufi Fadilah da Æ™arfin tsiya ta É“anÉ“are Zainab wadda ke kuka ta É—auke fuskar Fadilah da kyakkyawan mari wanda yasa har seda taga taurari sannan ta nunata da yatsa tace "don uwarki nan gaba seki san irin Rashin tarbiyar dazakiyi a gabana, wllh Fadilah na fara tantama a kanki anya kuwa ke jinina ce?
ÆŠagowa Fadilah tayi da jajayen idanunta tana kallon Momy hawaye na zubo mata tace "Momy yau ni kika mara akan Zainaba?
A fusace tace "na mareki Fadilah wllh muddin kikaci gaba dayin irin wannan rashin tarbiyar senayi miki abinda yafi haka muni ma.
Momy ta faÉ—i hakan a fusace sannan taja hannun Zainab suka bar mata falon, sosai hakan yayiwa Fadilah Zafi a rai lokaci kuda kuma ta kife akan É—aya daga cikin kujerun dake falon ta dinga gurzar kuka kamar wadda uwarta ta mutu.
Æangaren Dady kuwa Direct office É—in IG ya nufa, cikeda damuwa ya fuskanceshi yace "na rasa abinda yake min daÉ—i a cikin wannan duniyar IG komai ya tsayamin cak har yanzu babu wata Æ™waƙƙwarar magana akan É“atan É—ana kullum abu guda kake gayamin zakuyi bincikd. Dafa kafaÉ—unsa Dady IG yayi sannan yace "Haba abokina karka wuce iyaka a maganarka mana, kada ka manta Allah kan jarraba imaninmu ta É“angarori dadama wata Æ™ila ya É—auke É—anka yayi nisa dashi daga gareka donya gwada imanin ka ne. Na tabbata dukk irin son da kakeyiwa Muzaffar da irin nuna damuwarka akansa Bakai rabin irin damuwar da Annabi Ishaq (A.s) ya shigaba a lokacin da É—ansa Yusuf (A.s) ya É“ata ba, amma kuma dayay haÆ™uri da jarrabawar data sameshi na É“atan É—ansa wani sakamako ya samu a sanadin haÆ™urin dayayi?
Sosai jikin Dady yay masifar sanyi a sanadin maganar IG, cikeda jin kunyar kansa ya É—aga kai sama yace "ya ubangijina ka gafarta min kuskurena a gareka Bisaga Rauni na ya Allah, sannan ka baiyana min É—ana a É—uk inda yake ko a mace ko a raye ya Arahmurrahimin!
Da Ameen IG y amsa sannan ya dubi abokin nasa yace "insha Allah zamu ganshi da ikon Allah, sannan zamu ƙara faɗaɗa binkicen mu a jahohi daban daban fatana kawai a gareka shine ka ƙara haƙuri na ɗan lokaci insha Allah komai zeyi dedai.
Shawarwari IG ya dinga bawa Dady daga bisani kuma sukai sallama da juna.
*_RUGAR ARÆŠO (Taraba State)_*
Zaune suke cikin Dajin da suka kutsa tareda dabbobinsu Rabe ta kalli muzaffar tace "ina cikin farin ciki sosai yau. Murmushi yayi sannan yace "meyasa kike farin cikin? Ya faÉ—i hakan yana kallonta
Sinkuyar da kanta ƙasa tayi tace "Sabida ka biyoni kiwo a Rana ta ƙarshe wadda bayan ita banida tabbacin cewar zan sake ganinka, ni'a ganina wannan babbar nasara ce dana samu a Rayuwata a zamantakewar da mukayi dakai don Allah Hamma Xafar idan ka koma Gidanku Karka manta Dani!!!!!
Tunda ta fara maganar yake kallonta tareda maida duk wani hankaƙinsa a gareta sannan yace "a duk irin jerin mutanan da kika fassara Muzaffar a fanin zamantakewarsa dake to'a irin yanayin zaki sameshi don haka abinda kike fata na karna manta dake Tabbataccen al'amari ne wanda ke gudana a tsakanina dake Rabi'atou, kada ki manta cewar kefa ƙanwata ce dole watarana koban dawo sabida kowa ba zan dawo Sabida ke. Ya faɗa yana kallon tsakiyar ƙwayar idanunta
A haka dai kiwon nasu ya kasance har suka dawo gida, tun'a daren Ranar Rabe bata sake shigowa ɗakin ba har Garin Allah ya waye muzaffar ya fara shirin tafiya, ko kaɗan bataso ta haɗu dashi a lokacin tafiyarsa tafi so ta fara koyawa kanta haƙurin Rashinsa a tareda ita. Da wannan Batun ta samarwa kanta matsaya Tun bayan fitowar alfijir datayi Sallar Asuba tayi nesa da Gidan har Muzaffar ya kammala shirinsa ya fito sanye cikin shigar kaya Na farin Saƙi irin na Fulani
Sosai kayan suka karɓi jikinsa tamkar dama can Bafulatanin ne
Har a ransa yaji cewar yanaso ya sake ganinta kafin tafiyarsa amma sam ya kasa tambayar Moddibo ina take, sam beso Sabonsa da ita har yakai wannan matakin ba sabida bayaso zuciyarta takaishi wani matsayi na daban wanda ya wuce na ƴan uwan taka kamar yanda ya ajiyeta a matsayin ƙanwa, shiyasa sam wasu lokutan yake jan baya da ita a irin alkhairan da mahaifinta yayi masa bayaso shaƙuwarsa da ƴar ya Rushe wannan dangantakar a tsakaninsu.